• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Ku fito ku ceci mutanen jihar Kaduna kamar yadda kuka yi a zaben majalisun Tarayya da na sanatoci – Isah Ashiru

    An yi mana kwange a hukuncin kotu, za mu daukaka kara – Ashiru

    SSS

    TAKE HAƘƘIN ƊAN ADAM: Yadda SSS suka riƙa faffalla min mari, suka ja ni ƙasa girrrr, don kawai na ce su bi doka – Lauya Ogbankwa

    Muna ƙarancin malamai, a janye dokar hana ɗaukar sabbin malamai da gwamnatin tarayya ta ƙaƙaba – Jami’ar ABU

    TONON ASIRI: An kama wani Dagaci cikin gungun mahara a lokacin batakashi da ‘Yan sanda

    ‘Yan bindiga sun kashe mutum shida a Kaduna

    Almajirai

    UNICEF ta saka Almajirai sama da 20,000 cikin rajistar tsarin agaza wa marasa karfi a Katsina

    Majalisar Tarayya ta ce a soke ƙarin kuɗin makaranta da aka yi wa ɗaliban jami’o’i da na Kwalejojin Gwamnatin Tarayya

    KALUBALEN DA KE GABAN MAJALISAR WAKILAI TA ƘASA: Gaganiya da matsalar raɗaɗin tsadar rayuwa, matsalar tsaro da sauran su da ake fuskanta a kasa

    Yadda sojojin sama sun ragargaza sansanonin ‘yan bindiga a jihohin Katsina, Zamfara, Sokoto da Kaduna

    RASHIN TSARO: Tinubu ya amince da sayo jiragen sama masu saukar ungulu 12 ga sojojin Najeriya – Lagbaja

    TA’ADDANCI A JIHAR NEJA: Yadda ƴan ta’adda su ka ratsa garuruwa, kafin su  kai wa sojoji da mobal farmaki

    Ƴan ta’adda sun gamu da fushin sojojin Najeriya, sojoji sun kashe 50 sun kama 60

    GRAINS MARKET AT KAFIN MADAKI DISTRICT IN GANJUWA

    Yari ya raba tallafin tirela 145 cike maƙil da buhunan masara 145 ga mabuƙata a Zamfara

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    Hukumar CAF za ta binciki yadda mahaifiyar ɗan wasa ta mutu cikin 1986, shi kuma ya ce atabau cikin 1990 ta haife shi

    A karo na Uku, Moroko za ta ɗauki baƙuncin gasar cin kofin kwallon ƙafa na nahiyar Afrika a Janairun 2025

    NFF ta sake nada Chris Danjuma a matsayin kocin Falconets

    DARAJAR ƘWALLON ƘAFA TA KOMA SAUDIYA: Karim Benzema zai riƙa ɗaukar albashin kusan Naira Biliyan 100 a shekara, a ƙungiyar Al-Ittihad

    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    BIDIYO: Yadda rufe iyakar Najeriya da Nijar, ya jefa mu cikin tsananin fatara, da halin kakanikayi a yankin Katsina – Saidu

    Yadda SSS da Jami’an Gidan Kurkuku suka kwashi ‘yan kallo a kotu, saboda Emefiele

    BIDIYO: ‘Duk wanda ya ci kuɗin Tallafin Korona a Jigawa sai ya amayo shi’ – Gwamna Namadi

    BIDIYO: ALhazan Kano sun gama shiri tsaf don ‘Hawan Arafat’ – Alhussain Maiwada

    JERIN SUNAYE: Jami’o’i 51 da ba za su dauki dalibin da ya ci kasa da maki 180 a jarabawar JAMB ba

    TSARIN BAI WA ƊALIBAI RAMCE: Abubuwan da suka wajaba ɗalibai da iyaye su sani

    Buhari ya tashi zuwa Saudiyya, zai yi Umra ta ƙarshe a matsayin sa na shugaban kasa

    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

No Result
View All Result

YAJIN AIKIN ASUU: Wasu ɗaliban jami’a sun koma garkuwa da mutane -Ƙungiyar Ƙwadago

Ashafa MurnaibyAshafa Murnai
July 27, 2022
in Manyan Labarai
0
YAJIN AIKIN ASUU: Wasu ɗaliban jami’a sun koma garkuwa da mutane -Ƙungiyar Ƙwadago

Shugaban Ƙungiyar Ƙwadago reshen Jihar Enugu, ya bayyana cewa babban hatsari ne sosai idan gwamnati ya ci gaba da barin ɗalibai zama gidajen su, saboda yajin aikin Malaman Jami’o’i.

Virginus Nwobodo ya bayyana haka a lokacin da Ƙungiyar Ƙwadago reshen Jihar Enugu ta fita tattalin zanga-zangar nuna wa gwamnatin tarayya fushin yadda ta kasa kawo ƙarshen yajin aikin da malaman jami’o’i ke yi.

Malaman dai sun shiga yajin aikin baya-bayan nan tun cikin watan Fabrairu.

NLC ta shiga zanga-zanga ne domin nunawa gwamanti ɓacin ran zaman da ɗaliban jami’o’i ke yi a gida, alhalin ‘ya’yan shugabanni na can su na karatu a ƙasashen waje.

Ƙungiyar dai ta ce zanga-zangar da ya fara a dukkan faɗin ƙasar nan, ta gargaɗi ne. “Domin idan gwamnati ba ta kawo ƙarshen matsalar ba, to NLC za ta tsayar da komai a ƙasar nan.

“Babban hatsari ne a bar yara zaune a gida ba su zuwa makaranta. Yanzu haka wasu ɗaliban sun shiga mummunar hanyar yin garkuwa da mutane.

“A yanzu haka malaman jami’o’i su na fama da yunwa. Wasu da dama a cikin su an kore su daga gidan haya. Wasu kuma kuɗin ruwa, wuta, gas da sauran ɗawainiyar iyali sun gagare su.” Haka ya shaida wa Gwamna Ugwuanyi.

Cikin makon jiya ne Shugaba Muhammadu Buhari ya umarci Minista Ngige ya tsame hannun sa daga tattaunawa da ASUU

ASHAFA MURNAI

Tura ta kai bango a tirka-tirkar yajin Kungiyar Malaman Jami’o’i ta Ƙasa da Gwamnatin Tarayya, inda har Shugaba Muhammadu Buhari ya umarci Ministan Ƙwadago Chris Ngige ya tsame hannun sa daga jagorantar zaman sulhu da ASUU.

Buhari ya bayar da wannan umarni ne a ranar Talata, lokacin da ya gana da shugabannin ma’aikatu, hukumomi da cibiyoyin da yajin aikin malaman jami’o’i ya shafa.

An yi taron a Fadar Shugaban Ƙasa, inda nan take Buhari ya ce Ministan Ilmi Adamu Adamu ya karɓi ragamar jagorancin tattaunawa da zaman sulhu da ASUU, maimakon Minista Ngige.

A wurin taron, Adamu ya yi ƙorafi da kuma bayyana dalilin da ya sa tsawon lokaci sosai ba a jin ya na cewa komai dangane da yajin aikin malaman jami’o’i, duk kuwa da cewa shi ne Ministan Ilmi, ba Ngige ba.

“Tun cikin 2016 Ministan Ƙwadago Chris Ngige ya ce aikin zaman sulhu da ASUU ba na Ministan Ilmi ba ne, na Ministan Ƙwadago ne.” Haka aka ce Adamu ya furta a wurin taron, inda ya ƙara da cewa bai manta ba bayan Ngige ya faɗa masa, har hujjoji ya gabatar daga cikin dokokin Ƙungiyar Kare Haƙƙin Ma’aikata ta Duniya (ILO).

Ita ma ASUU ko a wani taron manema labarai da ta yi kwanan nan, ta zargi Ngige da kasancewa mutumin da ke kawo tsauraran matakan sasantawa, waɗanda hakan ne ke sa ASUU ɗin yi masa kunnen-uwar-shegu ta ƙi sasantawa da shi. ASUU ta ce Ngige ya janyo har aka kai zuwa yanzu ana yajin aiki.

Wata majiyar da aka yi taron da ita, kuma ya nemi a sakaya sunan ta, ta shaida wa PREMIUM TIMES cewa Buhari ya umarci Adamu Adamu ya karɓi jagorancin zaman sulhu da ASUU, amma fa bai bai wa Ministan makonni biyu ba kamar yadda aka buga a jaridu a ranar Talata. Ya ce Adamu ne da kan sa ya sanar wa manema labarai cewa ya na ganin a cikin makonni biyu zai warware rikicin.

“Amma gaskiya Adamu bai ce zai magance rikicin cikin makonni biyu ba. Ya dai faɗa a wurin taron cewa, “Cikin 2016 a wurin taron Ministoci da Buhari a wannan lokacin Ngige ya furta cewa aikin zaman sulhu da masu yajin aiki ba aikin Ministan Ilmi ba ne, aikin Ma’aikatar Ƙwadago da Kula da Ma’aikata.

“A lokacin dukkan Ministocin da ke wurin babu wanda ya yi magana. Shi ma Shugaba Buhari bai ce komai ba. Don haka ganin ministoci ba su yi jayayya da Ngige ba, kuma shi ma Buhari ya yi shiru, sai Minista Adamu ya ga cewa duk ana goyon bayan Ngige kenan, har da Buhari kan sa. Dalili kenan ya kame bakin sa ya yi shiru, kuma a bar Ngige da gaganiyar sulhu da ASUU.” Cewar majiyar PREMIUM TIMES.

Tags: AbujaASUUHausaNajeriyaPREMIUM TIMESYajin Aiki
Previous Post

Har yau ba mu samu mafita daga matsalar sufurin jiragen sama ba -Minista Hadi Sirika

Next Post

BINCIKEN ƘWAƘWAF: Rufa-rufar yadda jirgin yaƙin Najeriya ya ratattake ƙananan yaran da ke gudun Boko Haram a Neja

Ashafa Murnai

Discussion about this post

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • An yi mana kwange a hukuncin kotu, za mu daukaka kara – Ashiru
  • TAKE HAƘƘIN ƊAN ADAM: Yadda SSS suka riƙa faffalla min mari, suka ja ni ƙasa girrrr, don kawai na ce su bi doka – Lauya Ogbankwa
  • FCT ABUJA: Wike ya kori shugabanni da daraktocin hukumomi 21
  • Kotu ta yi watsi da ƙarar PDP a Shari’ar gwamnan Kaduna, dalili kuwa shine wai ba ta shigar da ƙara da wuri ba
  • MASHAHURAN JAMI’O’IN DUNIYA: Jami’ar Bayero ta fita kunya, Covenant da UI ne kawai ke gaba da ita a Najeriya

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.