• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Ni da kai na zan zaɓi wanda zai gaje ni, goyon bayan ku kawai nake bukata – Buhari ga Gwamnoni

    Duk da ƙalubalen da mu ke fuskanta, Najeriya za ta ci gaba da zama ƙasa ɗaya dunƙulalliya – Buhari

    MATA KU RIKA SAKA JIGIDA: Sirrika 6 da saka jigida ke yi wa mace – Binciken Masana

    Yadda sojojin sama sun ragargaza sansanonin ‘yan bindiga a jihohin Katsina, Zamfara, Sokoto da Kaduna

    Yadda rundunar sojin sama suka kashe fitaccen dan bindiga, matan sa biyu da kwamandojinsa 8 a Katsina

    A shafe tarihin wadanda suka soke koyar da tarihi a makarantun Najeriya – Wole Soyinka

    Wole Soyinka ya yi tir da bidiyon barkwanci da shegantakar ‘yan ƙungiyar ‘Pyrates Confraternity’ kan Tinubu

    Duk masu son shugabancin Najeriya su fito su nuna fuskokin su, ba sai lokaci yayi a hadamu da tarkace ba – Muhammadu Sanusi II

    Cire ni daga Sarautar Kano ba zai hana ni ci gaba da faɗin gaskiya ba – Sanusi Lamiɗo

    NDLEA

    Jami’an NDLEA sun kama Faston Coci da durum uku cike makil da muggan kwayoyi

    ‘Yan sanda sun damke faston da ake zargin yayi wa ‘yar shekara 19 fyade

    Ƴan sanda sun kama mutumin da ya saba Yi wa mata fashi bayan ya zuba musu maganin barci a lemu

    Na zaɓi wanda zai yi mini mataimaki, sunan sa na nan a ƴar takarda a gaban aljihuna na cakale – Tinubu

    Lauya ya maka INEC kotu, saboda zargin akwai dungu cikin fam ɗin takarar da Tinubu ya cike

    Ana batakashi tsakanin ‘yan ta’adda da Sojojin Najeriya a Madallah Abuja

    Najeriya ta tsaurara tsaron kurkukun Katsina, Kebbi da Gusau, don hana farmakin ‘yan ta’adda

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    LMC ta ci tarar Kano Pillars, ta kori shugabanta, Jambul bayan ya gobza wa ‘Rafiri’ naushi a haɓa

    Inganta Rayuwar Matasa Ta Hanyar Wasan Kwallon Kafa Da Gudunmawar Al’Ummah A Jigawa, Ahmed Ilallah

    CHAMPIONS LEAGUE: Ko dai tsinuwar Yaya Toure ta yi tasiri kan Pep Guardiola?

    PILLARS SUN KIRA RUWA: Daga yanzu a Abuja za su rika wasan gida kuma an zaftare musu maki 3

    Yadda Kanawa suka yi ragaraga da motar ƴan  Katsina United saboda Pillars ta buga kunnen doki a Kano

    GHANA vs NAJERIYA: Ko Najeriya za ta kauce wa ɗauko buhun kunya na 26 a hannun ‘Black Stars’?

    Barcelona ta yi wa Madrid dukan kabarin kishiya, ba sani ba sabo ta zura mata kwallaye 4 babu ko ɗaya

    ‘CHAMPIONS LEAGUE’: Yadda Benzama ya ceto Madrid daga rijiya gaba dubu, ya kori PSG kuma ya dawo da martabar sa a duniyar ƙwallo

    YAƘIN UKRANIYA YA CI ƘUNGIYAR CHELSEA: ‘Zan sayar da kulob ɗin na sadaukar da kuɗin ga tallafin waɗanda yaƙin Ukraniya ya kassara’ -Abramovich, mai ƙungiyar kuma ɗan asalin Rasha

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    Buhari bai san ƴan ta’adda sun fidda bidiyon da suka ce sai sun sace shi da ni ba sai da na ziyarce shi – El-Rufai

    Dalilin da ya sa na raɗa wa wasu fitattun gine-gine, da titunan jihar Kaduna sunayen wasu fittattun ƴan asalin jihar

    HOTUNA: Ɗan Autan marigayi tsohon sarkin Kano Ado Bayero, Mustapha Ado Bayero, ya auri mata biyu ranar Asabar a  Kano

    BIDIYO: An yi wa ɗan takarar mu murɗiya a zaɓen fidda gwani na APC a Legas – Masu zanga-zanga

    KURUNKUS: Malami ya fito takarar gwamnan Kebbi, ya ce jama’ar jihar ne suka tilasta masa ya fito

    2023: Ɗan takarar shugaban kasa, Rotimi Amaechi ya ziyarci masarautar Dutse

    LABARI CIKIN HOTUNA: Yadda ƴaƴan jam’iyyar APC da dubban mutanen Kaduna suka yi wa Sanata Uba Sani goma ta arziki

    BIDIYO: Shin zaka iya zama da mai dauke da cutar Kanjamau? – Ra’ayoyin mutane

    Dalilin da ya sa muka yi tattaki har Dubai domin taya Aisha Buhari murnar zagayowar ranar haihuwar ta – Matan Gwamnonin Najeriya

No Result
View All Result

CIKIN WATANNI HUƊU: Najeriya ta ciwo bashin naira tiriliyan 3 ta biya albashi da kuɗin

Ashafa MurnaibyAshafa Murnai
July 23, 2022
in Rahotanni
0
Money Tip

Money Tip

Gwamnatin Najeriya ta ciwo bashin Naira tiriliyan 3 ta biya albashi na watannin Janairu, Fabrairu, Maris da Afrilu da ilahirin kuɗaɗen.

Wata rajistar yadda aka kashe kuɗaɗen albashi, biyan bashi da sauran su na PREMIUM TIMES ya tabbatar da haka.

Wannan maƙauciyar hanyar kashe makafin kuɗaɗe ta zo ne daidai lokacin da Gwamnatin Tarayya ke fama da matsananciyar matsalar rashin wadatar kuɗaɗen shiga.

Gwamnati ta buga cewa tsakanin Janairu zuwa Afeui ta kashe Naira tiriliyan 4.72, amma kuma so ta yi a ce aƙalla Naira tiriliyan 5.77 aka kashe.

An kashe Naira tiriliyan 1.94 wajen biyan basussuka a cikin watannin huɗu, sai kuma naira tiriliyan 1.26 da aka kashe wajen albashi, ayyukan yau da kullum na gwamnati da sauran al’amurran hidimar kuɗaɗe.

Sai dai kuma a waɗannan watanni huɗu, Naira biliyan 774 kacal gwamnatin tarayya ta kashe wajen yi wa ‘yan Najeriya ayyukan raya ƙasa.

Dama kuma a ranar Laraba ce Gwamantin Najeriya ta ce idan aka ci gaba da biyan kuɗaɗen tallafi, to za ta yi asarar naira tiriliyan 7 a 2023.

Gwamnatin Tarayya ta bayyana cewa idan aka ci gaba da biyan kuɗaɗen tallafin fetur, to a cikin 2023 Najeriya za ta yi asarar naira tiriliyan 6.72, wajen biyan kuɗaɗen tallafin man fetur.

Wannan bayani ya na cikin Daftarin Tsare-tsare Tasarifin Kuɗaɗe na Zangon 2023-2025 wanda Ministar Harkokin Kuɗaɗe Zainab Ahmed ta gabatar a ranar Juma’a.

Tsawon shekaru kenan gwamnatin tarayya ta kasa samar da fetur a kan farashi mai sauki. Duk da Najeriya na cikin manyan ƙasashen da ke da ɗimbin arzikin fetur, shekaru da dama kenan ba a iya tace fetur a cikin ƙasar.

Najeriya ta dogara ne kacokan a kan shigo da fetur ɗin da ake amfani da shi a cikin ƙasar.

Hakan ya sa ana sayen litar mai da tsadar da tilas sai gwamnati ta riƙa biyan manyan dillalan fetur kuɗaɗen tallafin da idan ba don ana bada kuɗaɗen ba, to a yanzu haka lita ɗaya ta kai Naira kusan 400.

Daftarin da Minista Zainab ta gabatar na ƙunshe da bayar da shawarwari biyu: ko dai a ci gaba da biyan tallafin fetur har ƙarshen 2023, amma kuma a yi asarar Naira tiriliyan 6.72, ko kuma a ɗan rage asara, a raka har tsakiyar 2023.

Cikin 2022 dai Najeriya ta kashe Naira tiriliyan 4 wajen biyan tallafin fetur.

Cikin Janairu 2022 Najeriya ta yi sanarwar shirin cire tallafin fetur, amma ‘yan Najeriya su ka tayar da ƙayar-baya, aka janye cirewar.

Wannan labari ya zo daidai lokacin da gwamnatin tarayya ta ce bashin da ake biya duk wata ya fi kuɗin shigar da ake samu duk wata.

Hanyoyin samun kuɗaɗen shiga a Najeriya sun cukurkuɗe, ta yadda kuɗaɗen da ake ɗiba ana tsakura wa masu bin ƙasar bashi a duk wata, sun zarce kuɗaɗen shigar da ƙasar ke samu duk wata.

Wasu ƙididdigaggun bayanai na tasarifin kuɗaɗen Najeriya sun nuna cewa farkon 2022, wato daga Janairu har zuwa Afrilu, kuɗaɗen shigar da Najeriya ta samu, naira tiriliyan 1.63 ne kacal, yayin da bashin da ƙasar ta biya daga Janairu zuwa ƙarshen Afrilu ya kai naira tiriliyan 1.94. Hakan ya nuna an samu giɓi na naira biliyan 300 kenan.

Ministar Harkokin Kuɗaɗe, Kasafi da Tsare-tsare Zainab Ahmed ce ta tabbatar da wannan labari a ranar Alhamis, tare da yin gargaɗin cewa akwai buƙatar gaggauta shawo kan matsalar samun kuɗaɗen shiga da kuma rage yawan kuɗaɗen da gwamnati ke kashewa a Gwamnatin Tarayya, Jihohi da Ƙananan Hukumomi.

Rahotanni sun tabbatar da cewa Gwamnatin Tarayya ta yi kirdadon samun kuɗaɗen shiga har Naira tiriliyan 3.12 a cinikin ɗanyen mai da gas tsakanin 1 Ga Janairu zuwa 30 Ga Afrilu.

Sai dai kuma lamari ya lalace yayin da tara naira tiriliyan 3.12 ɗin bai yiwu ba, sai dai aka tara naira tiriliyan 1.23. Wato ko rabin kuɗaɗen da ake son tarawa ba a samu ba. Tunda kashi 39 bisa 100 kacal aka samu.

Duk fa da cewa farashin ɗanyen mai ya tashi a kasuwannin duniya, rahoton ya nuna tashin farashin bai tsinana wa Najeriya abin kirki ba, saboda an samu ragowar ɗanyen man da ake haƙowa, man kuma ya yi ƙaranci dalilin ɓarayin mai masu fasa bututu, masu satar ɗanyen mai su na tsallaka ruwa da shi da kuma kuɗaɗen tallafin fetur da Gwamnatin Tarayya ke biya saboda tsadar jigilar tataccen fetur daga Turai zuwa sauke shi a nan Najeriya.

Minista Zainab ta yi kiran a ruɓanya ƙoƙarin da ake yi wajen tara kuɗaɗen shiga na cikin gida.

Ƙididdiga ta nuna tsakanin Janairu zuwa ƙarshen Afrilu 2020, Najeriya ta bashin Naira biliyan 943.12. Amma kuma kuɗaɗen shiga Naira biliyan 950.56 ta samu. Kenan hakan na nufin kashi 99 na kuɗaɗen shigar waɗancan watanni huɗu, duk wajen biyan basussuka kuɗaɗen su ka tafi.

Sabuwar ƙididdiga ta ranar Alhamis ta nuna daga farkon Janairu zuwa ƙarshen Afrilu 2022 kuma, kuɗaɗen shiga daga fetur Naira biliyan 285.38 ne kacal. Kuɗaɗen da ba na fetur ba ne kuma sun kai Naira biliyan 634.56. An samu waɗannan kuɗaɗen daga harajin da ake danƙara wa kamfanoni, harajin kai-tsaye da harajin jiki magayi.

Najeriya ta shiga wani hali saboda ɓarkewar yaƙin Rasha da Ukraniya da kuma wasu dalilai na cikin gida.

Tags: AbujaHausaLabaraiNajeriyaNewsPREMIUM TIMES
Previous Post

2023: Atiku ya yarfa wa APC shaguɓe kan takarar Muslim-Muslim

Next Post

Tsananin son mulki ya rufe wa Atiku Ido sai kantara karya yake yi – Tinubu

Next Post
RUBUBIN TAKARAR SHUGABAN KASA: Kowa na iya fitowa takara, amma ba kowa zai zama shugaban ƙasa ba -Tinubu

Tsananin son mulki ya rufe wa Atiku Ido sai kantara karya yake yi - Tinubu

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • Paparoma bai hana ni karɓar mukamin darektan kamfen ɗin Tinubu ba – Lalong
  • Ƴan sanda sun kama wata tsohuwa da ta yi garkuwa da Almajirai uku a Borno
  • Kotu ta yanke wa ɗan shekara 40 hukuncin zaman kurkuku na shekara 16 bisa zargin kokarin aikata fyade
  • Yadda satar ɗanyen mai, fasa bututu da rashin haƙo wadatacce ke hana Najeriya amfanar tsadar fetur a duniya -NESG
  • Duk da ƙalubalen da mu ke fuskanta, Najeriya za ta ci gaba da zama ƙasa ɗaya dunƙulalliya – Buhari

Abinda masu karatu ke fadi

  • Google on Masarautar Kano: Hassada Ta Sa Wasu Na Neman Wofintar Da Kokarin Su Danfodiyo! Daga Imam Murtadha Gusau
  • Kuşburnu Çekirdek Yağı on Dalilin da ya sa muka yi sallar Idi ranar Laraba a Bauchi, muka ki bin sanarwar Sarkin musulmi – Sheikh Dahiru Bauchi
  • Google on HARKALLAR BILIYAN 3.6: Ba nine Balan da ke jerin sunayen masu mallakin kamfanin Adda ba – Gwamna Bala
  • Google on SIYASAR ZAMFARA : Maitaimakawa tsohon dan takarar gwamna a APC akan harkar jarida ya sauya sheka
  • Google on RAMIN MUGUNTA: Yadda Boko Haram suka afkawa bam din da suka dana wa Sojojin Najeriya

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2022 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.