• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    TONON ASIRI: An kama wani Dagaci cikin gungun mahara a lokacin batakashi da ‘Yan sanda

    ‘Yan bindiga sun kashe mutum shida a Kaduna

    Almajirai

    UNICEF ta saka Almajirai sama da 20,000 cikin rajistar tsarin agaza wa marasa karfi a Katsina

    Majalisar Tarayya ta ce a soke ƙarin kuɗin makaranta da aka yi wa ɗaliban jami’o’i da na Kwalejojin Gwamnatin Tarayya

    KALUBALEN DA KE GABAN MAJALISAR WAKILAI TA ƘASA: Gaganiya da matsalar raɗaɗin tsadar rayuwa, matsalar tsaro da sauran su da ake fuskanta a kasa

    Yadda sojojin sama sun ragargaza sansanonin ‘yan bindiga a jihohin Katsina, Zamfara, Sokoto da Kaduna

    RASHIN TSARO: Tinubu ya amince da sayo jiragen sama masu saukar ungulu 12 ga sojojin Najeriya – Lagbaja

    TA’ADDANCI A JIHAR NEJA: Yadda ƴan ta’adda su ka ratsa garuruwa, kafin su  kai wa sojoji da mobal farmaki

    Ƴan ta’adda sun gamu da fushin sojojin Najeriya, sojoji sun kashe 50 sun kama 60

    GRAINS MARKET AT KAFIN MADAKI DISTRICT IN GANJUWA

    Yari ya raba tallafin tirela 145 cike maƙil da buhunan masara 145 ga mabuƙata a Zamfara

    Masu maular ‘kudaden kama haya’ a hannun Ayu ke hana sasanta rikicin PDP -Wike

    Ministan Abuja ya bada wa’adin gina filaye 189 cikin wata uku, ko ya ƙwace su

    DA ƊUMI-ƊUMI: Gobara ta tashi a Kotun Ƙoli, ta babbake ofishin manyan alƙalai uku

    TSUMAGIYAR KAN HANYA: An umarci ‘yan sandan Abuja su riƙa binciken motar ko wa kuma ko ɗan wa

    Kotu ta daure magidancin da ya guntile hannun abokinsa kan zargin lalata da matarsa

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    NFF ta sake nada Chris Danjuma a matsayin kocin Falconets

    DARAJAR ƘWALLON ƘAFA TA KOMA SAUDIYA: Karim Benzema zai riƙa ɗaukar albashin kusan Naira Biliyan 100 a shekara, a ƙungiyar Al-Ittihad

    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

    QATAR 2022: Ko ƙasashen Afrika za su fidda nahiyar jin kunya a duniyar ‘yan ƙwallo

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    BIDIYO: Yadda rufe iyakar Najeriya da Nijar, ya jefa mu cikin tsananin fatara, da halin kakanikayi a yankin Katsina – Saidu

    Yadda SSS da Jami’an Gidan Kurkuku suka kwashi ‘yan kallo a kotu, saboda Emefiele

    BIDIYO: ‘Duk wanda ya ci kuɗin Tallafin Korona a Jigawa sai ya amayo shi’ – Gwamna Namadi

    BIDIYO: ALhazan Kano sun gama shiri tsaf don ‘Hawan Arafat’ – Alhussain Maiwada

    JERIN SUNAYE: Jami’o’i 51 da ba za su dauki dalibin da ya ci kasa da maki 180 a jarabawar JAMB ba

    TSARIN BAI WA ƊALIBAI RAMCE: Abubuwan da suka wajaba ɗalibai da iyaye su sani

    Buhari ya tashi zuwa Saudiyya, zai yi Umra ta ƙarshe a matsayin sa na shugaban kasa

    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

No Result
View All Result

ARUWAN! Zakaran-Gwajin-Dafi, limamin tabbatar da tsaro a jihar Kaduna, Daga Younus Moh’d

Premium Times HausabyPremium Times Hausa
November 6, 2022
in Ra'ayi
0
ARUWAN! Zakaran-Gwajin-Dafi, limamin tabbatar da tsaro a jihar Kaduna, Daga Younus Moh’d

Ɗaya daga cikin nasarorin da gwamnatin gwamna Nasir El-Rufai za ta yi alfahari da shi a tsawon mulkin ta a jihar Kaduna shine naɗa gogaggen ɗan jarida, wanda ya rikiɗa ya zama gogaggen masanin harkar tsaro Kwamishinan tsaro a jihar.

Ba wani bane kuwa illa sannanen matashi, haziki kuma gogarman tabbatar da ana zaman lafiya a jihar Kaduna, Honarabul Samuel Aruwan.

Samuel Aruwan ya fara aiki a gwamnatin gwamna El-Rufai ne a matsayin mai taimaka masa kan harkokin yaɗa labarai, daga bisani kuma bayan nasarar da gwamnatin ta samu a 2019, sai hazaƙarsa ya sa gwamna El-Rufai ya ga yafi cancanta ya zama kwamishinan tsaron jihar.

Wasu da dama sun yi tambayar yaya aka yi gogarman ɗan jarida ya koma harkar tsaro dare ɗaya? Amsar kuwa ita ce, tun bayan naɗa Aruwa Hadimin gwamna, El-Rufai, da yake mutum ne mai hangen nesa ya hango irin baiwar da Allah yayi wa Samuel Aruwan. Daga wannan lokacin ya  rika saka shi a hanya, yana nuna masa sannan ya na saka shi yin ayyukan tsaro na jihar tare da manyan hukumomi da jami’an tsaron jihar Kaduna.

Da yake faɗuwa ce ta zo daidai da zama kafin wani ɗan lokaci Aruwan ya zama karfen kafa, ya goge, ya zama abin alfahari ga gwamna da mutanen jihar Kaduna, wanda ake misaltawa cewa da za asamu irin sa 10 a kasar nan da ba haka ba, musamman a harkar tsara tafiyar yadda za a shawo kan matsalar tsaro a kasar nan.

Wani abu da ya sa dole ka yi jinjina da yabo ga Aruwan a wajen aikin sa shine yadda akida ta siyasa, addini, Kabilanci ko kuma bangaranci ba su cikin tafiyarsa ko kaɗan. Idan aiki ya zo, aiki kawai ya ke yi, ya tsage gaskiya komai ɗacin ta sannan kuma ya yi abinda ya kamata.

A cikin wasu ɗabi’un sa na kirki da suka fito waje ƙarara sun haɗa da tausayi da sanin ya kamata. Ba sau ɗaya ba, Aruwan ya kan zarce gaba da kansa tare da jami’an tsaro su tunkari wuraren da aka samu tashin hankali ko matsala ta tsaro a jihar domin kawo karshen matsalar cikin gaggawa.

Ba a cikin garin Kaduna ba, Aruwan ya sha ya tunkari babban titin Kaduna-Abuja a duk lokacin da aka samu matsala da suka haɗa da ko dai cunkoso da toshewar hanya ko kuma matsalar harin ƴan bindiga.

Gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufai ya na yaba masa da jinjina masa bisa kokari da jajircewa da yake yi a aikin sa. Sannan kuma duk bayan watanni hudu yakan gayyaci manyan jami’an gwamnati da na tsaron jihar domin bayyana musu irin ayyukan da ma’aikatarsa ta tsaro ke yi a jihar ta hanyar bada bayanan kan yadda halin tsaro yake a jihar zuwa wannan lokaci.

Duka wannan suna halalen Samuel Aruwan da kuma kwarewa da yayi a aikin sa na kula da ma’aikatar tsaro da harkokin cikin gida na jihar Kaduna.

Tags: AbujaaruwanEl-RufaiKadunaLabaraiNewsPREMIUM TIMESSamuel
Previous Post

2023: PDPn Jihar Anambra ta ce Peter Obi bai masu bankwana ba lokacin lokacin da ya fice ya koma LP

Next Post

2023: Tinubu bai gina Legas lokacin da ya yi gwamna ba, haraji da kashe dimokraɗiyya kawai ya yi -Bwala, Kakakin PDP

Premium Times Hausa

Premium Times Hausa

Next Post
ZAƁEN FIDDA-GWANIN APC: Yadda bishiyoyin da Tinubu ya shuka shekarun baya su ka yi masa inuwa a 2022

2023: Tinubu bai gina Legas lokacin da ya yi gwamna ba, haraji da kashe dimokraɗiyya kawai ya yi -Bwala, Kakakin PDP

Discussion about this post

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • An ga daliban Jami’ar Gusau da aka sace na karbar magani a cibiyar kiwon Lafiya dake Madada, karamar hukumar Maru
  • ‘Yan bindiga sun kashe mutum shida a Kaduna
  • ‘Yan Bindiga sun kashe direba, sun sace fasinjoji 7 hanyar Kaduna-Birnin Gwari
  • CIN AMANA: ‘Yan sanda sun kama mutumin da ya yi wa matar abokinsa fyade
  • NFF ta sake nada Chris Danjuma a matsayin kocin Falconets

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.