Sakamakon zaɓen da ke fitowa daga jihar Osunsun nuna akwai alamun jam’iyya mai mulki, ta APC na neman ta rikito daga kujerar mulkin jihar.
Sakamako da sama da suka fito sun nuna cewa PDP na ragargaza APC a mazaɓu da dama da aka bayyana sakamakon su.
Ga sakamakon a nan:
Atakumosa West:
A:
AAC
ADP: 4
APC 127
PDP 175
PRP
YPP: 1
ZLP 1
LP
3:26pm
Ward 04, Aare, PU 011, Town Hall Ifetedo, Ife-South LGA.
A-
AAC-
ADP-
PRP- 01
APC- 116
PDP- 145
NNPP-
NRM-
YPP- 01
Cikakken sakamakon zaɓe: https://bit.ly/3c7VNcf
Discussion about this post