• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Ƴan sanda sun damke wasu abokai ƴan kungiyar matsafa dake tsafi da kawunan mutane a Ilori

    Kotu ta yanke wasu ‘yan bindiga dake yin farfesu da kayan cikin mutane hukuncin mutuwa ta hanyar rataya

    HATTARA JAMA’A: Ana yaɗa labarun Ƙarya akan Tinubu

    RIGIMAR AISHA BUHARI DA DALIBI AMINU: Ko Talakan Arewa Zai yi Karatu a Kan Soyayyar Sa ga Buhari, Daga AA Ilallah

    Gudun za a yi min auren-wuri ya sa na shiga aikin soja – Buhari

    NDLEA ta kama hodar ibilis da wasu haramtattun kwayoyi da aka shigo da su Najeriya daga Brazil da Canada

    2019: Kungiyar Dattawan Arewa za ta yi taron makomar siyasar yankin

    Yanzu Tanko Yakasai ba tsohon ɗan siyasa ba ne, tsohon da keman agaji ne kawai – Fadar Shugaban Ƙasa

    Mun kammala duk shirye-shirye kan babban zaɓen 2023, inji INEC da ‘yan sanda

    Rundunar ‘yan sanda Katsina ta kwato rokokin da manyan bidigogi sama 100 daga ‘yan bindiga a 2021 – Gambo

    TARON KAZAURE: Ƴan sanda sun fara farautan ɗan daban da ya luma wa ɗan APC wuka a ciki ya arce zuwa Kano

    CUTAR DIPHTHERIA: Kano ce a gaba, mutum 123 sun rasu, 38  na kwance a asibiti

    2023: INEC za ta fara raba Katin Rajistar Zaɓe ran 12 ga Disamba

    RABA KATIN ZAƁE: INEC ta gargaɗi ma’aikatan ta kada su kuskura su riƙa neman ‘na goro’ wurin raba katin zaɓe

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

    QATAR 2022: Ko ƙasashen Afrika za su fidda nahiyar jin kunya a duniyar ‘yan ƙwallo

    DAGARGAZA ARGENTINA: Ƙasar Saudiyya ta ba da hutun kwana Ɗaya a wataya

    QATAR 2022: 2:1: Saudiyya ta kafa tarihin karya gadara da tutiyar buga wasan Agentina 36 a jere babu rashin nasara

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

    BIDIYO: NAJERIYA @62: Ra’ayoyin ‘yan Najeriya game da mulkin Buhari a tsawon shekaru 7 da suka gabata

    Buhari bai san ƴan ta’adda sun fidda bidiyon da suka ce sai sun sace shi da ni ba sai da na ziyarce shi – El-Rufai

    Dalilin da ya sa na raɗa wa wasu fitattun gine-gine, da titunan jihar Kaduna sunayen wasu fittattun ƴan asalin jihar

    HOTUNA: Ɗan Autan marigayi tsohon sarkin Kano Ado Bayero, Mustapha Ado Bayero, ya auri mata biyu ranar Asabar a  Kano

    BIDIYO: An yi wa ɗan takarar mu murɗiya a zaɓen fidda gwani na APC a Legas – Masu zanga-zanga

    KURUNKUS: Malami ya fito takarar gwamnan Kebbi, ya ce jama’ar jihar ne suka tilasta masa ya fito

No Result
View All Result

Mohammed LerebyMohammed Lere
January 24, 2023
in Labarai
0
CUTAR DIPHTHERIA: Kano ce a gaba, mutum 123 sun rasu, 38  na kwance a asibiti

Hukumar dakile yaduwar cututtuka ta kasa NCDC ta bayyana cewa mutum 123 sun kamu da cutar Diphtheria sannan cutar ta yi ajalin mutum 38 a jihohi hudu a kasar nan.

NCDC ta ce bisa ga alkaluman yaduwar cutar da ta fitar na ranar 22 ga Janairu jihar Kano ce gaba da ke da mutum 100 da suka kamu sannan mutum 32 sun mutu. Na biye da ita ita ce jihar Yobe inda mutum 17 suka kamu sannan mutum 3 sun mutu.

Shugaban hukumar NCDC Ifedayo Adetifa wanda Shugaban aiyukka na musamman Priscillia Ibekwe ta wakilta a taron da ma’aikatar lafiya ta shirya ranar Litini a Abuja ya sanar da haka.

Ibekwe ta ce jihar Legas ta samu mutum biyar da suka kamu mutum uku sun mutu, jihar Osun mutum daya babu wanda ya mutu.

Hukumar NCDC ta ce ta hada hannu da jihohin da cutar ta bullo domin Samar da magungunan cutar sannan ta fara horas da jami’an lafiya domin inganta yin gwajin cutar da kula da wadanda suka kamu da cutar.

Ministan lafiya Osagie Ehanire ya ce kungiyar kiwon lafiya ta duniya WHO ba ta yi sanarwa game da bullowar cutar ba amma NCDC na gudanar da bincike musamman kan baki da ‘yan Najeriya da suka ziyarci kasar.

Cutar Diphtheria

Cutar Diphtheria cuta ce da kwayoyin cutar bacteria mai suna ‘Corynebacterium’ ke haddasa ta.

Cutar ya fi kama yara da manya musamman wadanda ba su yi allurar rigakafin cututtuka da ake Yi wa yara ba.

Cutar kan kama makogwaro, hanci sannan wasu lokuta fatar mutum.

Cutar ya fi yaduwa idan ana yawan zama kusa da wadanda suke dauke da ita, idan mai dauke da cutar ya rika yin tari ko atishwa a tsakanin mutane.

Alamun cutar sun hada zazzabi, yoyon hanci, ciwon makogwaro, idanu su yi jajawur, tari da Kumburin wuya.

Wasu lokuta mai fama da cutar zai rika ganin wasu farin abubuwa na fitowa a kusa da makogwaro wanda ke hana mutum iya yin numfashi.

Hanyoyin gujewa kamuwa da cutar

1. Yin allurar rigakafi.

2. Saka takunkumin fuska musamman idan za a shiga cikin mutane.

3. Toshe baki da hanci idan za a yi tari ko atishwa.

4. Tsaftace muhalli, wanke hannu da ruwa da sabulu a kowani lokaci.

5. Zuwa asibiti da zaran an kamu da zazzabi ko idan ba a gane lafiyar jiki ba.

Tags: AbujaDiphtheriaLabaraiNajeriyaNDCDNewsPREMIUM TIMES
Previous Post

TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

Next Post

MULKIN NAJERIYA: Na yi kokarin da zan iya yi – Buhari

MULKIN NAJERIYA: Na yi kokarin da zan iya yi - Buhari

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • Kotu ta yanke wa barawon dabino hukuncin bulala a Kano
  • Mun gama shiri tsaf domin yi wa Buhari kyakkyawar tarbar a Kano – Ganduje
  • Kotu ta yanke wasu ‘yan bindiga dake yin farfesu da kayan cikin mutane hukuncin mutuwa ta hanyar rataya
  • TINUBU A ZAMFARA: Ƙaunar da na ke wa Buhari ba mai yankewa ba ce, har bayan saukar sa daga mulki
  • WA’ADIN TSOFFIN KUƊI: Ƙara kwanaki 10 bai hana bankuna yi wa CBN guna-gunin ƙarancin sabbin takardun naira ba

Abinda masu karatu ke fadi

  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci
  • porn on SUN YI TUTSU: Majalisar Dattawa ta ƙi ƙara yi wa Dokar Zaɓe Kwaskwarima, kamar yadda Buhari ya nemi su yi
  • fins radio on Babu wata shiri na mai da Najeriya kasar Musulunci – Inji Lai Mohammed

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.