• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    NDLEA

    Jami’an NDLEA sun kama Faston Coci da durum uku cike makil da muggan kwayoyi

    ‘Yan sanda sun damke faston da ake zargin yayi wa ‘yar shekara 19 fyade

    Ƴan sanda sun kama mutumin da ya saba Yi wa mata fashi bayan ya zuba musu maganin barci a lemu

    Na zaɓi wanda zai yi mini mataimaki, sunan sa na nan a ƴar takarda a gaban aljihuna na cakale – Tinubu

    Lauya ya maka INEC kotu, saboda zargin akwai dungu cikin fam ɗin takarar da Tinubu ya cike

    Ana batakashi tsakanin ‘yan ta’adda da Sojojin Najeriya a Madallah Abuja

    Najeriya ta tsaurara tsaron kurkukun Katsina, Kebbi da Gusau, don hana farmakin ‘yan ta’adda

    Dalilin tsadar abinci a Najeriya da matakan da mu ke shirin ɗauka -Ministan Gona

    Sanata Shehu Sani

    Tsige Shugaban Ƙasa ba abin wasa ba ne, PDP ta maida hankali wajen kada APC a zaɓen 2023 kawai -Shehu Sani

    Soyinka ya koka da tafiyar mulkin Buhari

    MATSALAR TSARO: Soyinka da Falana sun goyi bayan ‘Yan Majalisar da ke so tsige Buhari

    Ƴan bindiga sun saki fasinjojin Jirgin kasa n Abuja-Kaduna

    KWANA ƊAYA BAYAN GANAWAR WIKE DA SU DOGARA: Wike ya karɓi baƙuncin Gwamnonin PDP na yanzu da na da can

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    LMC ta ci tarar Kano Pillars, ta kori shugabanta, Jambul bayan ya gobza wa ‘Rafiri’ naushi a haɓa

    Inganta Rayuwar Matasa Ta Hanyar Wasan Kwallon Kafa Da Gudunmawar Al’Ummah A Jigawa, Ahmed Ilallah

    CHAMPIONS LEAGUE: Ko dai tsinuwar Yaya Toure ta yi tasiri kan Pep Guardiola?

    PILLARS SUN KIRA RUWA: Daga yanzu a Abuja za su rika wasan gida kuma an zaftare musu maki 3

    Yadda Kanawa suka yi ragaraga da motar ƴan  Katsina United saboda Pillars ta buga kunnen doki a Kano

    GHANA vs NAJERIYA: Ko Najeriya za ta kauce wa ɗauko buhun kunya na 26 a hannun ‘Black Stars’?

    Barcelona ta yi wa Madrid dukan kabarin kishiya, ba sani ba sabo ta zura mata kwallaye 4 babu ko ɗaya

    ‘CHAMPIONS LEAGUE’: Yadda Benzama ya ceto Madrid daga rijiya gaba dubu, ya kori PSG kuma ya dawo da martabar sa a duniyar ƙwallo

    YAƘIN UKRANIYA YA CI ƘUNGIYAR CHELSEA: ‘Zan sayar da kulob ɗin na sadaukar da kuɗin ga tallafin waɗanda yaƙin Ukraniya ya kassara’ -Abramovich, mai ƙungiyar kuma ɗan asalin Rasha

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    Buhari bai san ƴan ta’adda sun fidda bidiyon da suka ce sai sun sace shi da ni ba sai da na ziyarce shi – El-Rufai

    Dalilin da ya sa na raɗa wa wasu fitattun gine-gine, da titunan jihar Kaduna sunayen wasu fittattun ƴan asalin jihar

    HOTUNA: Ɗan Autan marigayi tsohon sarkin Kano Ado Bayero, Mustapha Ado Bayero, ya auri mata biyu ranar Asabar a  Kano

    BIDIYO: An yi wa ɗan takarar mu murɗiya a zaɓen fidda gwani na APC a Legas – Masu zanga-zanga

    KURUNKUS: Malami ya fito takarar gwamnan Kebbi, ya ce jama’ar jihar ne suka tilasta masa ya fito

    2023: Ɗan takarar shugaban kasa, Rotimi Amaechi ya ziyarci masarautar Dutse

    LABARI CIKIN HOTUNA: Yadda ƴaƴan jam’iyyar APC da dubban mutanen Kaduna suka yi wa Sanata Uba Sani goma ta arziki

    BIDIYO: Shin zaka iya zama da mai dauke da cutar Kanjamau? – Ra’ayoyin mutane

    Dalilin da ya sa muka yi tattaki har Dubai domin taya Aisha Buhari murnar zagayowar ranar haihuwar ta – Matan Gwamnonin Najeriya

No Result
View All Result

Tinubu ya ci amanar Kiristoci, ba zan cigaba da mara masa baya ba tunda ya zabi musulmi mataimaki – Sanata Abbo

Mohammed LerebyMohammed Lere
July 12, 2022
in Manyan Labarai
0
Tinubu ya ci amanar Kiristoci, ba zan cigaba da mara masa baya ba tunda ya zabi musulmi mataimaki – Sanata Abbo

Sanatan da ya taba gaura wa wata mata mari a shagon siyar da azzakarin roba, Sanata Elisha Abbo ya bayyana ficewa daga tafiyar Bola Tinubu Dan takarar shugaban kasa na APC, saboda ya zabi musulmi dan takarar mataimakin sa a zaben shugaban kasa mai zuwa.

Abbo ya ce Tinubu bai kyauta wa Kiristocin Najeriya ba duk da wasiku da suka aika masa na ya tabbata ya zabi kirista ne mataimakinsa amma kuma kirikiri ya yi abinda ya ga dama.

” Tinubu bai kyauta ba da ya zabi siyasar sa gaba da zamantakewar yan Najeriya, tsintsiya daya madauri daya.

” Mun yi taro a Abuja muka aika masa da sakon cewa kada ya kuskura ya zabi musulmi a matsayin mataimakin sa amma yayi mana kunnen uwar shegu yayi wancakali da umarnin mu. A matsayina na jigo a kungiyar kiristoci CAN, ba zan zabi siyasa gaba da addini na ba.

” Za mu hakura da tafiyar Tinubu tunda ya zabi musulmi, mu kiristoci ba za mu yi tafiyar sa ba. Zan zabi abinda ya fi dacewa kasar mu ne ba siyasar zaben ‘yan addini daya su yi takara ba.

A karshe Abbo ya ce ba takarar musulmi da musulmi ba kawai, ko kirista da kirista ne ba zai amince ba.

Tags: AbboAbujaAPCBola tinubuCANHausaJigoNajeriyaNewsPREMIUM TIMESSanata
Previous Post

Yadda Ƴan bindiga suka kashe mutum 18 a wasu kauyukan Zamfara suka kama gaban su

Next Post

YAJIN AIKIN ASUU: Bayan kasa cika masu alƙawari, Buhari ya yi wa malaman jami’o’i barazanar kowa ya koma aji

Next Post
Zan samar wa duk wani dan Najeriya tsaro daga ‘yan bindiga da mahara a duk inda yake – Buhari

YAJIN AIKIN ASUU: Bayan kasa cika masu alƙawari, Buhari ya yi wa malaman jami'o'i barazanar kowa ya koma aji

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • TABARBAREWAR TSARO: Ƴan Ta’adda sun kashe mutum 56 a makon jiya a Najeriya
  • Jami’an NDLEA sun kama Faston Coci da durum uku cike makil da muggan kwayoyi
  • Ɗan uwan Buhari da ya rantse sai ya tarwatsa APC ya fice da ga jam’iyyar, an gan shi da Atiku
  • SATAR DALA MILIYAN 140 ZAMANIN ABACHA: Gwamna Bagudu zai sasanta da Amurka a wajen kotu
  • Yadda ƴan sanda suka cafke Musa da yayi kokarin sace abokin mahaifinsa a Kano

Abinda masu karatu ke fadi

  • Google on Masarautar Kano: Hassada Ta Sa Wasu Na Neman Wofintar Da Kokarin Su Danfodiyo! Daga Imam Murtadha Gusau
  • Kuşburnu Çekirdek Yağı on Dalilin da ya sa muka yi sallar Idi ranar Laraba a Bauchi, muka ki bin sanarwar Sarkin musulmi – Sheikh Dahiru Bauchi
  • Google on HARKALLAR BILIYAN 3.6: Ba nine Balan da ke jerin sunayen masu mallakin kamfanin Adda ba – Gwamna Bala
  • Google on SIYASAR ZAMFARA : Maitaimakawa tsohon dan takarar gwamna a APC akan harkar jarida ya sauya sheka
  • Google on RAMIN MUGUNTA: Yadda Boko Haram suka afkawa bam din da suka dana wa Sojojin Najeriya

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2022 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.