• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Gwamnatin Zamfara ta zargin tsohon gwamna Matawalle da sace motocin gwamnatin jihar da wasu kayan gwamnati

    Gwamnatin Kano ta rusa katafaren bene mai hawa uku da aka yi bisa filin gwamnati da Ganduje ya raba wa ƴan uwa da abokan arziki

    TA’ADDANCI A JIHAR NEJA: Yadda ƴan ta’adda su ka ratsa garuruwa, kafin su  kai wa sojoji da mobal farmaki

    TSAUTSAYI: Yadda ‘yan bindiga suka ware da Lami Awarware da Haulatu bayan halartar taron rantsar da Uba Sani a Kaduna

    Sojojin Najariya sun kara ragargaza wa Boko Haram motocin yaki bakwai

    Sojoji sun dagargaza matatun mai 47 sun kama barayin mai 65 – Hedikwatar tsaro na kasa

    HAJJI 2023: Yadda jirgin maniyyatan Jigawa ya koma Kano ba shiri, bayan ya samu matsala cikin sararin samaniyar Kamaru

    GANAWAR TINUBU DA NLC: Ƙungiyar Ƙwadago ta ce a tilas a soke ƙarin kuɗin mai, an shammaci ‘yan Najeriya

    Buhari-signing-2020-budget

    Gwamnatin tsohon shugaban kasa Buhari ta sanar da sabbin nade-nade a daidai ana rantsar da Tinubu shugaban kasa

    Minista Sadiya ta miƙa ragamar Ma’aikatar Harkokin Jinƙai ga Babban Sakatare

    2015-2023: ‘Na yi sukuwa ta lafiya, na kai zamiya lafiya’ – Buhari

    BANKWANA DA BUHARI: ‘Tinubu yau mafarkin ka ya zama gaskiya, Allah ya sa ka kai Najeriya fiye da inda na kai ta’ – Nasihar Buhari ga Asiwaju

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

    QATAR 2022: Ko ƙasashen Afrika za su fidda nahiyar jin kunya a duniyar ‘yan ƙwallo

    DAGARGAZA ARGENTINA: Ƙasar Saudiyya ta ba da hutun kwana Ɗaya a wataya

    QATAR 2022: 2:1: Saudiyya ta kafa tarihin karya gadara da tutiyar buga wasan Agentina 36 a jere babu rashin nasara

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    Buhari ya tashi zuwa Saudiyya, zai yi Umra ta ƙarshe a matsayin sa na shugaban kasa

    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

    BIDIYO: NAJERIYA @62: Ra’ayoyin ‘yan Najeriya game da mulkin Buhari a tsawon shekaru 7 da suka gabata

    Buhari bai san ƴan ta’adda sun fidda bidiyon da suka ce sai sun sace shi da ni ba sai da na ziyarce shi – El-Rufai

    Dalilin da ya sa na raɗa wa wasu fitattun gine-gine, da titunan jihar Kaduna sunayen wasu fittattun ƴan asalin jihar

    HOTUNA: Ɗan Autan marigayi tsohon sarkin Kano Ado Bayero, Mustapha Ado Bayero, ya auri mata biyu ranar Asabar a  Kano

    BIDIYO: An yi wa ɗan takarar mu murɗiya a zaɓen fidda gwani na APC a Legas – Masu zanga-zanga

No Result
View All Result

YAƘI DA ƁARAYIN GWAMNATI: Bayan ƙwato naira biliyan 30, kotu ta sake ƙwato dala $900,000 da maka-makan gidaje 15 daga Ahmed Idris

Ashafa MurnaibyAshafa Murnai
December 22, 2022
in Babban Labari
0
Yadda EFCC ta damke Akanta Janar din Najeriya bisa zargin harkallar naira biliyan 80

Ahmed Idris

Wata kotu a Abuja Babban Birnin Tarayya Abuja, ta umarci EFCC ta ƙwace maka-makan gidaje da tangama-tangaman filayen da aka bankaɗo cewa na tsohon Akanta Janar, Ahmed Idris ne, wanda ake tuhuma da laifin karkatar da naira biliyan 109.

Cikin kadarorin da za a ƙwace su ɗin har da dala kusan 900,000.

Sannan kuma akwai wasu naira miliyan 304,490,160.95 da aka ƙwato, kamar yadda wata majiyar EFCC ta bayyana wa wannan jarida.

Kadarorin da aka ƙwato ɗin a Kano daga Abuja Ahmed Idris ya giggina su.

PREMIUM TIMES ta gano cewa kotun ta bayar da umarnin ƙwace kadarorin a ranar 13 Ga Disamba.

A ranar 15 Ga Disamba ce Shugaban EFCC, Abdulrashid Bawa ya sanar cewa hukumar sa ta ƙwato naira biliyan 30, cikin naira biliyan 109 da tsohon Akanta Janar ya yi wa haɗiyar-lomar-tuwo.

Shugaban Hukumar EFCC Abdulrashid Bawa, ya tabbatar da cewa hukumar sa ta ƙwato naira biliyan 30, daga cikin naira bilyan 109 ɗin da ake zargin tsohon Akanta Janar na Tarayya, Ahmed Idris ya sace.

Bawa ya sanar da manema labarai haka, lokacin ganawar sa da ‘yan jaridar Fadar Shugaban Ƙasa, ranar Alhamis a Abuja, a Aso Rock Villa.

Bawa ya gabatar da bayanin a taron mako mako na da ma’aikatu ke yi da manema labarai, su na bayyana masu ayyukan da su ka gudanar.

Hadiman Yaɗa Labaran Fadar Shugaban Ƙasa ne ke shirya tarukan, kuma wannan ne taro na 62 tun bayan hawan Shugaba Muhammadu Buhari mulki a cikin 2015.

Wannan shiri da aka gudanar a ranar Alhamis, an nuna shi kai-tsaye a YouTube.

“EFCC ta samu nasarar ƙwato Naira biliyan 30 daga hannun tsohon Akanta Janar, Ahmed Idris, wanda yanzu haka wannan hukuma ta gurfanar da shi a Babbar Kotun Abuja.”

A kotu dai ana tuhumar Idris da laifuka 14, ciki har da ɗirka gagarimar sata da kuma cin amanar haƙƙin da aka damƙa masa na kula da dukiyar al’umma.

A ranar 23 Ga Yuli ne Mai Shari’a J.O Adeyemi Ajayi ya bayar da belin Idris.

Sai dai kuma Bawa bai yi ƙarin haske ba shin zunzurutun kuɗaɗe har Naira biliyan 30 ne aka ƙwato a hannun Idris, ko kuwa adadin ya haɗa har da maka-makan kadarorin da aka ƙwato daga hannun sa.

Tags: 4AbujaAhmed IdrisHausaLabaraiNewsPREMIUM TIMES
Previous Post

Tinubu ya garzaya kai wa Buhari ziyara, kwana ɗaya ya ce ba zai saki aikin ofis ya tafi karakainar taya shi kamfen ba

Next Post

2023: Dalilin da ya sa Buhari bai fara taya Tinubu kamfen ba – Fadar Shugaban Kasa

Ashafa Murnai

2023: Dalilin da ya sa Buhari bai fara taya Tinubu kamfen ba - Fadar Shugaban Kasa

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • Yadda bashin Dala Miliyan 95 na Bankin Musulunci ya bunƙasa noma a ƙananan hukumomin Kano 44 – Hamisu, Kodinetan KSADP
  • Gwamnatin Zamfara ta zargin tsohon gwamna Matawalle da sace motocin gwamnatin jihar da wasu kayan gwamnati
  • Gwamnatin Kano ta rusa katafaren bene mai hawa uku da aka yi bisa filin gwamnati da Ganduje ya raba wa ƴan uwa da abokan arziki
  • TSAUTSAYI: Yadda ‘yan bindiga suka ware da Lami Awarware da Haulatu bayan halartar taron rantsar da Uba Sani a Kaduna
  • Gwamnatin Kano ta hana lika fastoci a ginegine a fadin jihar

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.