• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    A shafe tarihin wadanda suka soke koyar da tarihi a makarantun Najeriya – Wole Soyinka

    Wole Soyinka ya yi tir da bidiyon barkwanci da shegantakar ‘yan ƙungiyar ‘Pyrates Confraternity’ kan Tinubu

    Duk masu son shugabancin Najeriya su fito su nuna fuskokin su, ba sai lokaci yayi a hadamu da tarkace ba – Muhammadu Sanusi II

    Cire ni daga Sarautar Kano ba zai hana ni ci gaba da faɗin gaskiya ba – Sanusi Lamiɗo

    NDLEA

    Jami’an NDLEA sun kama Faston Coci da durum uku cike makil da muggan kwayoyi

    ‘Yan sanda sun damke faston da ake zargin yayi wa ‘yar shekara 19 fyade

    Ƴan sanda sun kama mutumin da ya saba Yi wa mata fashi bayan ya zuba musu maganin barci a lemu

    Na zaɓi wanda zai yi mini mataimaki, sunan sa na nan a ƴar takarda a gaban aljihuna na cakale – Tinubu

    Lauya ya maka INEC kotu, saboda zargin akwai dungu cikin fam ɗin takarar da Tinubu ya cike

    Ana batakashi tsakanin ‘yan ta’adda da Sojojin Najeriya a Madallah Abuja

    Najeriya ta tsaurara tsaron kurkukun Katsina, Kebbi da Gusau, don hana farmakin ‘yan ta’adda

    Dalilin tsadar abinci a Najeriya da matakan da mu ke shirin ɗauka -Ministan Gona

    Sanata Shehu Sani

    Tsige Shugaban Ƙasa ba abin wasa ba ne, PDP ta maida hankali wajen kada APC a zaɓen 2023 kawai -Shehu Sani

    Soyinka ya koka da tafiyar mulkin Buhari

    MATSALAR TSARO: Soyinka da Falana sun goyi bayan ‘Yan Majalisar da ke so tsige Buhari

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    LMC ta ci tarar Kano Pillars, ta kori shugabanta, Jambul bayan ya gobza wa ‘Rafiri’ naushi a haɓa

    Inganta Rayuwar Matasa Ta Hanyar Wasan Kwallon Kafa Da Gudunmawar Al’Ummah A Jigawa, Ahmed Ilallah

    CHAMPIONS LEAGUE: Ko dai tsinuwar Yaya Toure ta yi tasiri kan Pep Guardiola?

    PILLARS SUN KIRA RUWA: Daga yanzu a Abuja za su rika wasan gida kuma an zaftare musu maki 3

    Yadda Kanawa suka yi ragaraga da motar ƴan  Katsina United saboda Pillars ta buga kunnen doki a Kano

    GHANA vs NAJERIYA: Ko Najeriya za ta kauce wa ɗauko buhun kunya na 26 a hannun ‘Black Stars’?

    Barcelona ta yi wa Madrid dukan kabarin kishiya, ba sani ba sabo ta zura mata kwallaye 4 babu ko ɗaya

    ‘CHAMPIONS LEAGUE’: Yadda Benzama ya ceto Madrid daga rijiya gaba dubu, ya kori PSG kuma ya dawo da martabar sa a duniyar ƙwallo

    YAƘIN UKRANIYA YA CI ƘUNGIYAR CHELSEA: ‘Zan sayar da kulob ɗin na sadaukar da kuɗin ga tallafin waɗanda yaƙin Ukraniya ya kassara’ -Abramovich, mai ƙungiyar kuma ɗan asalin Rasha

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    Buhari bai san ƴan ta’adda sun fidda bidiyon da suka ce sai sun sace shi da ni ba sai da na ziyarce shi – El-Rufai

    Dalilin da ya sa na raɗa wa wasu fitattun gine-gine, da titunan jihar Kaduna sunayen wasu fittattun ƴan asalin jihar

    HOTUNA: Ɗan Autan marigayi tsohon sarkin Kano Ado Bayero, Mustapha Ado Bayero, ya auri mata biyu ranar Asabar a  Kano

    BIDIYO: An yi wa ɗan takarar mu murɗiya a zaɓen fidda gwani na APC a Legas – Masu zanga-zanga

    KURUNKUS: Malami ya fito takarar gwamnan Kebbi, ya ce jama’ar jihar ne suka tilasta masa ya fito

    2023: Ɗan takarar shugaban kasa, Rotimi Amaechi ya ziyarci masarautar Dutse

    LABARI CIKIN HOTUNA: Yadda ƴaƴan jam’iyyar APC da dubban mutanen Kaduna suka yi wa Sanata Uba Sani goma ta arziki

    BIDIYO: Shin zaka iya zama da mai dauke da cutar Kanjamau? – Ra’ayoyin mutane

    Dalilin da ya sa muka yi tattaki har Dubai domin taya Aisha Buhari murnar zagayowar ranar haihuwar ta – Matan Gwamnonin Najeriya

No Result
View All Result

Ku bude kunnuwarku gadagau ku saurare ni da kyau, Tinubu ne zai lashe Kaduna a 2023 – Uba Sani

Mohammed LerebyMohammed Lere
July 22, 2022
in Babban Labari
0
Ku bude kunnuwarku gadagau ku saurare ni da kyau, Tinubu ne zai lashe Kaduna a 2023 – Uba Sani

Sanata Uba Sani wanda shine dan takarar gwamnan jihar Kaduna na jam’iyyar APC ya yi kurin cewa ko tantama ba shi da shi cewa dan takarar shugaban Kasa na APC ne zai lashe jihar Kaduna a zaben shugaban kasa da za a yi a 2023.

” Ina so ku dau takarda ku rubuta, ku ce nine na fadi, a jihar Kaduna Tinubu da Kashim Shettima ne za su kwankwadi madarar kuri’un mutanen Kaduna. Kuma ina tabbatar muku cewa za ku fadi na ce haka bayan zabe ina so ku shaida haka.

Uba ya kara da cewa mutane na yi wa gwamnan Kaduna Nasir El-Rufai shiga sharo ba shanu, su na yanke hukunci a kansa a bubuwan da basu sani ba, bayan kuma ba haka bane.

” Ina son in gaya wa duniya cewa shugaban mu kuma gwamnan mu mai adalci, Nasir El-Rufai ne ya fara kokarin kiran Kashim Shettima bayan Tinubu ya bayyana shi a matsayin dan takarar mataimakin shugaban Kasa na jam’iyyar APC. Amma kuma makiya da masu hassada suka garzaya wasu kafafen yada labarai suka rika kantara masa karya, suna fadin wani abu daba haka ba.

” El-Rufai na tare da wannan zabi sannan yana tare da Tinubu 100 bis 100.

Bayan haka sai sanata Uba Sani ya kaddamar da Kashim Shettima shugaban kungiyar Matan Arewa masoya Tinubu wanda a wurin wannan taro ya kwarzanta Shettima da tinubu da yi musu alkawarin lallai za su yi aiki tukuri=u wajen ganin su ne suka yi nasara a jihar Kaduna idan zabe ya zo.

Tags: AbujaHausaKadunaKashim ShettimaLabaraiNajeriyanasir el-rufaiNewsPREMIUM TIMESUba Sani
Previous Post

IDAN AKA CI GABA DA BIYAN TALLAFIN FETUR: Najeriya za ta yi asarar naira tiriliyan 7 a 2023

Next Post

ABIN DA KAMAR WUYA: Ace wai Peter Obi na jam’iyyar Labour ya yi nasara a zaben shugaban kasa – Atiku

Next Post
Atiku and Peter Obi

ABIN DA KAMAR WUYA: Ace wai Peter Obi na jam'iyyar Labour ya yi nasara a zaben shugaban kasa - Atiku

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • RA’AYIN PREMIUM TIMES: Raunin Shugabancin Buhari Da Yadda Matsalar Tsaro Ke Ƙara Taɓarɓarewa
  • MAKON SHAYARWA: Kamfani ta kirkiro matattara nono uwa don shayar da jarirai a Najeriya
  • Wole Soyinka ya yi tir da bidiyon barkwanci da shegantakar ‘yan ƙungiyar ‘Pyrates Confraternity’ kan Tinubu
  • Yadda ake ci gaba da rushen wuraren tarihi a garin Hadejia don a mallaka wa wasu, Daga Ahmed Ilallah
  • GUDUN FAMFALAƘIN 2023: Tsakanin Atiku, Tinubu, Kwankwaso da Obi, wa yawan masu rajista zai fi yi wa tasiri?

Abinda masu karatu ke fadi

  • Google on Masarautar Kano: Hassada Ta Sa Wasu Na Neman Wofintar Da Kokarin Su Danfodiyo! Daga Imam Murtadha Gusau
  • Kuşburnu Çekirdek Yağı on Dalilin da ya sa muka yi sallar Idi ranar Laraba a Bauchi, muka ki bin sanarwar Sarkin musulmi – Sheikh Dahiru Bauchi
  • Google on HARKALLAR BILIYAN 3.6: Ba nine Balan da ke jerin sunayen masu mallakin kamfanin Adda ba – Gwamna Bala
  • Google on SIYASAR ZAMFARA : Maitaimakawa tsohon dan takarar gwamna a APC akan harkar jarida ya sauya sheka
  • Google on RAMIN MUGUNTA: Yadda Boko Haram suka afkawa bam din da suka dana wa Sojojin Najeriya

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2022 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.