• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Ni da kai na zan zaɓi wanda zai gaje ni, goyon bayan ku kawai nake bukata – Buhari ga Gwamnoni

    Duk da ƙalubalen da mu ke fuskanta, Najeriya za ta ci gaba da zama ƙasa ɗaya dunƙulalliya – Buhari

    MATA KU RIKA SAKA JIGIDA: Sirrika 6 da saka jigida ke yi wa mace – Binciken Masana

    Yadda sojojin sama sun ragargaza sansanonin ‘yan bindiga a jihohin Katsina, Zamfara, Sokoto da Kaduna

    Yadda rundunar sojin sama suka kashe fitaccen dan bindiga, matan sa biyu da kwamandojinsa 8 a Katsina

    A shafe tarihin wadanda suka soke koyar da tarihi a makarantun Najeriya – Wole Soyinka

    Wole Soyinka ya yi tir da bidiyon barkwanci da shegantakar ‘yan ƙungiyar ‘Pyrates Confraternity’ kan Tinubu

    Duk masu son shugabancin Najeriya su fito su nuna fuskokin su, ba sai lokaci yayi a hadamu da tarkace ba – Muhammadu Sanusi II

    Cire ni daga Sarautar Kano ba zai hana ni ci gaba da faɗin gaskiya ba – Sanusi Lamiɗo

    NDLEA

    Jami’an NDLEA sun kama Faston Coci da durum uku cike makil da muggan kwayoyi

    ‘Yan sanda sun damke faston da ake zargin yayi wa ‘yar shekara 19 fyade

    Ƴan sanda sun kama mutumin da ya saba Yi wa mata fashi bayan ya zuba musu maganin barci a lemu

    Na zaɓi wanda zai yi mini mataimaki, sunan sa na nan a ƴar takarda a gaban aljihuna na cakale – Tinubu

    Lauya ya maka INEC kotu, saboda zargin akwai dungu cikin fam ɗin takarar da Tinubu ya cike

    Ana batakashi tsakanin ‘yan ta’adda da Sojojin Najeriya a Madallah Abuja

    Najeriya ta tsaurara tsaron kurkukun Katsina, Kebbi da Gusau, don hana farmakin ‘yan ta’adda

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    LMC ta ci tarar Kano Pillars, ta kori shugabanta, Jambul bayan ya gobza wa ‘Rafiri’ naushi a haɓa

    Inganta Rayuwar Matasa Ta Hanyar Wasan Kwallon Kafa Da Gudunmawar Al’Ummah A Jigawa, Ahmed Ilallah

    CHAMPIONS LEAGUE: Ko dai tsinuwar Yaya Toure ta yi tasiri kan Pep Guardiola?

    PILLARS SUN KIRA RUWA: Daga yanzu a Abuja za su rika wasan gida kuma an zaftare musu maki 3

    Yadda Kanawa suka yi ragaraga da motar ƴan  Katsina United saboda Pillars ta buga kunnen doki a Kano

    GHANA vs NAJERIYA: Ko Najeriya za ta kauce wa ɗauko buhun kunya na 26 a hannun ‘Black Stars’?

    Barcelona ta yi wa Madrid dukan kabarin kishiya, ba sani ba sabo ta zura mata kwallaye 4 babu ko ɗaya

    ‘CHAMPIONS LEAGUE’: Yadda Benzama ya ceto Madrid daga rijiya gaba dubu, ya kori PSG kuma ya dawo da martabar sa a duniyar ƙwallo

    YAƘIN UKRANIYA YA CI ƘUNGIYAR CHELSEA: ‘Zan sayar da kulob ɗin na sadaukar da kuɗin ga tallafin waɗanda yaƙin Ukraniya ya kassara’ -Abramovich, mai ƙungiyar kuma ɗan asalin Rasha

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    Buhari bai san ƴan ta’adda sun fidda bidiyon da suka ce sai sun sace shi da ni ba sai da na ziyarce shi – El-Rufai

    Dalilin da ya sa na raɗa wa wasu fitattun gine-gine, da titunan jihar Kaduna sunayen wasu fittattun ƴan asalin jihar

    HOTUNA: Ɗan Autan marigayi tsohon sarkin Kano Ado Bayero, Mustapha Ado Bayero, ya auri mata biyu ranar Asabar a  Kano

    BIDIYO: An yi wa ɗan takarar mu murɗiya a zaɓen fidda gwani na APC a Legas – Masu zanga-zanga

    KURUNKUS: Malami ya fito takarar gwamnan Kebbi, ya ce jama’ar jihar ne suka tilasta masa ya fito

    2023: Ɗan takarar shugaban kasa, Rotimi Amaechi ya ziyarci masarautar Dutse

    LABARI CIKIN HOTUNA: Yadda ƴaƴan jam’iyyar APC da dubban mutanen Kaduna suka yi wa Sanata Uba Sani goma ta arziki

    BIDIYO: Shin zaka iya zama da mai dauke da cutar Kanjamau? – Ra’ayoyin mutane

    Dalilin da ya sa muka yi tattaki har Dubai domin taya Aisha Buhari murnar zagayowar ranar haihuwar ta – Matan Gwamnonin Najeriya

No Result
View All Result

Najeriya ta ciwo bashin dala miliyan 134 don bunƙasa noman alkama – Ministan Gona

Ashafa MurnaibyAshafa Murnai
August 5, 2022
in Harkokin Kudade/Noma
0
Najeriya ta ciwo bashin dala miliyan 134 don bunƙasa noman alkama – Ministan Gona

Ministan Gona da Bunƙasa Yankunan Karkara Muhammad Mahmood, ya bayyana cewa Bankin Bunƙasa Ƙasashen Afrika (AfDB) ya amince zai bai wa Najeriya bashin dala miliyan 134, domin a bunƙasa noman alkama a wasu jihohin ƙasar.

Mahmood ya bayyana haka lokacin ganawar sa da manema labarai a Fadar Shugaban Ƙasa, a ranar Alhamis.

Ya ce za a yi shirin noman alkama ɗin ne domin ceto ƙasar nan daga ƙarancin alkamar da ake fama da shi da kuma tsadar ta, a daidai lokacin da ake tsananin buƙatar ta.

Ya ce alkama ta yi ƙaranci da tsada a duniya, saboda yakin da ya ɓarke tsakanin Rasha da Ukraniya, ƙasashe biyu ɗin da ke ke sahun gaba wajen noman alkama a duniya.

Minista ya ce tunda akwai mutum aƙalla 250,000 masu noma hekta 250,000 ta noman rani, idan su ka noma alkama za a iya samun tan 750,000 a cikin 2022.

Ya ce za a yi wannan shirin noman alkama a Jigawa, Kebbi, Kano, Bauchi, Sokoto, Zamfara, Yobe, Taraba da Adamawa.

Ya ce an kuma ɗauki jami’an tsaron manoma a gonakin su har 5,000 daga cikin jami’an tsaron NSCDC.

A wurin taron kuma ya faɗi dalilin tsadar abinci a Najeriya da matakan da ya ce gwamnati ke shirin ɗauka.

Tsadar kayan abinci a Najeriya ya faru ne saboda wasu matsaloli da dama, ciki har da annobar korona, matsalar tsaro da kuma yaƙin da ya ɓarke tsakanin Rasha da Ukraniya.

Ministan Harkokin Noma da Bunƙasa Karkara, Mahmood Abubakar ne ya bayyana hakan a Abuja, amma kuma ya ce gwamnati na ta ƙoƙarin ganin ta shawo kan tsadar kayan abincin.

Ya yi wannan bayani a gaban manema labarai na Fadar Shugaban Ƙasa, a Shirin Mako-mako da Ministoci ke ganawa da ‘yan jaridar fadar.

Tawagar jami’an yaɗa labaran Shugaban Ƙasa ne ke shirya taron.

Farashin kayan abinci kamar shinkafa, biredi, nama da sauran su duk ya tashi, kuma a kullum ci gaba da tsada su ke yi. Yawancin kayan abinci ma farashin su ya nunka kusan sau biyu.

Sai dai ministan ya ce ba a Najeriya kaɗai ake fama da hauhawan farashin kayan abinci ba, saboda ɓarkewar annobar korona da kuma yaƙin Rasha da Ukraniya.

“Lokacin da korona ta ɓarke, ta shafi komai har da farashin kayan abinci, ga shi kuma bayan wannan har yanzu ana ci gaba da jin jiki.” Cewar Minista.

“Na yi amanna farashin shinkafa ya ɗan sauka kaɗan. Amma dai mu na nan mu na ƙoƙari a kan saisata lamarin.”

“Duk duniya ta girgiza daga ɓarkewar annobar korona da sakamakon da cutar ta kawo. Sannan kuma kai aka sake afkawa cikin wata masibar, wato yaƙin Rasha da Ukraniya. To amma dai komai zai warware, kasancewa Ma’aikatar Harkokin Noma ta na yin dukkan abin da ya zama dole da abin da ya dace wajen ganin ta shawo kan wannan tsadar kayan abinci. Ba mu yi ƙasa a guiwa ba, babu hutu babu gajiya har sai mun sauko da farashin kayan abinci a ƙasa cikin gaggawa.”

Da ya ke magana kan yadda matsalar rashin tsaro ta shafi kayan abinci kuwa, ya ce hare-haren da ‘yan bindiga da ‘yan Boko Haram ke kai wa cikin yankunan karkara, ya hana manoma da yawan gaske zuwa gonakin su, musamman a Arewa maso Yamma da Arewa ta Tsakiya.

Sai dai kuma ya ce duk da matsalar tsaro, “har yanzu yawan abincin da ake nomawa bai ragu can can sosai ba.”

Daga nan ya ce Najeriya na nan a kan ƙudirin ta na ganin ta kakkaɓe yunwa a faɗin ƙasar nan, nan da shekarar 2025.

Tags: AbujaHausaNewsNomaPREMIUM TIMES
Previous Post

LAƘANIN KAUCE WA DURƘUSHEWAR TATTALIN ARZIKI: Gwamnoni sun nemi a kori ma’aikatan da su ka wuce shekaru 50, a fito da haraji kan talakawa fitik

Next Post

Najeriya ba za ta ci gaba ba idan ba a canja fasalin ta ba -Atiku

Next Post
RIKICIN KWANCE WA ATIKU ZANI A KASUWA: Rundunar PDP ɓangaren Wike sun nemi a tsige Ayu, Shugaban Jam’iyya

Najeriya ba za ta ci gaba ba idan ba a canja fasalin ta ba -Atiku

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • Paparoma bai hana ni karɓar mukamin darektan kamfen ɗin Tinubu ba – Lalong
  • Ƴan sanda sun kama wata tsohuwa da ta yi garkuwa da Almajirai uku a Borno
  • Kotu ta yanke wa ɗan shekara 40 hukuncin zaman kurkuku na shekara 16 bisa zargin kokarin aikata fyade
  • Yadda satar ɗanyen mai, fasa bututu da rashin haƙo wadatacce ke hana Najeriya amfanar tsadar fetur a duniya -NESG
  • Duk da ƙalubalen da mu ke fuskanta, Najeriya za ta ci gaba da zama ƙasa ɗaya dunƙulalliya – Buhari

Abinda masu karatu ke fadi

  • Google on Masarautar Kano: Hassada Ta Sa Wasu Na Neman Wofintar Da Kokarin Su Danfodiyo! Daga Imam Murtadha Gusau
  • Kuşburnu Çekirdek Yağı on Dalilin da ya sa muka yi sallar Idi ranar Laraba a Bauchi, muka ki bin sanarwar Sarkin musulmi – Sheikh Dahiru Bauchi
  • Google on HARKALLAR BILIYAN 3.6: Ba nine Balan da ke jerin sunayen masu mallakin kamfanin Adda ba – Gwamna Bala
  • Google on SIYASAR ZAMFARA : Maitaimakawa tsohon dan takarar gwamna a APC akan harkar jarida ya sauya sheka
  • Google on RAMIN MUGUNTA: Yadda Boko Haram suka afkawa bam din da suka dana wa Sojojin Najeriya

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2022 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.