• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    TSUMAGIYAR KAN HANYA: An umarci ‘yan sandan Abuja su riƙa binciken motar ko wa kuma ko ɗan wa

    Kotu ta daure magidancin da ya guntile hannun abokinsa kan zargin lalata da matarsa

    Jami’an Kwastam sun kama haramtattun kaya na miliyoyin naira a Katsina

    Hukumar Kwastam ta kama haramtattun kaya na naira biliyan 6.6 a jihar Ogun

    American University of Nigeria Student -Crt- Google

    Malaman jami’o’i na roƙon a biya su albashin wata da watannin da aka riƙe masu

    ‘Yan sanda sun damke faston da ake zargin yayi wa ‘yar shekara 19 fyade

    Kotu ta yanke wa mahaifin da ya yi shekara 9 yana lalata da ƴa’ƴan sa mata biyu

    Ƴan sanda sun kama magidancin da ya yi wa matar makwabcinsa fyade

    ABUJA: Kotu ta daure wasu ‘yan mata biyu saboda yawon gulmace-gulmace a unguwa

    Kotu ta tsare matar da aka kama tana madigo da ‘yar shekara 8 a Kaduna

    Mahukunta a Abuja sun kama ƴan iskan gari mutum 400 da motoci 50 da suka karya doka

    Tinubu ya naɗa tsohon ministan Abuja, Modibbo, Kakanda, Baba-Ahmed mashawarta a ofishin mataimakin shugaban kasa

    ‘Yan sanda sun kama tsohon da ya yi wa ‘yar shekara hudu fyade a Katsina

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    DARAJAR ƘWALLON ƘAFA TA KOMA SAUDIYA: Karim Benzema zai riƙa ɗaukar albashin kusan Naira Biliyan 100 a shekara, a ƙungiyar Al-Ittihad

    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

    QATAR 2022: Ko ƙasashen Afrika za su fidda nahiyar jin kunya a duniyar ‘yan ƙwallo

    DAGARGAZA ARGENTINA: Ƙasar Saudiyya ta ba da hutun kwana Ɗaya a wataya

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    BIDIYO: Yadda rufe iyakar Najeriya da Nijar, ya jefa mu cikin tsananin fatara, da halin kakanikayi a yankin Katsina – Saidu

    Yadda SSS da Jami’an Gidan Kurkuku suka kwashi ‘yan kallo a kotu, saboda Emefiele

    BIDIYO: ‘Duk wanda ya ci kuɗin Tallafin Korona a Jigawa sai ya amayo shi’ – Gwamna Namadi

    BIDIYO: ALhazan Kano sun gama shiri tsaf don ‘Hawan Arafat’ – Alhussain Maiwada

    JERIN SUNAYE: Jami’o’i 51 da ba za su dauki dalibin da ya ci kasa da maki 180 a jarabawar JAMB ba

    TSARIN BAI WA ƊALIBAI RAMCE: Abubuwan da suka wajaba ɗalibai da iyaye su sani

    Buhari ya tashi zuwa Saudiyya, zai yi Umra ta ƙarshe a matsayin sa na shugaban kasa

    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

No Result
View All Result

GUMURZUN 2023: Tinubu ya naɗa Yahaya Bello Kwamandan Rundunar Matasa

Ashafa MurnaibyAshafa Murnai
September 18, 2022
in Babban Labari
0
GUMURZUN 2023: Tinubu ya naɗa Yahaya Bello Kwamandan Rundunar Matasa

Ɗan takarar shugaban ƙasa,na APC, Bola Tinubu, ya naɗa Gwamnan Kogi Yahaya Bello Kodinetan Matasa na Rundunar Kamfen ɗin Tinubu da Shettima.

Naɗin na cikin wata wasiƙa da Tinubu ya sa wa hannu kuma ya aika wa Yahaya Bello a ranar 8 Ga Agusta.

Cikin wasiƙar an nuna Bello ya cancanta saboda irin gagarimin ci gaban da ya samar a jihar sa.

Bello dai shi ma ya tsaya takarar shugaban ƙasa, amma ya samu ƙuri’u 47 kacal, daidai adadin yawan shekarun sa a duniya.

A yayin da wasu su ka riƙa janye wa Tinubu daidai kafin a fara zaɓen fidda gwani, Bello ya ƙi janyewa ya ce sai ya ga abin da ya ture wa Buzu naɗi.

Tinubu ya ce ya naɗa Gwamna Bello ne saboda ya tabbatar zai iya yin aikin da aka ɗora masa, kuma zai jajirce yadda APC za ta samu nasarar lashe zaɓen shugaban ƙasa na 2023.

“Idan mu ka haɗa ƙarfi, za mu iya yin nasara a zaɓen shugaban ƙasa cikin Fabrairu 2023, kuma har ma mu cicciɓa ƙasar nan gaba ta zama ƙasaitacciya.” Inji Tinubu.

Shi ma Gwamna Yahaya Bello a cikin wasiƙar godiya kan wannan nauyi da aka ɗora masa, ya ce zai iya bakin rai bakin fama, domin ganin APC ta yi nasara a 2023.

Idan ba a manta ba, Bello ne ya fara fitowa takarar shugaban ƙasa, inda ya riƙa tattara kungiyoyin matasa na Arewa, musamman ‘yan fim ɗin Hausa da kuma mawaƙan Hausa na zamani.

Dalili kenan wasu ke ganin ya cancanci muƙamin da aka naɗa shi.

PREMIUM TIMES ta buga labarin cewa ita kuma PDP ta naɗa Gwamna Tambuwal Kwamandan Yaƙin 2023 baki ɗaya.

PDP ta naɗa Tambuwal babban kwamandan askarawan yaƙin Atiku su 326.

Jam’iyyar PDP ta naɗa Gwamna Aminu Tambuwal Babban Daraktan Kamfen ɗin Atiku Abubakar na yaƙin neman zaɓen 2023.

Tambuwal zai jagoranci mutum 326 da ke cikin rundunar kamfen ɗin, wadda aka kafa makonni biyu kafin a fara yaƙin neman zaɓen ‘yan takarar shugaban ƙasa.

An kuma naɗa Gwamna Udom Emmanuel na Jihar Akwa Ibom matsayin Shugaban Majalisar Kamfen ɗin Atiku Abubakar.

Sanarwar da Umar Bature ya fitar a ranar Alhamis, ta ce Gwamna Bala Mohammed na Jihar Bauchi ne Mataimakin Shugaban Majalisar Kamfen (na Arewa), sai Gwamna Seyi Makinde na Oyo Mataimakin Shugaban Majalisar Kamfen na Kudu.

Gwamna Nyesom Wike da sauran gwamnonin PDP duk Mambobi ne a cikin majalisar.

Ita dai PDP ta naɗa Tambuwal babban kwamandan askarawan yaƙin Atiku su 326.

Jam’iyyar PDP ta naɗa Gwamna Aminu Tambuwal Babban Daraktan Kamfen ɗin Atiku Abubakar na yaƙin neman zaɓen 2023.

Tambuwal zai jagoranci mutum 326 da ke cikin rundunar kamfen ɗin, wadda aka kafa makonni biyu kafin a fara yaƙin neman zaɓen ‘yan takarar shugaban ƙasa.

An kuma naɗa Gwamna Udom Emmanuel na Jihar Akwa Ibom matsayin Shugaban Majalisar Kamfen ɗin Atiku Abubakar.

Sanarwar da Umar Bature ya fitar a ranar Alhamis, ta ce Gwamna Bala Mohammed na Jihar Bauchi ne Mataimakin Shugaban Majalisar Kamfen (na Arewa), sai Gwamna Seyi Makinde na Oyo Mataimakin Shugaban Majalisar Kamfen na Kudu.

Gwamna Nyesom Wike da sauran gwamnonin PDP duk Mambobi ne a cikin majalisar.

An dai naɗa wannan kwamitocin biyu ne tun ba a kai ga sasanta rikicin da ke faruwa tsakanin Gwamna Wike da Atiku Abubakar, inda ya ke yaƙin cewa tilas sai dai a cire Shugaban PDP, Iyorchia Ayu a naɗa ɗan Kudu.

A wata sabuwa kuma, ‘yan Najeriya sun ce shirin Atiku na danƙara naira tiriliyan 7 ga tattalin arziki, ƙarambosuwa ce kawai da shafa-labari-shuni.

A ranar Talata ce ɗan takarar shugaban ƙasa na PDP Atiku Abubakar ya ƙaddamar da Daftarin Ceto Tattalin Arziki Ƙasa (ESF), wanda ya ce zai yi amfani da shi idan ya zama shugaban ƙasa a zaɓen 2023.

Atiku ya ƙaddamar da daftarin a Cibiyar Hada-hadar Cinikayya da Masana’antu ta Legas (LCCI).

A cikin daftarin akwai alƙawurran danƙam wanda Atiku ya yi wa ‘yan Najeriya, masu ƙunshe da yadda zai ceto ƙasar daga matsalolin da su ka dabaibaye ta.

Sai dai kuma wanda ya fi jan hankalin ‘yan Najeriya shi ne Daftarin Ceto Tattalin Arzikin Najeriya (Economic Stimulus Fund).

A ƙarƙashin wannan daftari dai Atiku ya yi alƙawarin danƙara naira tiriliyan 7, wato dala biliyan 10 a cikin harkokin tattalin arziki a kwanakin sa 100 na farkon kama mulki, idan har aka zaɓe shi.

Da ya ke Atiku ya watsa daftarin a cikin shafin sa na Tiwita, cikin kwana ɗaya an samu fiye da mutum 4,500 waɗanda su ka shiga su ka bayyana ra’ayin su.

Akasarin waɗanda su ka yi magana duk caccakar Atiku su ka yi.

Kusan ra’ayin sauran ya yi daidai da ra’ayin wani mai suna Faisal Kaita, wanda ya fara da cewa, “Shin a ina kuɗin su ke waɗanda Atiku zai zuba a cikin kwanaki 100 na farkon mulkin sa idan ya ci zaɓe?

“Ko kuwa ya na nufin sake nitso za mu yi ciki neman bashi, kamar yadda mu ke fama a wannan gwamnati ta yanzu?”

Faisal Kaita ya yi wannan tsokaci ne saboda ganin cewa a yanzu haka Najeriya na fama da rashin kuɗi, rashin Isasshen kuɗaɗen shiga da kuma ɗimbin biyan bashin da ta ke yi duk wata, wanda a can mafi yawan kuɗaɗen haraji da na fetur ɗin ta ke tafiya.

Shi kuma wani mai suna Mark Logam, tambayar Atiku ya yi ya ce a ina zai samo kuɗin? “Ko a cinikin ɗanyen mai za ta ɗebi kuɗaɗen ne?”

Wasu kuma cewa su ka riƙa yi wannan duk tatsuniya ce da shafa-labari-shuni da kuma ƙarambosuwa ta Atiku kawai.

“Yaushe ƙasar da ke fama da rashin tsaro za ta danƙara mata naira tiriliyan cikin kwanaki 100 na farkon mulkin ka, idan ka ci? Ya ƙasa za ta inganta idan babu tsaro? Shi kuma tsaron sai bayan shekara nawa da hawan ka sannan za ta samar da shi?”

Tags: APCBelloNewsPDPPremium TinubuYahaya Bello
Previous Post

AMBALIYAR RUWA: Mata 25 sun haihu a sansanin da aka kebe wa wadanda suka rasa matsugunan su a jihar Jigawa

Next Post

GUMURZUN 2023: Atiku ya tattago Janar Bamaiyi, Kenneth Minima da Janar Agwai taya shi fafatawar sa ta ƙarshe

Ashafa Murnai

Ashafa Murnai

Next Post
Duk bashin da za a ciwo don aikin da ba kudaden shiga za a rika samu da su ba, majalisa ta hana – Sakon Atiku

GUMURZUN 2023: Atiku ya tattago Janar Bamaiyi, Kenneth Minima da Janar Agwai taya shi fafatawar sa ta ƙarshe

Discussion about this post

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • MACE MAI KAMAR MAZA: Yadda Falmata ta kutsa cikin sana’ar gyarar waya ta yi zarra
  • Tinubu ya umarci jami’an tsaro su yi ƙumumuwa, su ceto ɗaliban Jami’ar Zamfara daga hannun ‘yan bindiga
  • Kwararrun likitocin hakora 84 kacal ake da su a Najeriya – NAPD
  • SHUGABANCIN APC: Ko biyayyar da Ganduje ke wa Tinubu za ta sa ya yi kargo a ɗigirgiren shugabancin APC?
  • SAKAMAKON AMBALIYA: Yadda yunwa ke nuƙurƙusa da kisan talakawa a yankunan Arewa

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.