• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Abdulrasheed Bawa ya farfado kuma yana nan cikin koshin lafiya – Hukumar EFCC

    Kotu ta bada umarnin a garƙame Shugaban EFCC, Bawa a kurkuku

    Ɗan gidogar kwangila ya yi barazanar kashe wakilin PREMIUM TIMES, saboda ya  fallasa amaja a gine-ginen da ya yi wa gwamnati

    HATTARA MASOYA: Ƴan sanda sun cafke matashin da ya ɗirka wa saurayin ƙanwarsa bindiga saboda ya raba su sun ki

    ƊAN TAKARA MUSULMI, MATAIMAKI MUSULMI: Ka iya wa bakin ka tunda wuri- Gargaɗin Ganduje ga Babachir

    ƘAƘUDUBAR CANJIN KUƊI: Emefiele ya ƙirƙiro wannan jangwangwama saboda haushin bai samu takarar shugaban ƙasa a APC ba – Ganduje

    Amurka ba ta hana Tinubu shiga ƙasar ba, zai bi ta Landan ya zarce can ƙasar – Orji Kalu

    TINUBU A KAN SIKELIN 2023: Kada fa Asiwaju ya yi riginginen kunkuru a kan hanyar shiga Villa

    Ni da kai na zan zaɓi wanda zai gaje ni, goyon bayan ku kawai nake bukata – Buhari ga Gwamnoni

    BAYANIN BUHARI GA GUNGUN GWAMNONIN APC: ‘Ba zan yi wa zaɓen 2023 katsalandan ba’

    Jami’ar Al-Qalam na bin gwamnatin Kano bashin Naira miliyan 38 kuɗin karatun dalibai ƴan asalin jihar

    An damke faston da ya rika yin lalata da yar’ aikin sa na tsawon shekara biyar a Kaduna

    Kotu ta yanke wa Habila da Joy hukuncin zaman kurkuku bayan kama su da laifin satar N700,000

    court

    Mijin kanwar matata ya gudu ya bar matarsa a kauye cikin wahala babu kula – Mustapha a kotu

    APC ta yi matuƙar murna, jin cewa Buhari zai taya Tinubu kamfen a jihohi 10

    Gazawar gwamnatin Buhari ta su ce can, kada a rika dora wa su Tinubu laifi, babu ruwan su – Tsohon Ministan Buhari

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

    QATAR 2022: Ko ƙasashen Afrika za su fidda nahiyar jin kunya a duniyar ‘yan ƙwallo

    DAGARGAZA ARGENTINA: Ƙasar Saudiyya ta ba da hutun kwana Ɗaya a wataya

    QATAR 2022: 2:1: Saudiyya ta kafa tarihin karya gadara da tutiyar buga wasan Agentina 36 a jere babu rashin nasara

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

    BIDIYO: NAJERIYA @62: Ra’ayoyin ‘yan Najeriya game da mulkin Buhari a tsawon shekaru 7 da suka gabata

    Buhari bai san ƴan ta’adda sun fidda bidiyon da suka ce sai sun sace shi da ni ba sai da na ziyarce shi – El-Rufai

    Dalilin da ya sa na raɗa wa wasu fitattun gine-gine, da titunan jihar Kaduna sunayen wasu fittattun ƴan asalin jihar

    HOTUNA: Ɗan Autan marigayi tsohon sarkin Kano Ado Bayero, Mustapha Ado Bayero, ya auri mata biyu ranar Asabar a  Kano

    BIDIYO: An yi wa ɗan takarar mu murɗiya a zaɓen fidda gwani na APC a Legas – Masu zanga-zanga

    KURUNKUS: Malami ya fito takarar gwamnan Kebbi, ya ce jama’ar jihar ne suka tilasta masa ya fito

No Result
View All Result

YAƘI DA ƁARAYIN GWAMNATI: Yadda Yar’Adua ya tsige Ribadu bayan Obasanjo ya jinjina wa ƙoƙarin da ya yi

Ashafa MurnaibyAshafa Murnai
December 5, 2022
in Manyan Labarai
0
YAƘI DA ƁARAYIN GWAMNATI: Yadda Yar’Adua ya tsige Ribadu bayan Obasanjo ya jinjina wa ƙoƙarin da ya yi

Kafin tsohon Shugaban Ƙasa Marigayi Umaru ‘Yar’Adua ya tsige Nuhu Ribadu daga shugabancin EFCC cikin 2007, sai da jajirtaccen mayaƙin rashawa da cin hancin ya samu kyakkyawan yabo da jinjina daga tsohon Shugaban Ƙasa, Olusegun Obasanjo, wanda ‘Yar’Adua ya gada.

Kwanaki uku bayan saukar Obasanjo daga mulki a ranar 29 Ga Mayu, 2007, sai ya rubuta wa Ribadu wasiƙar jinjina masa bisa yadda ya yi aikin sa a EFCC ba sani ba sabo. Ya rubuta masa wasiƙar a ranar 1 Ga Yuni, 2007.

Obasanjo ya fassara Ribadu a matsayin wani namijin zakin da bai san tsoro ba.

Wannan wasiƙar ta na cikin tulin wasiƙun sirrin da ke ƙunshe cikin littafin da Babban Editan PREMIUM TIMES, Musikilu Mojeed ya wallafa, wanda aka gabatar a ranar 1 Ga Nuwamba, 2022, mai suna ‘THE LETTERMAN’, wato KUNDIN WASIƘUN SIRRIKAN OBASANJO.

“Ya kai Nuhu Ribadu, ina yi maka yabo da jinjina na musamman, saboda jajircewar da ka ke yi wajen yaƙi da rashawa da cin hanci, a shugabancin da ka ke yi a EFCC. Ina yi maka godiya ta musamman, domin ka ma cancanci na kira ka sojan ƙwarai,” haka Obasanjo ya yabi Ribadu a cikin wasiƙar.

Ribadu ya yi shugabancin EFCC daga 2003 zuwa 2007. A lokacin sa EFCC ta yi suna wajen damƙe manyan shugabanni, musamman gwamnonin da su ka sauka daga mulki, lokacin da wa’adin kariyar su ya ƙare.

Kada a manta, Ribadu a matsayin sa na shugaban EFCC kuma Mataimakin Kwamishinan ‘Yan Sanda, ya kama Sufeto Janar na ‘Yan Sanda a lokacin, Tafa Balogun, ya kulle shi, kuma ya ƙwace bargar motoci daga hannun sa.

A cikin wasiƙar har yau, Obasanjo ya nuna wa Ribadu cewa ya yi shirin fuskantar sabon ƙalubale, domin ya na da yaƙinin cewa sabon shugaban ƙasa na lokacin, Yar’Adua, zai ci gaba da aiki da shi.

Sai dai kuma ba a daɗe da yi wa Ribadu wannan jinjina ba, sai ‘Yar’Adua ya tsige shi, kuma ya rage masa muƙami.

An maye gurbin sa da Farisa Waziri, cikin 2008.

Bayan a tsige Ribadu daga shugabancin EFCC, ya fuskanci matsin-lambar da sai da ta kai ya yi gudun hijira ya bar Najeriya.

Tags: AbujaHausaNewsObasanjoPREMIUM TIMESRibaɗu
Previous Post

Amurka ba ta hana Tinubu shiga ƙasar ba, zai bi ta Landan ya zarce can ƙasar – Orji Kalu

Next Post

TURUTSUTSUN YAWAN JAMA’A: Fetur ba zai iya yi wa Najeriya maganin yunwa ba, a rungumi sana’ar noma wurjanjan ita ce mafita – Obasanjo

Next Post
Olusegun-Obasanjo

TURUTSUTSUN YAWAN JAMA'A: Fetur ba zai iya yi wa Najeriya maganin yunwa ba, a rungumi sana'ar noma wurjanjan ita ce mafita - Obasanjo

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • CUTAR DIPHTHERIA: Abubuwa 9 da ya kamata a sani game da cutar
  • GIRGIZAR KASA TA GIRGIZA DUNIYA: Ta ci rayukan mutum kusan 5,000 a Siriya da Turkiyya
  • INEC ta fara horas da ma’aikata 1,265,227, waɗanda za su yi aikin zaɓen 2023 – Okoye
  • Kotu ta bada umarnin a garƙame Shugaban EFCC, Bawa a kurkuku
  • DAINA AMFANI DA TSOFFIN KUƊI: Kotu ta umarci CBN kada ya wuce wa’adin 10 Ga Fabrairu

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.