• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Ku fito ku ceci mutanen jihar Kaduna kamar yadda kuka yi a zaben majalisun Tarayya da na sanatoci – Isah Ashiru

    An yi mana kwange a hukuncin kotu, za mu daukaka kara – Ashiru

    SSS

    TAKE HAƘƘIN ƊAN ADAM: Yadda SSS suka riƙa faffalla min mari, suka ja ni ƙasa girrrr, don kawai na ce su bi doka – Lauya Ogbankwa

    Muna ƙarancin malamai, a janye dokar hana ɗaukar sabbin malamai da gwamnatin tarayya ta ƙaƙaba – Jami’ar ABU

    TONON ASIRI: An kama wani Dagaci cikin gungun mahara a lokacin batakashi da ‘Yan sanda

    ‘Yan bindiga sun kashe mutum shida a Kaduna

    Almajirai

    UNICEF ta saka Almajirai sama da 20,000 cikin rajistar tsarin agaza wa marasa karfi a Katsina

    Majalisar Tarayya ta ce a soke ƙarin kuɗin makaranta da aka yi wa ɗaliban jami’o’i da na Kwalejojin Gwamnatin Tarayya

    KALUBALEN DA KE GABAN MAJALISAR WAKILAI TA ƘASA: Gaganiya da matsalar raɗaɗin tsadar rayuwa, matsalar tsaro da sauran su da ake fuskanta a kasa

    Yadda sojojin sama sun ragargaza sansanonin ‘yan bindiga a jihohin Katsina, Zamfara, Sokoto da Kaduna

    RASHIN TSARO: Tinubu ya amince da sayo jiragen sama masu saukar ungulu 12 ga sojojin Najeriya – Lagbaja

    TA’ADDANCI A JIHAR NEJA: Yadda ƴan ta’adda su ka ratsa garuruwa, kafin su  kai wa sojoji da mobal farmaki

    Ƴan ta’adda sun gamu da fushin sojojin Najeriya, sojoji sun kashe 50 sun kama 60

    GRAINS MARKET AT KAFIN MADAKI DISTRICT IN GANJUWA

    Yari ya raba tallafin tirela 145 cike maƙil da buhunan masara 145 ga mabuƙata a Zamfara

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    Hukumar CAF za ta binciki yadda mahaifiyar ɗan wasa ta mutu cikin 1986, shi kuma ya ce atabau cikin 1990 ta haife shi

    A karo na Uku, Moroko za ta ɗauki baƙuncin gasar cin kofin kwallon ƙafa na nahiyar Afrika a Janairun 2025

    NFF ta sake nada Chris Danjuma a matsayin kocin Falconets

    DARAJAR ƘWALLON ƘAFA TA KOMA SAUDIYA: Karim Benzema zai riƙa ɗaukar albashin kusan Naira Biliyan 100 a shekara, a ƙungiyar Al-Ittihad

    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    BIDIYO: Yadda rufe iyakar Najeriya da Nijar, ya jefa mu cikin tsananin fatara, da halin kakanikayi a yankin Katsina – Saidu

    Yadda SSS da Jami’an Gidan Kurkuku suka kwashi ‘yan kallo a kotu, saboda Emefiele

    BIDIYO: ‘Duk wanda ya ci kuɗin Tallafin Korona a Jigawa sai ya amayo shi’ – Gwamna Namadi

    BIDIYO: ALhazan Kano sun gama shiri tsaf don ‘Hawan Arafat’ – Alhussain Maiwada

    JERIN SUNAYE: Jami’o’i 51 da ba za su dauki dalibin da ya ci kasa da maki 180 a jarabawar JAMB ba

    TSARIN BAI WA ƊALIBAI RAMCE: Abubuwan da suka wajaba ɗalibai da iyaye su sani

    Buhari ya tashi zuwa Saudiyya, zai yi Umra ta ƙarshe a matsayin sa na shugaban kasa

    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

No Result
View All Result

ASUU, FGN DA SAURAN MA’AIKATAN JAM’A: Ginshikai 5 da suka hana sasantawa, Ahmed Ilallah

Premium Times HausabyPremium Times Hausa
August 12, 2022
in Ra'ayi
0
Kauda kan gwamnonin Arewa game da rayuwar kananan yara yana kara barazanar zaman lafiya da ci gaba a yankin, Daga Ahmed Ilallah

Ahmed Ilallah

Kasar Najeriya da a ke ganin tafi kowace kasa girman tattatalin arziki a Africa, ita tafi kowace kasa karancin albashi a jamióin su.

Nigeria fa ita ce kasar da yayan ta suka fi fita kasashen waje neman yin karatun Jamiá a fadin Africa. A kalla kowace shekara suna kasha kudin da ya kai sama da Naira B100, abin takaici mafi yawan wannan kudade suna zuwa kasashen da basu kai Nigeria irin su Benin, Ghana Uganda.

Najeriya tana da yawan Jami’a 217, a cikin wannan jam’oi guda 45 ne kawai mallakar gwamnatina, guda 57 mallakar gwamnatin jahohi sannan kuma guda 111 masu zaman kansu ne.

A yau a kwai kimanin matasa kusan miliyan biyu da suke karatu a jami’oin Nijeriya, banda kusan rabin miliyan da suka zauna jarabawar JAMB suna jiran dakun shiga jami’a.

Yanzu dai a kalla yan ASUU da sauran ma’aikatan Jami’a sun shafe sama da watanni 5 suna yajin aiki, a takaice jami’o in Nijeriya suna gargame, yara dalibai suna gida. Kuma tamkar babu ranar komawa makaranta, domin babu alamun samun daidaito tsakanin gwamnati da ASUU da sauran ma’aikatan jami’oin Nigeria. Wadan nan kinshikai guda 5 sune za su hana sassanawa a kan lokaci.

MUHIMMANCIN ILIMI A WAJEN SHUGABANNIN NIJERIYA:

A yau dukkanin ƴan Nijeriya za su iya bawa kan su amsa a kan irin muhimmancin shugabannin Nijeriya suka bawa ilimi a kowane mataki daga karamar hukuma, jahohi da ita kanta tarayyar. Kowa yasan yanayin da makarantun gwamnati na firamare da sakandare suke ciki, daga rashin ingancin malamai, kayan aiki da yanayin da makarantun suke ciki. Shin wane irin muhimmanci shugabanni suka bawa wadannan makarantu.

Duk a cikin halin da ake ciki na yajin aikin malaman jami’o in Nijeriya da sauran ma’aikatan jami’a bai hana shugabannin Nijeriya yin bikin yaye nasu yayan ba a jami’oin kasashen waje, duk da cewar suna ta ihun Nijeriya tana cikin talauchi. Tamkar wannan yajin aikin su bai shafe suba da yayan su.

Inda shugabannin Nijeriya sun damu da halin da ilimi yake ciki a Nijeriya da ko sati biyu baza a yi ba ana wannan yajin aikin.

2009 AGREEMENT DA MALLAKAR JAMI’A A NIJERIYA:

A cikin dalilan shigar ASUU da sauran ma’aikatan jamiá shiga yajin aiki akwai bukatar aiwatar da yarjejeniyar 2009, wanda a cikin wannan yarjejeniya a kwai sabunta albashin ma’aikatan a duk bayan shekaru 4, wanda tunda a kayi wannan yarjejeniya, gwamnati bata taba aiwatar waba, a wannan karon yan ASUU sunce baza su koma ba sai an aiwatar da wannan yarjejeniya.

Gwamanti a wannan karon ta kafa kwamiti karkashin Professor Briggs, wanda ya amince da karawa malaman jami’a kashi 109 zuwa kashi 180, wanda daga baya gwamnati tace sai ta sake duba a kan wanna rahoton kwamatin. Domin in har ta amince da wanna rahoto, to ko shakka babu sai gwamnati ta kara kimanin N360B akan albashin da take biyan malaman jami’a, wanda take ganin haka da wahala ya iyu, ganin yanayin da tattalin arikin kasar ke ciki. A na jitajitar cewa gwamantin kan iya aminata da abin da bai wuce kashi 100, ko da an aminta da hakan Nijeriya mafi karancin albashin ma’aikatan Jami’a a Africa.

Kamar yadda na fada a sama a Nijeriya a kwai kimanin Jami’o I guda 217, wanda gwamnatin tarayya guda 45 kadai ta mallaka sauran kuma na jahohi ne da masu zaman kansu ne.

Kowa ne mataki gwamnatin tarayya ta aminta da shi, sun nuna cewa baza su amincewa jahohi ba, saboda basu san karfin jahohi ba wajen wajen biyan albashin ba, domin jahohi suna da yancin cin gashin kansu, amma su shugabbanin ASUU sunce kungiyar ta hada harda jami’an jahohi. Koda an samu sasanto, shin jahohi zasu iya aminta.

BABU HADIN KAI TSAKANIN MINISTOCIN BUHARI:

Takon sakar da ya bayyana karara tsakanin Shi kansa Ministan Ilimi da takwaran sa na kwadago, zai iya kawo jan kafa a kan yin sasanton, tun farko Ministan Kwadago yace hakkin Hukumar Ilimce take da hakkin yin sasanto da ma’aikatanta, har sai abin ya ci tira ne hukumar kwadago zasu shiga, wanda wannan ya haifar da kafa kwamitin Prof. Briggs.

Amma daga baya munji ruhotannin suna fitowa daga fadar Shugaban Kasa cewa, shi ministan kwadago ne ya cewa majalissar zartarwa cewa hukumar sa ce mai hakin yin sasanto irin wannan, amma fa har tsawon wata biyar sun kasa sasanta wa a tsakanin su.

A sati uku da suka gabata kuma wani ruhotin ya fito cewa Shugaba Buhari ya bawa Minstan Ilimi sati biyu a kan ya kawo karshen yajin aikin a cikin sati biyu, kuma ya cire hannun Ministan Kwadago a ciki, amma fa har yau babu wani ci gaba da a ka samu, babu ma wani labara mai dadi a kan wannan matsalar.

RASHIN TSARIN SASANTO TSAKANIN MA’AIKATA DA HUKUMOMI:

Duk da kasancewar a kwai dokoki da suka shafi kwadago da kuma tsarin da ya kamata abi in har a ka gaza samun sasanto tsakanin ma’aikata da hukumomin da su ke yiwa aiki, amma su kan su hukumomin basu cika son a na zuwa hukumomin ba irin su Labour Dispute Arbitrary Panel ko Industrial Court ba, wanna bai wuce cewar hukomin ne basu da gaskiya a irin wannan rigimar ba.

IPPIS, UTAS DA UPS3:

Tun a shekara ta 2020 ASUU da ma’aikatan jami’a suka ki aminta da shiga tsarin biyan albashi ta hanyar da gwamnati ta samar ta IPPIS, bisa dalilan su na cewa ba zai yi da dai da irin tsarin aikin jami’a ba, har sai da suka tafi yajin aiki na tsawan wata 9 a kan wannna matsalar.

ASUU sun yi nuni ta yadda a ke zambar gwamnati biliyoyin kudade ta wannan manjhajar.
Shin zargin da a ke yiwa tsohon Babban Accountant kasar nan na yin almundaha na ta wannan manhajar zata sa gwamnati ta sake tunani a kan wannan tsarin, ko zargin d ASUU ta yi zai iya zama gaskiya.

Wadanna suna da ga cikin dalilan da yi wa sassanto gwamnati da ma’aikatan Jami’a tarnakin sasantawa, domin yaron mu su koma kararatu.
Allah ya kauta.

alhajilallah@gmail.com

Tags: ASUUFGNHausaNajeriyaPREMIUM TIMES
Previous Post

PDP TA DAGULE: Wike ya maka Atiku da PDP kotu, ya nemi a ƙwace takarar Atiku a damƙa masa

Next Post

RIGIMAR GIDOGAR DALA MILIYAN 418 TA PARIS CLUB: Minista Malami ya ce gwamnonin Najeriya ba su da hujjar ƙin biyan ‘yan gada-gada kuɗaɗen su

Premium Times Hausa

Premium Times Hausa

Next Post
KUƊAƊEN SATA: Najeriya na farautar £2 biliyan da aka jibge a wasu ƙasashen waje -Minista Malami

RIGIMAR GIDOGAR DALA MILIYAN 418 TA PARIS CLUB: Minista Malami ya ce gwamnonin Najeriya ba su da hujjar ƙin biyan 'yan gada-gada kuɗaɗen su

Discussion about this post

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • Ba ni kaɗai ne na fidda sunan Ahmed Lawan ya yi takarar shugaban kasa da Tinubu ba, akwai wasu da ke bayan fage – Adamu
  • Yadda bashin da Chana ta hana Najeriya ya kawo cikas a noman shinkafa, da aikin titin jirgin ƙasan Ibadan zuwa Kano
  • SHEKARU 63 BAYAN SAMUN ‘YANCI: ‘Ban so Najeriya ta afka cikin raɗaɗin ƙuncin da ake fama da shi ba’ – Tinubu
  • SHEKARU 63 BAYAN SAMUN ‘YANCI: ‘Za yi wa masu ƙaramin albashi ƙarin Naira 25,000 tsawon watanni 6 a jere
  • SHEKARU 63 BAYAN SAMUN ‘YANCI: Fassarar Jawabin Shugaba Tinubu:

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.