• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    TA’ADDANCI A JIHAR NEJA: Yadda ƴan ta’adda su ka ratsa garuruwa, kafin su  kai wa sojoji da mobal farmaki

    Ƴan ta’adda sun gamu da fushin sojojin Najeriya, sojoji sun kashe 50 sun kama 60

    GRAINS MARKET AT KAFIN MADAKI DISTRICT IN GANJUWA

    Yari ya raba tallafin tirela 145 cike maƙil da buhunan masara 145 ga mabuƙata a Zamfara

    Masu maular ‘kudaden kama haya’ a hannun Ayu ke hana sasanta rikicin PDP -Wike

    Ministan Abuja ya bada wa’adin gina filaye 189 cikin wata uku, ko ya ƙwace su

    DA ƊUMI-ƊUMI: Gobara ta tashi a Kotun Ƙoli, ta babbake ofishin manyan alƙalai uku

    TSUMAGIYAR KAN HANYA: An umarci ‘yan sandan Abuja su riƙa binciken motar ko wa kuma ko ɗan wa

    Kotu ta daure magidancin da ya guntile hannun abokinsa kan zargin lalata da matarsa

    Jami’an Kwastam sun kama haramtattun kaya na miliyoyin naira a Katsina

    Hukumar Kwastam ta kama haramtattun kaya na naira biliyan 6.6 a jihar Ogun

    American University of Nigeria Student -Crt- Google

    Malaman jami’o’i na roƙon a biya su albashin wata da watannin da aka riƙe masu

    ‘Yan sanda sun damke faston da ake zargin yayi wa ‘yar shekara 19 fyade

    Kotu ta yanke wa mahaifin da ya yi shekara 9 yana lalata da ƴa’ƴan sa mata biyu

    Ƴan sanda sun kama magidancin da ya yi wa matar makwabcinsa fyade

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    DARAJAR ƘWALLON ƘAFA TA KOMA SAUDIYA: Karim Benzema zai riƙa ɗaukar albashin kusan Naira Biliyan 100 a shekara, a ƙungiyar Al-Ittihad

    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

    QATAR 2022: Ko ƙasashen Afrika za su fidda nahiyar jin kunya a duniyar ‘yan ƙwallo

    DAGARGAZA ARGENTINA: Ƙasar Saudiyya ta ba da hutun kwana Ɗaya a wataya

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    BIDIYO: Yadda rufe iyakar Najeriya da Nijar, ya jefa mu cikin tsananin fatara, da halin kakanikayi a yankin Katsina – Saidu

    Yadda SSS da Jami’an Gidan Kurkuku suka kwashi ‘yan kallo a kotu, saboda Emefiele

    BIDIYO: ‘Duk wanda ya ci kuɗin Tallafin Korona a Jigawa sai ya amayo shi’ – Gwamna Namadi

    BIDIYO: ALhazan Kano sun gama shiri tsaf don ‘Hawan Arafat’ – Alhussain Maiwada

    JERIN SUNAYE: Jami’o’i 51 da ba za su dauki dalibin da ya ci kasa da maki 180 a jarabawar JAMB ba

    TSARIN BAI WA ƊALIBAI RAMCE: Abubuwan da suka wajaba ɗalibai da iyaye su sani

    Buhari ya tashi zuwa Saudiyya, zai yi Umra ta ƙarshe a matsayin sa na shugaban kasa

    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

No Result
View All Result

Shekarun Jigawa 30, Amma Ta Yi Wa Jihohin Arewa Da Dama Fintinkau, Daga Ahmed Ilallah

Premium Times HausabyPremium Times Hausa
August 29, 2022
in Ra'ayi
0
Shekarun Jigawa 30, Amma Ta Yi Wa Jihohin Arewa Da Dama Fintinkau, Daga Ahmed Ilallah

A 27 ga watan Augusta shekara ta 1991 ne tsohon shugaban kasa na mulkin soja General Ibrahim Badamasi Babangida ya kirkiri Jahar Jigawa daga cikin Jahar Kano, wanda a ka ajiye babban birnin Jahar a karamar hukumar Dutse.

Tabbas a baya ana yi wa jihar Jigawa ganin jiha ce mai kama da karkara, domin a babban birnin jihar babu isasssun ofisoshin da ma’aikata za su zauna, babu gidajen ma’aikata balle offisoshin aiki, hatta shi kansa gwamnan da sauran ma’aikata a wannan lokacin sai dai su zo da ga Kano su koma.

A lokacin da a ka kirkiri Jigawa fa, babu wata cikakkiyar makarantar gaba da sakandare balantana ta kiwon lafiya, kawai wani bangare ne na makarantar horon malamai wato College of Education dake garin Gumel, wanda ta kasance Campus ne ta College of Education Kumbotso. Koda makarantun sakandare na kwana da kadan suka wuce goma.

A bangaren lafiya a lokacin da a ka kirkiri jihar Jigawa Babbar Asibibitin kwanciya guda hudu ne kachal da suke garin Hadejia, Kazaure, Birnin Kudu da Gumel , babu wata makarantar koyon aikin jinya da za a ce Jihar Jigawa ta gada.

Amma a yau babu karamar hukumar da bata da General Hospital, babu kuma wata political ward da babu Basic Health Center, ga kuma babar asibitin koyarwa da FMC.

Ta fuskar tattalin arziki kuwa babu wata masana’anta ko kamfani walau na gwamnati ko na ýan kasuwa da za a ce jihar Jigawa ta gada da ga jahar Kano, za a iya cewa babu wata madogara takamemiya da Jahar Jigawa za ta samu kudin shiga a wannan lokacin.

A lokacin da aka raba Jigawa da Kano babu wata hanya walau ta jiha ko ta tarayya mai kyawu ta tsawon kilometer talatin, a kan shafe awa biyar da ga Kano kafin azo Hadejia, tafiyar da bata wuce kilometer 200 ba, haka abin yake in za kaje garin Gumel ko Maigatari.

JIGAWAR YAU

Cikin ikon Allah yau jihar Jigawa ta zama abar kwaikwayo a wurin tsofaffin jahohi har ita kanta jahar Kano wajen kyawawan tsare-tsare da suka kawo wa jahar cigaba.

A yau duk fadin Nijeriya babu Jahar da ta ke kyakkywan tsarin Fanshon Ma’aikata kamar Jigawa, wato contributory pension scheme, wanda ma’aikacine da ma’aikatar sa suka tara kudin fanshon, ga kuma tsarin tara ma’aikata da dukkanin bayanan su a na’ura ta zamani. Jihohi da dama, har da jihar Kano sun zo Jigawa don koyan wannan tsarin da yadda tsarin yayi nasara. Madallah da kokarin Gwamna Saminu Turaki da ya kirikiro wannan tsarin.

A bangaren ilimi yau a Jigawa duk tafiya ta tazarar kilometer uku indai da kauyuka, to a kwai makarantun Firamare da na Karamar Sakandare duk tafiyar tazarar kilometer bakwai a kwai babbar sakandare, babu wani burtali da babu makarantar Makiyaya, sai dai in babu Fulani a wurin. Madallah da wannan tsarin na gwamna Badaru Abubakar.

A yau a Jigawa a kwai jami’oi guda uku, biyu mallakar gwamnatin tarayya daya mallakar gwamatin jiha, banda guda uku masu zaman kan su, wadda guda daya dake garin Majia, karamar hukumar Taura ta soma karatu, ga daya a Hadejia ga daya a Birnin Kudu.

Yau a Jigawa a kwai Kwalejojin Kimiyya Da Fasaha guda biyu mallakar jiha, guda daya mallakar gwamantin tarayya. A kwai Kwalejin Koyon aikin Malunta guda biyu da Kwalejin aikin gona.
Yau a kwai makarantun koyon aikin jinya sama da guda bakwai, banda sauran makarantu masu zaman kansu.

A yau a Jigawa babu wani babban gari da bashi da wutar lantarki, da lantarki da aka sassaka a titunan jihar domin haska gari, babu wata hedkwatar karamar hukumar da bata da hanyoyin kwalta na akalla kilometer bakwai. A yau fa babu wani babban gari a Jigawa da ba a hadashi da titin kwalta.

A wannan karnin, gwamnati kadai ta gina hanyoyi a cikin Jigawa sama da tsawon Kilomita dubu (1000) a duk arewacin Nijeriya babu jihar da ta kai Jigawa abin da ake kira shimfiɗaɗɗun hanyoyi na zamani da ya ratsa sako sako, ƙurɗi-ƙurɗi irin jihar.

Yau a Jigawa muna da filin jirgin sama a birnin Dutse, muna da wuraren taron da a jihohi dacyawa basu da irin su, yau hatta sakatariyar ma’aikata kusan jihohi da dama basu da irinta. Madallah da Gwamna Sule Lamido wanda shi ya fi kowa kawo cigaba a wannan fannin.

Hatta a fannin tattalin arziki, yau a kwai manya-manyan kamfanoni, hatta kamfanin samar da shinkafa wanda babu kamar sa a fadin kasar nan wato Dangote Rice Mill yana Kararmar hukumar kaugama, kasuwar kifin Hadejia da Kasuwar Shinkafar Hadejia babu wanda ya kaisu a arewacin Nijeriya.

A yau bunkasar noma da masana’antu ya sanya karfin tattalin arzikin Jigawa wato GDP ya haura Tiriliyan uku.

Alhamdulillahi, Jigawa ta yi girma da bunkasar da ba a zata ba a wannan shekaru talatin.

alhajilallah@gmail.com

Tags: AbujaHausaJigawaLabaraiNewsPREMIUM TIMES
Previous Post

GARGAƊI GA IYAYE: Ku ɗaina tura ƴaƴan ku karatu Arewacin Cyprus – Gwamnatin Najeriya

Next Post

GAGARIMAR SATA: Yadda Janar Abacha da maƙarrabansa su ka Kusa Tsiyata Najeriya Ƙarƙaf

Premium Times Hausa

Premium Times Hausa

Next Post
Sani-Abacha

GAGARIMAR SATA: Yadda Janar Abacha da maƙarrabansa su ka Kusa Tsiyata Najeriya Ƙarƙaf

Discussion about this post

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • Mutum sama da 7000 sun kamu da cutar diphtheria, cutar ta yi ajalin mutum 453
  • Ƴan ta’adda sun gamu da fushin sojojin Najeriya, sojoji sun kashe 50 sun kama 60
  • Yari ya raba tallafin tirela 145 cike maƙil da buhunan masara 145 ga mabuƙata a Zamfara
  • Yadda Nijeriya Ta Ɗau Saiti Gadan-gadan a Cikin Gida da Waje Ƙarƙashin Mulkin Tinubu, Daga Mohammed Idris
  • Nan da watanni uku, Jami’ar Franco-British za ta fara aiki gadan-gadan a Kaduna – Farfesa Gwarzo

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.