• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Janar Diya, tsohon Mataimakin Janar Abacha ya rasu

    Kashim Shettima of Borno

    SHARI’AR ZARGIN SHETTIMA YA FITO TAKARA WURI BIYU: Kotu ta kori ƙarar da PDP ta nemi a soke takarar Tinubu da Shettima

    ZAƁEN KANO: Ganduje, Gawuna Garo da APC sun ƙi amincewa da sakamakon zaɓe, sun yi zanga-zanga a Kano

    Ba ayi zabe a Katsina ba, coge aka yi kuma za mu garzaya Kotu – Lado-Danmarke

    Hyacinth Alia na APC ya lashe zaben gwamnan jihar Benuwai

    Umar Bago na APC ya lashe zaben gwamnan Neja

    KURUNKUS: Abba Gida-Gida ya doke ɗan takaran Uban Abba, Gawuna na APC da kuri’u sama da miliyan ɗaya a Zaɓen gwamnan Kano

    ZAƁEN GWAMNAN JIGAWA: Namadin APC ya natsar da Lamidon PDP a Jigawa, ya lallasa shi da kuri’u 618,449

    Thugs-attack-collation

    ZAƁEN GWAMNONI YA ƊAU ZAFI: An kashe shugaban PDP bayan an lakaɗa masa dukan tsiya a rumfar zaɓen sa

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

    QATAR 2022: Ko ƙasashen Afrika za su fidda nahiyar jin kunya a duniyar ‘yan ƙwallo

    DAGARGAZA ARGENTINA: Ƙasar Saudiyya ta ba da hutun kwana Ɗaya a wataya

    QATAR 2022: 2:1: Saudiyya ta kafa tarihin karya gadara da tutiyar buga wasan Agentina 36 a jere babu rashin nasara

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

    BIDIYO: NAJERIYA @62: Ra’ayoyin ‘yan Najeriya game da mulkin Buhari a tsawon shekaru 7 da suka gabata

    Buhari bai san ƴan ta’adda sun fidda bidiyon da suka ce sai sun sace shi da ni ba sai da na ziyarce shi – El-Rufai

    Dalilin da ya sa na raɗa wa wasu fitattun gine-gine, da titunan jihar Kaduna sunayen wasu fittattun ƴan asalin jihar

    HOTUNA: Ɗan Autan marigayi tsohon sarkin Kano Ado Bayero, Mustapha Ado Bayero, ya auri mata biyu ranar Asabar a  Kano

    BIDIYO: An yi wa ɗan takarar mu murɗiya a zaɓen fidda gwani na APC a Legas – Masu zanga-zanga

    KURUNKUS: Malami ya fito takarar gwamnan Kebbi, ya ce jama’ar jihar ne suka tilasta masa ya fito

No Result
View All Result

ƁARAKA: Ba mu umarci Babachir ya ‘Ari Bakin mu ya ci mana Albasa ba’, Yakubu Dogara

Mohammed LerebyMohammed Lere
November 25, 2022
in Babban Labari
0
Muslim-Muslim: Kada ku ɓata kuri’un ku wajen zaɓen Tinubu/Shettima – Gargaɗin Dogara ga Kiristocin Najeriya

Tsohon shugaban majalisar Dattawa, Yakubu Dogara ya bayyana cewa kungiyar haɗin kan Kiristocin Arewa wanda Lawal Babachir ke shugabanta bata yanke shawarar ɗan takarar da za ta mara wa baya ba.

Dogara ya ce ba mu ce ya ari bakin su ya ci musu albasa ba, duk abinda Babachir ya faɗi na sa ra’ayin ne ba ra’ayin kungiyar Kiristocin Arewa ba.

Dogara ya ce ” Duk da kungiyar ta kammala zazzagayawa da tattaunawa da mutanen yankin Arewa, wato kiristocin yankin, ba ta ɗauki matsaya ba tukunna akai, amma kuma nan bada daɗewa ba zamu bayyana wa duniya matsayar mu game da zaɓen shugaban kasa da wanda kaf ɗin mu za mu mara wa baya.

Takardar Babachir

Tsohon sakataren gwamnatin tarayya, David Babachir ya bayyana wasu dalilai da ya sa Kiristocin Arewa Kaf ɗin su za su zaɓi Peter Obi ne ba Tinubu ko Atiku ba a zaɓen 2023.

Cikin dalilan da Babachir ya bayar sun hada da zargin wai jam’iyyar APC ta tsaida Tinubu/Atiku waɗanda dukkan su musulmai ne don su muzguna wa kiristocin Najeriya. A cewar sa Babachir ya kara da wai idan har aka bari Tinubu da Shettima suka yi nasara to lallai Kiristocin Arewa sun Kaɗe.

” Sannan kuma da ake cewa wai muna goyon bayan Atiku Abubakar na PDP, karya ne, domin bamu bashi. Abinda yayi APC a wannan zaɓe shi yayi PDP, duk kanwar ja ce. Mu kiristocin Arewa ba za mu yi su ba, Obi zamu yi

Babachir ya kara da cewa ” Za su mara wa Obi baya kuma mu yi mishi aiki domin shine sabon jini, duk sauran dake takara a sauran jam’iyyun saura ne kawai, amma shine da mataimakinsa sabon jini ne masu karfi a jika.

” Sannan kuma, tuni muka gano cewa musamman jam’iyyar APC da ta tsaida Tinubu da Shettima, sun yi haka ne don su nuna kaskanci ga kiristocin Arewa, kuma idan aka bar su suka cimma burin su za su kawo rarrabuwan kai da rashin zaman lafiya a yankin duk da ko dama abin sai a hankali.

” Idan muka yi dubi ta ɓangaren Kashim Shettima, ya yi gwamna shekara 8 a jihar Barno, bai tsinana wa kiristoci komai ba, hasali ma a ƙarƙashin sa ne aka sace Ƴan matan Chibok, da Dapchi, aka kona Coci-coci da dama a jihar. Me zai iya yi in ba kara ruruta kiyayya da gaba a tsakanin mutane ba musamma kiristoci.

Idan ba a manta ba shi dai Babachir da ke wannan korafi an fatattake shi ne daga kujerar sakataren gwamnatin tarayya bayan samun sa da aka yi da hannu dumu dumu a badaƙalar wafce miliyoyin naira a harkallar kwangilar cire ciyawa a kogin Yobe.

Shugaba Buhari ya musanya shi da Boss Mustapha.

Tags: AbujaArewaBabachirDogaraHausaLabaraiNewsPREMIUM TIMESYakubu
Previous Post

TINUBU A EBONYI: Idan na hau mulki zan yi zaman sulhu da masu tada ƙayar bayan jihohin ƙabilar Igbo

Next Post

Ma’aikatan Kaduna za su ji daɗi idan na zama gwamna, dama ni ɗan gwagwarmaya ne – Uba Sani

Ma'aikatan Kaduna za su ji daɗi idan na zama gwamna, dama ni ɗan gwagwarmaya ne - Uba Sani

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • RIKICIN PDP: ‘Ina alfahari da ‘anti-fatin’ da na yi wa PDP, daga yau mun koya wa su O’o hankali -Anyin Pius Anyim
  • Janar Diya, tsohon Mataimakin Janar Abacha ya rasu
  • ‘Yan sanda sun ce gidan da mafusata su ka kai wa hari a Bauchi ba na Shugaban INEC ba ne
  • SHARI’AR ZARGIN SHETTIMA YA FITO TAKARA WURI BIYU: Kotu ta kori ƙarar da PDP ta nemi a soke takarar Tinubu da Shettima
  • SABON RIKICIN PDP: ‘Ko dai ka janye dakatarwar da ka yi min, ko na fice na bar maka jam’iyyar’ -Gargaɗin Shema ga Ayu

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.