• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Gwamna Uba Sani ne ya yi  Ruwa ya yi Tsaki a takara ta ba mahaifina El-Rufai ba – Bello El-Rufai

    FALLASA RUFA-RUFAR HADI SIRIKA: Majalisar Tarayya ta nemi Gwamnatin Tarayya ta dakatar da Nigeria Air

    Sanata Wamakko ya yi tir da kisan kiyashin da aka yi a tangaza, jihar Sokoto

    Atiku ya kafa gaggan lauyoyi 18, ya ce su tashi tsaye su ƙwato masa ‘nasarar zaɓen sa’ daga hannun Tinubu

    SHARI’AR ZAƁEN SHUGABAN ƘASA: Atiku ya zargi INEC ta ƙin ba shi kwafen bayanan zaɓe duk da ya biya haƙƙin Naira miliyan 6 kuɗin karɓar bayanan

    Gwamnatin Zamfara ta zargin tsohon gwamna Matawalle da sace motocin gwamnatin jihar da wasu kayan gwamnati

    Gwamnatin Kano ta rusa katafaren bene mai hawa uku da aka yi bisa filin gwamnati da Ganduje ya raba wa ƴan uwa da abokan arziki

    TA’ADDANCI A JIHAR NEJA: Yadda ƴan ta’adda su ka ratsa garuruwa, kafin su  kai wa sojoji da mobal farmaki

    TSAUTSAYI: Yadda ‘yan bindiga suka ware da Lami Awarware da Haulatu bayan halartar taron rantsar da Uba Sani a Kaduna

    Sojojin Najariya sun kara ragargaza wa Boko Haram motocin yaki bakwai

    Sojoji sun dagargaza matatun mai 47 sun kama barayin mai 65 – Hedikwatar tsaro na kasa

    HAJJI 2023: Yadda jirgin maniyyatan Jigawa ya koma Kano ba shiri, bayan ya samu matsala cikin sararin samaniyar Kamaru

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

    QATAR 2022: Ko ƙasashen Afrika za su fidda nahiyar jin kunya a duniyar ‘yan ƙwallo

    DAGARGAZA ARGENTINA: Ƙasar Saudiyya ta ba da hutun kwana Ɗaya a wataya

    QATAR 2022: 2:1: Saudiyya ta kafa tarihin karya gadara da tutiyar buga wasan Agentina 36 a jere babu rashin nasara

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    Buhari ya tashi zuwa Saudiyya, zai yi Umra ta ƙarshe a matsayin sa na shugaban kasa

    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

    BIDIYO: NAJERIYA @62: Ra’ayoyin ‘yan Najeriya game da mulkin Buhari a tsawon shekaru 7 da suka gabata

    Buhari bai san ƴan ta’adda sun fidda bidiyon da suka ce sai sun sace shi da ni ba sai da na ziyarce shi – El-Rufai

    Dalilin da ya sa na raɗa wa wasu fitattun gine-gine, da titunan jihar Kaduna sunayen wasu fittattun ƴan asalin jihar

    HOTUNA: Ɗan Autan marigayi tsohon sarkin Kano Ado Bayero, Mustapha Ado Bayero, ya auri mata biyu ranar Asabar a  Kano

    BIDIYO: An yi wa ɗan takarar mu murɗiya a zaɓen fidda gwani na APC a Legas – Masu zanga-zanga

No Result
View All Result

Atiku ya samu damar cin zabe a 2023, sai dai Kwankwaso zai iya bashi matsala a Arewa, Daga Mustapha Soron Dinki

Premium Times HausabyPremium Times Hausa
December 2, 2022
in Ra'ayi
0
Atiku ya samu damar cin zabe a 2023, sai dai Kwankwaso zai iya bashi matsala a Arewa, Daga Mustapha Soron Dinki

Zaben 2023 zai bambanta da za6en 2015 da 2019. A za6en 2015, gwagwarmayar samar da shugaban kasa ne tsakanin Kudanci da Arewacin Najeriya. Goodluck d’an kudu yana son komawa mulki, Buhari d’an Arewa yana so ya kar6e kujerar. Wannan ba sabon abu bane a siyasar Najeriya. A za6en 2019 kuma, ‘yan Arewa ne su ke neman kujerar shugaban kasa. Fad’an cikin gida ne.

Bayan jami’yyar APC ta cigaba da mulki tun daga lokacin da ta kwace kujera a hannun PDP, wasu su na ganin an cigaba. Wasu kuma su na ganin gwara ma lokacin da PDP d’in take mulki. Tun a za6en 2019 wasu su ka koma zawarcin tsohuwar jami’ya mai mulki. Shiyasa alqaluman zaben 2019 su ka bada mamaki saboda tazarar da Buhari ya bawa Atiku na jami’yyar PDP babu yawa sosai.

Atiku Abubakar tsohon d’an takarar shugaban kasa ne tun daga 1993 har zuwa yau. Shiyasa ya kasance barazana ga jami’yya mai mulki saboda yana da abunda ake kira da turanci da “Political structure”. Duk sanda lokacin siyasa ya zo saidai kawai ya yayyafa mata ruwa ya cigaba da yaqin neman za6ensa.

Gaskiyar lamari, tun bayan lokacin da ake zaton APC za ta bawa Tinubu takara, wasu su na gani kamar babbar dama ce ta cin za6e a wajen Atiku saboda za a iya yin siyasar 6angaranci. Talaka zai iya tsayawa a 6angarensa. Sannan babban abunda zai iya bawa PDP dama shine tsarin Musulmi-Musulmi da Tinubu ya d’auko. Hakan ma babbar dama ce ta mallakar kuri’un kiristocin Najeriya a ko ina kamar yadda tsohon sakataren gwamnatin tarraya, Babachir Lawal, yace, “Sai mahaukaci a cikin kiristoci ne zai za6i Tinubu akan tsarin Musulmi-Musulumi.”

Saidai ana wata ga wata, kuri’un Atiku na Arewa za su iya samun barazana a wajen d’an takarar sabuwar jami’yyar NNPP, Rabi’u Musa Kwankwaso. Dama a inda za a iya yiwa APC barazana sosai shine Arewacin Najeriya.

To yanzu barazanar ta koma tsakanin Atiku da Kwankwaso. A can Kudancin na Najeriya kuma, Tinubu da Peter Obi ne za su fafata akan kuri’un ‘yan kudu. Amma abun tambaya a nan shine, can sun kai ‘yan arewa yawa?

Gaskiya komai zai iya faruwa a zabe mai zuwa. Duk mai nazarin siyasa zai iya kallon wasu abubuwa. Wasu talakawan su na neman canji. A yayin da wasu su ke gani kamar idan aka kuma za6ar APC za a ji dad’i a gaba. Wasu kuma su na gani kamar Kwankwaso da Peter Obi ba za su iya cin za6e ba saboda yanzu su ka fara tasu tafiyar.

Wasu kuma su na gani kawai wasan sai an tashi. Koma dai menene, akwatin za6e ce kawai za ta tantance.

Allah ya sa mu ga alheri.

Tags: HausaKwankwasoLabaraiNajeriyaNewsPREMIUM TIMES
Previous Post

Yi wa mata kaciya na kara yawaita a Najeriya yanzu – Masana

Next Post

Aisha Buhari ta yafe wa Aminu, ta janye kara

Premium Times Hausa

Premium Times Hausa

Next Post
Aisha Buhari ta yafe wa Aminu, ta janye kara

Aisha Buhari ta yafe wa Aminu, ta janye kara

Discussion about this post

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • SHARI’AR ZABEN SHUGABAN ƘASA: Kotu ta karɓi sakamakon zaɓen jihohi 17 daga hannun Peter Obi domin tantance sahihancin su
  • TSAKANIN ATIKU DA KEYAMO: Keyamo ya ɗaukaka ƙarar hukuncin tarar Naira Miliyan 10 da Kotun Tarayya ta danƙara masa
  • KOTUN ZAƁEN SHUGABAN ƘASA TA ƊAU ZAFI: Yadda Atiku ya kaɗa hantar Tinubu, APC da INEC a zaman shari’ar ranar Laraba
  • Gwamna Uba Sani ne ya yi Ruwa ya yi Tsaki a takara ta ba mahaifina El-Rufai ba – Bello El-Rufai
  • Sanatoci 67 sun rattaba hannu Yari suke so, da karin wasu na nan tafe – Inji Abdul Ningi

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.