• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Almajirai

    UNICEF ta saka Almajirai sama da 20,000 cikin rajistar tsarin agaza wa marasa karfi a Katsina

    Majalisar Tarayya ta ce a soke ƙarin kuɗin makaranta da aka yi wa ɗaliban jami’o’i da na Kwalejojin Gwamnatin Tarayya

    KALUBALEN DA KE GABAN MAJALISAR WAKILAI TA ƘASA: Gaganiya da matsalar raɗaɗin tsadar rayuwa, matsalar tsaro da sauran su da ake fuskanta a kasa

    Yadda sojojin sama sun ragargaza sansanonin ‘yan bindiga a jihohin Katsina, Zamfara, Sokoto da Kaduna

    RASHIN TSARO: Tinubu ya amince da sayo jiragen sama masu saukar ungulu 12 ga sojojin Najeriya – Lagbaja

    TA’ADDANCI A JIHAR NEJA: Yadda ƴan ta’adda su ka ratsa garuruwa, kafin su  kai wa sojoji da mobal farmaki

    Ƴan ta’adda sun gamu da fushin sojojin Najeriya, sojoji sun kashe 50 sun kama 60

    GRAINS MARKET AT KAFIN MADAKI DISTRICT IN GANJUWA

    Yari ya raba tallafin tirela 145 cike maƙil da buhunan masara 145 ga mabuƙata a Zamfara

    Masu maular ‘kudaden kama haya’ a hannun Ayu ke hana sasanta rikicin PDP -Wike

    Ministan Abuja ya bada wa’adin gina filaye 189 cikin wata uku, ko ya ƙwace su

    DA ƊUMI-ƊUMI: Gobara ta tashi a Kotun Ƙoli, ta babbake ofishin manyan alƙalai uku

    TSUMAGIYAR KAN HANYA: An umarci ‘yan sandan Abuja su riƙa binciken motar ko wa kuma ko ɗan wa

    Kotu ta daure magidancin da ya guntile hannun abokinsa kan zargin lalata da matarsa

    Jami’an Kwastam sun kama haramtattun kaya na miliyoyin naira a Katsina

    Hukumar Kwastam ta kama haramtattun kaya na naira biliyan 6.6 a jihar Ogun

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    NFF ta sake nada Chris Danjuma a matsayin kocin Falconets

    DARAJAR ƘWALLON ƘAFA TA KOMA SAUDIYA: Karim Benzema zai riƙa ɗaukar albashin kusan Naira Biliyan 100 a shekara, a ƙungiyar Al-Ittihad

    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

    QATAR 2022: Ko ƙasashen Afrika za su fidda nahiyar jin kunya a duniyar ‘yan ƙwallo

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    BIDIYO: Yadda rufe iyakar Najeriya da Nijar, ya jefa mu cikin tsananin fatara, da halin kakanikayi a yankin Katsina – Saidu

    Yadda SSS da Jami’an Gidan Kurkuku suka kwashi ‘yan kallo a kotu, saboda Emefiele

    BIDIYO: ‘Duk wanda ya ci kuɗin Tallafin Korona a Jigawa sai ya amayo shi’ – Gwamna Namadi

    BIDIYO: ALhazan Kano sun gama shiri tsaf don ‘Hawan Arafat’ – Alhussain Maiwada

    JERIN SUNAYE: Jami’o’i 51 da ba za su dauki dalibin da ya ci kasa da maki 180 a jarabawar JAMB ba

    TSARIN BAI WA ƊALIBAI RAMCE: Abubuwan da suka wajaba ɗalibai da iyaye su sani

    Buhari ya tashi zuwa Saudiyya, zai yi Umra ta ƙarshe a matsayin sa na shugaban kasa

    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

No Result
View All Result

Yadda satar ɗanyen mai, fasa bututu da rashin haƙo wadatacce ke hana Najeriya amfanar tsadar fetur a duniya -NESG

Ashafa MurnaibyAshafa Murnai
August 10, 2022
in Harkokin Kasuwanci/Noma
0
Yadda satar ɗanyen mai, fasa bututu da rashin haƙo wadatacce ke hana Najeriya amfanar tsadar fetur a duniya -NESG

Majalisar Ƙolin Tattalin Arzikin Najeriya ta koka da cewa yayin da farashin ɗanyen mai ya tashi a duniya, har yanzu Najeriya ta kasa cin moriyar tsadar sa a duniya.

An bayyana cewa Najeriya ta kasa amfana da tsadar farashin ɗanyen man ne saboda wasu dalilai da su ka haɗa da kasa haƙo wadataccen ɗanyen mai, satar ɗanyen mai da ake ci gaba da yi a yankin haƙo mai ɗin da kuma fasa bututu da ɓarayin mai ke ci gaba da yi.

Shugaban Hukumar Daraktonin Majalisar Ƙolin Tattalin Arzikin Najeriya, Asue Ighodaho ne ya bayyana haka a ranar Laraba, a Abuja.

Ya ƙara da cewa sauran matsalolin da ke ƙara kawo wa Najeriya cikas wajen cin gajiyar tsadar fetur a yanzu, “sun haɗa da tsadar haƙo ɗanyen mai ɗin ita kan ta, sai kuma rashin yanayi mai kyau a wurin da ake haƙo ɗanyen mai ɗin.”

Ighodaho ya yi wannan bayani daidai lokacin da bashin da Najeriya ke biya duk wata, ya fi kuɗin shigar da ake samu duk wata.

Hanyoyin samun kuɗaɗen shiga a Najeriya sun cukurkuɗe, ta yadda kuɗaɗen da ake ɗiba ana tsakura wa masu bin ƙasar bashi a duk wata, sun zarce kuɗaɗen shigar da ƙasar ke samu duk wata.

Wasu ƙididdigaggun bayanai na tasarifin kuɗaɗen Najeriya sun nuna cewa farkon 2022, wato daga Janairu har zuwa Afrilu, kuɗaɗen shigar da Najeriya ta samu, naira tiriliyan 1.63 ne kacal, yayin da bashin da ƙasar ta biya daga Janairu zuwa ƙarshen Afrilu ya kai naira tiriliyan 1.94. Hakan ya nuna an samu giɓi na naira biliyan 300 kenan.

Ministar Harkokin Kuɗaɗe, Kasafi da Tsare-tsare Zainab Ahmed ce ta tabbatar da wannan labari a ranar Alhamis, tare da yin gargaɗin cewa akwai buƙatar gaggauta shawo kan matsalar samun kuɗaɗen shiga da kuma rage yawan kuɗaɗen da gwamnati ke kashewa a Gwamnatin Tarayya, Jihohi da Ƙananan Hukumomi.

Rahotanni sun tabbatar da cewa Gwamnatin Tarayya ta yi kirdadon samun kuɗaɗen shiga har Naira tiriliyan 3.12 a cinikin ɗanyen mai da gas tsakanin 1 Ga Janairu zuwa 30 Ga Afrilu.

Sai dai kuma lamari ya lalace yayin da tara naira tiriliyan 3.12 ɗin bai yiwu ba, sai dai aka tara naira tiriliyan 1.23. Wato ko rabin kuɗaɗen da ake son tarawa ba a samu ba. Tunda kashi 39 bisa 100 kacal aka samu.

Duk fa da cewa farashin ɗanyen mai ya tashi a kasuwannin duniya, rahoton ya nuna tashin farashin bai tsinana wa Najeriya abin kirki ba, saboda an samu ragowar ɗanyen man da ake haƙowa, man kuma ya yi ƙaranci dalilin ɓarayin mai masu fasa bututu, masu satar ɗanyen mai su na tsallaka ruwa da shi da kuma kuɗaɗen tallafin fetur da Gwamnatin Tarayya ke biya saboda tsadar jigilar tataccen fetur daga Turai zuwa sauke shi a nan Najeriya.

Minista Zainab ta yi kiran a ruɓanya ƙoƙarin da ake yi wajen tara kuɗaɗen shiga na cikin gida.

Ƙididdiga ta nuna tsakanin Janairu zuwa ƙarshen Afrilu 2020, Najeriya ta bashin Naira biliyan 943.12. Amma kuma kuɗaɗen shiga Naira biliyan 950.56 ta samu. Kenan hakan na nufin kashi 99 na kuɗaɗen shigar waɗancan watanni huɗu, duk wajen biyan basussuka kuɗaɗen su ka tafi.

Sabuwar ƙididdiga ta ranar Alhamis ta nuna daga farkon Janairu zuwa ƙarshen Afrilu 2022 kuma, kuɗaɗen shiga daga fetur Naira biliyan 285.38 ne kacal. Kuɗaɗen da ba na fetur ba ne kuma sun kai Naira biliyan 634.56. An samu waɗannan kuɗaɗen daga harajin da ake danƙara wa kamfanoni, harajin kai-tsaye da harajin jiki magayi.

Najeriya ta shiga wani hali saboda ɓarkewar yaƙin Rasha da Ukraniya da kuma wasu dalilai na cikin gida.

Previous Post

Duk da ƙalubalen da mu ke fuskanta, Najeriya za ta ci gaba da zama ƙasa ɗaya dunƙulalliya – Buhari

Next Post

Kotu ta yanke wa ɗan shekara 40 hukuncin zaman kurkuku na shekara 16 bisa zargin kokarin aikata fyade

Ashafa Murnai

Ashafa Murnai

Next Post
Police Force

Kotu ta yanke wa ɗan shekara 40 hukuncin zaman kurkuku na shekara 16 bisa zargin kokarin aikata fyade

Discussion about this post

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • ‘Yan Bindiga sun kashe direba, sun sace fasinjoji 7 hanyar Kaduna-Birnin Gwari
  • CIN AMANA: ‘Yan sanda sun kama mutumin da ya yi wa matar abokinsa fyade
  • NFF ta sake nada Chris Danjuma a matsayin kocin Falconets
  • UNICEF ta saka Almajirai sama da 20,000 cikin rajistar tsarin agaza wa marasa karfi a Katsina
  • AREWA A HANNUN ‘YAN BINDIGA: Yadda ‘yan bindiga suka riƙa jidar ɗaliban Jami’ar Gusau, su na nausawa da su cikin surƙuƙin Dajin Kuyambana

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.