Fitaccen mawakin Shugaban kasa Muhammadu da gwamnan Kano Abdullahi GandujeDauda Rarara, ya bayyana cewa a zaben gwamnan 2023 a jihar Kano, Sha’aban Sharada na jam’iyyar ADP zai yi.
Hakan na nuna kenen Rarara ya wancakalar da Ganduje kenen wanad Nasiru Gawuna na APC ne dan takarar sa.
Idan baba manta ba, Sha’aban ya kalubalanci zaben fidda gwani da jam’iyyar ta gudar wanda ya aka bayyana Nasiru Gawuna wanad ya yi nasara a zaben fidda gwani na jam’iyyar APC.
Sharada ya ce bangaren gwamnan jihar Abdullahi Ganduje ba su yi masa adalci ba.
” Malam Sha’aban ya zo don ya ceci Kano ne, saboda haka idan Kano zai ceta, toh kai zai taimaka.Maganar yi wa kai ne.
Discussion about this post