• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    TA’ADDANCI A JIHAR NEJA: Yadda ƴan ta’adda su ka ratsa garuruwa, kafin su  kai wa sojoji da mobal farmaki

    Ƴan ta’adda sun gamu da fushin sojojin Najeriya, sojoji sun kashe 50 sun kama 60

    GRAINS MARKET AT KAFIN MADAKI DISTRICT IN GANJUWA

    Yari ya raba tallafin tirela 145 cike maƙil da buhunan masara 145 ga mabuƙata a Zamfara

    Masu maular ‘kudaden kama haya’ a hannun Ayu ke hana sasanta rikicin PDP -Wike

    Ministan Abuja ya bada wa’adin gina filaye 189 cikin wata uku, ko ya ƙwace su

    DA ƊUMI-ƊUMI: Gobara ta tashi a Kotun Ƙoli, ta babbake ofishin manyan alƙalai uku

    TSUMAGIYAR KAN HANYA: An umarci ‘yan sandan Abuja su riƙa binciken motar ko wa kuma ko ɗan wa

    Kotu ta daure magidancin da ya guntile hannun abokinsa kan zargin lalata da matarsa

    Jami’an Kwastam sun kama haramtattun kaya na miliyoyin naira a Katsina

    Hukumar Kwastam ta kama haramtattun kaya na naira biliyan 6.6 a jihar Ogun

    American University of Nigeria Student -Crt- Google

    Malaman jami’o’i na roƙon a biya su albashin wata da watannin da aka riƙe masu

    ‘Yan sanda sun damke faston da ake zargin yayi wa ‘yar shekara 19 fyade

    Kotu ta yanke wa mahaifin da ya yi shekara 9 yana lalata da ƴa’ƴan sa mata biyu

    Ƴan sanda sun kama magidancin da ya yi wa matar makwabcinsa fyade

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    DARAJAR ƘWALLON ƘAFA TA KOMA SAUDIYA: Karim Benzema zai riƙa ɗaukar albashin kusan Naira Biliyan 100 a shekara, a ƙungiyar Al-Ittihad

    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

    QATAR 2022: Ko ƙasashen Afrika za su fidda nahiyar jin kunya a duniyar ‘yan ƙwallo

    DAGARGAZA ARGENTINA: Ƙasar Saudiyya ta ba da hutun kwana Ɗaya a wataya

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    BIDIYO: Yadda rufe iyakar Najeriya da Nijar, ya jefa mu cikin tsananin fatara, da halin kakanikayi a yankin Katsina – Saidu

    Yadda SSS da Jami’an Gidan Kurkuku suka kwashi ‘yan kallo a kotu, saboda Emefiele

    BIDIYO: ‘Duk wanda ya ci kuɗin Tallafin Korona a Jigawa sai ya amayo shi’ – Gwamna Namadi

    BIDIYO: ALhazan Kano sun gama shiri tsaf don ‘Hawan Arafat’ – Alhussain Maiwada

    JERIN SUNAYE: Jami’o’i 51 da ba za su dauki dalibin da ya ci kasa da maki 180 a jarabawar JAMB ba

    TSARIN BAI WA ƊALIBAI RAMCE: Abubuwan da suka wajaba ɗalibai da iyaye su sani

    Buhari ya tashi zuwa Saudiyya, zai yi Umra ta ƙarshe a matsayin sa na shugaban kasa

    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

No Result
View All Result

‘Yan ta’adda sun saki ƙananan yaran da su ka kama

Ashafa MurnaibyAshafa Murnai
November 6, 2022
in Labarai daga Jihohi
0
ZAMFARA: ‘Yan bindiga sun kashe mutum biyar a kauyen Rogoji a lokacin sallar Asuba

Bandits In a village

Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Katsina ta bayyana labarin cewa ‘yan ta’addar da su ka yi garkuwa da ƙananan yara a wata gona a Katsina, sun sake su.

Cikin wata sanarwa da ya fitar, Kakakin Yaɗa Labaran ‘Yan Sandan Katsina, ya ce an saki yaran 21 waɗanda aka kama tare da wasu magidanta a wata gona a Ƙaramar Hukumar Faskari, kusa da Funtua.

Ya ce yaran su 21, akwai mata 17 sai maza huɗu.

Bai bayyana sunan mai gonar ba, kuma bai bayyana ko an biya diyya ko ba a biya ba.

Su dai ‘yan bindigar sun ce ba za su sake su ba har sai an biya diyyar Naira miliyan 30, ko kuma an haɗa su da mai gonar, wanda aka ce masu attajiri ne mazaunin Funtua.

PREMIUM TIMES HAUSA ta bada labarin yadda ‘yan ta’adda sun arce da ƙananan yara 39 daga wata gona a Katsina.

‘Yan ta’addar da su ka kama ƙananan yara 39 a Katsina sun nemi a biya su Naira miliyan 30 kafin su sake su.

Sun bayyana cewa su na so su yi magana da mai gonar da su ka kama yaran a gonar sa.

Sun yi alƙawarin ba za su saki yaran ba, har sai an biya masu buƙatar su ta biyan su fansar Naira miliyan 30.

An kama yaran a wata gona a Mairuwa, cikin Ƙaramar Hukumar Faskari, amma kusa da Funtuwa.

Wasu daga cikin yaran ‘yan cikin ƙauyukan Funtuwa ne, wasu kuma daga ƙauyukan ƙaramar hukumar Faskari.

PREMIUM TIMES HAUSA ta ji daga majiya mai tushe cewa ‘yan ta’addar sun mamaye gonar a ranar Asabar da rana tsaka, su ka kwashi masu aikin gona sama da 40. Cikin waɗanda aka tafi da su ɗin, yara 39 ƙanana ne, kuma sun kasa tserewa.

Majiyar ta ce maharan sun tuntuɓi wasu daga cikin iyayen yaran, inda su ka nemi sai an biya su naira milyan 30 kafin su sake su.

“Mai gonar bayan nan lokacin da aka yi awon-gaba da yaran, sai wani mai kula da gonar mutum ɗaya. Sun kira iyayen yaran su ka ce masu ba za su karɓi ƙasa da abin da su ka nemi a biya su ba. Ko kuma a haɗa su da mai gonar.

“Sun ce sun yi ƙwaƙƙwaran bincike sun gano cewa mai gonar attajiri ne. Saboda haka yanzu sun ce lallai sai an haɗa su da mai gonar.

Kakakin Yaɗa Labaran ‘Yan Sandan Katsina ya ce su na sane da lamarin.

Tags: AbujaHausaKatsinaLabaraiNews
Previous Post

Ba a taba shugaba mai tausayin talakawa, da shimfida ayyukan ci gaba a Najeriya kamar Buhari ba – Darektan Hulda da jama’a na APC

Next Post

2023: PDPn Jihar Anambra ta ce Peter Obi bai masu bankwana ba lokacin lokacin da ya fice ya koma LP

Ashafa Murnai

Ashafa Murnai

Next Post
2023: Peter Obi ya yi wa Atiku raddi, ya ce rabon kwaɗo ba ya hawa sama

2023: PDPn Jihar Anambra ta ce Peter Obi bai masu bankwana ba lokacin lokacin da ya fice ya koma LP

Discussion about this post

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • Mutum sama da 7000 sun kamu da cutar diphtheria, cutar ta yi ajalin mutum 453
  • Ƴan ta’adda sun gamu da fushin sojojin Najeriya, sojoji sun kashe 50 sun kama 60
  • Yari ya raba tallafin tirela 145 cike maƙil da buhunan masara 145 ga mabuƙata a Zamfara
  • Yadda Nijeriya Ta Ɗau Saiti Gadan-gadan a Cikin Gida da Waje Ƙarƙashin Mulkin Tinubu, Daga Mohammed Idris
  • Nan da watanni uku, Jami’ar Franco-British za ta fara aiki gadan-gadan a Kaduna – Farfesa Gwarzo

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.