• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Buhari ya yi ragaraga da Najeriya, ya jefa ‘yan kasa cikin halin ha’ulai ko ta ko ina ba sauki – Kukah

    2023: Takarar ‘Muslim-Muslim’ rashin adalci ne, ƙara rura ƙiyayya da ƙara nesanta haɗin kan ‘yan Najeriya ne -Hassan Kukah

    BA GUDU BA JA DA BAYA: PDP na gudana a jini na, ko na faɗi zaben fidda ɗan takara, ita zan yi – Wike

    KAƊA HANTAR PDP: Wike ya gayyaci Gbajabiamila da Gwamnan Legas buɗe ayyukan taya jiha, bai gayyaci ‘yan PDP ba

    Ni da kai na zan zaɓi wanda zai gaje ni, goyon bayan ku kawai nake bukata – Buhari ga Gwamnoni

    Duk da ƙalubalen da mu ke fuskanta, Najeriya za ta ci gaba da zama ƙasa ɗaya dunƙulalliya – Buhari

    MATA KU RIKA SAKA JIGIDA: Sirrika 6 da saka jigida ke yi wa mace – Binciken Masana

    Yadda sojojin sama sun ragargaza sansanonin ‘yan bindiga a jihohin Katsina, Zamfara, Sokoto da Kaduna

    Yadda rundunar sojin sama suka kashe fitaccen dan bindiga, matan sa biyu da kwamandojinsa 8 a Katsina

    A shafe tarihin wadanda suka soke koyar da tarihi a makarantun Najeriya – Wole Soyinka

    Wole Soyinka ya yi tir da bidiyon barkwanci da shegantakar ‘yan ƙungiyar ‘Pyrates Confraternity’ kan Tinubu

    Duk masu son shugabancin Najeriya su fito su nuna fuskokin su, ba sai lokaci yayi a hadamu da tarkace ba – Muhammadu Sanusi II

    Cire ni daga Sarautar Kano ba zai hana ni ci gaba da faɗin gaskiya ba – Sanusi Lamiɗo

    NDLEA

    Jami’an NDLEA sun kama Faston Coci da durum uku cike makil da muggan kwayoyi

    ‘Yan sanda sun damke faston da ake zargin yayi wa ‘yar shekara 19 fyade

    Ƴan sanda sun kama mutumin da ya saba Yi wa mata fashi bayan ya zuba musu maganin barci a lemu

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    LMC ta ci tarar Kano Pillars, ta kori shugabanta, Jambul bayan ya gobza wa ‘Rafiri’ naushi a haɓa

    Inganta Rayuwar Matasa Ta Hanyar Wasan Kwallon Kafa Da Gudunmawar Al’Ummah A Jigawa, Ahmed Ilallah

    CHAMPIONS LEAGUE: Ko dai tsinuwar Yaya Toure ta yi tasiri kan Pep Guardiola?

    PILLARS SUN KIRA RUWA: Daga yanzu a Abuja za su rika wasan gida kuma an zaftare musu maki 3

    Yadda Kanawa suka yi ragaraga da motar ƴan  Katsina United saboda Pillars ta buga kunnen doki a Kano

    GHANA vs NAJERIYA: Ko Najeriya za ta kauce wa ɗauko buhun kunya na 26 a hannun ‘Black Stars’?

    Barcelona ta yi wa Madrid dukan kabarin kishiya, ba sani ba sabo ta zura mata kwallaye 4 babu ko ɗaya

    ‘CHAMPIONS LEAGUE’: Yadda Benzama ya ceto Madrid daga rijiya gaba dubu, ya kori PSG kuma ya dawo da martabar sa a duniyar ƙwallo

    YAƘIN UKRANIYA YA CI ƘUNGIYAR CHELSEA: ‘Zan sayar da kulob ɗin na sadaukar da kuɗin ga tallafin waɗanda yaƙin Ukraniya ya kassara’ -Abramovich, mai ƙungiyar kuma ɗan asalin Rasha

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    Buhari bai san ƴan ta’adda sun fidda bidiyon da suka ce sai sun sace shi da ni ba sai da na ziyarce shi – El-Rufai

    Dalilin da ya sa na raɗa wa wasu fitattun gine-gine, da titunan jihar Kaduna sunayen wasu fittattun ƴan asalin jihar

    HOTUNA: Ɗan Autan marigayi tsohon sarkin Kano Ado Bayero, Mustapha Ado Bayero, ya auri mata biyu ranar Asabar a  Kano

    BIDIYO: An yi wa ɗan takarar mu murɗiya a zaɓen fidda gwani na APC a Legas – Masu zanga-zanga

    KURUNKUS: Malami ya fito takarar gwamnan Kebbi, ya ce jama’ar jihar ne suka tilasta masa ya fito

    2023: Ɗan takarar shugaban kasa, Rotimi Amaechi ya ziyarci masarautar Dutse

    LABARI CIKIN HOTUNA: Yadda ƴaƴan jam’iyyar APC da dubban mutanen Kaduna suka yi wa Sanata Uba Sani goma ta arziki

    BIDIYO: Shin zaka iya zama da mai dauke da cutar Kanjamau? – Ra’ayoyin mutane

    Dalilin da ya sa muka yi tattaki har Dubai domin taya Aisha Buhari murnar zagayowar ranar haihuwar ta – Matan Gwamnonin Najeriya

No Result
View All Result

Ina murnar ɗaukar Hadiza Balarabe da Uba Sani yayi mataimakiyar sa – Dattijo

Aisha YusufubyAisha Yusufu
July 14, 2022
in Labarai daga Jihohi
0
Ina murnar ɗaukar Hadiza Balarabe da Uba Sani yayi mataimakiyar sa – Dattijo

Ɗan takarar Sanata na shiyyar Kaduna Ta Tsakiya karkashin APC, Mohammed Abdullahi, da aka fi sani da Dattijo, ya bayyana jin daɗin sa ga daukar mataimakiyar gwamnan Kaduna, Hadiza Balarabe mataimakiyar sa a zaben 2023.

” Ni ɗannan na fi kowa farin ciki da murnar ɗaukar Hadiza Balarabe mataimakiyar gwamna da ɗan takarar gwamna Uba Sani yayi. Yin hakan nuni ne cewa ana tafiya tare kuma tare za akai ga ci da nasara. Hadiza tana da kwarewa da sanin yadda ayyuka suke tafiya a jihar Kaduna wanda hakan zai sa a samu tafiya da ɗorewa mikakkiya idan gwamnati sabuwa ta dare karagar mulki.

Bayan haka Dattijo ya yabawa wa ƴan jam’iyyar da shugabannin ta da suka yi zurfin tunani wajen zaɓin ta ta yi wa Uba Sani mataimakiyar gwamna.

Akarshe yayi kira ga ƴaƴan jam’iyyar da su yi aiki tuƙuru domin samun nasarar jam’iyyar a zabe mai zuwa.

Tags: AbujaDattijoHausaKadunaNajeriyaNewsPREMIUM TIMES
Previous Post

Tir da zaɓen musulmi mataimaki da Tinubu yayi, tun yanzu ya san APC ta sha ƙasa a zaɓe – Babachir

Next Post

APC a jihar Barno ta bayyana Kaka-shehu wanda zai maye gurbin Shettima a majalisar dattawa

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • BA TA FASHE BA TA ƁALGACE: Ban garzaya kotu ba, sharrin makusantan Atiku ne, kuma su za su hana shi yin nasara a 2023 -Wike
  • MATSALOLIN NOMA A ƘASAR NAN: Ana asarar naira tiriliyan 3.5 duk shekara bayan kammala girɓin kayan gona -Ministan Gona
  • RIGIMAR GIDOGAR DALA MILIYAN 418 TA PARIS CLUB: Minista Malami ya ce gwamnonin Najeriya ba su da hujjar ƙin biyan ‘yan gada-gada kuɗaɗen su
  • ASUU, FGN DA SAURAN MA’AIKATAN JAM’A: Ginshikai 5 da suka hana sasantawa, Ahmed Ilallah
  • PDP TA DAGULE: Wike ya maka Atiku da PDP kotu, ya nemi a ƙwace takarar Atiku a damƙa masa

Abinda masu karatu ke fadi

  • Google on Masarautar Kano: Hassada Ta Sa Wasu Na Neman Wofintar Da Kokarin Su Danfodiyo! Daga Imam Murtadha Gusau
  • Kuşburnu Çekirdek Yağı on Dalilin da ya sa muka yi sallar Idi ranar Laraba a Bauchi, muka ki bin sanarwar Sarkin musulmi – Sheikh Dahiru Bauchi
  • Google on HARKALLAR BILIYAN 3.6: Ba nine Balan da ke jerin sunayen masu mallakin kamfanin Adda ba – Gwamna Bala
  • Google on SIYASAR ZAMFARA : Maitaimakawa tsohon dan takarar gwamna a APC akan harkar jarida ya sauya sheka
  • Google on RAMIN MUGUNTA: Yadda Boko Haram suka afkawa bam din da suka dana wa Sojojin Najeriya

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2022 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.