• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Ku fito ku ceci mutanen jihar Kaduna kamar yadda kuka yi a zaben majalisun Tarayya da na sanatoci – Isah Ashiru

    An yi mana kwange a hukuncin kotu, za mu daukaka kara – Ashiru

    SSS

    TAKE HAƘƘIN ƊAN ADAM: Yadda SSS suka riƙa faffalla min mari, suka ja ni ƙasa girrrr, don kawai na ce su bi doka – Lauya Ogbankwa

    Muna ƙarancin malamai, a janye dokar hana ɗaukar sabbin malamai da gwamnatin tarayya ta ƙaƙaba – Jami’ar ABU

    TONON ASIRI: An kama wani Dagaci cikin gungun mahara a lokacin batakashi da ‘Yan sanda

    ‘Yan bindiga sun kashe mutum shida a Kaduna

    Almajirai

    UNICEF ta saka Almajirai sama da 20,000 cikin rajistar tsarin agaza wa marasa karfi a Katsina

    Majalisar Tarayya ta ce a soke ƙarin kuɗin makaranta da aka yi wa ɗaliban jami’o’i da na Kwalejojin Gwamnatin Tarayya

    KALUBALEN DA KE GABAN MAJALISAR WAKILAI TA ƘASA: Gaganiya da matsalar raɗaɗin tsadar rayuwa, matsalar tsaro da sauran su da ake fuskanta a kasa

    Yadda sojojin sama sun ragargaza sansanonin ‘yan bindiga a jihohin Katsina, Zamfara, Sokoto da Kaduna

    RASHIN TSARO: Tinubu ya amince da sayo jiragen sama masu saukar ungulu 12 ga sojojin Najeriya – Lagbaja

    TA’ADDANCI A JIHAR NEJA: Yadda ƴan ta’adda su ka ratsa garuruwa, kafin su  kai wa sojoji da mobal farmaki

    Ƴan ta’adda sun gamu da fushin sojojin Najeriya, sojoji sun kashe 50 sun kama 60

    GRAINS MARKET AT KAFIN MADAKI DISTRICT IN GANJUWA

    Yari ya raba tallafin tirela 145 cike maƙil da buhunan masara 145 ga mabuƙata a Zamfara

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    Hukumar CAF za ta binciki yadda mahaifiyar ɗan wasa ta mutu cikin 1986, shi kuma ya ce atabau cikin 1990 ta haife shi

    A karo na Uku, Moroko za ta ɗauki baƙuncin gasar cin kofin kwallon ƙafa na nahiyar Afrika a Janairun 2025

    NFF ta sake nada Chris Danjuma a matsayin kocin Falconets

    DARAJAR ƘWALLON ƘAFA TA KOMA SAUDIYA: Karim Benzema zai riƙa ɗaukar albashin kusan Naira Biliyan 100 a shekara, a ƙungiyar Al-Ittihad

    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    BIDIYO: Yadda rufe iyakar Najeriya da Nijar, ya jefa mu cikin tsananin fatara, da halin kakanikayi a yankin Katsina – Saidu

    Yadda SSS da Jami’an Gidan Kurkuku suka kwashi ‘yan kallo a kotu, saboda Emefiele

    BIDIYO: ‘Duk wanda ya ci kuɗin Tallafin Korona a Jigawa sai ya amayo shi’ – Gwamna Namadi

    BIDIYO: ALhazan Kano sun gama shiri tsaf don ‘Hawan Arafat’ – Alhussain Maiwada

    JERIN SUNAYE: Jami’o’i 51 da ba za su dauki dalibin da ya ci kasa da maki 180 a jarabawar JAMB ba

    TSARIN BAI WA ƊALIBAI RAMCE: Abubuwan da suka wajaba ɗalibai da iyaye su sani

    Buhari ya tashi zuwa Saudiyya, zai yi Umra ta ƙarshe a matsayin sa na shugaban kasa

    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

No Result
View All Result

Gwamnatin Tarayya ta ɗora laifin tsadar fetur kan dillalan mai

Ashafa MurnaibyAshafa Murnai
August 2, 2022
in Babban Labari
0
Petrol Scarcity

Petrol Scarcity

Gwamnatin Tarayya ta ɗora laifi da alhakin tsadar fetur da ake fama da ƙarin kuɗin lita kan manyan dillalan mai.

Ƙaramin Ministan Fetur Timipre Sylva ne ya bayyana haka, inda ya ce har yau har gobe Gwamnati na biyan masu shigo da fetur kuɗin tallafin mai.

“Ina tabbatar maku cewa ba mu ƙara kuɗin mai ta hanyar janye tallafin mai ba. Har yau har gobe gwamnati na biyan dillalan fetur tallafin mai. Idan ma an fuskanci ƙarin farashi, to ba daga gwamnati ba ne.” Inji Sylva da ya ke zantawa da ‘yan jarida.

Ya ce amma zai yi magana da hukumomin gwamnati domin su tabbatar gidajen mai ba su ci gaba da ƙara kuɗaɗen lita ba.

Yayin da Najeriya ke da arzikin fetur, har yau ‘yan ƙasar na fama da tsadar fetur, saboda ba a tace shi a ƙasar tsawon shekaru kusan goma.

Cikin makon da ya gabata kuma Gwamnatin Tarayya ta kamfaci dala biliyan 1 daga Asusun Rarar Kuɗin Fetur, domin inganta tsaro -Zainab, Ministar Harkokin Kuɗaɗe.

Ministar Harkokin Kuɗaɗe Zainab Ahmed, ta bayyana cewa Gwamnatin Tarayya ta kwashi naira biliyan 1 daga Asusun Rarar Kuɗin Fetur (ECA), domin inganta harkokin tsaro, a daidai lokacin da kuɗaɗen shiga daga fetur ke ƙara raguwa sosai.

Zainab ta yi wannan bayani a gaban manema labarai, ranar Laraba, a fadar Shugaban Ƙasa, ƙarshen zaman su da Shugaba Muhammadu Buhari.

Waɗannan kuɗaɗe da Zainab ta ce an kamfata, lamarin ya zo ne daidai lokacin da ake kukan cewa kuɗaɗen asusun sun ragu sosai da sosai.

Rahotanni sun ce kuɗaɗen da ke cikin asusun sun ragu daga dala miliyan 35.7 a cikin Yuni 2022 zuwa dala 376,65.09 a ranar 25 Ga Yuli, 2022.

Kamfanin Dillancin Labarai na Reuters ya ruwaito cewa Akanta Janar ne ya bayyana sauran adadin a ranar Talata, amma bai faɗi dalilin raguwar kuɗaɗen ba.

A ranar Laraba dai Minista Zainab ta ce wutsilniyar da kasuwar ɗanyen mai ke yi a duniya ce ta tankwafe asusun har kuɗaɗen su ka ragu.

“Tsawon shekaru huɗu kenan ba mu saka ko sisi a cikin Asusun Rarar Ribar Fetur ba, saboda faɗi-tashin da kasuwar ɗanyen mai ke yi a duniya.” Inji Zainab.

“To abin da mu ke da shi a cikin asusun ne mu ka riƙa cira a hankali ana yin wasu ayyuka da su. Kuma duk lokacin da za a yi amfani da kuɗaɗen, sai an nemi shawarar Majalisar Tattalin Arziki ta Ƙasa, wato gwamnoni, saboda asusu ne na Gwamantin Tarayya.

“Kuɗin da aka cira daga asusun a baya-bayan nan, su ne dala biliyan 1 domin a inganta harkokin tsaro. Kuma duk abin da ake cira sai da sanin Gwamnoni.” ba, ya samu damar yi a wannan lokacin.

Tags: AbujafeturNajeriyaNewsPREMIUM TIMESSylvaZainab
Previous Post

WANDA YA RABA FAƊA BAI YI KALLO BA: Sakwarar da su Wike su ka kirɓa, su ka cinye don su yi ƙwanjin kokawa da Atiku

Next Post

‘Yan bindiga sun yi garkuwa da mutane da dama a hanyar Enugu-Fatakwal

Ashafa Murnai

Ashafa Murnai

Next Post
KUDU TA DAGULE: Rubdugun kisan ‘yan sanda a Akwa Ibom da Ribas

'Yan bindiga sun yi garkuwa da mutane da dama a hanyar Enugu-Fatakwal

Discussion about this post

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • Ba ni kaɗai ne na fidda sunan Ahmed Lawan ya yi takarar shugaban kasa da Tinubu ba, akwai wasu da ke bayan fage – Adamu
  • Yadda bashin da Chana ta hana Najeriya ya kawo cikas a noman shinkafa, da aikin titin jirgin ƙasan Ibadan zuwa Kano
  • SHEKARU 63 BAYAN SAMUN ‘YANCI: ‘Ban so Najeriya ta afka cikin raɗaɗin ƙuncin da ake fama da shi ba’ – Tinubu
  • SHEKARU 63 BAYAN SAMUN ‘YANCI: ‘Za yi wa masu ƙaramin albashi ƙarin Naira 25,000 tsawon watanni 6 a jere
  • SHEKARU 63 BAYAN SAMUN ‘YANCI: Fassarar Jawabin Shugaba Tinubu:

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.