• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    American University of Nigeria Student -Crt- Google

    Malaman jami’o’i na roƙon a biya su albashin wata da watannin da aka riƙe masu

    ‘Yan sanda sun damke faston da ake zargin yayi wa ‘yar shekara 19 fyade

    Kotu ta yanke wa mahaifin da ya yi shekara 9 yana lalata da ƴa’ƴan sa mata biyu

    TSUMAGIYAR KAN HANYA: An umarci ‘yan sandan Abuja su riƙa binciken motar ko wa kuma ko ɗan wa

    Ƴan sanda sun kama magidancin da ya yi wa matar makwabcinsa fyade

    ABUJA: Kotu ta daure wasu ‘yan mata biyu saboda yawon gulmace-gulmace a unguwa

    Kotu ta tsare matar da aka kama tana madigo da ‘yar shekara 8 a Kaduna

    Mahukunta a Abuja sun kama ƴan iskan gari mutum 400 da motoci 50 da suka karya doka

    Tinubu ya naɗa tsohon ministan Abuja, Modibbo, Kakanda, Baba-Ahmed mashawarta a ofishin mataimakin shugaban kasa

    ‘Yan sanda sun kama tsohon da ya yi wa ‘yar shekara hudu fyade a Katsina

    TIRKASHI: ‘Yan sanda sun kama harsasai da buhunan kullin wiwi da aka yi wa kudi naira miliyan 600 a Kebbi

    Isah Ashiru ya doke Ramalan Yero, Sani Sidi, ya zama ɗan takarar gwamnan Kaduna na PDP

    Za mu yi nasara a kotu ‘InshaAllah’ – Isah Ashiru na PDP a Kaduna

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    DARAJAR ƘWALLON ƘAFA TA KOMA SAUDIYA: Karim Benzema zai riƙa ɗaukar albashin kusan Naira Biliyan 100 a shekara, a ƙungiyar Al-Ittihad

    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

    QATAR 2022: Ko ƙasashen Afrika za su fidda nahiyar jin kunya a duniyar ‘yan ƙwallo

    DAGARGAZA ARGENTINA: Ƙasar Saudiyya ta ba da hutun kwana Ɗaya a wataya

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    BIDIYO: Yadda rufe iyakar Najeriya da Nijar, ya jefa mu cikin tsananin fatara, da halin kakanikayi a yankin Katsina – Saidu

    Yadda SSS da Jami’an Gidan Kurkuku suka kwashi ‘yan kallo a kotu, saboda Emefiele

    BIDIYO: ‘Duk wanda ya ci kuɗin Tallafin Korona a Jigawa sai ya amayo shi’ – Gwamna Namadi

    BIDIYO: ALhazan Kano sun gama shiri tsaf don ‘Hawan Arafat’ – Alhussain Maiwada

    JERIN SUNAYE: Jami’o’i 51 da ba za su dauki dalibin da ya ci kasa da maki 180 a jarabawar JAMB ba

    TSARIN BAI WA ƊALIBAI RAMCE: Abubuwan da suka wajaba ɗalibai da iyaye su sani

    Buhari ya tashi zuwa Saudiyya, zai yi Umra ta ƙarshe a matsayin sa na shugaban kasa

    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

No Result
View All Result

Yadda dakarun Najeriya suka kashe kasurgumin dan bindigan da ya adda bi Kaduna ‘Dogo Millionaire’

Aisha YusufubyAisha Yusufu
November 13, 2022
in Labarai daga Jihohi
0
Wadanda su ka yi garkuwa da daliban Kagara na neman kudin fansa a hannun iyayen su

Dakarun sojojin Najeriya sun kashe kasurgumin dan bindiga da ya addabi dazukan yankin jihar Kaduna mai suna Dogo Maikasuwa da aka fi sani da Dogo Millionaire.

Kafin ya mutu Dogo Millionaire da ‘yan barandan sa sun dade suna addabar mazaunan karamar hukumar Chikun.

Kwamishinan tsaron jiihar, Samuel Aruwan bayyana yadda aka kashe dan bindigan a lokacin da yake ganawa da manema labaraia garin Kaduna.

Aruwan ya ce “Dogo Maikasuwa wanda aka fi sani da Dogo Millionaire ya dade yana kai wa mazaunan karamar hukumar Chikun da Kajuru hari tare da yin garkuwa da mutanen kauyukan yankin.

” Shi dai wannan dan ta’adda, yaka saka kayan sarki ne sannan ya rike bindiga kirar AK 47 a duk lokacin da zai fita aikin kisa da garkuwa da mutane kuma yayi kaurin suna matuka. Sannan kuma shi tsarin sa shine ko ka biya kudin fansa kamar yadda ya bukata ko kuma ya kashe ka koda ko rabi ne aka biya ko kuma an biya kudin bai cika ba.

A farmakin da sojoji suka kai wa gungun yan bindigan da har suka yi nasarar kashe Dogo, da yawa daga cikin ‘yan barandan sa sun arce da rauni a jikin su, wanda aka ji labari dag baya cewa wasun su sun mutu.

Gwamnan jihar Kaduna ya jinjina wa nasarar da sojoji suka samu sannan ya yi addu’ar Allah ya ci gaba da basu nasara kan ‘yan bindiga.

Tags: AbujaEl-RufaiHausaKadunaNajeriyaNewsn
Previous Post

RIKICIN PDP: Atiku ya karɓi tayin zaman sulhun da ɓangaren Wike su ka amince a yi

Next Post

2023: ‘Komai tsayin ka, komai gajartarka, mu hadu a akwati kawai ranar Zabe’ – Sama’ila Suleiman

Aisha Yusufu

2023: 'Komai tsayin ka, komai gajartarka, mu hadu a akwati kawai ranar Zabe' - Sama'ila Suleiman

Discussion about this post

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • Buhari ya yi da-na-sanin wasu abubuwa da ya aiwatar yana shugaban kasa – Adesina
  • Malaman jami’o’i na roƙon a biya su albashin wata da watannin da aka riƙe masu
  • Yadda Hukumar Tashoshin Ruwa ta yi gwanjon motocin alfarma da kayan ƙarambosuwa miliyan 45 a kan naira 1 kacal kowane
  • Najeriya ba ta buƙatar Majalisa biyu mai wakilai 469 – Shekarau
  • Kotu ta yanke wa mahaifin da ya yi shekara 9 yana lalata da ƴa’ƴan sa mata biyu

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.