• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Majalisar Tarayya ta ce a soke ƙarin kuɗin makaranta da aka yi wa ɗaliban jami’o’i da na Kwalejojin Gwamnatin Tarayya

    KALUBALEN DA KE GABAN MAJALISAR WAKILAI TA ƘASA: Gaganiya da matsalar raɗaɗin tsadar rayuwa, matsalar tsaro da sauran su da ake fuskanta a kasa

    Yadda sojojin sama sun ragargaza sansanonin ‘yan bindiga a jihohin Katsina, Zamfara, Sokoto da Kaduna

    RASHIN TSARO: Tinubu ya amince da sayo jiragen sama masu saukar ungulu 12 ga sojojin Najeriya – Lagbaja

    TA’ADDANCI A JIHAR NEJA: Yadda ƴan ta’adda su ka ratsa garuruwa, kafin su  kai wa sojoji da mobal farmaki

    Ƴan ta’adda sun gamu da fushin sojojin Najeriya, sojoji sun kashe 50 sun kama 60

    GRAINS MARKET AT KAFIN MADAKI DISTRICT IN GANJUWA

    Yari ya raba tallafin tirela 145 cike maƙil da buhunan masara 145 ga mabuƙata a Zamfara

    Masu maular ‘kudaden kama haya’ a hannun Ayu ke hana sasanta rikicin PDP -Wike

    Ministan Abuja ya bada wa’adin gina filaye 189 cikin wata uku, ko ya ƙwace su

    DA ƊUMI-ƊUMI: Gobara ta tashi a Kotun Ƙoli, ta babbake ofishin manyan alƙalai uku

    TSUMAGIYAR KAN HANYA: An umarci ‘yan sandan Abuja su riƙa binciken motar ko wa kuma ko ɗan wa

    Kotu ta daure magidancin da ya guntile hannun abokinsa kan zargin lalata da matarsa

    Jami’an Kwastam sun kama haramtattun kaya na miliyoyin naira a Katsina

    Hukumar Kwastam ta kama haramtattun kaya na naira biliyan 6.6 a jihar Ogun

    American University of Nigeria Student -Crt- Google

    Malaman jami’o’i na roƙon a biya su albashin wata da watannin da aka riƙe masu

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    DARAJAR ƘWALLON ƘAFA TA KOMA SAUDIYA: Karim Benzema zai riƙa ɗaukar albashin kusan Naira Biliyan 100 a shekara, a ƙungiyar Al-Ittihad

    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

    QATAR 2022: Ko ƙasashen Afrika za su fidda nahiyar jin kunya a duniyar ‘yan ƙwallo

    DAGARGAZA ARGENTINA: Ƙasar Saudiyya ta ba da hutun kwana Ɗaya a wataya

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    BIDIYO: Yadda rufe iyakar Najeriya da Nijar, ya jefa mu cikin tsananin fatara, da halin kakanikayi a yankin Katsina – Saidu

    Yadda SSS da Jami’an Gidan Kurkuku suka kwashi ‘yan kallo a kotu, saboda Emefiele

    BIDIYO: ‘Duk wanda ya ci kuɗin Tallafin Korona a Jigawa sai ya amayo shi’ – Gwamna Namadi

    BIDIYO: ALhazan Kano sun gama shiri tsaf don ‘Hawan Arafat’ – Alhussain Maiwada

    JERIN SUNAYE: Jami’o’i 51 da ba za su dauki dalibin da ya ci kasa da maki 180 a jarabawar JAMB ba

    TSARIN BAI WA ƊALIBAI RAMCE: Abubuwan da suka wajaba ɗalibai da iyaye su sani

    Buhari ya tashi zuwa Saudiyya, zai yi Umra ta ƙarshe a matsayin sa na shugaban kasa

    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

No Result
View All Result

Dalilin ritayar sojoji sama da 200 kwanan nan -Hukumar Sojojin Najeriya

Ashafa MurnaibyAshafa Murnai
August 20, 2022
in Manyan Labarai
0
Nigerian Soldiers

Nigerian Soldiers

Hukumar Sojojin Najeriya ta bayyana dalilan da su ka sa sama da sojojin Najeriya yin ritaya a kwanan nan.

Kakakin Yaɗa Labaran Sojojin Najeriya, Burgediya General Nwachukwu, ya bayyana cewa ritayar sojojin ba wani baƙon abu ba ne, haka kuma ba sabon abu ba ne, ba kuma wani abu ne bambarakwai ba.

Ya maida wannan raddi ne bayan wata jarida ta bayyana cewa sojoji 243 sun aika wa Babban Hafsan Askarawan Najeriya, Faruq Yahaya wasiƙun sanar da shi cewa sun yi ritaya daga aikin soja.

Rahoton dai ya nuna cewa yawancin sojojin duk kurata ne da sauran masu ƙananan igiyoyi da ke bakin daga da ke sansanonin fama da yaƙin ta’adda da kuma ‘yan bingida.

Nwachuku ya ce ƙarya ne da jaridar ta buga cewa sojojin sun nuna gajiya da kuma haushin rashin kulawa.

Daga nan ya caccaki jaridar tare da yin ƙorafin irin labaran da ya kamata su riƙa tantancewa kafin su buga.

Ya ce wannan labarin da jaridar ta buga akwai maƙarƙashiysr daƙile ƙoƙarin da Babban Hafsan Askarawan Najeriya, Faruq Yahaya ke yi wajen ganin an inganta rayuwar sosai.

Ya ce an samar wa sojoji lamunin motoci da na gidaje da sauran hanyoyin inganta rayuwar su.

Ya ce kamar tsarin aikin gwamnati kowane, shi ma aikin soja ya tanadar da damar yin ritaya ga wanda ke son yi bisa dalili wanda ya dace, domin dama aiki ne wanda mutum ya sa kan sa ya shiga don kishin ƙasar sa, saboda babu wanda aka tirsasa aka shigar da shi aikin soja.

Tags: AbujaHausaNewsPREMIUM TIMESSojoji
Previous Post

EFCC A KAN SIKELI: Yadda aka manta da zargin wawurar kuɗaɗen da ake wa tsoffin gwamnoni 11

Next Post

Abinda zai bambanta ni da Gudaje Kazaure idan na dira majalisar Tarayya – Mukhtar

Ashafa Murnai

Abinda zai bambanta ni da Gudaje Kazaure idan na dira majalisar Tarayya - Mukhtar

Discussion about this post

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • AREWA A HANNUN ‘YAN BINDIGA: Yadda ‘yan bindiga suka riƙa jidar ɗaliban Jami’ar Gusau, su na nausawa da su cikin surƙuƙin Dajin Kuyambana
  • Yadda zan tsayar da taɓarɓarewar darajar naira – Cardoso, sabon Gwamnan CBN
  • KALUBALEN DA KE GABAN MAJALISAR WAKILAI TA ƘASA: Gaganiya da matsalar raɗaɗin tsadar rayuwa, matsalar tsaro da sauran su da ake fuskanta a kasa
  • CIN AMANA: Yadda ƙanni da Ƴan zaman shago ke karya ubayen gidan su ta hanyar yi musu sata cikin ruwan san yi
  • Kungiyoyin Kwadago kaf ɗin su za su tsindima yajin aikin da babu ranar gama shi daga 3 ga Oktoba

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.