• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Yadda sojojin sama sun ragargaza sansanonin ‘yan bindiga a jihohin Katsina, Zamfara, Sokoto da Kaduna

    RASHIN TSARO: Tinubu ya amince da sayo jiragen sama masu saukar ungulu 12 ga sojojin Najeriya – Lagbaja

    TA’ADDANCI A JIHAR NEJA: Yadda ƴan ta’adda su ka ratsa garuruwa, kafin su  kai wa sojoji da mobal farmaki

    Ƴan ta’adda sun gamu da fushin sojojin Najeriya, sojoji sun kashe 50 sun kama 60

    GRAINS MARKET AT KAFIN MADAKI DISTRICT IN GANJUWA

    Yari ya raba tallafin tirela 145 cike maƙil da buhunan masara 145 ga mabuƙata a Zamfara

    Masu maular ‘kudaden kama haya’ a hannun Ayu ke hana sasanta rikicin PDP -Wike

    Ministan Abuja ya bada wa’adin gina filaye 189 cikin wata uku, ko ya ƙwace su

    DA ƊUMI-ƊUMI: Gobara ta tashi a Kotun Ƙoli, ta babbake ofishin manyan alƙalai uku

    TSUMAGIYAR KAN HANYA: An umarci ‘yan sandan Abuja su riƙa binciken motar ko wa kuma ko ɗan wa

    Kotu ta daure magidancin da ya guntile hannun abokinsa kan zargin lalata da matarsa

    Jami’an Kwastam sun kama haramtattun kaya na miliyoyin naira a Katsina

    Hukumar Kwastam ta kama haramtattun kaya na naira biliyan 6.6 a jihar Ogun

    American University of Nigeria Student -Crt- Google

    Malaman jami’o’i na roƙon a biya su albashin wata da watannin da aka riƙe masu

    ‘Yan sanda sun damke faston da ake zargin yayi wa ‘yar shekara 19 fyade

    Kotu ta yanke wa mahaifin da ya yi shekara 9 yana lalata da ƴa’ƴan sa mata biyu

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    DARAJAR ƘWALLON ƘAFA TA KOMA SAUDIYA: Karim Benzema zai riƙa ɗaukar albashin kusan Naira Biliyan 100 a shekara, a ƙungiyar Al-Ittihad

    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

    QATAR 2022: Ko ƙasashen Afrika za su fidda nahiyar jin kunya a duniyar ‘yan ƙwallo

    DAGARGAZA ARGENTINA: Ƙasar Saudiyya ta ba da hutun kwana Ɗaya a wataya

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    BIDIYO: Yadda rufe iyakar Najeriya da Nijar, ya jefa mu cikin tsananin fatara, da halin kakanikayi a yankin Katsina – Saidu

    Yadda SSS da Jami’an Gidan Kurkuku suka kwashi ‘yan kallo a kotu, saboda Emefiele

    BIDIYO: ‘Duk wanda ya ci kuɗin Tallafin Korona a Jigawa sai ya amayo shi’ – Gwamna Namadi

    BIDIYO: ALhazan Kano sun gama shiri tsaf don ‘Hawan Arafat’ – Alhussain Maiwada

    JERIN SUNAYE: Jami’o’i 51 da ba za su dauki dalibin da ya ci kasa da maki 180 a jarabawar JAMB ba

    TSARIN BAI WA ƊALIBAI RAMCE: Abubuwan da suka wajaba ɗalibai da iyaye su sani

    Buhari ya tashi zuwa Saudiyya, zai yi Umra ta ƙarshe a matsayin sa na shugaban kasa

    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

No Result
View All Result

Za A Kore Ni Daga APC A Kano, Idan Wasikar Ta Zo, Zan Maida Martani da Hujja, Daga Bashir Ahmad

Mohammed LerebyMohammed Lere
November 30, 2022
in Ra'ayi
0
Za A Kore Ni Daga APC A Kano, Idan Wasikar Ta Zo, Zan Maida Martani da Hujja, Daga Bashir Ahmad

IKON ALLAH; Yanzu nake samun labarin wai tun safe ake can ana meeting a karamar hukuma ta Gaya, da masu ruwa da zaki domin a tursasa shugabannin jam’iyya na mazaba ta su kore ni daga jam’iyyar mu ta APC. Hilarious!

Ko laifin me nayi, oho?

Sai dai abin lura anan shi ne kamar duk wani dan jam’iyya da ya san me yake yi, ba ina cikin jam’iyyar APC ba ne ido a rufe, na san duk wasu hakkokin jam’iyya da yake kaina, haka kuma na san duk wasu hakkoki na dake kan jam’iyya da suke kunshe a cikin kundin tsarin mulkin jam’iyyar.

Idan akwai laifin da na yi wa jam’iyya da na cancanci a kore ni, to zan yi maraba da hakan.

A baya – bayan nan na ga wasu rubututtuka akan wasu suna neman jam’iyya ta hukunta ni saboda na ki zuwa taron kaddamar da takarar Gwamna a Gaya na tafi kallon World Cup a Qatar, rashin sani, na je Qatar ne a cikin tawagar da Nigeria ta tura, domin mutunta Sarkin Qatar, da ya aikowa Nigeria takadar gayyata duk kuwa da cewa ba mu yi nasarar shiga gasar ba. (It was an official trip.)

Idan kuma akan karar da na shigar ne, da nake kalubalentar zaben fidda dan takarar Majalisar Tarayya ne, wannan kuwa zan kara maimaita maganganu na baya ne “Ba zan janye karar da na shigar a kotu ba”, a matsayina na dan Nigeria, ina da hurumin zuwa kotu don bin hakkina a duk lokacin da nan gamsu da wani hukunci ko mu’amala ba, kuma kowa yana da wannan hurumi, kamar yadda kundin tsarin mulkin kasa ya tanada, idan kuma hakan laifi ne da zai sa a kore ni a jam’iyya, to lalle ina tabbatar musu cewa hakan ba a cikin kudin tsarin jam’iyyar mu ta APC aka samo shi ba.

Ba zan yi doguwar magana ba a yanzu, zan jira sai lokacin da takardar korar tawa za ta iso hannuna, a lokacin ne zan samu damar yin maganganu na da hujja.

A karshe, a jam’iyyar APC kam, musamman a matakin kasa, muna da gurbi mai karfi, ko a yammacin nan ma sai da muka yi meeting na darektocin yakin neman zaben Asiwaju Bola Tinubu, gobe kuma idan Allah ya amince za mu ziyarci jihar Bayelsa domin Yakin neman zabe, a cikin sati mai zuwa kuma za mu dira a birnin London duk a cikin tafiyar Tinubu/Shettima.

Allah ya ci gaba da kare mana mutunci mu!

Tags: Bashir AhmadLabaraiNajeriyaNewsPREMIUM TIMES
Previous Post

2023: Tinubu bai ce zai ɗauke birnin tarayya daga Abuja ya maida Legas ba, yarfen PDP da LP ne – Kakakin Kamfen ɗin TInubu

Next Post

A KARON FARKO A TARIHI: Matan Jihar Abiya za su fara cin gadon iyaye da na mazajen su

Mohammed Lere

Mohammed Lere

Next Post
TSIRAICI: Ƴan sanda sun fara binciken tambaɗar fitsara da wata ƴar makarantar Chrisland da abokanta suka yi

A KARON FARKO A TARIHI: Matan Jihar Abiya za su fara cin gadon iyaye da na mazajen su

Discussion about this post

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • Kungiyoyin Kwadago kaf ɗin su za su tsindima yajin aikin da babu ranar gama shi daga 3 ga Oktoba
  • GARGAƊI GA MASU SHIRIN YIN AURE: Gwaje-gwaje 10 da likitoci ke bada shawara a yi kafin a ɗaura aure
  • SHARI’AR ATIKU DA TINUBU A KOTUN AMURKA: Abin da ya sa ba na so a damƙa wa Atiku kwafen takardun shaidar karatu na a Jami’ar Chicago – Tinubu
  • ZARGIN KARKATAR DA KUƊAƊEN ALAWUS NA ƘANANAN SOJOJI: Kakakin Sojoji ya ƙaryata haka, ya yi karin haske a kai
  • RASHIN TSARO: Tinubu ya amince da sayo jiragen sama masu saukar ungulu 12 ga sojojin Najeriya – Lagbaja

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.