• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Yadda sojojin sama sun ragargaza sansanonin ‘yan bindiga a jihohin Katsina, Zamfara, Sokoto da Kaduna

    RASHIN TSARO: Tinubu ya amince da sayo jiragen sama masu saukar ungulu 12 ga sojojin Najeriya – Lagbaja

    TA’ADDANCI A JIHAR NEJA: Yadda ƴan ta’adda su ka ratsa garuruwa, kafin su  kai wa sojoji da mobal farmaki

    Ƴan ta’adda sun gamu da fushin sojojin Najeriya, sojoji sun kashe 50 sun kama 60

    GRAINS MARKET AT KAFIN MADAKI DISTRICT IN GANJUWA

    Yari ya raba tallafin tirela 145 cike maƙil da buhunan masara 145 ga mabuƙata a Zamfara

    Masu maular ‘kudaden kama haya’ a hannun Ayu ke hana sasanta rikicin PDP -Wike

    Ministan Abuja ya bada wa’adin gina filaye 189 cikin wata uku, ko ya ƙwace su

    DA ƊUMI-ƊUMI: Gobara ta tashi a Kotun Ƙoli, ta babbake ofishin manyan alƙalai uku

    TSUMAGIYAR KAN HANYA: An umarci ‘yan sandan Abuja su riƙa binciken motar ko wa kuma ko ɗan wa

    Kotu ta daure magidancin da ya guntile hannun abokinsa kan zargin lalata da matarsa

    Jami’an Kwastam sun kama haramtattun kaya na miliyoyin naira a Katsina

    Hukumar Kwastam ta kama haramtattun kaya na naira biliyan 6.6 a jihar Ogun

    American University of Nigeria Student -Crt- Google

    Malaman jami’o’i na roƙon a biya su albashin wata da watannin da aka riƙe masu

    ‘Yan sanda sun damke faston da ake zargin yayi wa ‘yar shekara 19 fyade

    Kotu ta yanke wa mahaifin da ya yi shekara 9 yana lalata da ƴa’ƴan sa mata biyu

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    DARAJAR ƘWALLON ƘAFA TA KOMA SAUDIYA: Karim Benzema zai riƙa ɗaukar albashin kusan Naira Biliyan 100 a shekara, a ƙungiyar Al-Ittihad

    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

    QATAR 2022: Ko ƙasashen Afrika za su fidda nahiyar jin kunya a duniyar ‘yan ƙwallo

    DAGARGAZA ARGENTINA: Ƙasar Saudiyya ta ba da hutun kwana Ɗaya a wataya

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    BIDIYO: Yadda rufe iyakar Najeriya da Nijar, ya jefa mu cikin tsananin fatara, da halin kakanikayi a yankin Katsina – Saidu

    Yadda SSS da Jami’an Gidan Kurkuku suka kwashi ‘yan kallo a kotu, saboda Emefiele

    BIDIYO: ‘Duk wanda ya ci kuɗin Tallafin Korona a Jigawa sai ya amayo shi’ – Gwamna Namadi

    BIDIYO: ALhazan Kano sun gama shiri tsaf don ‘Hawan Arafat’ – Alhussain Maiwada

    JERIN SUNAYE: Jami’o’i 51 da ba za su dauki dalibin da ya ci kasa da maki 180 a jarabawar JAMB ba

    TSARIN BAI WA ƊALIBAI RAMCE: Abubuwan da suka wajaba ɗalibai da iyaye su sani

    Buhari ya tashi zuwa Saudiyya, zai yi Umra ta ƙarshe a matsayin sa na shugaban kasa

    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

No Result
View All Result

RIKICIN PDP: Jonathan ya ƙaryata zargin cewa shi ke tunzira gwamnonin PDP 5 da su ka ‘fanɗare’ wa jam’iyya

Mohammed LerebyMohammed Lere
November 12, 2022
in Labarai
0
Babangida Aliyu shirgegen makaryaci ne, kuma mayaudari – Jonathan

Tsohon Shugaban Ƙasa, Goodluck Jonathan, ya ƙaryata tare da nesanta kan sa daga wani rahoton da aka ce shi ke tunzira gwamnonin PDP biyar da su ka fanɗare su kauce wa goyon bayan takarar Atiku Abubakar a zaɓen 2023.

Rahoton dai ya nuna cewa tun asali Jonathan ne ya kitsa tuggun da ya ingiza gwamnonin da su ka haɗa da Nyesom Wike, Seyi Makinde, Ifeanyi Ugwuanyi, Samuel Ortom da Ikpeazu na Abiya yi wa shugabancin Iyorchia Ayu tawaye, lamarin da ya yi munin da gwamnonin biyar su ka ƙi goyon bayan takarar Atiku Abubakar.

Cikin wata sanarwa da Kakakin Yaɗa Labaran Jonsrhan, wato Ikechukwu Ize ya fitar a ranar Juma’a, Jonathan ya ce waɗanda su ka ƙirƙiri wannan ƙarya da yarfe da sharri kan sa, ba su nufin PDP da alheri, kuma ba masu fatan a samu sulhu a cikin jam’iyyar ba ne.

Eze ya ce Jonathan ya yi kira da a gaggauta shawo kan lamarin idan har PDP na buƙatar samun nasara.

Yayin da PDP ke ci gaba da kamfen, a gefe ɗaya kuma ta na ƙara shiga cikin rikici, domin a farkon makon jiya wannan jarida ta buga labarin yadda Wike, Ortom da sauran hasalallun gwamnonin PDP su ka dira Bauchi zawarcin ƙwace Gwamna Bala da Atiku.

Gwamna Samuel Ortom na Jihar Benuwai tare da sauran gwamnoni uku masu adawa da takarar shugaban ƙasa da Atiku Abubakar ke yi, sun kai wa Gwamna Bala Mohammed na Bauchi ziyara a ranar Laraba.

Ortom ya samu rakiyar Gwamna Nyesom Wike na Ribas, Okezie Ikpeazu na Abia da Ifeanyi Ugwuanyi na Enugu.

Daga cikin hasalallun gwamnonin biyar, Gwamna Seyi Makinde na Oyo ne bai samu damar kai wa Gwamna Bala ziyarar ba.

Ortom wanda kuma shi ne Shugaban Ƙungiyar Gwamnonin PDP Masu Muradin Gaskiya, ‘yan G5, sun yi ganawar sirri da Bala a cikin Gidan Gwamnatin Jihar Bauchi.

Wike ya yi magana a madadin sauran gwamnonin, inda ya fara da bayar da haƙurin rashin zuwan Gwamna Makinde na Oyo, saboda ba ya ƙasar.

Ya ce sun je ne domin su jajanta masa kuma su goya masa baya a kan saɓanin sa da Atiku Abubakar.

“Mun zo Bauchi domin mu ji abin da ya faru da shi, kuma idan akwai hanyoyin da za mu iya ba shi shawarwari nagari.

“Duk abin da ya shafi Gwamna Bala, to mu ma ya shafe mu. Dalilin zuwan mu kenan ba wani abu ba,” inji shi.

Da ya ke magana, Gwamna Bala ya ce ya yi farin cikin karɓar baƙuncin gwamnonin waɗanda su ka je domin nuna masa goyon baya. Ya ƙara da cewa Bauchi a gidan su ne.

“Su na kiran kan su PDP G5, ai ya kamata a ce ina cikin su, amma sai su ka maida ni saniyar-ware saboda wani dalili na su.

“Amma duk da haka babu ranar da ba zan yi waya da ɗaya daga cikin su ba. Saboda ai wanda ra’ayin ku ya zo ɗaya ai shi ne abin tuntuɓar ka kuma abin shawarar ka a kullum.

“Abin da ya fi burge ni game da su shi ne su na da ƙarfin jure dafin kibiyar duk wani ƙalubale.

“Ra’ayi na ya ɗan sha bamban da na su, amma dai ina jin zafin abin da aka yi masu, su ma su na jin ciwon abin da aka yi min.

“Mu na fuskantar ƙalubale a Bauchi, musamman na masu yin ‘anti-party’, masu shirya tuggu da ‘yan kitsa sharri,” inji Bala.

Bala ya ce ziyarar da gwamnonin su ka yi masa ta ba shi damar sanar da su damuwar sa, fargabar sa da kuma gagarimin hadarin ya zai iya tirniƙe su nan gaba.

Bala dai ya na cikin Rundunar Yaƙin Atiku Abubakar. Shi ne Mataimakin Kwamandan Arewa. Haka shi ma Seyi Makinde na Oyo, shi ne Mataimakin Kwamandan Kudu.

Bala na cikin ‘yan takara, amma ya samu ƙuri’u 20 kacal.

Tags: AbujaHausaJonathanLabaraiNewsPREMIUM TIMES
Previous Post

2023: An samu hargitsin siyasa a wurare 52 cikin jihohi 22 – Monguno, Mashawarcin Tsaron Buhari

Next Post

RIKICIN PDP: Atiku ya karɓi tayin zaman sulhun da ɓangaren Wike su ka amince a yi

Mohammed Lere

Mohammed Lere

Next Post
Da SAURAN RINA A KABA: Atiku da Wike sun amince a kafa kwamitin mutum 14 su shata sharuɗɗan daidaitawar su

RIKICIN PDP: Atiku ya karɓi tayin zaman sulhun da ɓangaren Wike su ka amince a yi

Discussion about this post

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • SHARI’AR ATIKU DA TINUBU A KOTUN AMURKA: Abin da ya sa ba na so a damƙa wa Atiku kwafen takardun shaidar karatu na a Jami’ar Chicago – Tinubu
  • ZARGIN KARKATAR DA KUƊAƊEN ALAWUS NA ƘANANAN SOJOJI: Kakakin Sojoji ya ƙaryata haka, ya yi karin haske a kai
  • RASHIN TSARO: Tinubu ya amince da sayo jiragen sama masu saukar ungulu 12 ga sojojin Najeriya – Lagbaja
  • A yi biris da Yadda Gwamnatin Zamfara ke siyasantar da matsalar tsaro – Minista
  • RA’AYIN PREMIUM TIMES: Rigimar Gwamnatin Tarayya da Ƙungiyar Ƙwadago abin damuwa ce matuƙa

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.