• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Muna ƙarancin malamai, a janye dokar hana ɗaukar sabbin malamai da gwamnatin tarayya ta ƙaƙaba – Jami’ar ABU

    TONON ASIRI: An kama wani Dagaci cikin gungun mahara a lokacin batakashi da ‘Yan sanda

    ‘Yan bindiga sun kashe mutum shida a Kaduna

    Almajirai

    UNICEF ta saka Almajirai sama da 20,000 cikin rajistar tsarin agaza wa marasa karfi a Katsina

    Majalisar Tarayya ta ce a soke ƙarin kuɗin makaranta da aka yi wa ɗaliban jami’o’i da na Kwalejojin Gwamnatin Tarayya

    KALUBALEN DA KE GABAN MAJALISAR WAKILAI TA ƘASA: Gaganiya da matsalar raɗaɗin tsadar rayuwa, matsalar tsaro da sauran su da ake fuskanta a kasa

    Yadda sojojin sama sun ragargaza sansanonin ‘yan bindiga a jihohin Katsina, Zamfara, Sokoto da Kaduna

    RASHIN TSARO: Tinubu ya amince da sayo jiragen sama masu saukar ungulu 12 ga sojojin Najeriya – Lagbaja

    TA’ADDANCI A JIHAR NEJA: Yadda ƴan ta’adda su ka ratsa garuruwa, kafin su  kai wa sojoji da mobal farmaki

    Ƴan ta’adda sun gamu da fushin sojojin Najeriya, sojoji sun kashe 50 sun kama 60

    GRAINS MARKET AT KAFIN MADAKI DISTRICT IN GANJUWA

    Yari ya raba tallafin tirela 145 cike maƙil da buhunan masara 145 ga mabuƙata a Zamfara

    Masu maular ‘kudaden kama haya’ a hannun Ayu ke hana sasanta rikicin PDP -Wike

    Ministan Abuja ya bada wa’adin gina filaye 189 cikin wata uku, ko ya ƙwace su

    DA ƊUMI-ƊUMI: Gobara ta tashi a Kotun Ƙoli, ta babbake ofishin manyan alƙalai uku

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    Hukumar CAF za ta binciki yadda mahaifiyar ɗan wasa ta mutu cikin 1986, shi kuma ya ce atabau cikin 1990 ta haife shi

    A karo na Uku, Moroko za ta ɗauki baƙuncin gasar cin kofin kwallon ƙafa na nahiyar Afrika a Janairun 2025

    NFF ta sake nada Chris Danjuma a matsayin kocin Falconets

    DARAJAR ƘWALLON ƘAFA TA KOMA SAUDIYA: Karim Benzema zai riƙa ɗaukar albashin kusan Naira Biliyan 100 a shekara, a ƙungiyar Al-Ittihad

    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    BIDIYO: Yadda rufe iyakar Najeriya da Nijar, ya jefa mu cikin tsananin fatara, da halin kakanikayi a yankin Katsina – Saidu

    Yadda SSS da Jami’an Gidan Kurkuku suka kwashi ‘yan kallo a kotu, saboda Emefiele

    BIDIYO: ‘Duk wanda ya ci kuɗin Tallafin Korona a Jigawa sai ya amayo shi’ – Gwamna Namadi

    BIDIYO: ALhazan Kano sun gama shiri tsaf don ‘Hawan Arafat’ – Alhussain Maiwada

    JERIN SUNAYE: Jami’o’i 51 da ba za su dauki dalibin da ya ci kasa da maki 180 a jarabawar JAMB ba

    TSARIN BAI WA ƊALIBAI RAMCE: Abubuwan da suka wajaba ɗalibai da iyaye su sani

    Buhari ya tashi zuwa Saudiyya, zai yi Umra ta ƙarshe a matsayin sa na shugaban kasa

    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

No Result
View All Result

MATSALAR TSARO: Lauya Falana ya maka Buhari da Majalisa kotu, saboda rashin na’urorin tsaro a gidajen kurkukun Najeriya

Ashafa MurnaibyAshafa Murnai
September 7, 2022
in Rahotanni
0
Femi-Falana

Femi-Falana

Lauya mai kare haƙƙin jama’a Femi Falana, ya maka Shugaba Muhammadu Buhari da Majalisar Najeriya a Babbar Kotun Tarayya, inda ya nemi kotu ta tilasta masu gaggauta samar da na’urorin inganta tsaro a dukkan gidajen kurkukun Najeriya.

Ya maka su ƙara watanni biyu bayan ‘yan ta’addar ISWAP sun ragargaza kurkukun Kuje, inda su ka fitar da kwamandojin su 64, kuma wasu ɗaurarru 800 su ka arce.

Falana ya haɗa har da Shugaban Gidajen Kurkukun Najeriya ya maka kotu, ya na so kotu ta jaddada masu cewa haƙƙin su ne su kare rayuka da lafiyar waɗanda ke tsare a gidajen kurkuku.

Ya nemi a samar da hasumiyar hangen mugaye daga nesa, doguwar katanga mai ƙarfin Mahadi-ka-ture, kyamarar ɗaukar hotunan bidiyon masu gilmawa a kusa da nesa, na’urar binciken jikin masu shiga da fita cikin kirkuku da sauran na’urorin gaggawa.

Falana ya buga misali da Sashe na 28 (1) na Dokar Gidajen Kurkuku ta Ƙasa, wadda ta nuna cewa gwamnati ce ke da haƙƙin kare su, ba waɗanda ke tsare ne ke da haƙƙin kare kan su ba.

Lauya Ayodele Aribisala na Ofishin Chambar Falana ne ya shigar da ƙarar a madadin mai ƙarar.

An shigar da ƙarar a ranar 23 Ga Agusta, inda ya roƙi kotu ta tilasta wa waɗanda ya ke ƙara su bi abin da doka ta tanadar wajen kare rayuka da lafiyar waɗanda ke tsare a kurkuku.

PREMIUM TIMES Hausa ta buga labarin cewa Minista Rauf Aregbesola ya ce akwai jami’an tsaro 65 lokacin da ‘yan ta’adda su ka mamaye wurin.

Ministan Harkokin Cikin Gida, Rauf Aregbesola ya ce akwai jami’an tsaro 65 masu ɗauke da makamai, a lokacin da ‘yan ta’adda su ka kai wa Kurkukun Abuja da ke Kuje hari watannin baya.

Aregbesola ya yi wannan bayani ranar Litinin a gaban Kwamitin Haɗin-guiwar Majalisar Tarayya.

Ya ce jami’an da ke wurin su 65 sun ƙunshi sojoji, NSCDC, na Hukumar Cikin Gida da sauran jami’an wasu ɓangarorin tsaro.

An dai kai harin a ranar 5 Ga Yuli, inda sama da ɗaurarru 800 su ka tsere, cikin su kuwa har da ‘yan Boko Haram wajen 64.

ISWAP, ɓangaren Boko Haram da su ka ɓalle daga ɓangaren Shekau sun ce su ne su ka ɗauki nauyin kai harin, wanda washegari har bidiyon yadda fasa bango da ƙofar gidan kurkukun sai da su ka watsa.

An riƙa mamakin yadda su kayi nasarar kai harin duk kuwa da cewa akwai dandazon sojoji a yankin Gundumar FCT.

Cikin watan Yuli Aregbesola ya ce ‘yan ta’addar sun ci ƙarfin “dukkan sojojin da ke wurin ne a lokacin da su ka kai harin.”

Sai dai kuma da Minista Aregbesola ke amsa tambayoyi a gaban Kwamitin Haɗin-guiwar Majalisar Tarayya, ya ƙi ya bayyana irin makaman da jami’an tsaron ke ɗauke da su, a lokacin da ISWAP su ka tarwatsa su, har su ka yi galabar shiga cikin kurkukun.

Aregbesola ya ce ba zai bayyana irin makaman da jami’an tsaron ke ɗauke da su ba, saboda akwai ‘yan jarida a cikin ɗakin binciken.

“A ranar da aka kai harin akwai sojoji 31, MOPOL 10, Jami’an Daƙile Ta’addanci 2, ‘Yan Sanda 2, Jami’an Tsaron Kurkuku 7, na NSCDC 3, sai na Gidan Kurkuku 10.

“Dukkan su an kai su ne domin su hana kai farmaki a gidan kurkukun, kuma kowanen su akwai makami a hannun sa.” Inji Minista Aregbesola.

Wani mamba ɗin kwamitin ne mai suna Ifeanyi Momah ɗan jam’iyyar APGA daga Anambra ya gabatar da roƙon a yi zaman kwamitin a bayyane. Hakan ta sa an ƙi amincewa da buƙatar Shugaban Kwamitin Sha’aban Sharaɗa, wanda ya nemi a yi zaman a cikin sirri.

Sha’aban ya yi ƙoƙarin a fitar da ‘yan jarida a wurin zaman sauraren, amma sauran mambobin kwamitin su ka ƙi amincewa.

Sai dai kuma a lokacin da ake yi wa Minista Aregbesola tambayoyi, ya ƙi bayyana wasu muhimman batutuwan da ya ba zai faɗa a gaban ‘yan jaridu ba, sai dai a asirce.

An Bai Wa Shugabannin Tsaro Gargaɗin Ƙarshe:

Kwamitin ya bai wa dukkanin shugabannin ɓangarorin tsaro gargaɗin cewa kowa ya bayyana a gaban kwamiti, ko a ɗauki tsatstsauran mataki a kan sa.

Mamba na kwamitin mai suna Nicolas Ossai (PDP, Delta), ya gabatar da roƙon a bai wa shugabannin tsaron gargaɗin ƙarshe su bayyana, kuma a aika wa duk wanda aka san ya ƙi zuwa wasiƙar gayyata ta ƙarshe. An kuma amince da yin haka ɗin.

Tags: AbujaAPCBuhariFalanaFemi FalanaHausaKurkukuMahadi-ka-tureNajeriyaNewsNSCDCPREMIUM TIMESRauf AregbesolaSojoji
Previous Post

MATSALAR TSARO: Ya kamata INEC ta fito ta bayyana yankunan da ba za ta iya tura jami’an zaɓe a 2023 ba -Mai kare haƙƙin jama’a

Next Post

2023: INEC ta fara tsame sunayen waɗanda su ka yi rajista sau biyu ko fiye da haka -Farfesa Yakubu

Ashafa Murnai

Ashafa Murnai

Next Post
ZAƁEN GWAMNAN ANAMBRA: Dalla-dallar yadda INEC ta ƙarfafa matakan tsaron gano katin rajistar bogi

2023: INEC ta fara tsame sunayen waɗanda su ka yi rajista sau biyu ko fiye da haka -Farfesa Yakubu

Discussion about this post

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • Muna ƙarancin malamai, a janye dokar hana ɗaukar sabbin malamai da gwamnatin tarayya ta ƙaƙaba – Jami’ar ABU
  • A karo na Uku, Moroko za ta ɗauki baƙuncin gasar cin kofin kwallon ƙafa na nahiyar Afrika a Janairun 2025
  • An ga daliban Jami’ar Gusau da aka sace na karbar magani a cibiyar kiwon Lafiya dake Madada, karamar hukumar Maru
  • ‘Yan bindiga sun kashe mutum shida a Kaduna
  • ‘Yan Bindiga sun kashe direba, sun sace fasinjoji 7 hanyar Kaduna-Birnin Gwari

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.