• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    TA’ADDANCI A JIHAR NEJA: Yadda ƴan ta’adda su ka ratsa garuruwa, kafin su  kai wa sojoji da mobal farmaki

    Ƴan ta’adda sun gamu da fushin sojojin Najeriya, sojoji sun kashe 50 sun kama 60

    GRAINS MARKET AT KAFIN MADAKI DISTRICT IN GANJUWA

    Yari ya raba tallafin tirela 145 cike maƙil da buhunan masara 145 ga mabuƙata a Zamfara

    Masu maular ‘kudaden kama haya’ a hannun Ayu ke hana sasanta rikicin PDP -Wike

    Ministan Abuja ya bada wa’adin gina filaye 189 cikin wata uku, ko ya ƙwace su

    DA ƊUMI-ƊUMI: Gobara ta tashi a Kotun Ƙoli, ta babbake ofishin manyan alƙalai uku

    TSUMAGIYAR KAN HANYA: An umarci ‘yan sandan Abuja su riƙa binciken motar ko wa kuma ko ɗan wa

    Kotu ta daure magidancin da ya guntile hannun abokinsa kan zargin lalata da matarsa

    Jami’an Kwastam sun kama haramtattun kaya na miliyoyin naira a Katsina

    Hukumar Kwastam ta kama haramtattun kaya na naira biliyan 6.6 a jihar Ogun

    American University of Nigeria Student -Crt- Google

    Malaman jami’o’i na roƙon a biya su albashin wata da watannin da aka riƙe masu

    ‘Yan sanda sun damke faston da ake zargin yayi wa ‘yar shekara 19 fyade

    Kotu ta yanke wa mahaifin da ya yi shekara 9 yana lalata da ƴa’ƴan sa mata biyu

    Ƴan sanda sun kama magidancin da ya yi wa matar makwabcinsa fyade

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    DARAJAR ƘWALLON ƘAFA TA KOMA SAUDIYA: Karim Benzema zai riƙa ɗaukar albashin kusan Naira Biliyan 100 a shekara, a ƙungiyar Al-Ittihad

    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

    QATAR 2022: Ko ƙasashen Afrika za su fidda nahiyar jin kunya a duniyar ‘yan ƙwallo

    DAGARGAZA ARGENTINA: Ƙasar Saudiyya ta ba da hutun kwana Ɗaya a wataya

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    BIDIYO: Yadda rufe iyakar Najeriya da Nijar, ya jefa mu cikin tsananin fatara, da halin kakanikayi a yankin Katsina – Saidu

    Yadda SSS da Jami’an Gidan Kurkuku suka kwashi ‘yan kallo a kotu, saboda Emefiele

    BIDIYO: ‘Duk wanda ya ci kuɗin Tallafin Korona a Jigawa sai ya amayo shi’ – Gwamna Namadi

    BIDIYO: ALhazan Kano sun gama shiri tsaf don ‘Hawan Arafat’ – Alhussain Maiwada

    JERIN SUNAYE: Jami’o’i 51 da ba za su dauki dalibin da ya ci kasa da maki 180 a jarabawar JAMB ba

    TSARIN BAI WA ƊALIBAI RAMCE: Abubuwan da suka wajaba ɗalibai da iyaye su sani

    Buhari ya tashi zuwa Saudiyya, zai yi Umra ta ƙarshe a matsayin sa na shugaban kasa

    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

No Result
View All Result

BAI WA TOMPOLO KWANGILAR GADIN BUTUTUN MAI: Gwamnan APC Akeredolu, ya ragargaji gwamnatin Buhari

Ashafa MurnaibyAshafa Murnai
August 31, 2022
in Rahotanni
0
BAI WA TOMPOLO KWANGILAR GADIN BUTUTUN MAI: Gwamnan APC Akeredolu, ya ragargaji gwamnatin Buhari

Gwamnan Jihar Ondo, kuma ɗan APC, Rotimi Akeredolu ya ragargaji gwamnatin Shugaba Muhammadu Buhari saboda bayar da kwangilar tsaro da kula da bututun mai har ta naira biliyan 48 da aka ba tsohon ɗan tawayen Neja-Delta, wato Tompolo.

Cikin wata sanarwa da Akeredolu wanda babban lauya ne ya sa wa hannu da kan sa, ya ce bayar da kwangilar ga kamfanonin da ke da alaƙa da Tompolo abin damuwa ne matuƙar gaske.

“Amma a hakan kuma za a riƙa nukura da jihohin da ke ƙoƙarin kafa jami’an tsaron su na jiha saboda su taimaka su samar da tsaro.”

Akeredolu na magana ne kan yadda Gwamnatin Tarayya ke nuna rashin amincewar jihohi su naɗa jami’an tsaro, kamar yadda Jihar Ondo ta kafa Ametakun.

PREMIUM TIMES ta buga labarin cewa Shugaban NNPC Mele Kyari ya kare hujjar bayar da gwangilar kula da bututun mai ga kamfanonin tsaro masu zaman kan su, kwangilar da ake ganin kamar dai Tompolo ne aka ba a fakaice.

Kwangilar ta naira biliyan 48 ce a shekara ɗaya, amma duk wata za a riƙa biyan kamfanonin tsaron naira biliyan 4 kenan.

Kyari ya ce Najeriya na ɗirka asarar biliyoyin nairori a kowace shekara, shi ya sa ta bayar da kwangilar, don a kawo ƙarshen ɓarnar fasa bututu da ɓatagari ke yi.

Sai dai kuma Gwamna Akeredolu ya ce, “bayar da kwangilar ya nuna shakku kan mashawartan gwamnati kan ƙoƙarin daƙile tsaro a ƙasar nan.” Inji Akeredolu.

PREMIUM TIMES Hausa ta buga labarin cewa, Shugaban NNPC ya ce da haɗin-bakin mutanen yanki, shugabannin addinai da jami’an tsaro ake satar ɗanyen mai.

Shugaban Kamfanin mai na NNPCL Mele Kyari ya yi ƙorafin yadda ake ɗirka gagarimar satar ɗanyen mai a Najeriya.

Da ya ke jawabi lokacin taron tattaunawa da manema labarai a Gidan Gwamnatin Tarayya a ranar Talata, Kyari ya ce kashi 95 bisa 100 na ɗanyen man da ake haƙowa a tashar Bonney duk ɓarayin da ke fasa bututu ne ke sace shi.

Daga nan kuma ya koka kan yawaitar wuraren da ake tace ɗanyen man da ɓarayin ke sata a cikin daji.

Kyari ya ce akwai hannun shugabannin coci-coci da na wasu malaman da ke kula da masallatai har ma da jami’an tsaro wajen satar mai ta hanyar fasa bututun mai da satar ɗanyen mai.

Ya ce a ƙoƙarin hana satar ɗanyen mai, NNPC ta haɗa kai da jami’an tsaro ta lalata tankuna 959 waɗanda ɓarayin mai ke tara man da su ka sata.

An kuma lalata takunan ƙasa 737, ramun ɓoye mai a ƙasa guda 452, tukanen tafa abinci 355, kwale-kwalen katako wanda ake jidar ɗanyen mai da su guda 179.

Ya ce an samu wannan gagarimar nasara daga watan Afrilu zuwa Agusta na wannan shekara.

Kyari ya ce jami’an tsaro sun ƙwato kayayyaki daban-daban da ake amfani da su wajen fasa bututu da kuma satar ɗanyen mai.

Haka nan kuma ya ce an ƙwace jiragen ruwan satar ɗanyen mai guda 11, ƙananan kwale-kwale masu gudun tsiya guda 30, tamkar ɗaukar mai 30, kuma an damƙe mutum 122 da ake zargi da satar ɗanyen mai cikin waɗannan watanni biyar.

“Ana gagarimar satar ɗanyen mai daga bututu tun daga Atlas Cove har zuwa Ibadan da ma sauran daffo ɗin mu 37 a faɗin ƙasar nan.

“Dalili kenan a yanzu ba mu iya aika mai ta bututu. Wasu bututun ma an kai shekaru 15 ba su yi aiki ba.

“Satar mai kuma kowa na ciki, kama daga mutanen yankuna, shugabannin addini da jami’an tsaro. Saboda babu yadda za a yi ka kawo manyan tirelolin ɗaukar mai a cikin yankuna masu jama’a da yawa, a riƙa lodi ana jigila ba tare da kowa ya sani ba.

“NNPC ta ƙwato lita miliyan 35.8 ta ɗanyen mai daga hannun ɓarayin mai, an kuma ƙwato lita miliyan 22 ta dizel. An ƙwato fetur kuma har da kananzir.”

Tags: AbujaLabaraiNewsPREMIUM TIMESTompolo
Previous Post

2023: Gujewa APC samu ta ga rashi a Bauchi, Daga Sani Ahmed

Next Post

RUFTAWAR BENE A KANO: Wutar lantarki ta kashe mai ceto waɗanda ke ƙarƙashin gini

Ashafa Murnai

Ashafa Murnai

Next Post
Yadda Bene hawa uku ya rufta kan jama’a a Kano ana tsakiyar gini

RUFTAWAR BENE A KANO: Wutar lantarki ta kashe mai ceto waɗanda ke ƙarƙashin gini

Discussion about this post

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • Mutum sama da 7000 sun kamu da cutar diphtheria, cutar ta yi ajalin mutum 453
  • Ƴan ta’adda sun gamu da fushin sojojin Najeriya, sojoji sun kashe 50 sun kama 60
  • Yari ya raba tallafin tirela 145 cike maƙil da buhunan masara 145 ga mabuƙata a Zamfara
  • Yadda Nijeriya Ta Ɗau Saiti Gadan-gadan a Cikin Gida da Waje Ƙarƙashin Mulkin Tinubu, Daga Mohammed Idris
  • Nan da watanni uku, Jami’ar Franco-British za ta fara aiki gadan-gadan a Kaduna – Farfesa Gwarzo

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.