• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Ni da kai na zan zaɓi wanda zai gaje ni, goyon bayan ku kawai nake bukata – Buhari ga Gwamnoni

    Duk da ƙalubalen da mu ke fuskanta, Najeriya za ta ci gaba da zama ƙasa ɗaya dunƙulalliya – Buhari

    MATA KU RIKA SAKA JIGIDA: Sirrika 6 da saka jigida ke yi wa mace – Binciken Masana

    Yadda sojojin sama sun ragargaza sansanonin ‘yan bindiga a jihohin Katsina, Zamfara, Sokoto da Kaduna

    Yadda rundunar sojin sama suka kashe fitaccen dan bindiga, matan sa biyu da kwamandojinsa 8 a Katsina

    A shafe tarihin wadanda suka soke koyar da tarihi a makarantun Najeriya – Wole Soyinka

    Wole Soyinka ya yi tir da bidiyon barkwanci da shegantakar ‘yan ƙungiyar ‘Pyrates Confraternity’ kan Tinubu

    Duk masu son shugabancin Najeriya su fito su nuna fuskokin su, ba sai lokaci yayi a hadamu da tarkace ba – Muhammadu Sanusi II

    Cire ni daga Sarautar Kano ba zai hana ni ci gaba da faɗin gaskiya ba – Sanusi Lamiɗo

    NDLEA

    Jami’an NDLEA sun kama Faston Coci da durum uku cike makil da muggan kwayoyi

    ‘Yan sanda sun damke faston da ake zargin yayi wa ‘yar shekara 19 fyade

    Ƴan sanda sun kama mutumin da ya saba Yi wa mata fashi bayan ya zuba musu maganin barci a lemu

    Na zaɓi wanda zai yi mini mataimaki, sunan sa na nan a ƴar takarda a gaban aljihuna na cakale – Tinubu

    Lauya ya maka INEC kotu, saboda zargin akwai dungu cikin fam ɗin takarar da Tinubu ya cike

    Ana batakashi tsakanin ‘yan ta’adda da Sojojin Najeriya a Madallah Abuja

    Najeriya ta tsaurara tsaron kurkukun Katsina, Kebbi da Gusau, don hana farmakin ‘yan ta’adda

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    LMC ta ci tarar Kano Pillars, ta kori shugabanta, Jambul bayan ya gobza wa ‘Rafiri’ naushi a haɓa

    Inganta Rayuwar Matasa Ta Hanyar Wasan Kwallon Kafa Da Gudunmawar Al’Ummah A Jigawa, Ahmed Ilallah

    CHAMPIONS LEAGUE: Ko dai tsinuwar Yaya Toure ta yi tasiri kan Pep Guardiola?

    PILLARS SUN KIRA RUWA: Daga yanzu a Abuja za su rika wasan gida kuma an zaftare musu maki 3

    Yadda Kanawa suka yi ragaraga da motar ƴan  Katsina United saboda Pillars ta buga kunnen doki a Kano

    GHANA vs NAJERIYA: Ko Najeriya za ta kauce wa ɗauko buhun kunya na 26 a hannun ‘Black Stars’?

    Barcelona ta yi wa Madrid dukan kabarin kishiya, ba sani ba sabo ta zura mata kwallaye 4 babu ko ɗaya

    ‘CHAMPIONS LEAGUE’: Yadda Benzama ya ceto Madrid daga rijiya gaba dubu, ya kori PSG kuma ya dawo da martabar sa a duniyar ƙwallo

    YAƘIN UKRANIYA YA CI ƘUNGIYAR CHELSEA: ‘Zan sayar da kulob ɗin na sadaukar da kuɗin ga tallafin waɗanda yaƙin Ukraniya ya kassara’ -Abramovich, mai ƙungiyar kuma ɗan asalin Rasha

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    Buhari bai san ƴan ta’adda sun fidda bidiyon da suka ce sai sun sace shi da ni ba sai da na ziyarce shi – El-Rufai

    Dalilin da ya sa na raɗa wa wasu fitattun gine-gine, da titunan jihar Kaduna sunayen wasu fittattun ƴan asalin jihar

    HOTUNA: Ɗan Autan marigayi tsohon sarkin Kano Ado Bayero, Mustapha Ado Bayero, ya auri mata biyu ranar Asabar a  Kano

    BIDIYO: An yi wa ɗan takarar mu murɗiya a zaɓen fidda gwani na APC a Legas – Masu zanga-zanga

    KURUNKUS: Malami ya fito takarar gwamnan Kebbi, ya ce jama’ar jihar ne suka tilasta masa ya fito

    2023: Ɗan takarar shugaban kasa, Rotimi Amaechi ya ziyarci masarautar Dutse

    LABARI CIKIN HOTUNA: Yadda ƴaƴan jam’iyyar APC da dubban mutanen Kaduna suka yi wa Sanata Uba Sani goma ta arziki

    BIDIYO: Shin zaka iya zama da mai dauke da cutar Kanjamau? – Ra’ayoyin mutane

    Dalilin da ya sa muka yi tattaki har Dubai domin taya Aisha Buhari murnar zagayowar ranar haihuwar ta – Matan Gwamnonin Najeriya

No Result
View All Result

FARGAR JAJI: Zamfara ta kafa Hukumar Tsaron Jama’a

Ashafa MurnaibyAshafa Murnai
July 4, 2022
in Labarai daga Jihohi
0
SASSAUTA DOKA: Matawalle ya bada umarnin a buɗe layukan sadarwa a garin Gusau

Bello Matawalle

Bayan shekaru goma ‘yan bindiga na kashe dubban jama’a, tare da karɓar biliyoyin kuɗaɗen fansar waɗanda ake garkuwa da su, Jihar Zamfara ta kafa wata sabuwar Hukumar Tsaron Jama’a, mai suna Community Protection Guard (CPG).

Gwamna Bello Matawalle ne ya bayyana sanarwar kafa hukumar tare da fara yi wa matasan da aka fara ɗauka atisayen ba su horon tunkarar gagarimin aikin daƙile hare-haren ‘yan bindiga da garkuwa da mutane.

Sanarwar dai ta fito ne daga bakin Sakataren Yaɗa Labaran Gwamna, Jamilu Birnin-Magaji, a Gusau, babban birnin Jihar Zamfara.

Sanarwar ta ce sabbin jami’an tsaron na sa-kai masu lasisi za su riƙa bayar da gudummawa ce ga gami’an tsaron tarayya, kamar sojoji, ‘yan sanda, NSCDC da sauran su, domin a kakkaɓe matsalar tsaron da ta yi rugu-rugu da yankunan karkakar jihar.

A wurin buɗe ranar farkon fara bayar da horon, Matawalle ya ce wannan gwamnati ta ƙudiri magance matsalar tsaro ta hanyar yi wa matsalar ɗaukar ɗaki cancak, ba wai a riƙa yi wa matsalar kwasar-karan-mahaukaciya ba.

“Gwamna ya ce gwamnatin sa ta bijiro da sabbin hanyoyin tunkarar matsalar tsaro ka’in-da-na’in a jihar.

“Daga cikin sabbin matakan da aka ɗauka har da kafa Hukumar Tsaron Jama’a a kowace masarauta, daga masarautun jihar su 19.

Gwamna Matawalle ya hori sabbin ma’aikatan samar da tsaron da maida hankali sosai kan ƙalubalen da ke gaban su, wanda gwamnan ya shaida masu cewa babba ne kuma mai wahala.

“A matsayin ku na jami’an tsaro tilas a same ku da kishi. Sunayen ku za su kasance a matsayin waɗanda tarihi ba zai taɓa shafe gagarimar gudummawar da zu bayar ba. Sannan kuma kishin ku da kuma tsantsar ƙaunar ku ta ganin an samu wanzuwar zaman lafiya.

“Babu waɗanda za su iya sadaukar da kan su su tunkari wannan gagarimin tashin hankali, sai mai tsananin kishi.” Inji Matawalle.

Daga nan sai ya hore su da su riƙa tsayawa tare da yin aiki bisa yadda doka ta tsara masu a lokacin da ake ba su horo.

Ya gargaɗe su da kada su wuce-gona-da-iri, kuma su riƙa tunawa ba an kafa su don haddasa tashin hankali cikin al’umma ba ne. An kafa su ne don al’umma su wanzu cikin zaman lafiya.

Sauran waɗanda yi jawabai a wurin har da Kwamishinan ‘Yan Sandan Zamfara, Ayuba Elkana, Kwamishinan Tsaro da Harkokin Cikin Gidan Zamfara, wato tsohon Mataimakin Sufeto Janar na ‘Yan Sanda, Mamman Tsafe.

Tags: AbujaAPCHausaNewsPREMIUM TIMESTsaroVuhariZamfara
Previous Post

ZAƁEN GWAMNAN OSUN: Matsalar tsaro da guguwar sayen ƙuri’u ne abin da ya fi damun mu -INEC

Next Post

SADAKA GUZURIN KIYAMA: Tsohon gwamnan da ya taya akanta jidar naira biliyan 84, ya yi wa malamai da ‘yan APC watandar shanu 370, ragunan layya 3,500 a Zamfara

SADAKA GUZURIN KIYAMA: Tsohon gwamnan da ya taya akanta jidar naira biliyan 84, ya yi wa malamai da 'yan APC watandar shanu 370, ragunan layya 3,500 a Zamfara

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • Paparoma bai hana ni karɓar mukamin darektan kamfen ɗin Tinubu ba – Lalong
  • Ƴan sanda sun kama wata tsohuwa da ta yi garkuwa da Almajirai uku a Borno
  • Kotu ta yanke wa ɗan shekara 40 hukuncin zaman kurkuku na shekara 16 bisa zargin kokarin aikata fyade
  • Yadda satar ɗanyen mai, fasa bututu da rashin haƙo wadatacce ke hana Najeriya amfanar tsadar fetur a duniya -NESG
  • Duk da ƙalubalen da mu ke fuskanta, Najeriya za ta ci gaba da zama ƙasa ɗaya dunƙulalliya – Buhari

Abinda masu karatu ke fadi

  • Google on Masarautar Kano: Hassada Ta Sa Wasu Na Neman Wofintar Da Kokarin Su Danfodiyo! Daga Imam Murtadha Gusau
  • Kuşburnu Çekirdek Yağı on Dalilin da ya sa muka yi sallar Idi ranar Laraba a Bauchi, muka ki bin sanarwar Sarkin musulmi – Sheikh Dahiru Bauchi
  • Google on HARKALLAR BILIYAN 3.6: Ba nine Balan da ke jerin sunayen masu mallakin kamfanin Adda ba – Gwamna Bala
  • Google on SIYASAR ZAMFARA : Maitaimakawa tsohon dan takarar gwamna a APC akan harkar jarida ya sauya sheka
  • Google on RAMIN MUGUNTA: Yadda Boko Haram suka afkawa bam din da suka dana wa Sojojin Najeriya

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2022 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.