• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    HANYAR DAMATURU ZUWA BIU: Yadda matafiya ke cin kwakwa Tsawon shekaru 9 an kasa kammala gyaran titin kilomita 125

    Kotu ta kwato maka-makan gidaje 48 a hannun tsohuwar Shugabar Hukumar NSITF

    KARKATAR DA NAIRA MILIYAN 289: EFCC ta gurfanar da wasu jami’an gwamnatin Katsina a kotu

    Gwamna Uba Sani ne ya yi  Ruwa ya yi Tsaki a takara ta ba mahaifina El-Rufai ba – Bello El-Rufai

    FALLASA RUFA-RUFAR HADI SIRIKA: Majalisar Tarayya ta nemi Gwamnatin Tarayya ta dakatar da Nigeria Air

    Sanata Wamakko ya yi tir da kisan kiyashin da aka yi a tangaza, jihar Sokoto

    Atiku ya kafa gaggan lauyoyi 18, ya ce su tashi tsaye su ƙwato masa ‘nasarar zaɓen sa’ daga hannun Tinubu

    SHARI’AR ZAƁEN SHUGABAN ƘASA: Atiku ya zargi INEC ta ƙin ba shi kwafen bayanan zaɓe duk da ya biya haƙƙin Naira miliyan 6 kuɗin karɓar bayanan

    Gwamnatin Zamfara ta zargin tsohon gwamna Matawalle da sace motocin gwamnatin jihar da wasu kayan gwamnati

    Gwamnatin Kano ta rusa katafaren bene mai hawa uku da aka yi bisa filin gwamnati da Ganduje ya raba wa ƴan uwa da abokan arziki

    TA’ADDANCI A JIHAR NEJA: Yadda ƴan ta’adda su ka ratsa garuruwa, kafin su  kai wa sojoji da mobal farmaki

    TSAUTSAYI: Yadda ‘yan bindiga suka ware da Lami Awarware da Haulatu bayan halartar taron rantsar da Uba Sani a Kaduna

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    DARAJAR ƘWALLON ƘAFA TA KOMA SAUDIYA: Karim Benzema zai riƙa ɗaukar albashin kusan Naira Biliyan 100 a shekara, a ƙungiyar Al-Ittihad

    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

    QATAR 2022: Ko ƙasashen Afrika za su fidda nahiyar jin kunya a duniyar ‘yan ƙwallo

    DAGARGAZA ARGENTINA: Ƙasar Saudiyya ta ba da hutun kwana Ɗaya a wataya

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    Buhari ya tashi zuwa Saudiyya, zai yi Umra ta ƙarshe a matsayin sa na shugaban kasa

    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

    BIDIYO: NAJERIYA @62: Ra’ayoyin ‘yan Najeriya game da mulkin Buhari a tsawon shekaru 7 da suka gabata

    Buhari bai san ƴan ta’adda sun fidda bidiyon da suka ce sai sun sace shi da ni ba sai da na ziyarce shi – El-Rufai

    Dalilin da ya sa na raɗa wa wasu fitattun gine-gine, da titunan jihar Kaduna sunayen wasu fittattun ƴan asalin jihar

    HOTUNA: Ɗan Autan marigayi tsohon sarkin Kano Ado Bayero, Mustapha Ado Bayero, ya auri mata biyu ranar Asabar a  Kano

    BIDIYO: An yi wa ɗan takarar mu murɗiya a zaɓen fidda gwani na APC a Legas – Masu zanga-zanga

No Result
View All Result

‘Yan bindiga sun yi garkuwa da mutane da dama a hanyar Enugu-Fatakwal

Aisha YusufubyAisha Yusufu
August 2, 2022
in Labarai daga Jihohi
0
KUDU TA DAGULE: Rubdugun kisan ‘yan sanda a Akwa Ibom da Ribas

‘Yan bindiga da ake zargi Fulani ne sun yi garkuwa da mutane a hanyar Enugu zuwa Fatakwal dake tsakanin kauyukan Leru da Ihube dake jihohin Abia da Imo ranar Asabar.

Maharan wanda suka tsare hanyar sun fi 30 sannna sun yi awon gaba da duk fasinjojin dake motoci uku.

‘Yan bindigan sun Kuma bude wa motan sojoji wuta wacce ta zo kawo dauki inda sojoji biyu suka ji rauni.

Wani shugaban matasa na kauyen da baya so a fadi sunan sa ya ce harin ya tsorata mutane da dama a kauyen samman matafiya da suka biyo hanyar sun dauka jami’an tsaro ne yayin da suka hango maharan.

“Sai dai wasu sun ji raunin harsashi a jikinsu a lokacin da maharan suka bude wa motan sojoji wuta a wurin.

Kwamishinan yada labarai kuma sakataren dakile matsalar rashin tsaro na jihar Abia Chikamnayo Eze ya ce harin ya faru a bangaren jihar Imo ne.

Eze ya ce jihar Abia ta samu nasarar rage yawan hare-haren da ‘yan bindiga ke kai wa mutane a jihar.

Kakakin rundunar ‘yan sandan jihar Geoffery Ogbonna bai amsa wayar salulansa ba da sakonin tes din da aka aika wa wayarsa ba game da harin.

Ci gaba da garkuwa da mutane a jihar Abia.

Yin garkuwa da mutane domin karban kudaden fansa ya zama ruwan dare a jihar Abia.

Garkuwa da mutanen da aka yi ranar Asabar din da ya gabata ya faru bayan sati daya da ‘yan bindiga suka yi awon gaba da wasu matafiya a kauyen Lokpanta dake karamar hukumar Umunneochi jihar Abia.

A tsakiyar watan Yuni ‘yan bindiga sun yi garkuwa da ma’aikacin gidan jarida a Umuahia.

Maharan sun sako ma’aikacin bayan da aka biya naira miliyan 10 kudin fansan sa.

A farko watan Yuni ‘yan bindiga sun sace likita kuma shugaban fannin koyar da likitanci dake Jami’ar Gregory dake Umuahia Uwadinachi Iweha.

Maharan sun sace Iweha a lokacin da yake fitowa daga cikin gidansa dake Umuajameze Ezeleke Umuopara a karamar hukumar Umuahia ta Kudu.

Likitan ya yi tsawon watanni biyu kenan a hannun maharan sannan har yanzu ba su sake shi ba.

Daga nan kuma a watan Mayu ‘yan bindiga sun yi garkuwa da babban limamin cocin Methodist ta Najeriya Samuel Kanu-Uche tare da wasu fastoci biyu a hanyar su ta zuwa karamar hukumar Umunneochi.

‘Yan bindiga sun saki fastocin bayan an biya naira miliyan 100.

Tags: AbujaEnuguGarkuwaHausaImoNewsPREMIUM TIMES
Previous Post

Gwamnatin Tarayya ta ɗora laifin tsadar fetur kan dillalan mai

Next Post

Ƴan bindiga sun saki fasinjojin Jirgin kasa n Abuja-Kaduna

Aisha Yusufu

Discussion about this post

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • RIGIMAR SHUGABANCIN MAJALISA: Zan yi aiki tare da duk waɗanda su ka zama shugabannin majalisa – Tinubu
  • DUNIYA JUYI-JUYI: Yadda SSS suka kama Emefiele, suka jefa shi magarƙama bayan Tinubu ya dakatar shi
  • Yadda sabon Gwamna ya ƙwato motoci 40 da Matawalle ya yi walle-walle da su
  • ƘARYAR CBN TA ƘARE: Tinubu ya dakatar da Emefiele, gogarman da ya yi wa Naira fentin zabibi, bayan dala ta kai Naira 750 a ƙarƙashin sa
  • ƘARFIN HALI: Na san Kwankwaso na Villa yau, amma da mun haɗu da na gaura masa mari – Ganduje

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.