• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    TSUMAGIYAR KAN HANYA: An umarci ‘yan sandan Abuja su riƙa binciken motar ko wa kuma ko ɗan wa

    Kotu ta daure magidancin da ya guntile hannun abokinsa kan zargin lalata da matarsa

    Jami’an Kwastam sun kama haramtattun kaya na miliyoyin naira a Katsina

    Hukumar Kwastam ta kama haramtattun kaya na naira biliyan 6.6 a jihar Ogun

    American University of Nigeria Student -Crt- Google

    Malaman jami’o’i na roƙon a biya su albashin wata da watannin da aka riƙe masu

    ‘Yan sanda sun damke faston da ake zargin yayi wa ‘yar shekara 19 fyade

    Kotu ta yanke wa mahaifin da ya yi shekara 9 yana lalata da ƴa’ƴan sa mata biyu

    Ƴan sanda sun kama magidancin da ya yi wa matar makwabcinsa fyade

    ABUJA: Kotu ta daure wasu ‘yan mata biyu saboda yawon gulmace-gulmace a unguwa

    Kotu ta tsare matar da aka kama tana madigo da ‘yar shekara 8 a Kaduna

    Mahukunta a Abuja sun kama ƴan iskan gari mutum 400 da motoci 50 da suka karya doka

    Tinubu ya naɗa tsohon ministan Abuja, Modibbo, Kakanda, Baba-Ahmed mashawarta a ofishin mataimakin shugaban kasa

    ‘Yan sanda sun kama tsohon da ya yi wa ‘yar shekara hudu fyade a Katsina

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    DARAJAR ƘWALLON ƘAFA TA KOMA SAUDIYA: Karim Benzema zai riƙa ɗaukar albashin kusan Naira Biliyan 100 a shekara, a ƙungiyar Al-Ittihad

    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

    QATAR 2022: Ko ƙasashen Afrika za su fidda nahiyar jin kunya a duniyar ‘yan ƙwallo

    DAGARGAZA ARGENTINA: Ƙasar Saudiyya ta ba da hutun kwana Ɗaya a wataya

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    BIDIYO: Yadda rufe iyakar Najeriya da Nijar, ya jefa mu cikin tsananin fatara, da halin kakanikayi a yankin Katsina – Saidu

    Yadda SSS da Jami’an Gidan Kurkuku suka kwashi ‘yan kallo a kotu, saboda Emefiele

    BIDIYO: ‘Duk wanda ya ci kuɗin Tallafin Korona a Jigawa sai ya amayo shi’ – Gwamna Namadi

    BIDIYO: ALhazan Kano sun gama shiri tsaf don ‘Hawan Arafat’ – Alhussain Maiwada

    JERIN SUNAYE: Jami’o’i 51 da ba za su dauki dalibin da ya ci kasa da maki 180 a jarabawar JAMB ba

    TSARIN BAI WA ƊALIBAI RAMCE: Abubuwan da suka wajaba ɗalibai da iyaye su sani

    Buhari ya tashi zuwa Saudiyya, zai yi Umra ta ƙarshe a matsayin sa na shugaban kasa

    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

No Result
View All Result

HARƘALLAR ƊAUKAR MA’AIKATA 774,000: Sanatoci na neman sunayen dukkan waɗanda aka ɗauka da lambobin wayoyin su

Ashafa MurnaibyAshafa Murnai
October 26, 2022
in Manyan Labarai
0
Majalisar Tarayya ta yi fatali da kudirin neman halasta noma da tu’ammali da wiwi

Kwamitin Tantance Bin Ƙa’idar Aikin Gwamnati na Majalisar Dattawa na neman titsiye Ƙaramin Ministan Ƙwadago, Festus Keyamo dangane da ma’aikatan aikin leburanci 774,000 da aka ce an ɗauka aikin ƙarfi na wucin gadi cikin 2020.

A cikin 2020 ne Gwamnatin Shugaba Buhari ta fito da Shirin Musamman na Aikin Leburanci, wanda aka ɗauki matasa 1000 daga kowace ƙaramar hukuma ta ƙasar nan su 36 da Babban Birnin Tarayya, FCT Abuja.

An tsara cewa za su yi aikin leburanci ne iri daban-daban, har na tsawon watanni uku, inda za a riƙa biyan su naira 20,000 kowane wata.

Sai dai kuma kusan shekaru uku bayan ƙaddamar da shirin, wasu sanatoci sun fito sun yi ƙorafin cewa babu ɗan yankin mazaɓar su ko ɗaya da aka ɗauka aikin. Duk kuwa da cewa an amince sanatocin ne za su bayar da sunayen kashi 15 bisa 100 na waɗanda za a ɗauka aiki.

A wancan lokaci dai an samu saɓani tsakanin sanatoci da Minista Keyamo, inda su ka ce ya na da wata ɓoyayyar manufa shi ya sa ya yi kane-kane a cikin shirin.

Kan haka ne su ka yanke hukuncin cewa a maida tafiyar da harkar ɗaukar ma’aikatan a ƙarƙashin Hukumar NDE.

Haka kuma sanatocin sun umarci a riƙa biyan alawus ɗin ma’aikatan kai-tsaye a hannun NDE.

Sai dai kuma duk da haka Sanatocin na zargin cewa Kiyamo bai tsame hannaye ba, domin bayan fara gudanar da shirin, ya riƙa watsa bayanan shirin a shafin sa na Tiwita.

A ranar Litinin ɗin nan ce Hukumar NDE ta bayyana gaban wannan kwamiti domin kare kasafin kuɗin ta na 2023.

Sai dai kuma sanatocin da ke cikin kwamitin sun nuna rashin jin daɗin yadda aka yi harƙalla wajen ɗaukar ma’aikatan, har ma su ka ce ba a ɗauki ko matashi ko ɗaya ba.

Sanata George Sekibo daga Jihar Ribas, ya ce ba a ɗauki ko matashi daya ba daga shiyyar ƙananan hukumomin da ya ke wakilta.

Shi da sauran sanatocin da su ka yi bayani sun ce ba a saka sunayen matasan da su ka bayar ba.

A kan haka ne Shugaban Kwamitin, Sanata Mathew Urhoghide ya bayar da wa’adin makonni biyu cewa NDE ta kai wa kwamiti sunayen dukkan waɗanda aka ɗauka tare da lambobin wayar su, sai kuma lambobin asusun bankunan su inda aka ce an tura masu kuɗaɗen sallamar su aikin leburancin da su ka yi.

Daraktan NDE Isah Abdul ya nemi a bai wa NDLE makonni uku, amma shugaban kwamitin ya ƙi yarda, ya ce sati biyu sun wadatar.

Tags: AbujaAikiHausaKeyamoNewsPREMIUM TIMESSanatoci
Previous Post

Darajar naira ta yi zubewar da ba ta taɓa yi ba a kasuwar ‘yan canji, naira 760 daidai da dala 1

Next Post

KATIN RAJISTAR ZAƁE: INEC ta soke rajistar mutum miliyan 2.78, yanzu masu rajista su miliyan 93.5 ne

Ashafa Murnai

Ashafa Murnai

Next Post
Abubuwan da ya kamata a sani game da tsarin amfani da dabaru biyu wajen yin rajistar masu zabe – Nazarin DUBAWA

KATIN RAJISTAR ZAƁE: INEC ta soke rajistar mutum miliyan 2.78, yanzu masu rajista su miliyan 93.5 ne

Discussion about this post

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • SAKAMAKON AMBALIYA: Yadda yunwa ke nuƙurƙusa da kisan talakawa a yankunan Arewa
  • ‘Kwankwaso ne ya kada mu a shari’ar Kano saboda kwaɗayin kujerar minista a gwamnatin APC – Abbas Akande
  • ‘Gazawar Najeriya gazawar jinsin baƙar fata ne na duniya baki ɗaya’ – Shettima
  • Kotun Amurka ta amince Jami’ar Jihar Chicago na iya jinkirta sakin bayanan karatun Tinubu
  • JAMI’AR GUSAU: Ba tun yau bane ƴan ta’adda ke yi wa ɗaliban jami’ar ɗauki ɗaiɗai

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.