• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    TSUMAGIYAR KAN HANYA: An umarci ‘yan sandan Abuja su riƙa binciken motar ko wa kuma ko ɗan wa

    Kotu ta daure magidancin da ya guntile hannun abokinsa kan zargin lalata da matarsa

    Jami’an Kwastam sun kama haramtattun kaya na miliyoyin naira a Katsina

    Hukumar Kwastam ta kama haramtattun kaya na naira biliyan 6.6 a jihar Ogun

    American University of Nigeria Student -Crt- Google

    Malaman jami’o’i na roƙon a biya su albashin wata da watannin da aka riƙe masu

    ‘Yan sanda sun damke faston da ake zargin yayi wa ‘yar shekara 19 fyade

    Kotu ta yanke wa mahaifin da ya yi shekara 9 yana lalata da ƴa’ƴan sa mata biyu

    Ƴan sanda sun kama magidancin da ya yi wa matar makwabcinsa fyade

    ABUJA: Kotu ta daure wasu ‘yan mata biyu saboda yawon gulmace-gulmace a unguwa

    Kotu ta tsare matar da aka kama tana madigo da ‘yar shekara 8 a Kaduna

    Mahukunta a Abuja sun kama ƴan iskan gari mutum 400 da motoci 50 da suka karya doka

    Tinubu ya naɗa tsohon ministan Abuja, Modibbo, Kakanda, Baba-Ahmed mashawarta a ofishin mataimakin shugaban kasa

    ‘Yan sanda sun kama tsohon da ya yi wa ‘yar shekara hudu fyade a Katsina

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    DARAJAR ƘWALLON ƘAFA TA KOMA SAUDIYA: Karim Benzema zai riƙa ɗaukar albashin kusan Naira Biliyan 100 a shekara, a ƙungiyar Al-Ittihad

    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

    QATAR 2022: Ko ƙasashen Afrika za su fidda nahiyar jin kunya a duniyar ‘yan ƙwallo

    DAGARGAZA ARGENTINA: Ƙasar Saudiyya ta ba da hutun kwana Ɗaya a wataya

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    BIDIYO: Yadda rufe iyakar Najeriya da Nijar, ya jefa mu cikin tsananin fatara, da halin kakanikayi a yankin Katsina – Saidu

    Yadda SSS da Jami’an Gidan Kurkuku suka kwashi ‘yan kallo a kotu, saboda Emefiele

    BIDIYO: ‘Duk wanda ya ci kuɗin Tallafin Korona a Jigawa sai ya amayo shi’ – Gwamna Namadi

    BIDIYO: ALhazan Kano sun gama shiri tsaf don ‘Hawan Arafat’ – Alhussain Maiwada

    JERIN SUNAYE: Jami’o’i 51 da ba za su dauki dalibin da ya ci kasa da maki 180 a jarabawar JAMB ba

    TSARIN BAI WA ƊALIBAI RAMCE: Abubuwan da suka wajaba ɗalibai da iyaye su sani

    Buhari ya tashi zuwa Saudiyya, zai yi Umra ta ƙarshe a matsayin sa na shugaban kasa

    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

No Result
View All Result

CIKIN WATANNI SHIDA: Kamfanin Simintin BUA ya yi cinikin naira biliyan 188.6, ya ci gangariyar ribar naira biliyan 28.2

Ashafa MurnaibyAshafa Murnai
July 26, 2022
in Harkokin Kasuwanci/Noma
0
Kuɗin dakon kwantina daga Chana zuwa Legas, ya fi arha fiye da dakon sa daga Legas zuwa Kano -Abdulsamad BUA

Abdussamadu Isiyaka Rabiu

A ranar Litinin ce kamfanin Simintin BUA ya fitar da jadawalin hada-hadar cinikayyar watanni shida, wato daga Janairu zuwa Yuni, 2022, inda ya ce ya yi cinikin siminti na naira biliyan 188.6.

Hakan kuwa ya nuna cewa an samu ƙarin ciniki sosai idan aka auna da cinikin da kamfanin ya yi cikin watanni shidan farko na 2021. Cikin 2022 ya fi na 2022 da kashi 51.5 cikin 100.

BUA ya samu ribar naira biliyan 32.5. Sai dai kuma gangariyar ribar ta koma naira biliyan 28.2, bayan an cire kuɗaɗen haraji daga cikin ribar.

Cikin waɗannan watanni shida dai BUA ya kashe naira biliyan 63.4, ya yi cinikin naira biliyan 188.6. Ya samu ribar naira biliyan 28.2 kenan.

Cikin Janairu 2022, PREMIUM TIMES Hausa ta buga labarin yadda kamfanin BUA ya ƙwace wa Nestle kambun gagara-gasa a hada-hadar kayan abincin masarufi.

Cikin kwanaki bakwai kacal da shigar BUA Foods Plc cikin Kasuwar Hada-hadar Hannayen Jari a Legas, yanzu haka yanzu haka darajar kamfanin har ta ƙara ɗaukaka da kashi 59.1 bisa 100. Kamfanin kayan Abinci na BUA mai darajar hannayen jari Naira biliyan 720, a kan kowane hannun jari ɗaya Naira 40, yanzu ya zama sha-kundum, domin har darajar sa ta kai Naira tiriliyan 1.2, wato Naira 66 kowane hannun jari ɗaya kenan.

Tuni masana ƙabli da ba’adin hada-hadar hannayen ke ta mamakin irin yadda ake rububin hannayen jarin BUA Food Pls. Hatta masu zurfin bincike, manyan ‘yan tiredar hannayen jari da masu sa-ido sai hangame baki su ke yi cikin mamaki da al’ajabi.

BUA Food Pls: Sa’a Ta Fi Sammako:

BUA Food, wanda ya shiga Kasuwar Hada-hadar Hannayen Jari cikin Janairu, 2022, a cikin kwanaki shida ya shige gaban kamfanin kayan abinci na Nestle Nigeria, wanda reshe ne na Nestle S.A.

A yanzu BUA Food Pls shi ne na ɗaya a mafi girman Kamfanoni masu sarrafa kayan abincin masarufi a wajen ƙarfin jarin kasuwanci, bayan da jarin kamfanin BUA ya yi ƙaru da kashi 7.8.

Dama tun a cikin watan Disamba BUA Food Plc ya samu gagarimar karɓuwar kayan sa a kasuwa, irin su filawa, taliya, sugar, shinkafa da man girki. Dalili kenan waɗannan kayan masarufi suka shiga cikin sahun hada-hadar kasuwancin hannayen jari a matsayin ‘yan gida ɗaya kuma gurbi ɗaya, ba daban-daban ba.

Irin yadda kamfanin BUA Food Plc ya samu gagarimar kasuwa a Hada-hadar Hannayen Jari (Stock Exchange) a cikin wannan wata, a matsayin sa na sabon shigar kasuwar a karon farko, haka kamfanin BUA ya yi irin wannan mamayar shi ma shekaru biyu da suka gabata a kasuwancin hannayen jarin.

A wancan shekaru biyun, kamfanin BUA Cement da ya shiga hada-hadar ya na da darajar Naira 35 a hannun hannun jari ɗaya, a cikin shekaru biyu sai da darajar sa ta yi sama zuwa naira 85.

Abdussamad Rabi’u: Yaro Ɓata Hankalin Dare Ka Yi Suna:

Daga lokacin da hannayen jarin BUA Cement ya kai Naira 85, sai ga Shugaban BUA Cement ya tashi da kashi 77 na hannayen jarin, ya zama ƙasaitaccen attajirin da darajar nauyin aljihun sa ta kai dala biliyan 5.5. Jama’a, dala fa naira ba, kuma a cikin watanni 12 kacal.

Yayin da mashahuriyar Mujallar Forbes ta ɗaga Abdussamad Rabi’u a kasuwa, sai ga shi darajar sa ta kai shi ne mutum na shida da ya fi ƙarfin arziki a jerin attajiran Afrika baki ɗaya.

Kano Ko Da Me Ka Zo An Fi Ka: Kano, birnin da ya samar da Alasan Ɗantata, mutumin da a lokacin sa duk Afrika babu mai kuɗin sa, birnin ne dai ya samar da Aliko Ɗangote, wanda ya fito daga jinin Alasan ɗin, ko kuma a ce Alasawa. Aliko wanda a yanzu babu kamar sa a Afrika, kuma babu baƙar fatar da ya kai shi kuɗi a duniya, ya fito gari ɗaya da Abdussamad Rabi’u, wato Kano. Kuma duk haifaffun cikin birnin Kano ne.

Abdulsamad Rabi’u da ɗan sa Abdussamad Junior, su ke da kashi 99.8 na ilahirin naira tiriliyan 1.2 na hannayen jarin BUA Food Plc. Abdussamad Babba ke da kashi 88.9, ƙaramin ke da kashi 10. Sauran kashi biyu kuma ta sauran masu saka jari ce a kamfanin.

Tags: AbdussamaduAbujaAlasan ƊantataBUAIsiya RabiuKasuwaNajeriyaNewsPREMIUM TIMES
Previous Post

YUNƘURIN ƘAFA DOKAR HANA YANKA JAKUNA: Yadda aka hau sama tsakanin Kwamitin Majalisar Dattawa da dillala jakuna

Next Post

Yadda ‘Yan bindiga suka kashe mutum hudu suka yi garkuwa da mutum 30 a jihar Zamfara

Ashafa Murnai

Ashafa Murnai

Next Post
Dalilin da ya sa ƴan bindiga ke ci gaba da kai wa mutane hari a jihar Neja – SSG

Yadda 'Yan bindiga suka kashe mutum hudu suka yi garkuwa da mutum 30 a jihar Zamfara

Discussion about this post

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • Wike ya soke lasisin mallakar filayen wasu jigajigan Najeriya ciki har da Peter Obi
  • Kotu ta daure magidancin da ya guntile hannun abokinsa kan zargin lalata da matarsa
  • Kotu ta bada belin mutumin da ke zargin wani da sace masa ‘gaba’
  • Hukumar Kwastam ta kama haramtattun kaya na naira biliyan 6.6 a jihar Ogun
  • DOKAR HANA ZIRGA-ZIRGA: Garƙame mu da aka yi a Kano ya jawo mana hasara a Kasuwa, an jefa mutane ciki takura

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.