• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Ku fito ku ceci mutanen jihar Kaduna kamar yadda kuka yi a zaben majalisun Tarayya da na sanatoci – Isah Ashiru

    An yi mana kwange a hukuncin kotu, za mu daukaka kara – Ashiru

    SSS

    TAKE HAƘƘIN ƊAN ADAM: Yadda SSS suka riƙa faffalla min mari, suka ja ni ƙasa girrrr, don kawai na ce su bi doka – Lauya Ogbankwa

    Muna ƙarancin malamai, a janye dokar hana ɗaukar sabbin malamai da gwamnatin tarayya ta ƙaƙaba – Jami’ar ABU

    TONON ASIRI: An kama wani Dagaci cikin gungun mahara a lokacin batakashi da ‘Yan sanda

    ‘Yan bindiga sun kashe mutum shida a Kaduna

    Almajirai

    UNICEF ta saka Almajirai sama da 20,000 cikin rajistar tsarin agaza wa marasa karfi a Katsina

    Majalisar Tarayya ta ce a soke ƙarin kuɗin makaranta da aka yi wa ɗaliban jami’o’i da na Kwalejojin Gwamnatin Tarayya

    KALUBALEN DA KE GABAN MAJALISAR WAKILAI TA ƘASA: Gaganiya da matsalar raɗaɗin tsadar rayuwa, matsalar tsaro da sauran su da ake fuskanta a kasa

    Yadda sojojin sama sun ragargaza sansanonin ‘yan bindiga a jihohin Katsina, Zamfara, Sokoto da Kaduna

    RASHIN TSARO: Tinubu ya amince da sayo jiragen sama masu saukar ungulu 12 ga sojojin Najeriya – Lagbaja

    TA’ADDANCI A JIHAR NEJA: Yadda ƴan ta’adda su ka ratsa garuruwa, kafin su  kai wa sojoji da mobal farmaki

    Ƴan ta’adda sun gamu da fushin sojojin Najeriya, sojoji sun kashe 50 sun kama 60

    GRAINS MARKET AT KAFIN MADAKI DISTRICT IN GANJUWA

    Yari ya raba tallafin tirela 145 cike maƙil da buhunan masara 145 ga mabuƙata a Zamfara

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    Hukumar CAF za ta binciki yadda mahaifiyar ɗan wasa ta mutu cikin 1986, shi kuma ya ce atabau cikin 1990 ta haife shi

    A karo na Uku, Moroko za ta ɗauki baƙuncin gasar cin kofin kwallon ƙafa na nahiyar Afrika a Janairun 2025

    NFF ta sake nada Chris Danjuma a matsayin kocin Falconets

    DARAJAR ƘWALLON ƘAFA TA KOMA SAUDIYA: Karim Benzema zai riƙa ɗaukar albashin kusan Naira Biliyan 100 a shekara, a ƙungiyar Al-Ittihad

    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    BIDIYO: Yadda rufe iyakar Najeriya da Nijar, ya jefa mu cikin tsananin fatara, da halin kakanikayi a yankin Katsina – Saidu

    Yadda SSS da Jami’an Gidan Kurkuku suka kwashi ‘yan kallo a kotu, saboda Emefiele

    BIDIYO: ‘Duk wanda ya ci kuɗin Tallafin Korona a Jigawa sai ya amayo shi’ – Gwamna Namadi

    BIDIYO: ALhazan Kano sun gama shiri tsaf don ‘Hawan Arafat’ – Alhussain Maiwada

    JERIN SUNAYE: Jami’o’i 51 da ba za su dauki dalibin da ya ci kasa da maki 180 a jarabawar JAMB ba

    TSARIN BAI WA ƊALIBAI RAMCE: Abubuwan da suka wajaba ɗalibai da iyaye su sani

    Buhari ya tashi zuwa Saudiyya, zai yi Umra ta ƙarshe a matsayin sa na shugaban kasa

    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

No Result
View All Result

Yadda gangancin matuka kwalekwale yayi sanadiyar mutuwar mutane da dama a ambaliyyar ruwa a Jigawa

Abubakar MaishanubyAbubakar Maishanu
October 5, 2022
in Babban Labari
0
AMBALIYAR JIGAWA: Mutuwar mutum 92 ba ta sa Gwamna Badaru yanke hutu a Turai ya gaggauta komawa gida ba

A farkon watan Satumba ne Yan Sanda a Jigawa suka kama Aliyu Husseini mai sana’ar tuka kwalekwale saboda da kifewa da kwale kwalensa tayi ta kashe akalla mutum takwas.

Amma dai daga bisani Yan Sandar sun saki Husseini ba tare da sun gurfanar da shi a gaban kotu ba. Husseini ya shaidawa wakilinmu a Jigawa cewa ya dawo bakin aikinsa yana daukar mutane a kwalekwalensa ba tare da ya saka ko kuma ya ajiye rigunan kariya ba wato (life jacket) tare da shi ba.

Mutanen garin Birnin Kudu a Jihar Jigawa na yin tafiya ta hanyar hawa Jirgin ruwa wato (kwalekwale) saboda ambaliyyar ruwa da ya karya gadar da ya hada garin da babbar birnin Jihar da kuma Jihar Kano.

Jaridar PREMIUM TIMES HAUSA ta rawaito yadda ruwan sama ya haddasa ambaliyya a Jigawa, ambaliyyar tayi sanadiyar mutuwar mutane sama da dari, ta kuma mamaye gonakai da hallaka dabbobi. Ambaliyyar ta kuma karya gadoji da hanyoyi da dam a garin Haya dake Gwaram.

Hakan ya tilasta wa mutane anfani da kwalekwale wajen tafiye tafiye. Amma matuka kwalekwalen suna deban fasinjoji fiye da kima, kuma ba tare da sun basu rigar kariya ba.

Malam Husseini ya shaidawa PREMIUM TIMES HAUSA cewa a rana daya yakanyi ciniki har na naira dubu Hamsin zuwa Talatin a daukar mutane a kwalekwalensa ya tsallaka dasu dalilin karyewar gada.

Ya ce yana aikin taimakawa mutane ne saboda gwamnatin ta Jigawa ta gaza kawowa mutanen dauki na gaggawa lokacin da gadar ta karye.

“Muna yin iya kokarinmu wajen taimakawa mutane. Ba don taimakawa da muke yi ba, da yanzu mutane sun shiga cikin mawuyacin hali, saboda babu hannun gwamnati anan. Muna bukatar taimakon gwamnati, babu wanda yake zuwa nan wajen sai Yan Jaridu da kuma Yan Sanda da suka zu sukayi kame a lokacin da kwalwkwalenmu ya kefe, cewar Husseini.

“Akalla mun sami gawarwarki sun kai ashirin a nan wanda ruwa ya kawosu daga wasu garuruwa. Mun binne wasu, wasu kuma mun baiwa masu shi, inji Husseini.

Husseini ya kara da cewa suna taimakawa marasa lafiya masu zuwa neman magani, kuma basu karbar kudi a wajen tsofaffi da kuma mutanen da suka dauko gawa.

Shi ma mai sana’ar kwalekwalen wanda ya taba yi a Legas, Ya’u Musa, ya shaidawa PREMIUM TIMES HAUSA cewa sana’ar tana da wuya a Jigawa saboda babu ka’ida, kowa yi yake yi batare da sanin gwamnati ba.

Ya ce a Jigawa suna daukar fasinjoji yadda suke so ba tare da rigar kariya ba. Amma a Legas sai anyi maka ka’ida kuma an baka rigar ruwa saboda gudun faruwar hatsari.

A garuruwan Ringim da Hadejia suma suna fama da ambaliyyar ruwan, an samu mace mecen mutane ta hanyar kefewar kwalekwale da kuma rugugewar gidaje.

A Ringim, garuruwa irinsu Dabi, Majiyawa, Dare, Gagarin, Yan-Dutse, Malamawar Yandutse, Cori, Gujaba, Sankara, Auramo da Garin Gada, suna cikin mawuyacin hali.

Surajo Ya’u wane wanda ya rasa mata, da yaro da kuma suruka ta hanyar kefewar KwaleKwale ya shaidawa PREMIUM TIMES HAUSA cewa wannan shi ne ambaliyya mafi mune a karamar Hukumar ta Ringim.

Malam Ya’u yace Matarsa mai suna Nasiba Muhammad, dansa mai suna Mahmud da kuma surukarsa mai suna Suwaiba Mustapha sun rasu ne bayan da jirkinsu na kwalekwale ya kefe akan hanyarsu ta zuwa ta’aziya daga garin Dabi zuwa Siyangu

Jaridar PREMIUM TIMES HAUSA tayi kokarin jin ta bakin shugaban Hukumar Aikin Jinkai na Jihar Jigawa wato (SEMA) Sani Yusuf, ta yadda za’a magance yawan hatsarin kwalekwale a Jigawa amma bamu Kai ga samunsa ba.

Tags: AbujaAbuja NewsAmbaliyaHausaJigawaLabaraiNews
Previous Post

Dalilan da su ka sa matasa ba su ganin darajar mulkin dimokraɗiyya a yanzu -Gbajabiamila

Next Post

ZAZZABIN LASSA: An samu karin mutum shida da suka kamu da cutar, mutum daya ya mutu a Najeriya

Abubakar Maishanu

Abubakar Maishanu

Next Post
LASSA-FEVER

ZAZZABIN LASSA: An samu karin mutum shida da suka kamu da cutar, mutum daya ya mutu a Najeriya

Discussion about this post

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • Ba ni kaɗai ne na fidda sunan Ahmed Lawan ya yi takarar shugaban kasa da Tinubu ba, akwai wasu da ke bayan fage – Adamu
  • Yadda bashin da Chana ta hana Najeriya ya kawo cikas a noman shinkafa, da aikin titin jirgin ƙasan Ibadan zuwa Kano
  • SHEKARU 63 BAYAN SAMUN ‘YANCI: ‘Ban so Najeriya ta afka cikin raɗaɗin ƙuncin da ake fama da shi ba’ – Tinubu
  • SHEKARU 63 BAYAN SAMUN ‘YANCI: ‘Za yi wa masu ƙaramin albashi ƙarin Naira 25,000 tsawon watanni 6 a jere
  • SHEKARU 63 BAYAN SAMUN ‘YANCI: Fassarar Jawabin Shugaba Tinubu:

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.