• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    TSUMAGIYAR KAN HANYA: An umarci ‘yan sandan Abuja su riƙa binciken motar ko wa kuma ko ɗan wa

    Kotu ta daure magidancin da ya guntile hannun abokinsa kan zargin lalata da matarsa

    Jami’an Kwastam sun kama haramtattun kaya na miliyoyin naira a Katsina

    Hukumar Kwastam ta kama haramtattun kaya na naira biliyan 6.6 a jihar Ogun

    American University of Nigeria Student -Crt- Google

    Malaman jami’o’i na roƙon a biya su albashin wata da watannin da aka riƙe masu

    ‘Yan sanda sun damke faston da ake zargin yayi wa ‘yar shekara 19 fyade

    Kotu ta yanke wa mahaifin da ya yi shekara 9 yana lalata da ƴa’ƴan sa mata biyu

    Ƴan sanda sun kama magidancin da ya yi wa matar makwabcinsa fyade

    ABUJA: Kotu ta daure wasu ‘yan mata biyu saboda yawon gulmace-gulmace a unguwa

    Kotu ta tsare matar da aka kama tana madigo da ‘yar shekara 8 a Kaduna

    Mahukunta a Abuja sun kama ƴan iskan gari mutum 400 da motoci 50 da suka karya doka

    Tinubu ya naɗa tsohon ministan Abuja, Modibbo, Kakanda, Baba-Ahmed mashawarta a ofishin mataimakin shugaban kasa

    ‘Yan sanda sun kama tsohon da ya yi wa ‘yar shekara hudu fyade a Katsina

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    DARAJAR ƘWALLON ƘAFA TA KOMA SAUDIYA: Karim Benzema zai riƙa ɗaukar albashin kusan Naira Biliyan 100 a shekara, a ƙungiyar Al-Ittihad

    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

    QATAR 2022: Ko ƙasashen Afrika za su fidda nahiyar jin kunya a duniyar ‘yan ƙwallo

    DAGARGAZA ARGENTINA: Ƙasar Saudiyya ta ba da hutun kwana Ɗaya a wataya

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    BIDIYO: Yadda rufe iyakar Najeriya da Nijar, ya jefa mu cikin tsananin fatara, da halin kakanikayi a yankin Katsina – Saidu

    Yadda SSS da Jami’an Gidan Kurkuku suka kwashi ‘yan kallo a kotu, saboda Emefiele

    BIDIYO: ‘Duk wanda ya ci kuɗin Tallafin Korona a Jigawa sai ya amayo shi’ – Gwamna Namadi

    BIDIYO: ALhazan Kano sun gama shiri tsaf don ‘Hawan Arafat’ – Alhussain Maiwada

    JERIN SUNAYE: Jami’o’i 51 da ba za su dauki dalibin da ya ci kasa da maki 180 a jarabawar JAMB ba

    TSARIN BAI WA ƊALIBAI RAMCE: Abubuwan da suka wajaba ɗalibai da iyaye su sani

    Buhari ya tashi zuwa Saudiyya, zai yi Umra ta ƙarshe a matsayin sa na shugaban kasa

    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

No Result
View All Result

RUNDUNAR YAƘIN TINUBU 2023: Buhari ne ya ce kada a tafi filin daga da Osinbajo da Boss Mustapha -Keyamo

Ashafa MurnaibyAshafa Murnai
September 25, 2022
in Babban Labari
0
RUNDUNAR YAƘIN TINUBU 2023: Buhari ne ya ce kada a tafi filin daga da Osinbajo da Boss Mustapha -Keyamo

Shugaba Muhammadu Buhari ne ya ce kada a saka sunan Mataimakin Shugaban Ƙasa Yemi Osinbajo cikin Majalisar Kamfen ɗin Tinubu-Shettima ta yaƙin neman zaɓen shugaban ƙasa 2023.

Haka kuma shi ne ya bada umarnin kada a saka sunan Sakataren Gwamnatin Tarayya, Boss Mustapha a majalisar kamfen ɗin.

Kakakin Yaɗa Labarai na Kamfen ɗin TInubu, Festus Keyamo ne ya bayyana haka a ranar Asabar, a Abuja.

A rundunar kamfen ɗin wadda mutum 422 ne ta ƙunsa, Shugaba Muhammadu Buhari ne Sarkin Yaƙin ta ɗungurugum.

Keyamo wanda kuma Ƙaramin Ministan Ƙwadago ne, ya ce Buhari ya ce kada a saka Osinbajo da Boss Mustapha domin su maida hankali wajen harkokin tafiyar da gwamnati, tunda Shugaba Buhari ɗin ne shugaban kamfen ɗin baki ɗaya.

Mutanen sun yi ta tunanin don me ba ga sunan Mataimakin Shugaban Ƙasa, Yemi Osinbajo a cikin Majalisar Kamfen ɗin ba. Dalili kenan Keyamo ya fitar da wannan sanarwar.

PREMIUM TIMES Hausata buga labarin cewa APC ta ƙi saka Babachir, Dogara da Sanata Abbo cikin rundunar kamfen ɗin Tinubu mai mambobi 422.

Jam’iyyar APC ta ƙi saka sunayen wasu jiga-jigan ta Kiristocin Arewa, waɗanda su ka fito fili su ka nuna rashin amincewar su da ‘yan takarar Muslim-Muslim.

Daga cikin waɗanda ba a saka cikin rundunar kamfen ɗin ba akwai tsohon Sakataren Gwamnatin Tarayya, Babachir Lawal, tsohon Kakakin Majalisar Tarayya, Yakubu Dogara da kuma Sanata Elisha Abbo Mai wakiltar Adamawa ta Arewa.

Dukkan su ba su cikin Majalisar Kamfen ɗin Bola Tinubu na Zaɓen 2023.

An fitar da jadawalin sunayen a ranar Juma’a a dare, mai ɗauke da sa hannun Sakataren Majalisar Kamfen, James Faleke, wanda ɗan majalisar tarayya ne.

Shugaba Muhammadu Buhari ne zai zama Shugaban Rundunar Kamfen wadda ta ƙunshi mambobi 422 masu riƙe da muƙamai daban-daban.

A ranar Litinin ce za a ƙaddamar da rundunar a Abuja.

Babachir Lawal, Dogara da Tinubu dai duk sun goyi bayan Tinubu lokacin da ake zaɓen fidda gwani.

Sai dai kuma sun yi masa tawaye yayin da ya ƙi ɗaukar Kirista daga Arewa a matsayin Mataimakin shugaban ƙasa na takarar sa, sai ya ɗauki Musulmi, Kashim Shettima, sanata kuma tsohon Gwamnan Jihar Barno daga Arewa.

Su dogara sun jajirce cewa lamarin akwai rashin adalci, kuma an wulaƙanta Kiristocin Arewa.

Daga nan sun buɗe kamfen na tabbatar da cewa Kiristoci ba su zaɓi APC da Tinubu a zaɓen 2023 ba.

Haka nan ita ma Kungiyar Kiristoci ta Ƙasa (CAN) ba ta goyi bayan abin da APC ta yi ba.

Ko cikin wannan makon sai da Dogara da Lawan su ka yi kiraye-kirayen cewa kada Kiristoci su zaɓi APC, maimakon haka, su yi duk wani ƙoƙarin da za su yi su kayar da jam’iyyar.

Tags: AbujaBuhariLabaraiNewsPREMIUM TIMES
Previous Post

AIKI SAI MAI SHI: Aruwan ya ja zugar jami’an tsaro da ma’aikata sun kawo karshen cunkoson titin Kaduna-Abuja

Next Post

HA-MAZA-HA-MATA: Hukumar ‘Sibul Difens’ ta kafa rundunar mata Domin tsaron makarantu 81,000 a Najeriya – Audi

Ashafa Murnai

Ashafa Murnai

Next Post
Civil Defence

HA-MAZA-HA-MATA: Hukumar 'Sibul Difens' ta kafa rundunar mata Domin tsaron makarantu 81,000 a Najeriya - Audi

Discussion about this post

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • MACE MAI KAMAR MAZA: Yadda Falmata ta kutsa cikin sana’ar gyarar waya ta yi zarra
  • Tinubu ya umarci jami’an tsaro su yi ƙumumuwa, su ceto ɗaliban Jami’ar Zamfara daga hannun ‘yan bindiga
  • Kwararrun likitocin hakora 84 kacal ake da su a Najeriya – NAPD
  • SHUGABANCIN APC: Ko biyayyar da Ganduje ke wa Tinubu za ta sa ya yi kargo a ɗigirgiren shugabancin APC?
  • SAKAMAKON AMBALIYA: Yadda yunwa ke nuƙurƙusa da kisan talakawa a yankunan Arewa

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.