• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Ku fito ku ceci mutanen jihar Kaduna kamar yadda kuka yi a zaben majalisun Tarayya da na sanatoci – Isah Ashiru

    An yi mana kwange a hukuncin kotu, za mu daukaka kara – Ashiru

    SSS

    TAKE HAƘƘIN ƊAN ADAM: Yadda SSS suka riƙa faffalla min mari, suka ja ni ƙasa girrrr, don kawai na ce su bi doka – Lauya Ogbankwa

    Muna ƙarancin malamai, a janye dokar hana ɗaukar sabbin malamai da gwamnatin tarayya ta ƙaƙaba – Jami’ar ABU

    TONON ASIRI: An kama wani Dagaci cikin gungun mahara a lokacin batakashi da ‘Yan sanda

    ‘Yan bindiga sun kashe mutum shida a Kaduna

    Almajirai

    UNICEF ta saka Almajirai sama da 20,000 cikin rajistar tsarin agaza wa marasa karfi a Katsina

    Majalisar Tarayya ta ce a soke ƙarin kuɗin makaranta da aka yi wa ɗaliban jami’o’i da na Kwalejojin Gwamnatin Tarayya

    KALUBALEN DA KE GABAN MAJALISAR WAKILAI TA ƘASA: Gaganiya da matsalar raɗaɗin tsadar rayuwa, matsalar tsaro da sauran su da ake fuskanta a kasa

    Yadda sojojin sama sun ragargaza sansanonin ‘yan bindiga a jihohin Katsina, Zamfara, Sokoto da Kaduna

    RASHIN TSARO: Tinubu ya amince da sayo jiragen sama masu saukar ungulu 12 ga sojojin Najeriya – Lagbaja

    TA’ADDANCI A JIHAR NEJA: Yadda ƴan ta’adda su ka ratsa garuruwa, kafin su  kai wa sojoji da mobal farmaki

    Ƴan ta’adda sun gamu da fushin sojojin Najeriya, sojoji sun kashe 50 sun kama 60

    GRAINS MARKET AT KAFIN MADAKI DISTRICT IN GANJUWA

    Yari ya raba tallafin tirela 145 cike maƙil da buhunan masara 145 ga mabuƙata a Zamfara

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    Hukumar CAF za ta binciki yadda mahaifiyar ɗan wasa ta mutu cikin 1986, shi kuma ya ce atabau cikin 1990 ta haife shi

    A karo na Uku, Moroko za ta ɗauki baƙuncin gasar cin kofin kwallon ƙafa na nahiyar Afrika a Janairun 2025

    NFF ta sake nada Chris Danjuma a matsayin kocin Falconets

    DARAJAR ƘWALLON ƘAFA TA KOMA SAUDIYA: Karim Benzema zai riƙa ɗaukar albashin kusan Naira Biliyan 100 a shekara, a ƙungiyar Al-Ittihad

    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    BIDIYO: Yadda rufe iyakar Najeriya da Nijar, ya jefa mu cikin tsananin fatara, da halin kakanikayi a yankin Katsina – Saidu

    Yadda SSS da Jami’an Gidan Kurkuku suka kwashi ‘yan kallo a kotu, saboda Emefiele

    BIDIYO: ‘Duk wanda ya ci kuɗin Tallafin Korona a Jigawa sai ya amayo shi’ – Gwamna Namadi

    BIDIYO: ALhazan Kano sun gama shiri tsaf don ‘Hawan Arafat’ – Alhussain Maiwada

    JERIN SUNAYE: Jami’o’i 51 da ba za su dauki dalibin da ya ci kasa da maki 180 a jarabawar JAMB ba

    TSARIN BAI WA ƊALIBAI RAMCE: Abubuwan da suka wajaba ɗalibai da iyaye su sani

    Buhari ya tashi zuwa Saudiyya, zai yi Umra ta ƙarshe a matsayin sa na shugaban kasa

    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

No Result
View All Result

‘Daular’ ‘Yan Bindigar Zamfara

Ashafa MurnaibyAshafa Murnai
July 25, 2022
in Rahotanni
0
‘Daular’ ‘Yan Bindigar Zamfara

Sama da shekaru 10 kenan Jihar Zamfara ta samu kan ta cikin ruɗanin ‘yan bindiga masu kashe-kashen jama’a su na fyaɗe da garkuwa da mutane da banka wa ƙauyuka wuta. Matasa ne masu ɗauke da bindigogi ƙirar AK47 su na shiga ƙauyuka da tare hanyoyi su na garkuwa da mutane a cikin surƙuƙin daji domin karɓar kuɗin fansa.

An kashe dubban mutane kuma kusan mutum miliyan ɗaya sun rasa muhalli, sun zama ‘yan gudun hijirar ƙarfi da yaji.

Wannan tashin hankali bai bar ƙananan yara ba. Da ya ke akwai haɗari ga ‘yan jarida su riƙa shiga cikin ƙauyuka don ganin abin da ake ciki, sai dai kullum a riƙa samun kanun labarai a jaridu.

A ƙoƙarin da BBC Afraca Eye ya Yi domin sani da ganin takamaimen abin da ke faruwa, shirin ya shafe sama da shekaru biyu ya na bibiya tare da zantawa da wasu gagga kuma hatsabiban ‘yan bindigar Zamfara.

Shirin ya yi ƙoƙarin gano amsoshin wasu tambayoyin da aka kasa gano amsoshin na su: Su wane waɗannan ‘yan bindiga? Me su ke so ne? Me ya sa wannan rikici ya samo asali ne?

A ƙoƙarin gano waɗannan amsoshi, wani matashi kuma ɗalibin da ke karatun lauya mai suna Yusuf Anka, ya ziyarci Shugabannin waɗannan ‘yan bindiga a cikin surƙuƙin jejin jihar Zamfara. Cikin su har da waɗanda su ka yi garkuwa da ɗaliban sakandaren Jangebe a watan Fabrairu, 2021.

Anka ya tattaro bayanai masu firgitarwa a ganawar da ya yi da masu garkuwar da waɗanda aka yi garkuwar da su ko waɗanda tashen-tashen hankulan ya shafe su.

Sai dai me, za a iya cewa duk da akwai jami’an tsaro, Gwamnatin Najeriya ta kasa samar da tsaro ga ɗimbin ‘yan ƙasar ta. Kuma binciken da Anka ya yi, ya nuna yadda aka maida garkuwa da karɓar kuɗaɗen fansa wata babbar hanyar samun maƙudan kuɗaɗe. Haka kuma rikice-rikicin ya nuna akwai ɓurɓushin rikicin ƙabilanci tsakanin Hausawa da Fulani.

‘Bindigogi Mu Ke Saye’:

‘Yan bindigar da su ka saci ɗalibai mata sama da 300 a Jangebe babu wanda ya taɓa kama ko ɗaya daga cikin su. Kuma a baya ba su taɓa hira da kowace jarida ba. Amma tawagar BBC ta ritsa ɗaya daga cikin gogarman da su ka jagoranci kai harin kama ɗaliban a cikin makarantar su.

Ya yarda an ɗauki bidiyon tattaunawar da aka yi da shi, inda ya ce an biya ‘yan bindigar naira miliyan 60. Kuma Gwamantin Najeriya ce ta biya kuɗin aka saki yaran mata.

“To ku me ku ke yi da kuɗin?” Anka ya yi masu wannan tambaya, inda ya ce “Bindigogi mu ka ƙara sayowa da su.”

Sai dai kuma a koyaushe Gwamnatin Zamfara musanta cewa an biya kuɗin fansar wasu da aka ceto.

Bidiyon ya kuma yi rikodin ɗin yadda aka maida yaran wurin iyayen su a cikin watan Maris, 2021.

“Ni Aiki Na Kisa Kawai” -Ada Aleru

Cikin tattaunawar wadda ita kaɗai ce Aleru ya taɓa yi, gogarman wanda Gwamnatin Jihar Katsina ke nema ruwa jallo, kuma wanda aka naɗa Sarkin Fulanin ‘Yandoto a kwanan nan a Zamfara, an tambaye shi ko mutum nawa ya kashe, sai ya ce, “Yara ke zuwa su kamo, ni kashewa kaɗai na ke yi.”

Wani makusancin Aleru ya bayyana baƙin cikin da ya ce ke sa matasa Fulani ke shiga ta’addancin kisa da garkuwa da mutane. Ya yi kukan rashin burtali da wuraren kiwon shanu hatta ruwan da dabbobi za su sha ya yi ƙaranci.

Kuma ya yi ƙorafin yadda ƙiri-ƙiri aka ture Fulani daga shiga cikin ayyukan gwamnati da sauran damammakin inganta rayuwar su. Kuma sojojin sama na karkashe Fulani makiyaya waɗanda ba ‘yan bindiga ba ne. “Kawai an maida rayukan Fulani ba a bakin komai ya ke ba.” Inji shi.

A cikin faifan bidiyon, akwai batutuwa da dama da aka tattauna, ciki kuwa har da yadda rikicin ya zamo faɗa tsakanin Hausawa ‘yan sakai da Fulani da kuma yadda fitinar ta hana Hausawa walwala, musamman sukunin zuwa gona noma, kamar dai yadda rikicin ya hana Fulani shiga cikin gari domin yin hidimomin kawar da lalurorin yau da kullum.

Tags: AbujaAleruHausaNajeriyaYusufZamfara
Previous Post

Daliget ɗin da su ka sayar da ƙuri’ar su a zaɓen fidda-gwanin APC sun cuci Najeriya -Amaechi

Next Post

KORONA TA DAWO GADAN-GADAN: Mutum 1,332 sun kamu, uku sun mutu a cikin mako daya a Najeriya

Ashafa Murnai

Ashafa Murnai

Next Post
Yanzu za a shiga bala’in Korona gadan-gadan, ba a ga komai ba tukunna – WHO

KORONA TA DAWO GADAN-GADAN: Mutum 1,332 sun kamu, uku sun mutu a cikin mako daya a Najeriya

Discussion about this post

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • Ba ni kaɗai ne na fidda sunan Ahmed Lawan ya yi takarar shugaban kasa da Tinubu ba, akwai wasu da ke bayan fage – Adamu
  • Yadda bashin da Chana ta hana Najeriya ya kawo cikas a noman shinkafa, da aikin titin jirgin ƙasan Ibadan zuwa Kano
  • SHEKARU 63 BAYAN SAMUN ‘YANCI: ‘Ban so Najeriya ta afka cikin raɗaɗin ƙuncin da ake fama da shi ba’ – Tinubu
  • SHEKARU 63 BAYAN SAMUN ‘YANCI: ‘Za yi wa masu ƙaramin albashi ƙarin Naira 25,000 tsawon watanni 6 a jere
  • SHEKARU 63 BAYAN SAMUN ‘YANCI: Fassarar Jawabin Shugaba Tinubu:

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.