• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Gwamna Uba Sani ne ya yi  Ruwa ya yi Tsaki a takara ta ba mahaifina El-Rufai ba – Bello El-Rufai

    FALLASA RUFA-RUFAR HADI SIRIKA: Majalisar Tarayya ta nemi Gwamnatin Tarayya ta dakatar da Nigeria Air

    Sanata Wamakko ya yi tir da kisan kiyashin da aka yi a tangaza, jihar Sokoto

    Atiku ya kafa gaggan lauyoyi 18, ya ce su tashi tsaye su ƙwato masa ‘nasarar zaɓen sa’ daga hannun Tinubu

    SHARI’AR ZAƁEN SHUGABAN ƘASA: Atiku ya zargi INEC ta ƙin ba shi kwafen bayanan zaɓe duk da ya biya haƙƙin Naira miliyan 6 kuɗin karɓar bayanan

    Gwamnatin Zamfara ta zargin tsohon gwamna Matawalle da sace motocin gwamnatin jihar da wasu kayan gwamnati

    Gwamnatin Kano ta rusa katafaren bene mai hawa uku da aka yi bisa filin gwamnati da Ganduje ya raba wa ƴan uwa da abokan arziki

    TA’ADDANCI A JIHAR NEJA: Yadda ƴan ta’adda su ka ratsa garuruwa, kafin su  kai wa sojoji da mobal farmaki

    TSAUTSAYI: Yadda ‘yan bindiga suka ware da Lami Awarware da Haulatu bayan halartar taron rantsar da Uba Sani a Kaduna

    Sojojin Najariya sun kara ragargaza wa Boko Haram motocin yaki bakwai

    Sojoji sun dagargaza matatun mai 47 sun kama barayin mai 65 – Hedikwatar tsaro na kasa

    HAJJI 2023: Yadda jirgin maniyyatan Jigawa ya koma Kano ba shiri, bayan ya samu matsala cikin sararin samaniyar Kamaru

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

    QATAR 2022: Ko ƙasashen Afrika za su fidda nahiyar jin kunya a duniyar ‘yan ƙwallo

    DAGARGAZA ARGENTINA: Ƙasar Saudiyya ta ba da hutun kwana Ɗaya a wataya

    QATAR 2022: 2:1: Saudiyya ta kafa tarihin karya gadara da tutiyar buga wasan Agentina 36 a jere babu rashin nasara

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    Buhari ya tashi zuwa Saudiyya, zai yi Umra ta ƙarshe a matsayin sa na shugaban kasa

    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

    BIDIYO: NAJERIYA @62: Ra’ayoyin ‘yan Najeriya game da mulkin Buhari a tsawon shekaru 7 da suka gabata

    Buhari bai san ƴan ta’adda sun fidda bidiyon da suka ce sai sun sace shi da ni ba sai da na ziyarce shi – El-Rufai

    Dalilin da ya sa na raɗa wa wasu fitattun gine-gine, da titunan jihar Kaduna sunayen wasu fittattun ƴan asalin jihar

    HOTUNA: Ɗan Autan marigayi tsohon sarkin Kano Ado Bayero, Mustapha Ado Bayero, ya auri mata biyu ranar Asabar a  Kano

    BIDIYO: An yi wa ɗan takarar mu murɗiya a zaɓen fidda gwani na APC a Legas – Masu zanga-zanga

No Result
View All Result

FARMAKIN KURKUKUN ABUJA: ‘Akwai hannun wasu Jami’an Kurkuku’ -Sanata Lawan

Ashafa MurnaibyAshafa Murnai
July 8, 2022
in Manyan Labarai
0
YADDA MAJALISA TA YI WA KASAFIN 2022 KACA-KACA: ‘Yan Majalisa 469 sun cusa ayyukan ‘son rai’ 6576, sun zabge ayyukan Buhari 10,733

Ahmed Lawan

Shugaban Majalisar Dattawa Ahmad Lawan ya bayyana cewa babu yadda za a yi a kai wannan mummunan hari a Gidan Kurkukun Abuja ba tare da haɗin baki da wasu jami’an kula da gidajen kurkuku ba.

Da ya ke nuna damuwa da gazawar tsaro kuwa, Lawan ya yi jawabi a fusace bayan an kewaya da shi ya ga irin ɓarnar da aka yi, inda ya ce maganar gaskiya ɓangaren tsaro a Najeriya ya gaza kawai.

“Harin da Boko Haram su ka kai a Kirkiro Kuje ranar Talata alama ce da hujjar da ke nuna cewa kakaf tsarin tsaro a Najeriya a durƙushe ya, ya gaza kawai.”

Kalaman Lawan sun zo daidai lokacin da Ministan Harkokin Cikin Gida, Rauf Aregbesola ya ce an kai harin duk kuwa da cewa akwai ɗimbin dakarun tsaro kewaye da kurkukun.

A lokacin da Lawan ya kai ziyara a ranar Alhamis, ya yi iƙirarin cewa, “kai irin wannan mummunan hari ba zai yiwu ba tare da hannun wasu jami’an kula da kurkuku ba.”

Daga nan ya nuna ɓacin rai saboda ji da ganin da ya yi na yadda Hukumar Kula da Kurkuku ta Ƙasa ba ta da Kyamara Mai Fallasa Mugaye (CCTV) a Kurkukun Kuje da sauran kurkukun faɗin ƙasar nan.

Jawabin da Lawan ya yi na cikin wata sanarwa da Kakakin Yaɗa Labaran sa Ezrel Tabiowo ya fitar bayan kammala ziyarar.

Lawan ya jagoranci tawagar Shugabannin Majalisar Dattawa, domin gane wa idon su irin munin ɓarnar da mahara su ka yi a kurkukun.

Babban Kwanturolan Gidajen Kurkuku na Ƙasa, Haliru Nababa ne ya kewaya da shi ciki da wajen kurkukun.

Ya yi kira da a saka kuɗaɗen CCTV a cikin Kasafin 2023, domin a sa kyamarorin fallasa mugaye a dukkan kurkukun ƙasar nan.

PREMIUM TIMES Hausa ta buga labarin yadda ISWAP su ka raba wa ɗaurarrun da su ka arce daga Kurkukun Kuje Naira 2,000 kowa ya yi kuɗin mota zuwa gida.

Mazauna garin Kuje, musamman waɗanda ke kusa da kuma bayan kurkukun da aka kai wa hari, sun bayyana wa wakilin mu yadda lamarin ya faru, wanda su ka ce ba su fatan su ga maimaicin wani abu mai kama da haka.

Farmakin wanda aka kai a ranar Talata, ya yi sanadiyyar arcewar ɗaurarru 800 daga cikin mutum 994 da ke tsare su a ciki.

Sai dai kuma jami’an kurkukun sun ce an kamo 442, amma kuma har yanzu babu labarin sauran 443 da su ka tsere.

Wani maƙaucin kurkukun mai suna Micheal, ya shaida wa wakilin mu cewa maharan aƙalla za su kai 100.

Ya ce ba garkiya ba ne da gwamnati ta ce kimanin minti 30 maharan suka yi.

“Gaskiya sun fi awa biyu a kurkukun. Saboda tun ƙarfe 9 na dare su ka dira, kuma 11 su na wurin.

“Ni ina ƙofar gida tare da wani aboki na, mu na shirin hawa babur mu je wani wuri, wajen ƙarfe 9 na dare, kawai sai mu ka fara jin ƙara da rugugi. Ni da farko na yi zaton ko nakiya ce ake fasawa ma. Wannan ƙarar rokoki ne da aka riƙa harbawa don a fasa bangon kurkukun.”

Micheal ya ce da ya ga abin ba na wasa ba ne, ya dafe ƙeya ya shiga gida a guje.

“Na nufi gida a guje. Wani soja daga cikin waɗanda ke gadin kurkukun ya biyo ne shi ma a guje, mu ka runtuma mu ka afka cikin gida. Sojan nan ya yi sauri ya cire yinifom ɗin sa. Mu ka shige ƙarƙashin gado.”

“Bindigogin da maharan ke amfani da ita, manya ne sosai, kuma da harsasai kawai ke fita, ba ƙaƙƙautawa.”

Wani kuma da aka zanta da shi, ya ce sun ga yadda ɗaurarru su ka riƙa fita su na tserewa.

“Wasu ma tafiyar taƙama su ke yi abin su. Wasu kuma gudu wasu sauri.

“Maharan sun riƙa raba wa waɗanda su ka tsere ɗin kowane naira 2,000 domi ya yi kuɗin mota. Wani wanda ya kasa tafiya ne da ya ga ba zai iya ba, wataƙila saboda rauni, ya shaida mana haka. Har ma ya yi ƙoƙarin maida naira 2,000 ɗin da ya ce an ba shi.”

Ya shaida wa PREMIUM TIMES cewa maharan sun tsallako rafi ne su ka kai harin.

Tags: AbujaHausaKurkukuLabaraiNewsPREMIUM TIMES
Previous Post

ZAWARCI: Gwamnonin APC uku za su gana da Wike a Fatakwal

Next Post

BAYAN FURSUNONI 4,307 SUN TSERE DAGA 2017-2022: Buhari ya ce wa Shugabannin Tsaro sakacin ya isa haka nan

Ashafa Murnai

Ashafa Murnai

Next Post
Ni da kai na zan zaɓi wanda zai gaje ni, goyon bayan ku kawai nake bukata – Buhari ga Gwamnoni

BAYAN FURSUNONI 4,307 SUN TSERE DAGA 2017-2022: Buhari ya ce wa Shugabannin Tsaro sakacin ya isa haka nan

Discussion about this post

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • SHARI’AR ZABEN SHUGABAN ƘASA: Kotu ta karɓi sakamakon zaɓen jihohi 17 daga hannun Peter Obi domin tantance sahihancin su
  • TSAKANIN ATIKU DA KEYAMO: Keyamo ya ɗaukaka ƙarar hukuncin tarar Naira Miliyan 10 da Kotun Tarayya ta danƙara masa
  • KOTUN ZAƁEN SHUGABAN ƘASA TA ƊAU ZAFI: Yadda Atiku ya kaɗa hantar Tinubu, APC da INEC a zaman shari’ar ranar Laraba
  • Gwamna Uba Sani ne ya yi Ruwa ya yi Tsaki a takara ta ba mahaifina El-Rufai ba – Bello El-Rufai
  • Sanatoci 67 sun rattaba hannu Yari suke so, da karin wasu na nan tafe – Inji Abdul Ningi

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.