• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Duk masu son shugabancin Najeriya su fito su nuna fuskokin su, ba sai lokaci yayi a hadamu da tarkace ba – Muhammadu Sanusi II

    Cire ni daga Sarautar Kano ba zai hana ni ci gaba da faɗin gaskiya ba – Sanusi Lamiɗo

    NDLEA

    Jami’an NDLEA sun kama Faston Coci da durum uku cike makil da muggan kwayoyi

    ‘Yan sanda sun damke faston da ake zargin yayi wa ‘yar shekara 19 fyade

    Ƴan sanda sun kama mutumin da ya saba Yi wa mata fashi bayan ya zuba musu maganin barci a lemu

    Na zaɓi wanda zai yi mini mataimaki, sunan sa na nan a ƴar takarda a gaban aljihuna na cakale – Tinubu

    Lauya ya maka INEC kotu, saboda zargin akwai dungu cikin fam ɗin takarar da Tinubu ya cike

    Ana batakashi tsakanin ‘yan ta’adda da Sojojin Najeriya a Madallah Abuja

    Najeriya ta tsaurara tsaron kurkukun Katsina, Kebbi da Gusau, don hana farmakin ‘yan ta’adda

    Dalilin tsadar abinci a Najeriya da matakan da mu ke shirin ɗauka -Ministan Gona

    Sanata Shehu Sani

    Tsige Shugaban Ƙasa ba abin wasa ba ne, PDP ta maida hankali wajen kada APC a zaɓen 2023 kawai -Shehu Sani

    Soyinka ya koka da tafiyar mulkin Buhari

    MATSALAR TSARO: Soyinka da Falana sun goyi bayan ‘Yan Majalisar da ke so tsige Buhari

    Ƴan bindiga sun saki fasinjojin Jirgin kasa n Abuja-Kaduna

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    LMC ta ci tarar Kano Pillars, ta kori shugabanta, Jambul bayan ya gobza wa ‘Rafiri’ naushi a haɓa

    Inganta Rayuwar Matasa Ta Hanyar Wasan Kwallon Kafa Da Gudunmawar Al’Ummah A Jigawa, Ahmed Ilallah

    CHAMPIONS LEAGUE: Ko dai tsinuwar Yaya Toure ta yi tasiri kan Pep Guardiola?

    PILLARS SUN KIRA RUWA: Daga yanzu a Abuja za su rika wasan gida kuma an zaftare musu maki 3

    Yadda Kanawa suka yi ragaraga da motar ƴan  Katsina United saboda Pillars ta buga kunnen doki a Kano

    GHANA vs NAJERIYA: Ko Najeriya za ta kauce wa ɗauko buhun kunya na 26 a hannun ‘Black Stars’?

    Barcelona ta yi wa Madrid dukan kabarin kishiya, ba sani ba sabo ta zura mata kwallaye 4 babu ko ɗaya

    ‘CHAMPIONS LEAGUE’: Yadda Benzama ya ceto Madrid daga rijiya gaba dubu, ya kori PSG kuma ya dawo da martabar sa a duniyar ƙwallo

    YAƘIN UKRANIYA YA CI ƘUNGIYAR CHELSEA: ‘Zan sayar da kulob ɗin na sadaukar da kuɗin ga tallafin waɗanda yaƙin Ukraniya ya kassara’ -Abramovich, mai ƙungiyar kuma ɗan asalin Rasha

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    Buhari bai san ƴan ta’adda sun fidda bidiyon da suka ce sai sun sace shi da ni ba sai da na ziyarce shi – El-Rufai

    Dalilin da ya sa na raɗa wa wasu fitattun gine-gine, da titunan jihar Kaduna sunayen wasu fittattun ƴan asalin jihar

    HOTUNA: Ɗan Autan marigayi tsohon sarkin Kano Ado Bayero, Mustapha Ado Bayero, ya auri mata biyu ranar Asabar a  Kano

    BIDIYO: An yi wa ɗan takarar mu murɗiya a zaɓen fidda gwani na APC a Legas – Masu zanga-zanga

    KURUNKUS: Malami ya fito takarar gwamnan Kebbi, ya ce jama’ar jihar ne suka tilasta masa ya fito

    2023: Ɗan takarar shugaban kasa, Rotimi Amaechi ya ziyarci masarautar Dutse

    LABARI CIKIN HOTUNA: Yadda ƴaƴan jam’iyyar APC da dubban mutanen Kaduna suka yi wa Sanata Uba Sani goma ta arziki

    BIDIYO: Shin zaka iya zama da mai dauke da cutar Kanjamau? – Ra’ayoyin mutane

    Dalilin da ya sa muka yi tattaki har Dubai domin taya Aisha Buhari murnar zagayowar ranar haihuwar ta – Matan Gwamnonin Najeriya

No Result
View All Result

RA’AYIN PREMIUM TIMES: Yadda Gwamnatin Buhari Ta Ruruta Wutar Cin Hanci Da Rashawa

Premium Times HausabyPremium Times Hausa
August 1, 2022
in Babban Labari
0
RA’AYIN PREMIUM TIMES: Yadda Gwamnatin Buhari Ta Ruruta Wutar Cin Hanci Da Rashawa

Saboda jin raɗaɗin ƙalubalen matsalolin da su ka dabaibaye gwamnatin sa, Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana cewa har ya ƙagara ya bar ofis, bayan kammala wa’adin sa. Buhari ya yi wannan furuci ne lokacin da Gwamnonin APC su ka kai masa ziyarar gaisuwar Babbar Sallah a Daura.

Ɗaya daga cikin matsalolin da suka yi wa gwamnatin sa tarnaƙi da dabaibayi, ita ce matsalar cin hanci da rashawa, abin da ya yi kamfen a 2015 cewa idan ya hau mulki zai daƙile. “Idan ba mu kashe rashawa ba, to rashawa za ta kashe mu.” Haka ya riƙa faɗa a wancan lokacin.

Sai dai kuma abin baƙin ciki shi ne wannan annoba ya kasa kakkaɓe ta, sai ma cewa ake yi ta na ƙara ƙamari a gwamnatin sa.

Ƙarin abin takaici shi ne fifita makusanta da bangaranci wajen naɗa manyan muƙamai a gwamnatin Buhari, ya ƙara fifita wutar cin hanci da rashawa.

Yanzu haka Kwamitin Majalisar Tarayya na gudanar da ƙwaƙƙwaran bincike kan harƙallar biyan kuɗin tallafin fetur, wanda ya rarake aljihun gwamnatin tarayya tsawon shekaru da dama.

Babban abin mamaki ne kuma abin takaici a ce tun daga Shugaban Ƙasa wanda shi ne Ministan Fetur, Ƙaramin Ministan Fetur da Ministar Harkokin Kuɗaɗe, dukkan su babu mai iya bayyana yawan adadin fetur ɗin da ake sayarwa kullum a Najeriya. Ballantana kuma a ce ga iyakar adadin kuɗaɗen tallafin da ake biya.

Kwamitin Majalisa ya yi ƙiyasin ana shan lita miliyan 40 zuwa miliyan 45 kullum a Najeriya. Amma kwamitin ya damu saboda NNPC Ltd na amfani da ƙididdigar cewa ana shan lita miliyan 65 zuwa miliyan 1000 a kullum, kuma ta hanyar amfani da waɗannan adadi ana cire masu kuɗaɗen tallafin fetur. Haka NNPC Ltd ya bayyana a cikin rahoton sa na wata-wata, wanda ta damƙa wa Kwamitin Rarraba Kuɗaɗen Tarayya.

Bambancin waɗannan adadi da ke tsakanin miliyan 40-45 da kuma miliyan 65 zuwa miliyan 100, ya nuna irin yadda ake tantagaryar wawurar kuɗaɗe a tsawon shekaru fiye da bakwai na mulkin Buhari.

Ƙarin abin takaici kuma shi ne jami’an tsaro da ke kula da kan iyakokin Najeriya ba su iya hana fasaƙwaurin fetur ana shiga da shi cikin ƙasashen da ke maƙwautaka da Najeriya.

Cikin wani ƙorafi da Honorabul Sergius Ogun ya gabatar, ya ce akwai ƙwararan hujjojin da ke nuni cewa ana ruɓanya kuɗaɗen tallafin da ake fitarwa kan fetur a NNPC Ltd, da kuɗaɗen tallafin da ake cirewa a ɗanyen mai NAPIMS, waɗanda adadin su zai iya kai naira tiriliyan 2.” Inji shi.

Amma abin haushi kawai ba tare da yin wani ƙwaƙƙwaran bincike ba, sai Shugaba Buhari ya a cikin Afrilu ya sa hannun amincewa da wani daftarin da aka kai masa na ƙara kuɗaɗen tallafi da naira tiriliyan 4.

Watau dai a ƙarshen bincike za a ɓallo wata badaƙala irin wadda aka taɓa ɓallowa cikin 2012.

Daga cikin naira tiriliyan 2.5 ɗin da a wancan lokacin aka ce an cire matsayin kuɗin tallafin fetur, an gano cewa an yi wa ‘yan damfara watandar naira tiriliyan 1.7, mutanen da ko galan ɗaya na man kaɗanya ba su taɓa shigo da shi Najeriya sun sayar ba, ballantana man fetur.

Waɗanda aka kama da laifi a lokacin sun haɗa da hukumomin gwamnati irin su NNPC. Tilas ta sa gwamnati ta rage tallafin mai a lokacin zuwa naira biliyan 971 tsakanin 2013 da 2014.

Honorabul Ogun ya ce a gefe ɗaya kuma ana ci gaba da taɓka satar ɗanyen mai, har ta kai Najeriya ba ta iya haƙo ganga miliyan 1.8 da OPEC ta amince ta riƙa haƙowa a kullum, ta ɓuge ta na haƙo ganga miliyan 1.25 a kullum kaɗai.

Tashar Bonny wadda tashar lodi a ruwa ce da ya kamata a ce ana loda ganga 200,000 a kullum, yanzu bai fi a loda ganga 3,000 kacal a kullum ba. Kuma har yau ba a kama kowa ba, ballantana a hukunta masu yin harƙallar.

A gefe kuma lamari ya yi lalacewar da Najeriya ta biya naira tiriliyan 1.9 matsayin kuɗaɗen bashi tsakanin Janairu zuwa Afrilu 2022. Adadin ya wuce kuɗaɗen da gwamnati ta tara naira tiriliyan 1.2 a watannin huɗu kenan.

Kuɗaɗen haraji ko kuɗaɗen shigar gwamnati na ci gaba da kauce hanya su na faɗawa aljifan asusun bankunan bogi na ma’aikatu dachukumomi da cibiyoyin gwamnati, tare da hadin baki da bankuna, waɗanda su ke kaucewa daga bin tsarin Asusun Bai Ɗaya (TSA) na Gwamantin Tarayya.

Ba mamaki da Ministar Harkokin Kuɗaɗe Zainab Ahmed ta ce sama da naira tiriliyan 5.2 na hannun Hukumomin Gwamnatin Tarayya, amma kuma naira biliyan 53.5 kaɗai aka samu damar karɓowa zuwa Afrilu, bayan an shafe watanni 18 ana gaganiyar ƙwatowa.

Ku dubi yadda tsohon Shugaban Kwastan ɗin da ya saci naira bilyan 40, ya maida naira biliyan 1.5 kacal, bayan amincewa da yin hakan da aka yi da shi. Lamarin da ya maida kamfen ɗin yaƙi da cin hanci na Gwamnatin Buhari wani wasan kwaikwayo.

Sannan kuma duk wani tsari da zai bari har Akanta Janar na Najeriya ya kantara satar naira biliyan 109, to ba tsarin kirki ba ne.

Sannan kuma duk wani ƙoƙarin da EFCC ke yi, to katsalandan ɗin da Ministan Harkokin Shari’a Abubakar Malami ya riƙa yi wajen yaƙi da masu wawurar kuɗaɗe, ya zubar da darajar ƙoƙarin da hukumar ke yi. Malami, wanda shi ne Antoni Janar na Ƙasa, wanda shi ne oga kwata-kwata na gabatar da manyan kuraye a kotu, kwanan nan ya auri ‘yar Shugaba Muhammadu Buhari.

Tags: AbujaAPCfurucigwamnatin BuhariHausaMajalisar TarayyaNewsPREMIUM TIMES
Previous Post

Ƙanjamau ta sake mamaye duniya, bayan sakacin kula da cutar aka maida hankali kan korona -UN

Next Post

2023: INEC za ta raba katin zaɓe cikin Oktoba da Nuwanba – Okoye

Next Post
Abubuwan da ya kamata a sani game da tsarin amfani da dabaru biyu wajen yin rajistar masu zabe – Nazarin DUBAWA

2023: INEC za ta raba katin zaɓe cikin Oktoba da Nuwanba - Okoye

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • Cire ni daga Sarautar Kano ba zai hana ni ci gaba da faɗin gaskiya ba – Sanusi Lamiɗo
  • BIG BROTHER NAIJA: Khalid da Daniella sun nutse cikin kogin soyayya, Big Brother ya fatattake Beauty daga gidan sa
  • TABARBAREWAR TSARO: Ƴan Ta’adda sun kashe mutum 56 a makon jiya a Najeriya
  • Jami’an NDLEA sun kama Faston Coci da durum uku cike makil da muggan kwayoyi
  • Ɗan uwan Buhari da ya rantse sai ya tarwatsa APC ya fice da ga jam’iyyar, an gan shi da Atiku

Abinda masu karatu ke fadi

  • Google on Masarautar Kano: Hassada Ta Sa Wasu Na Neman Wofintar Da Kokarin Su Danfodiyo! Daga Imam Murtadha Gusau
  • Kuşburnu Çekirdek Yağı on Dalilin da ya sa muka yi sallar Idi ranar Laraba a Bauchi, muka ki bin sanarwar Sarkin musulmi – Sheikh Dahiru Bauchi
  • Google on HARKALLAR BILIYAN 3.6: Ba nine Balan da ke jerin sunayen masu mallakin kamfanin Adda ba – Gwamna Bala
  • Google on SIYASAR ZAMFARA : Maitaimakawa tsohon dan takarar gwamna a APC akan harkar jarida ya sauya sheka
  • Google on RAMIN MUGUNTA: Yadda Boko Haram suka afkawa bam din da suka dana wa Sojojin Najeriya

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2022 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.