• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Ƴan sanda sun damke wasu abokai ƴan kungiyar matsafa dake tsafi da kawunan mutane a Ilori

    Yadda ƴan sanda suka kama Ibrahim da ya yi garkuwa da Fatima, ya ƙarɓi kuɗi kuma ya yashe ta a Zariya

    Kotu ta kori gwamna Sule na Nasarawa, ta ce PDP ce ta yi nasara a zaɓen gwamna

    Ku fito ku ceci mutanen jihar Kaduna kamar yadda kuka yi a zaben majalisun Tarayya da na sanatoci – Isah Ashiru

    An yi mana kwange a hukuncin kotu, za mu daukaka kara – Ashiru

    SSS

    TAKE HAƘƘIN ƊAN ADAM: Yadda SSS suka riƙa faffalla min mari, suka ja ni ƙasa girrrr, don kawai na ce su bi doka – Lauya Ogbankwa

    Muna ƙarancin malamai, a janye dokar hana ɗaukar sabbin malamai da gwamnatin tarayya ta ƙaƙaba – Jami’ar ABU

    TONON ASIRI: An kama wani Dagaci cikin gungun mahara a lokacin batakashi da ‘Yan sanda

    ‘Yan bindiga sun kashe mutum shida a Kaduna

    Almajirai

    UNICEF ta saka Almajirai sama da 20,000 cikin rajistar tsarin agaza wa marasa karfi a Katsina

    Majalisar Tarayya ta ce a soke ƙarin kuɗin makaranta da aka yi wa ɗaliban jami’o’i da na Kwalejojin Gwamnatin Tarayya

    KALUBALEN DA KE GABAN MAJALISAR WAKILAI TA ƘASA: Gaganiya da matsalar raɗaɗin tsadar rayuwa, matsalar tsaro da sauran su da ake fuskanta a kasa

    Yadda sojojin sama sun ragargaza sansanonin ‘yan bindiga a jihohin Katsina, Zamfara, Sokoto da Kaduna

    RASHIN TSARO: Tinubu ya amince da sayo jiragen sama masu saukar ungulu 12 ga sojojin Najeriya – Lagbaja

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    Hukumar CAF za ta binciki yadda mahaifiyar ɗan wasa ta mutu cikin 1986, shi kuma ya ce atabau cikin 1990 ta haife shi

    A karo na Uku, Moroko za ta ɗauki baƙuncin gasar cin kofin kwallon ƙafa na nahiyar Afrika a Janairun 2025

    NFF ta sake nada Chris Danjuma a matsayin kocin Falconets

    DARAJAR ƘWALLON ƘAFA TA KOMA SAUDIYA: Karim Benzema zai riƙa ɗaukar albashin kusan Naira Biliyan 100 a shekara, a ƙungiyar Al-Ittihad

    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    BIDIYO: Yadda rufe iyakar Najeriya da Nijar, ya jefa mu cikin tsananin fatara, da halin kakanikayi a yankin Katsina – Saidu

    Yadda SSS da Jami’an Gidan Kurkuku suka kwashi ‘yan kallo a kotu, saboda Emefiele

    BIDIYO: ‘Duk wanda ya ci kuɗin Tallafin Korona a Jigawa sai ya amayo shi’ – Gwamna Namadi

    BIDIYO: ALhazan Kano sun gama shiri tsaf don ‘Hawan Arafat’ – Alhussain Maiwada

    JERIN SUNAYE: Jami’o’i 51 da ba za su dauki dalibin da ya ci kasa da maki 180 a jarabawar JAMB ba

    TSARIN BAI WA ƊALIBAI RAMCE: Abubuwan da suka wajaba ɗalibai da iyaye su sani

    Buhari ya tashi zuwa Saudiyya, zai yi Umra ta ƙarshe a matsayin sa na shugaban kasa

    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

No Result
View All Result

CUWA-CUWAR TALLAFIN FETUR: Idan ba a rushe NNPC ba, sai bashi ya durƙusar da Najeriya – Khalifa Sanusi

Ashafa MurnaibyAshafa Murnai
October 18, 2022
in Rahotanni
0
Emir of Kano, Muhammadu Sanusi II

Emir of Kano, Muhammadu Sanusi II

Tsohon Gwamnan Babban Bankin Najeriya (CBN) ya bada shawarar cewa aiki na farko da ya wajaba kan duk wanda zai zama shugaban ƙasa a 2023, shi ne ya rushe kamfanin mai na NNPC, kuma ya bincike yadda aka riƙa biyan kuɗaɗen tallafin fetur.

Ya bayyana cewa NNPC ya zama wata rijiya gaba dubu, wadda ake kamfatar kuɗaɗen Najeriya ana zundumawa a ciki, maimakon a ce kamfanin ya samar wa ƙasar nan maƙudan kuɗaɗen da za su kawo ci gaban ƙasa.

Sanusi ya nuna damuwar sa kan yadda ake ciwo bashi ana biyan wasu tsiraru kuɗaɗen tallafin fetur su na zama biloniya, cikin dare ɗaya.

“Ina gudun tsinuwar ‘ya’yan mu idan suka taso suka ji yadda ake ciwo bashi ana ɗirka wa maciya tallafin fetur kuɗin,” inji tsohon Gwamnan CBN ɗin.

Tsohon Gwamnan Babban Bankin Najeriya, Muhammadu Sanusi II, kuma tsohon Murabus Sarkin Kano, ya bayyana damuwar sa dangane da yadda shugabanni za su bar wa ƙananan yara masu tasowa tulin bashin da su ke ciwowa, wanda ba ya amfana wa ƙasar komai, sai dai azurta wasu tsiraru kawai.

Sanusi ya ce ya na tsoron nan gaba kada ‘ya’yan mu da za su taso su tsine mana, idan su ka ji labarin yadda aka bar masu gadon tulin bashin da aka riƙa ciwowa ana biyan wasu tsiraru da sunan kuɗin tallafin fetur.

A kasafin 2023 dai Najeriya za ta ciwo bashin naira tirilan 8.2, kuma za ta biya bashin naira tiriliyan 6.8.

Haka kuma tsohon Gwamnan CBN ɗin ya ce ya tausayin shugaban da za a yi 2023.

Tsohon Gwamnan Babban Bankin Najeriya, kuma murabus Sarki Muhammadu Sanusi II na Kano, ya ce ya na tausayin shugaban da zai gaji Shugaba Muhammadu Buhari, dangane da gagarimar matsalar tattalin arzikin ƙasa da zai fuskata, musamman matsalar tallafi fetur da kuma ɗimbin bashin da zai riƙa biya tilas a kowane wata.

Sanusi ya ragargaji NNPC, ya na mai cewa ba ta da wani amfani, ruguje ta kawai shi ya fi alheri.

Muhammadu Sanusi ya yi wannan bayani ne a Taron Bunƙasa Hannayen Jari da Kasuwanci na 7 na Jihar Kaduna, wato Kadinvest.

Ya ce ana amfani da sunan tallafin fetur wasu na azurta kan su a rana ɗaya, su na zama biloniyoyi.

“Cikin 2023, idan mu ka yi zaɓe, to bai yiwuwa fa a ci gaba da yadda ake tafiya a yanzu, saboda idan aka ci gaba da tafiya a haka, matsalar tsaro za ta sake ɓarkewar da ka iya kai mu ga halin da Mali da Burkina Faso ke ciki a yanzu.

“Bai yiwuwa mu ci gaba da ci gaban mai ginin rijiyar da babu alamar ruwa. Ya zama tilas mu dawo baya.

“A yanzu fa kuɗin da Najeriya ke samu a duk wata, ya na tafiya ne wajen biyan bashi.

“Da bashi Gwamnatin Tarayya ke ciyar da gwamnatin kuma da bashi ta ke gina titina, da bashi gwamnati ke biyan albashi da bashi kuma ta ke yin hidimomin tafiyar da gwamnati.

“Mu na barin gadon tulin bashi kan ‘ya’yan mu. ‘Ya’yan mu nan gaba za su iya tsine mana, saboda tulin bashin da ake ciwowa ana lafta wa maciya tallafin fetur kuɗin, su na watandar su hankali kwance.

“Mu na ganin wannan gagarimar matsala, amma kuma sai ci gaba da nausawa cikin ta mu ke yi mu na ninƙaya. Ina jin tausayin duk wanda zai zama shugaban ƙasa nan da watan Yuni, idan ya hau washegari gari ya ce zai cire tallafin fetur.”

Khalifan na Tijjnaniya ya ƙalubalanci adadin lita miliyan 66 da NNPC ya ce ake sha ta fetur a kullum a Najeriya, abin da hakan ke nufin cewa ana fitar wa lita miliyan 66 kuɗin tallafi kenan a kullum.

“Cikin 2019, mu na shigo da lita miliyan 40 a kullum ta fetur. Cikin 22 an ce ana shigo da lita miliyan 66 a kullum ta fetur. Hakan fa na nufin a cikin shekaru uku an samu ƙarin fetur ɗin da ake sha da kashi 50 cikin 100 kenan.

“Ina so don Allah a faɗa min, shin yawan jama’a ne ya nunka a cikin shekaru uku, ko kuwa yawan motocin da ake hawa ne su ka ƙaru har su ka nunka? Ko kuwa dai mu ma mutane fetur ɗin mu ke sha kamar yadda mu ke kwankwaɗar ruwan sanyi?

“NNPC ya ce mu na shan lita miliyan 66 a kullum. Kenan fa mun fi ƙasar Indonesiya da Pakistan da Egypt da Cote d’Ivoire da sauran ƙasashe shan fetur a kullum kenan.

“Abin da ya kamata wanda duk ya zama shugaban ƙasa ya fara yi idan ya hau a 2023, shi ne ya umarci NNPC ya kai masa shaida hujjojin dukkan maƙufan kuɗaɗen da aka ce an biya da sunan tallafin fetur. Tilas su bayar da sunayen jiragen ruwan da su ka ce sun kawo fetur ɗin. Kuma tilas mu je mu tabbatar daga kamfanonin inshorar jiragen, tunda duk mun san su. Kuma sai mun gano shin jiragen sun zo Najeriya a ranakun da ake rubuta sun zo ɗin?

“Abin da doka ta ce shi ne tilas sai ka tabbatar da fetur ɗin an shigo da shi a farashin da aka ƙayyade, kuma adadin ne aka shigo da shi daidai kafin ka fara kiciniyar biyan kuɗin tallafi.”

“A yanzu NNPC rijiya ce gaba dubu da ake zunduma kuɗaɗen Najeriya, su na salwanta a banza, maimakon a ce ta zama saniyar da Najeriya ke tatsa ta na samun nono da mai ta na sha, ta na kuma sayarwa.”

Sanusi ya nuna damuwa cewa Gwamnatin Tarayya za a samu dala biliyan 2.9 ne kaɗai daga fetur a wannan shekarar, ba kamar 2011 ba da aka samu har dala biliyan 60.

Tags: AbujaHausaLabaraiNajeriyaNewsTallafin Mai
Previous Post

RUƊANIN TALLAFIN FETUR: Ina tausayin shugaban da za a yi 2023 – Khalifa Sanusi

Next Post

‘Yan bindiga sun kashe mutum biyu a coci a jihar Kogi

Ashafa Murnai

Ashafa Murnai

Next Post
KUDU TA DAGULE: Rubdugun kisan ‘yan sanda a Akwa Ibom da Ribas

'Yan bindiga sun kashe mutum biyu a coci a jihar Kogi

Discussion about this post

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • Yadda ƴan sanda suka kama Ibrahim da ya yi garkuwa da Fatima, ya ƙarɓi kuɗi kuma ya yashe ta a Zariya
  • Kotu ta kori gwamna Sule na Nasarawa, ta ce PDP ce ta yi nasara a zaɓen gwamna
  • Gwamnatin Tinubu ta sanar da dakatar da harajin (VAT) kan man dizal na tsawon watanni 6
  • Matsayar da aka cimma a taron Gwamnatin Tarayya, NUC da TUC – Minista Idris
  • ‘Gyaran Najeriya sai a hankali, miji na ba da rauhanai ya ke aiki ba’ – Remi Tinubu

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.