• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Ni da kai na zan zaɓi wanda zai gaje ni, goyon bayan ku kawai nake bukata – Buhari ga Gwamnoni

    Duk da ƙalubalen da mu ke fuskanta, Najeriya za ta ci gaba da zama ƙasa ɗaya dunƙulalliya – Buhari

    MATA KU RIKA SAKA JIGIDA: Sirrika 6 da saka jigida ke yi wa mace – Binciken Masana

    Yadda sojojin sama sun ragargaza sansanonin ‘yan bindiga a jihohin Katsina, Zamfara, Sokoto da Kaduna

    Yadda rundunar sojin sama suka kashe fitaccen dan bindiga, matan sa biyu da kwamandojinsa 8 a Katsina

    A shafe tarihin wadanda suka soke koyar da tarihi a makarantun Najeriya – Wole Soyinka

    Wole Soyinka ya yi tir da bidiyon barkwanci da shegantakar ‘yan ƙungiyar ‘Pyrates Confraternity’ kan Tinubu

    Duk masu son shugabancin Najeriya su fito su nuna fuskokin su, ba sai lokaci yayi a hadamu da tarkace ba – Muhammadu Sanusi II

    Cire ni daga Sarautar Kano ba zai hana ni ci gaba da faɗin gaskiya ba – Sanusi Lamiɗo

    NDLEA

    Jami’an NDLEA sun kama Faston Coci da durum uku cike makil da muggan kwayoyi

    ‘Yan sanda sun damke faston da ake zargin yayi wa ‘yar shekara 19 fyade

    Ƴan sanda sun kama mutumin da ya saba Yi wa mata fashi bayan ya zuba musu maganin barci a lemu

    Na zaɓi wanda zai yi mini mataimaki, sunan sa na nan a ƴar takarda a gaban aljihuna na cakale – Tinubu

    Lauya ya maka INEC kotu, saboda zargin akwai dungu cikin fam ɗin takarar da Tinubu ya cike

    Ana batakashi tsakanin ‘yan ta’adda da Sojojin Najeriya a Madallah Abuja

    Najeriya ta tsaurara tsaron kurkukun Katsina, Kebbi da Gusau, don hana farmakin ‘yan ta’adda

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    LMC ta ci tarar Kano Pillars, ta kori shugabanta, Jambul bayan ya gobza wa ‘Rafiri’ naushi a haɓa

    Inganta Rayuwar Matasa Ta Hanyar Wasan Kwallon Kafa Da Gudunmawar Al’Ummah A Jigawa, Ahmed Ilallah

    CHAMPIONS LEAGUE: Ko dai tsinuwar Yaya Toure ta yi tasiri kan Pep Guardiola?

    PILLARS SUN KIRA RUWA: Daga yanzu a Abuja za su rika wasan gida kuma an zaftare musu maki 3

    Yadda Kanawa suka yi ragaraga da motar ƴan  Katsina United saboda Pillars ta buga kunnen doki a Kano

    GHANA vs NAJERIYA: Ko Najeriya za ta kauce wa ɗauko buhun kunya na 26 a hannun ‘Black Stars’?

    Barcelona ta yi wa Madrid dukan kabarin kishiya, ba sani ba sabo ta zura mata kwallaye 4 babu ko ɗaya

    ‘CHAMPIONS LEAGUE’: Yadda Benzama ya ceto Madrid daga rijiya gaba dubu, ya kori PSG kuma ya dawo da martabar sa a duniyar ƙwallo

    YAƘIN UKRANIYA YA CI ƘUNGIYAR CHELSEA: ‘Zan sayar da kulob ɗin na sadaukar da kuɗin ga tallafin waɗanda yaƙin Ukraniya ya kassara’ -Abramovich, mai ƙungiyar kuma ɗan asalin Rasha

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    Buhari bai san ƴan ta’adda sun fidda bidiyon da suka ce sai sun sace shi da ni ba sai da na ziyarce shi – El-Rufai

    Dalilin da ya sa na raɗa wa wasu fitattun gine-gine, da titunan jihar Kaduna sunayen wasu fittattun ƴan asalin jihar

    HOTUNA: Ɗan Autan marigayi tsohon sarkin Kano Ado Bayero, Mustapha Ado Bayero, ya auri mata biyu ranar Asabar a  Kano

    BIDIYO: An yi wa ɗan takarar mu murɗiya a zaɓen fidda gwani na APC a Legas – Masu zanga-zanga

    KURUNKUS: Malami ya fito takarar gwamnan Kebbi, ya ce jama’ar jihar ne suka tilasta masa ya fito

    2023: Ɗan takarar shugaban kasa, Rotimi Amaechi ya ziyarci masarautar Dutse

    LABARI CIKIN HOTUNA: Yadda ƴaƴan jam’iyyar APC da dubban mutanen Kaduna suka yi wa Sanata Uba Sani goma ta arziki

    BIDIYO: Shin zaka iya zama da mai dauke da cutar Kanjamau? – Ra’ayoyin mutane

    Dalilin da ya sa muka yi tattaki har Dubai domin taya Aisha Buhari murnar zagayowar ranar haihuwar ta – Matan Gwamnonin Najeriya

No Result
View All Result

Abubuwa 6 da mata za su rika yi don mallake uwayen mazajen su

Aisha YusufubyAisha Yusufu
July 31, 2022
in Nishadi
0
Woman

Woman

Mafi yawan lokuta mata kafin su yi aure sukan rika yin addu’a Allah ya hada su da miji na gari sannan da uwar miji da take son su.

Idan har mace bata yi dacen uwar miji ba har ta tsufa za ta rika samun matsalar gaske a gidan aurenta.

A dalilin haka ya sa wasu matan ke Kiran uwayen mazajen su da sunayen banza kamar su hawan jini, cutar kanjamau, karya da dai sauran su. Wasu ma har addu’a suke Allah ya raba su da irin wadannan cututtuka ko dabbobi.

Ga wasu hanyoyi 6 da za a kiyaye don a mallaki uwar miji sai yadda aka juya ta:

1. Boye wasu halaye ga uwar miji sai daga baya a bayyana su

Tun farko kafin mace ta auri namiji kamata ya yi ta san irin gidan da za shiga

Kamata ya yi mace ta fahimci halin uwar mijinta domin sanin yadda za su yi zaman lafiya tare sannan idan ta shigo gidan kada ta boye hanlayenta na gaskiya domin karya fure ta ke bata ‘ya’ya. Daga baya idan aka gano wasu halayenta na da ba a gamsu da su ba sai abubuwa su yamutse.

Yin hakan na daga ciki matakan dake taimaka wa mata wajen samun sauki a zaman su tare da sirikansu.

2. Zumunci

Zumunci na daga cikin hanyoyin dake kara dankon soyayya tsakanin uwar miji da matan da.

Kiran uwar miji a wayar salula akalla sau biyu a mako, kai mata ziyara lokaci-lokaci na daga cikin hanyoyin dake inganta zaman lafiya tsakanin uwar miji da matar da.

3. Yi wa uwar miji kyauta

Gano abin da uwar miji ke so domin a rika yi mata da siyo mata abubuwan da ta ke so ana kai mata har gida.

4. Mai da uwar miji abokiyar shawara

Uwayen miji na so idan matan dansu na neman shawarar su kafin su aiwatar da wani abu a gidan dan su.

Yin haka na nuwa wa uwayen miji cewa danta bai manta da ita ba duk da cewa yana da iyalan sa.

5. Nuna wa uwar miji cewa mace za ta iya siyan kaya a farashi mai sauki a kasuwa

Yin haka na Kara tabbatar wa uwayen mijin cewa matan dansu na da tattali sannan bata watanda da kudaden dan su.

6. Zama abokiyar hiran uwar miji

Duk da cewa wasu uwayen mazan na ganin cewa yin hira da matan dansu rashin kunya ne amma mutum rahama ne.

Lokaci -lakaci mace za ta iya zama ta Yi hira na Dan wani lokaci da uwar mijinta domin hakan na daga cikin hanyoyin dake taimakawa wajen kara fahimtar juna.

Tags: AbujadabbobiNajeriyaNewsPREMIUM TIMESUwar Miji
Previous Post

ZAZZABIN LASSA: Mutum 857 sun kamu da cutar, 164 sun mutu a Najeriya

Next Post

Saboda rainin wayau daya daga cikin wandanda nake jagoranta limanci a masallaci ya ke buga harka da matata – Lukman a Kotu

Next Post
court

Saboda rainin wayau daya daga cikin wandanda nake jagoranta limanci a masallaci ya ke buga harka da matata - Lukman a Kotu

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • Paparoma bai hana ni karɓar mukamin darektan kamfen ɗin Tinubu ba – Lalong
  • Ƴan sanda sun kama wata tsohuwa da ta yi garkuwa da Almajirai uku a Borno
  • Kotu ta yanke wa ɗan shekara 40 hukuncin zaman kurkuku na shekara 16 bisa zargin kokarin aikata fyade
  • Yadda satar ɗanyen mai, fasa bututu da rashin haƙo wadatacce ke hana Najeriya amfanar tsadar fetur a duniya -NESG
  • Duk da ƙalubalen da mu ke fuskanta, Najeriya za ta ci gaba da zama ƙasa ɗaya dunƙulalliya – Buhari

Abinda masu karatu ke fadi

  • Google on Masarautar Kano: Hassada Ta Sa Wasu Na Neman Wofintar Da Kokarin Su Danfodiyo! Daga Imam Murtadha Gusau
  • Kuşburnu Çekirdek Yağı on Dalilin da ya sa muka yi sallar Idi ranar Laraba a Bauchi, muka ki bin sanarwar Sarkin musulmi – Sheikh Dahiru Bauchi
  • Google on HARKALLAR BILIYAN 3.6: Ba nine Balan da ke jerin sunayen masu mallakin kamfanin Adda ba – Gwamna Bala
  • Google on SIYASAR ZAMFARA : Maitaimakawa tsohon dan takarar gwamna a APC akan harkar jarida ya sauya sheka
  • Google on RAMIN MUGUNTA: Yadda Boko Haram suka afkawa bam din da suka dana wa Sojojin Najeriya

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2022 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.