• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    American University of Nigeria Student -Crt- Google

    Malaman jami’o’i na roƙon a biya su albashin wata da watannin da aka riƙe masu

    ‘Yan sanda sun damke faston da ake zargin yayi wa ‘yar shekara 19 fyade

    Kotu ta yanke wa mahaifin da ya yi shekara 9 yana lalata da ƴa’ƴan sa mata biyu

    TSUMAGIYAR KAN HANYA: An umarci ‘yan sandan Abuja su riƙa binciken motar ko wa kuma ko ɗan wa

    Ƴan sanda sun kama magidancin da ya yi wa matar makwabcinsa fyade

    ABUJA: Kotu ta daure wasu ‘yan mata biyu saboda yawon gulmace-gulmace a unguwa

    Kotu ta tsare matar da aka kama tana madigo da ‘yar shekara 8 a Kaduna

    Mahukunta a Abuja sun kama ƴan iskan gari mutum 400 da motoci 50 da suka karya doka

    Tinubu ya naɗa tsohon ministan Abuja, Modibbo, Kakanda, Baba-Ahmed mashawarta a ofishin mataimakin shugaban kasa

    ‘Yan sanda sun kama tsohon da ya yi wa ‘yar shekara hudu fyade a Katsina

    TIRKASHI: ‘Yan sanda sun kama harsasai da buhunan kullin wiwi da aka yi wa kudi naira miliyan 600 a Kebbi

    Isah Ashiru ya doke Ramalan Yero, Sani Sidi, ya zama ɗan takarar gwamnan Kaduna na PDP

    Za mu yi nasara a kotu ‘InshaAllah’ – Isah Ashiru na PDP a Kaduna

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    DARAJAR ƘWALLON ƘAFA TA KOMA SAUDIYA: Karim Benzema zai riƙa ɗaukar albashin kusan Naira Biliyan 100 a shekara, a ƙungiyar Al-Ittihad

    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

    QATAR 2022: Ko ƙasashen Afrika za su fidda nahiyar jin kunya a duniyar ‘yan ƙwallo

    DAGARGAZA ARGENTINA: Ƙasar Saudiyya ta ba da hutun kwana Ɗaya a wataya

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    BIDIYO: Yadda rufe iyakar Najeriya da Nijar, ya jefa mu cikin tsananin fatara, da halin kakanikayi a yankin Katsina – Saidu

    Yadda SSS da Jami’an Gidan Kurkuku suka kwashi ‘yan kallo a kotu, saboda Emefiele

    BIDIYO: ‘Duk wanda ya ci kuɗin Tallafin Korona a Jigawa sai ya amayo shi’ – Gwamna Namadi

    BIDIYO: ALhazan Kano sun gama shiri tsaf don ‘Hawan Arafat’ – Alhussain Maiwada

    JERIN SUNAYE: Jami’o’i 51 da ba za su dauki dalibin da ya ci kasa da maki 180 a jarabawar JAMB ba

    TSARIN BAI WA ƊALIBAI RAMCE: Abubuwan da suka wajaba ɗalibai da iyaye su sani

    Buhari ya tashi zuwa Saudiyya, zai yi Umra ta ƙarshe a matsayin sa na shugaban kasa

    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

No Result
View All Result

ƘALLI-ƘALALLA: Yadda CBN ya bai wa Gwamnatin Buhari bashin Naira tiriliyan 23.8 ba bisa ƙa’ida ba

Ashafa MurnaibyAshafa Murnai
December 30, 2022
in Harkokin Kasuwanci/Noma
0
Yadda kotu ta ƙi bai wa SSS sammacin iznin shaƙo wuyan Gwamnan CBN

Zaune ta tashi tsaye a Majalisar Dattawan Najeriya, yayin da su ka gano cewa Babban Bankin Najeriya (CBN) ya bai wa Gwamnatin Buhari ramcen tsabar kuɗi har naira tiriliyan 23.8 a cikin shekaru bakwai, ba bisa ƙa’ida ba.

Yadda Aka Bankaɗo Rufa-rufar:

A ranar Laraba ce Shugaba Muhammadu Buhari ya yi ƙoƙarin neman amincewar Majalisar Dattawa ta sa hannu cewa ta amince CBN ta bayar da bashin, wanda an rigaya an karɓa, har an dagargaje kuɗaɗen. Shi ne maimakon gwamnatin Buhari ta nemi amincewar Majalisar Dattawa, sai yanzu ta nema a makare, bayan an karɓa, an kashe tuni.

Na farko dai gwamnatin Buhari ki kuma a ce Shugaba Buhari ya karya doka, saboda ya yi ta karɓar kuɗaɗen daga CBN ba tare da neman amincewar Majalisar Dattawa ba.

Na biyu, CBN da Gwamnan Babban Bankin Najeriya, Godwin Emefiele sun karya doka, domin sun bai wa Gwamantin Buahri bashin da ya wuce ƙa’idar da ya kamata a bayar har sau 2900%.

Adadin Nawa Dokar Najeriya Ta Ce CBN Ya Ramta Wa Gwamnatin Tarayya?:

Dokar CBN ta cikin Kundin Dokokin Najeriya ta ce, “idan gwamnatin tarayya na fama da giɓin kasafin kuɗaɗe, za ta iya ramcen kuɗi daga CBN. Amma adadin da CBN zai bayar kada ya wuce kashi 5% kacal na jimlar kuɗaɗen shigar da gwamnatin tarayya ta samu a shekarar da ta gabata.”

Illar Wannan Bashin Rufa-rufa:

Wannan bashi a gwamnatin Buhari ta ci daga CBN ba bisa ƙa’ida ba, ya karya doka, ya haifar da tsadar rayuwa, ƙuncin rayuwa, hauhawar farashi, gurguncewar tattalin arziki da kuma jibga ɗimbin bashi a wuyan kowane ɗan Najeriya, har waɗanda za a haifa nan da shekaru masu zuwa.

Bashin Nawa Buhari Ya Gada Daga CBN:

Lokacin da Buhari ya hau mulki a Mayu, 2015, ya taras da bashin naira biliyan 789.7 da gwamnatin baya ta ciwo daga CBN.

Amma tsakanin Janairu zuwa Oktoba 2022, kaɗai a wannan shekarar, Gwamnatin Buhari ta ciwo bashin naira tiriliyan 5.6 daga CBN.

Tsakanin 2012 zuwa Mayu, 2015 kafin hawan Buhari, CBN na bin gwamnatin tarayya bashi na naira biliyan 654.9 kacal.

Ƙa’idar Karɓar Bashin CBN:

Dokar Najeriya cewa ta yi, “Gwamnatin Tarayya ta riƙa gaggauta biyan bashin da ta karɓa kafin ƙarshen shekarar
da ta karɓi bashin. Ko kuma kafin sake karɓar wani sabon bashin.”

Sai dai kuma duk Gwamnan CBN Godwin Emefiele da Ministar Harkokin Kuɗaɗe, Ahmed sun sa ƙafa sun take wannan doka.

A Ƙa’ida, Bashin Naira Biliyan 219 Ya Kamata CBN Ya Ba Gwamantin Buhari A 2022, Ba Naira Tiriliyan 5 Ba:

Saboda naira biliyan 219 su ne kashi 5% na adadin kuɗaɗen shigar da gwamnatin tarayya ta samu a shekarar 2021.

Yadda Gwamnatin Buhari Ta Riƙa Karɓar Bashin CBN:

CIkin 2017 har bashin da CBN ke bi ya kai naira tiriliyan 3.3.

Zuwa Disamba 2018 kuma bashin ya kai Naira tiriliyan 5.4, zuwa Disamba 2019 kuwa ya kai naira tiriliyan 8.7.

Zuwa Disamba 2020 bashin ya cilla sama har zuwa naira tiriliyan 13.1. Zuwa Disamba 2021 ya kai Naira tiriliyan 17.4.

Yanzu kuwa zuwa Disamba 2022, bashin ya kai naira tiriliyan 23.8, kuma ko sisi gwamnati ba ta taɓa ko fara biya ba.

Bashin Da Ko Gwamnatin Jikokin Mu Ba Za Su Iya Biya Ba:

Cikin watan Oktoba 2022 ne Gwamnatin Tarayya ta rattaba cewa sai nan da shekaru 40 za a kammala biyan bashin, a kan kuɗin ruwa na kashi 9%. Kenan babu ruwan gwamnatin Buhari ya jeƙala-jeƙalar biyan bashin.

Tuni dai Majalisar Dattawa ta ce a binciki ayyukan da aka ce an yi da kuɗin.

A gefe ɗaya kuwa masu sharhi na cewa hatta sabbin kuɗaɗen da CBN ya buga, duk wata rufa-rufa ce kawai.

Tags: AhmedCBNGodwin EmefieleHarkokin Kuɗaɗejeƙala-jeƙalar
Previous Post

Mahukunta a Abuja sun rusa gine-gine 3,197, an markade babura 1,292

Next Post

Ko da su Wike ko ba su, PDP za ta kai APC ruwa a 2022, ƴan Najeriya sun yanke wannan shawara – Okowa

Ashafa Murnai

Ko da su Wike ko ba su, PDP za ta kai APC ruwa a 2022, ƴan Najeriya sun yanke wannan shawara - Okowa

Discussion about this post

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • Buhari ya yi da-na-sanin wasu abubuwa da ya aiwatar yana shugaban kasa – Adesina
  • Malaman jami’o’i na roƙon a biya su albashin wata da watannin da aka riƙe masu
  • Yadda Hukumar Tashoshin Ruwa ta yi gwanjon motocin alfarma da kayan ƙarambosuwa miliyan 45 a kan naira 1 kacal kowane
  • Najeriya ba ta buƙatar Majalisa biyu mai wakilai 469 – Shekarau
  • Kotu ta yanke wa mahaifin da ya yi shekara 9 yana lalata da ƴa’ƴan sa mata biyu

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.