• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Ku fito ku ceci mutanen jihar Kaduna kamar yadda kuka yi a zaben majalisun Tarayya da na sanatoci – Isah Ashiru

    An yi mana kwange a hukuncin kotu, za mu daukaka kara – Ashiru

    SSS

    TAKE HAƘƘIN ƊAN ADAM: Yadda SSS suka riƙa faffalla min mari, suka ja ni ƙasa girrrr, don kawai na ce su bi doka – Lauya Ogbankwa

    Muna ƙarancin malamai, a janye dokar hana ɗaukar sabbin malamai da gwamnatin tarayya ta ƙaƙaba – Jami’ar ABU

    TONON ASIRI: An kama wani Dagaci cikin gungun mahara a lokacin batakashi da ‘Yan sanda

    ‘Yan bindiga sun kashe mutum shida a Kaduna

    Almajirai

    UNICEF ta saka Almajirai sama da 20,000 cikin rajistar tsarin agaza wa marasa karfi a Katsina

    Majalisar Tarayya ta ce a soke ƙarin kuɗin makaranta da aka yi wa ɗaliban jami’o’i da na Kwalejojin Gwamnatin Tarayya

    KALUBALEN DA KE GABAN MAJALISAR WAKILAI TA ƘASA: Gaganiya da matsalar raɗaɗin tsadar rayuwa, matsalar tsaro da sauran su da ake fuskanta a kasa

    Yadda sojojin sama sun ragargaza sansanonin ‘yan bindiga a jihohin Katsina, Zamfara, Sokoto da Kaduna

    RASHIN TSARO: Tinubu ya amince da sayo jiragen sama masu saukar ungulu 12 ga sojojin Najeriya – Lagbaja

    TA’ADDANCI A JIHAR NEJA: Yadda ƴan ta’adda su ka ratsa garuruwa, kafin su  kai wa sojoji da mobal farmaki

    Ƴan ta’adda sun gamu da fushin sojojin Najeriya, sojoji sun kashe 50 sun kama 60

    GRAINS MARKET AT KAFIN MADAKI DISTRICT IN GANJUWA

    Yari ya raba tallafin tirela 145 cike maƙil da buhunan masara 145 ga mabuƙata a Zamfara

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    Hukumar CAF za ta binciki yadda mahaifiyar ɗan wasa ta mutu cikin 1986, shi kuma ya ce atabau cikin 1990 ta haife shi

    A karo na Uku, Moroko za ta ɗauki baƙuncin gasar cin kofin kwallon ƙafa na nahiyar Afrika a Janairun 2025

    NFF ta sake nada Chris Danjuma a matsayin kocin Falconets

    DARAJAR ƘWALLON ƘAFA TA KOMA SAUDIYA: Karim Benzema zai riƙa ɗaukar albashin kusan Naira Biliyan 100 a shekara, a ƙungiyar Al-Ittihad

    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    BIDIYO: Yadda rufe iyakar Najeriya da Nijar, ya jefa mu cikin tsananin fatara, da halin kakanikayi a yankin Katsina – Saidu

    Yadda SSS da Jami’an Gidan Kurkuku suka kwashi ‘yan kallo a kotu, saboda Emefiele

    BIDIYO: ‘Duk wanda ya ci kuɗin Tallafin Korona a Jigawa sai ya amayo shi’ – Gwamna Namadi

    BIDIYO: ALhazan Kano sun gama shiri tsaf don ‘Hawan Arafat’ – Alhussain Maiwada

    JERIN SUNAYE: Jami’o’i 51 da ba za su dauki dalibin da ya ci kasa da maki 180 a jarabawar JAMB ba

    TSARIN BAI WA ƊALIBAI RAMCE: Abubuwan da suka wajaba ɗalibai da iyaye su sani

    Buhari ya tashi zuwa Saudiyya, zai yi Umra ta ƙarshe a matsayin sa na shugaban kasa

    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

No Result
View All Result

ƘARFA-ƘARFAR 2023: Yadda gwamnoni su ka kifar da tulin sanatoci da ‘yan majalisar tarayya a zaɓen fidda-gwani

Ashafa MurnaibyAshafa Murnai
August 18, 2022
in Babban Labari
0
SAKA SAKAMAKON ZABE A YANAR GIZO: An kicime a majalisar Dattawa

Aƙalla gwamnonin da ke kan mulki da tsoffin gwamnoni 28 ne su ka samu tikitin takarar sanata a zaɓen 2023. Hakan kuwa ya nuna irin ƙarfin da gwamnoni ke da su wajen yin yadda su ka ga dama a cikin jam’iyyar da su ke, a jihohin su.

Dara Ta Ci Gida:

‘Yan Majalisa da dama sun yarda cewa su da kan su ne su ka yi kirari, su ka burma wa cikin su wuƙa. Domin Dokar Zaɓe ta 2022 musamman Sashe na 84(8) ta cire wakilan zaɓen ‘yan takara na gangariya, ta bar wa gwamnoni da sauran jiga-jigan jam’iyya su zaɓo game-garin wakilan zaɓen ‘yan takara waɗanda za su zaɓi ɗan takara a kowane muƙami.

Bayan dawowa daga zaɓen fidda gwani, Kakakin Majalisar Tarayya Femi Gbajabiamila ya koka kan yawan ‘yan majalisar da su ka sha kaye, ya ce tsarin ‘deliget’ shirme da shiririta ne.

Kakakin Majalisar Tarayya Femi Gbajabiamila ya nuna damuwar sa ganin yadda Mambobin Majalisar Tarayya da Sanatoci da dama su ka kasa cin zaɓen fidda-gwani.

Ya ce ba wani abu ya kayar da su ba, sai tsarin bai wa ‘deliget’, wato wakilan zaɓen ‘yan takara damar zaɓen wanda su ke so.

Gbajabiamila ya ce “yawancin waɗanda su ka kasa cin zaɓen fidda-gwani ba al’ummar da su ke wakilta ne ba su son su ba. Kawai dai wakilan zaɓen ‘yan takara ne, wato ‘deliget’ su ka kayar da su.

“Wannan tsari kuwa shirme ne, shi ya sa mu a Majalisar Tarayya mu ka yarda a bi tsarin ‘yar tinƙe kawai wajen zaɓen fidda gwani.” Inji Gbajabiamila.

Ya ce rashin ci gaban mambobin a zauren majalisa wanda za a kafa a 2023, babbar asara ce ga ƙasa, talakawa da dimokraɗiyya ɗungurugum.

A tsawon watanni biyu da aka shafe har zuwa bayan kammala zaɓukan ‘yan takara, an ga yadda aka riƙa yin watandar kuɗaɗe ga ‘deliget’, wanda a tarihin zaɓukan Najeriya na baya ba a taɓa ganin hauka da kuma ɓarusa da watandar kuɗaɗe ba wajen zaɓen fidda gwani kamar na cikin 2022.

Gbajabiamila ya yi kira ga ‘yan majalisar tarayya waɗanda ba za su sake tsayawa takara ba, su ci gaba da sadaukar da kan su wajen kare dimokraɗiyya a wannan sauran shekara ɗaya da ta rage masu.

Idan ba a manta ba, cikin waɗanda su ka sha kaye a zaɓen fidda gwani, har da Honorabul Fatuhu, ɗan uwan Shugaba Muhammadu Buhari, kuma mai wakiltar Mazaɓar Buhari a Daura.

Bayan ya sha kaye, ya yi zargin cewa murɗiya aka yi masa, kuma zai nemi haƙƙin sa a kotu.

Daga nan kuma ya ce idan aka ƙi yi masa adalci, to ya yi rantsuwar cewa sai ya tarwatsa APC a Jihar Katsina.

Fatuhu dai ya yi barazanar komawa jam’iyyar NNPP mai kayan marmari, kamar yadda za ku sake karantawa a ƙasa.

Irin waɗannan matsaloli ne ta kai har ɗan’uwan Buhari ya yi rantsuwar tarwatsa APC:

Ɗan Majalisar Tarayya mai wakiltar Ƙananan Hukumomin Sandamu/Daura/Mai’aduwa, Fatuhu Muhammad, ya yi barazanar tarwatsa jam’iyyar su APC, a Jihar Katsina.

Fatuhu wanda Shugaba Muhammadu Buhari kawun sa ne, kuma sun yi kama da juna sosai, ya yi barazanar komawa jam’iyyar NNPP, sakamakon abin da ya kira rashin adalcin da ya ce an yi masa wajen kifar da shi a zaɓen fidda gwani.

Wani mai suna Aminu Jamo ne ya kayar da Fatuhu da ƙuri’u 117, shi kuma Fatuhu ya samu ƙuri’u 30 kacal.

A cikin wata magana da Fatuhu ya yi ta waya, shi da wani kuma aka riƙa watsa rikodin ɗin maganar, Ɗan Majalisar ya yi iƙirarin cewa fashi aka yi masa, kuma sai ya ƙwato haƙƙin sa, ko kuma ya fice daga jam’iyyar.

Hirar wadda ke da tsawon minti 6 da sakan 22, PREMIUM TIMES ta saurari inda Fatuhu ke magana da wani da ya ke kira Ranka Ya Daɗe, ya na ce masa sai ya tarwatsa APC a Jihar Katsina.

Ya ce shi ba zai tsaya sake wani zaɓen fidda gwani ba, ko ma da jam’iyya ta ce a sake ɗin. Saboda shi ne wanda ya lashe zaɓen fidda gwanin da aka yi, amma aka danne masa.

“Ba za su iya sake wani zaɓe ba. Saboda ni na yi nasara a zaɓen farko da aka yi. Sun karya doka. Don haka a ba ni takara ta. Ko mu haɗu a kotu, ko kuma na tarwatsa APC, na kawo wata jam’iyya a Daura.” Inji shi.

“Zan fa iya rungumo jam’iyyar nan ta Kwankwaso mai kayan marmari na kai ta a Daura.

“Zan iya kai NNPP a Daura, saboda kowa kan sa kawai ya ke so. Su zo su bayyana abun da su ka yi wa talakawa, ni ma na kawo abin da na yi masu, a ga wanda mutane za su bi.” Inji Fatuhu.

Fatuhu ya ce idan ya tashi tsiyar sa, ba a Daura kaɗai garin Shugaba Buhari zai tarwatsa APC ba, har da cikin jihar baki ɗaya.

“Na rantse sai na tarwatsa APC a Jihar Katsina, saboda ɗan takarar NNPP na zaɓen gwamnan Jihar Katsina, Nura Khalil da mutanen sa na jira na.

“Ba zan bari wasu su ƙuntata min ba. Saboda idan da mulkin nan gado ne, ai da ni ne zan gaji Shugaba Buhari, Saboda ni ne ɗan uwan sa na jini.”

Rikicin Dokar ‘Yan ‘Deliget’:

An shafe tsawon makonni huɗu aka gwagwagwa tsakanin ‘yan majalisa da gwamnoni da fadar shugaban ƙasa da antoni janar da sauran manyan masu riƙe da muƙamai na siyasa a tarayya da jihohi.

An fara rigima da gwamnoni tun a Sashe na 84(2) na ƙudirin Sabuwar Dokar Zaɓe ta 2022, wanda ya yi maganar kan zaɓen fidda-gwani na ‘yar tinƙe ko na wakilan ‘yan takara. Daga nan ne kuma Gwamnonin APC a ƙarƙashin Gwamna Abubakar Bagudu su ka matsa wa Shugaba Muhammadu Buhari lamba, har ya amince masu ya yi fatali da ƙudirin. Daga nan ‘yan majalisa su ka miƙa wa Buhari ƙuri’in da ya fi yi wa gwamnoni daɗi.

Masu riƙe da muƙamai na siyasa su ka rasa damar yin zaɓen fidda gwani, Malami ya haƙura da takarar gwamnan Jihar Kebbi, saboda ba zai iya takara ba sai fa idan ya sauka.

Gwamnoni sun samu damar miƙe ƙafa wajen naɗa wakilan takarar zaɓen ‘yan takara, lamarin da ya haifar da rashin samun takarar ‘yan majalisar tarayya da Sanatoci da dama, cikin har da Muhammad Gidaji daga Jihar Jigawa irin su Sha’aban Sharaɗa daga Jihar Kano.

Tags: AbujaNajeriyaNewsPREMIUM TIMES
Previous Post

Kungiyar ma’aikatan kamfanonin samar da wutar lantarki ta kasa ta janye yajin aiki

Next Post

GAGARIMAR NASARA: Sojoji sun kashe kwamandojin ‘yan ta’adda a yankuna uku

Ashafa Murnai

Ashafa Murnai

Next Post
GABA DAI SOJOJIN NAJERIYA: Yadda dakarun ‘Operation Haɗin Kai’ su ka murƙushen harin ‘yan ta’adda kan tubabbun Boko Haram

GAGARIMAR NASARA: Sojoji sun kashe kwamandojin 'yan ta'adda a yankuna uku

Discussion about this post

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • Ba ni kaɗai ne na fidda sunan Ahmed Lawan ya yi takarar shugaban kasa da Tinubu ba, akwai wasu da ke bayan fage – Adamu
  • Yadda bashin da Chana ta hana Najeriya ya kawo cikas a noman shinkafa, da aikin titin jirgin ƙasan Ibadan zuwa Kano
  • SHEKARU 63 BAYAN SAMUN ‘YANCI: ‘Ban so Najeriya ta afka cikin raɗaɗin ƙuncin da ake fama da shi ba’ – Tinubu
  • SHEKARU 63 BAYAN SAMUN ‘YANCI: ‘Za yi wa masu ƙaramin albashi ƙarin Naira 25,000 tsawon watanni 6 a jere
  • SHEKARU 63 BAYAN SAMUN ‘YANCI: Fassarar Jawabin Shugaba Tinubu:

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.