• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Ku fito ku ceci mutanen jihar Kaduna kamar yadda kuka yi a zaben majalisun Tarayya da na sanatoci – Isah Ashiru

    An yi mana kwange a hukuncin kotu, za mu daukaka kara – Ashiru

    SSS

    TAKE HAƘƘIN ƊAN ADAM: Yadda SSS suka riƙa faffalla min mari, suka ja ni ƙasa girrrr, don kawai na ce su bi doka – Lauya Ogbankwa

    Muna ƙarancin malamai, a janye dokar hana ɗaukar sabbin malamai da gwamnatin tarayya ta ƙaƙaba – Jami’ar ABU

    TONON ASIRI: An kama wani Dagaci cikin gungun mahara a lokacin batakashi da ‘Yan sanda

    ‘Yan bindiga sun kashe mutum shida a Kaduna

    Almajirai

    UNICEF ta saka Almajirai sama da 20,000 cikin rajistar tsarin agaza wa marasa karfi a Katsina

    Majalisar Tarayya ta ce a soke ƙarin kuɗin makaranta da aka yi wa ɗaliban jami’o’i da na Kwalejojin Gwamnatin Tarayya

    KALUBALEN DA KE GABAN MAJALISAR WAKILAI TA ƘASA: Gaganiya da matsalar raɗaɗin tsadar rayuwa, matsalar tsaro da sauran su da ake fuskanta a kasa

    Yadda sojojin sama sun ragargaza sansanonin ‘yan bindiga a jihohin Katsina, Zamfara, Sokoto da Kaduna

    RASHIN TSARO: Tinubu ya amince da sayo jiragen sama masu saukar ungulu 12 ga sojojin Najeriya – Lagbaja

    TA’ADDANCI A JIHAR NEJA: Yadda ƴan ta’adda su ka ratsa garuruwa, kafin su  kai wa sojoji da mobal farmaki

    Ƴan ta’adda sun gamu da fushin sojojin Najeriya, sojoji sun kashe 50 sun kama 60

    GRAINS MARKET AT KAFIN MADAKI DISTRICT IN GANJUWA

    Yari ya raba tallafin tirela 145 cike maƙil da buhunan masara 145 ga mabuƙata a Zamfara

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    Hukumar CAF za ta binciki yadda mahaifiyar ɗan wasa ta mutu cikin 1986, shi kuma ya ce atabau cikin 1990 ta haife shi

    A karo na Uku, Moroko za ta ɗauki baƙuncin gasar cin kofin kwallon ƙafa na nahiyar Afrika a Janairun 2025

    NFF ta sake nada Chris Danjuma a matsayin kocin Falconets

    DARAJAR ƘWALLON ƘAFA TA KOMA SAUDIYA: Karim Benzema zai riƙa ɗaukar albashin kusan Naira Biliyan 100 a shekara, a ƙungiyar Al-Ittihad

    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    BIDIYO: Yadda rufe iyakar Najeriya da Nijar, ya jefa mu cikin tsananin fatara, da halin kakanikayi a yankin Katsina – Saidu

    Yadda SSS da Jami’an Gidan Kurkuku suka kwashi ‘yan kallo a kotu, saboda Emefiele

    BIDIYO: ‘Duk wanda ya ci kuɗin Tallafin Korona a Jigawa sai ya amayo shi’ – Gwamna Namadi

    BIDIYO: ALhazan Kano sun gama shiri tsaf don ‘Hawan Arafat’ – Alhussain Maiwada

    JERIN SUNAYE: Jami’o’i 51 da ba za su dauki dalibin da ya ci kasa da maki 180 a jarabawar JAMB ba

    TSARIN BAI WA ƊALIBAI RAMCE: Abubuwan da suka wajaba ɗalibai da iyaye su sani

    Buhari ya tashi zuwa Saudiyya, zai yi Umra ta ƙarshe a matsayin sa na shugaban kasa

    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

No Result
View All Result

HAJJIN BANA: Hankulan maniyyatan Kano 1,238 ya tashi saboda kasa kwashe su kan lokacin rufe filin jirgi Jeddah

Ashafa MurnaibyAshafa Murnai
July 5, 2022
in Manyan Labarai
0
Pilgrims Boarding Bus

Pilgrims Boarding Bus

Aƙalla maniyya 1,238 masu tafiya aikin Hajjin bana daga Jihar Kano na fuskantar yiwuwar rasa samun damar tafiya Hajjin 2022, idan ba a ɗauki ƙwaƙƙwaran mataki ba.

Saboda saura sa’o’i kaɗan a rufe filin jirgin saman Jeddah.

Mahukuntan Saudi Arabiya sun bayyana cewa za su rufe sararin samaniyar ƙasar a ranar Laraba, 6 Ga Yuli, 2022 domin fara shirye-shiryen aikin Hajji gadan-gadan.

Sakataren Hukumar Jin Daɗin Alhazai na Jihar Kano, Muhammad Ɗambatta, ya ce rashin maniyyatan Kano na ƙasa ba a kwashe su ba, duk kuwa da cewa ana jajibirin rufe sararin samaniyar Saudi Arebiya.

Maniyyatan na fuskantar matsalolin tashin jirage, saboda har zuwa yau maniyyata 1,075 kaɗai daga cikin 2,313 aka ɗauka daga filin jirgin saman Kano.

Wani malamin Jami’a Adams Abdullahi ya zargi Hukumar Alhazai ta Ƙasa (NAHCON) da haifar da tangarɗar ga Hukumar Jin Daɗin Alhazai ta Jihar Kano.

“Mutanen fa ba su jin daɗin Hukumar Jin Daɗin Alhazai ta Jihar Kano, saboda fatali da kamfanin jiragen sama na Azman ɗan jihar Kano.

An samu tangarɗa saboda an ƙi amincewa yin mu’amala da kamfanin da ya yi rajista da Bankin Jaiz Bank cikin harkokin Hajiin 2022.

Ya ce ba za a ɗauke shi ba a ƙyale kamfanonin da su ka yi rajista tun daga 20219, 2020 da 2022 a ƙarƙashin Hukumar Jin Daɗin Alhazai ta Jihar Kano.” Inji Malamin Jami’ar Bayero.

“Ta yaya NAHCON za su ƙirƙiro wata ƙa’idar da za ta yi sanadiyyar daga ɗimbin maniyyata su rasa tafiya aikin Hajjin da su ke ta fatan zuwa shekara da shekaru?

Ya yi kira ga Shugaba Muhammadu Buhari ya shiga lamarin ta umartar NAHCON su samar wa maniyyatan Kano babban jirgin da zai yi saurin kwashe su, kafin a rufe sararin samaniyar Saudi Arabiya a ranar Laraba.

Shi kuma Ɗambatta ya ce Hukumar Kula da Jin Daɗin Alhazan Kano na nan na ƙoƙarin tabbatar da ta samu jirgin da zai kwashe maniyyatan kafin a rufe filin jirgin Jeddah.

Ya zargi NAHCON da bai wa Kano jirgin Azman, wanda ba ya da manyan jiragen ɗaukar fasinja masu yawa sosai.

“Jirgin Azman na ɗaukar fasinjoji 100 ne kacal zuwa Saudi Arabiya. Kuma jirgin su na shafe awa shida daga Kano kafin ya kai Jeddah, maimakon awa huɗu kacal.

“Sun yi jigila sau biyar, amma har yanzu ko rabin fasinjojin ba su kwashe ba.”

Ita kuwa NAHCON ta sha alwashin cewa ba za a bar kowane maniyyaci a ƙasa ya na hajijiya ba.

Tags: AbujaHausaKanoNajeriyaNewsPREMIUM TIMES
Previous Post

IHU BAYAN HARIN SHIRORO: Gwamnatin Neja ta dakatar da haƙar ma’adinai a Shiroro, Munya da Rafi

Next Post

Takardun sakandare na sun yi layar-zana, amma ina da sakamako mafi kyau -Okowa, mataimakin takarar Atiku

Ashafa Murnai

Ashafa Murnai

Next Post
Gwamnan Delta, Okowa, ya killace kan sa bayan dansa ya kamu da Korona

Takardun sakandare na sun yi layar-zana, amma ina da sakamako mafi kyau -Okowa, mataimakin takarar Atiku

Discussion about this post

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • An yi mana kwange a hukuncin kotu, za mu daukaka kara – Ashiru
  • TAKE HAƘƘIN ƊAN ADAM: Yadda SSS suka riƙa faffalla min mari, suka ja ni ƙasa girrrr, don kawai na ce su bi doka – Lauya Ogbankwa
  • FCT ABUJA: Wike ya kori shugabanni da daraktocin hukumomi 21
  • Kotu ta yi watsi da ƙarar PDP a Shari’ar gwamnan Kaduna, dalili kuwa shine wai ba ta shigar da ƙara da wuri ba
  • MASHAHURAN JAMI’O’IN DUNIYA: Jami’ar Bayero ta fita kunya, Covenant da UI ne kawai ke gaba da ita a Najeriya

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.