• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Lantern light

    Kungiyar ma’aikatan kamfanonin samar da wutar lantarki ta kasa ta janye yajin aiki

    Tsohon hadimin Buhari, Sharada ya fice daga jam’iyyar APC, ya koma ADP

    Yadda Sheikh Gumi yayi ruwa ya yi tsaki aka saki ɗan tsohon gwamnan Kano da iyalan sa daga ƴan ta’adda

    Har yanzu akwai fasinjojin Jirgin kasan Abuja-Kaduna 27 dake tsare a hannun ‘yan bindiga – Tukur Mamu

    Kungiya ta yi korafi kan sahihancin takardun karatun ɗan takarar gwamnan Bauchi na APC, ta roki INEC ta soke takarar sa

    Yadda Mahara suka kashe mutum 9 suka sace shanu 500 a Sabuwa, jihar Katsina – Honarabul Danjuma

    RASHIN TSARO: ‘Yan bindiga sun kashe mutum 15 a makon jiya a Najeriya

    Ƴan bindiga sun sace mutum 60 a Rini jihar Zamfara

    Yadda ‘Yan bindiga sun kashe malamin makaranta a jihar Nasarawa

    Ahmad Lawan sitting

    INEC ta yi fatali da sunayen Sanata Lawan da na Akpabio, ta ce hauro da su aka yi ta katanga

    HAJJI 2022: Yadda Ƴan bindiga suka kai wa ƴan haramar zuwa aikin Haji a hanyar su ta zuwa Sokoto daga Isa

    Yadda ƴan bindiga suka kashe mutum 16 suka yi garkuwa da mutane da dama a jihar Taraba

    An yi amfani da ƴan daba ne aka kada ni – Bashir Ahmed

    Buhari ya naɗa Bashir Ahmad mai taimaka masa kan harkokin sadarwa na zamani ‘SA Digital Communications’

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    LMC ta ci tarar Kano Pillars, ta kori shugabanta, Jambul bayan ya gobza wa ‘Rafiri’ naushi a haɓa

    Inganta Rayuwar Matasa Ta Hanyar Wasan Kwallon Kafa Da Gudunmawar Al’Ummah A Jigawa, Ahmed Ilallah

    CHAMPIONS LEAGUE: Ko dai tsinuwar Yaya Toure ta yi tasiri kan Pep Guardiola?

    PILLARS SUN KIRA RUWA: Daga yanzu a Abuja za su rika wasan gida kuma an zaftare musu maki 3

    Yadda Kanawa suka yi ragaraga da motar ƴan  Katsina United saboda Pillars ta buga kunnen doki a Kano

    GHANA vs NAJERIYA: Ko Najeriya za ta kauce wa ɗauko buhun kunya na 26 a hannun ‘Black Stars’?

    Barcelona ta yi wa Madrid dukan kabarin kishiya, ba sani ba sabo ta zura mata kwallaye 4 babu ko ɗaya

    ‘CHAMPIONS LEAGUE’: Yadda Benzama ya ceto Madrid daga rijiya gaba dubu, ya kori PSG kuma ya dawo da martabar sa a duniyar ƙwallo

    YAƘIN UKRANIYA YA CI ƘUNGIYAR CHELSEA: ‘Zan sayar da kulob ɗin na sadaukar da kuɗin ga tallafin waɗanda yaƙin Ukraniya ya kassara’ -Abramovich, mai ƙungiyar kuma ɗan asalin Rasha

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    Buhari bai san ƴan ta’adda sun fidda bidiyon da suka ce sai sun sace shi da ni ba sai da na ziyarce shi – El-Rufai

    Dalilin da ya sa na raɗa wa wasu fitattun gine-gine, da titunan jihar Kaduna sunayen wasu fittattun ƴan asalin jihar

    HOTUNA: Ɗan Autan marigayi tsohon sarkin Kano Ado Bayero, Mustapha Ado Bayero, ya auri mata biyu ranar Asabar a  Kano

    BIDIYO: An yi wa ɗan takarar mu murɗiya a zaɓen fidda gwani na APC a Legas – Masu zanga-zanga

    KURUNKUS: Malami ya fito takarar gwamnan Kebbi, ya ce jama’ar jihar ne suka tilasta masa ya fito

    2023: Ɗan takarar shugaban kasa, Rotimi Amaechi ya ziyarci masarautar Dutse

    LABARI CIKIN HOTUNA: Yadda ƴaƴan jam’iyyar APC da dubban mutanen Kaduna suka yi wa Sanata Uba Sani goma ta arziki

    BIDIYO: Shin zaka iya zama da mai dauke da cutar Kanjamau? – Ra’ayoyin mutane

    Dalilin da ya sa muka yi tattaki har Dubai domin taya Aisha Buhari murnar zagayowar ranar haihuwar ta – Matan Gwamnonin Najeriya

No Result
View All Result

SHIRYE-SHIRYEN ZAƁEN 2023: INEC ta yi wa ƙarin mutum fiye da miliyan 10 rajista

Ashafa MurnaibyAshafa Murnai
June 28, 2022
in Manyan Labarai
0
Independent National Electoral Commission (INEC) Chairman, Prof. Mahmood Yakubu, addressing a stakeholders meeting on 2019 General Elections’ postponement, in Abuja on Saturday (16/2/19).

Independent National Electoral Commission (INEC) Chairman, Prof. Mahmood Yakubu, addressing a stakeholders meeting on 2019 General Elections’ postponement, in Abuja on Saturday (16/2/19). 01462/16/2/2019/Sumaila Ibrahim/BJO/NAN

Hukumar Zaɓe ta Ƙasa (INEC) ta bayyana cewa zuwa ranar Litinin ta yi wa sama da mutum milyan 10 rajista.

Cikin sanarwar da hukumar ta buga a shafukan ta na intanet a ranar Litinin, hukumar ta ce zuwa ƙarfe 7 na safiyar Litinin, an yi wa mutum 10,480,972 rajista.

Haka INEC ta wallafa a cikin sanarwar da ta ke bugawa mako-mako ta na sanar da yawan waɗanda aka yi wa rajista a kowane mako.

Ta ce daga cikin adadin, mutum milyan 8,671,696 ne su ka kammala rajista, yayin da a cikin mutum 3,250,449 ne su ka kammala yin ta su rajistar a yanar gizo.

Sauran mutum 5,381,247 kuma duk sun yi ta su rajistar ne a cibiyoyin yin rajista ido na ganin ido.

Haka kuma INEC ta ce maza 4,292,690, mata kuma 4,330,006 ne su ka yi rajista.

A cikin matasa kuwa, an samu har 6,081,456 ne su ka yi rajista, sai kuma masu waɗanda su ka yi rajista a cikin nakasassu za su kai mutum 67,171.

A ci gaba da bayani, INEC ta ce ta karɓi wasiƙun neman canjin wurin zaɓe da neman canja katin zaɓen da ya salwanta da sauran neman bayanai daga mutum 23, 560,043.

A cikin su INEC ta ce maza sun kai 12,317, 903, mata kuma 11,042,080. Sai kuma masu nakasa har su 187,904.

A ranar Litinin ce wannan jarida ta buga labarin da INEC ta ce za ta rufe rajistar zaɓen 2023 a ƙarshen Yuni ba.

A cikin labarin, Shugaban Hukumar Zaɓe ta Ƙasa (INEC), Farfesa Mahmood Yakubu, ya bayyana cewa ba za a rufe rajistar zaɓe ba har sai hukumar ta gamsu da cewa jama’a sun yi amfani da damar ƙarin wa’adin da za ta yi, sun yi rajista sosai.

Yakubu ya ce saboda haka mutane su kwantar da hankalin su, INEC ba za ta rufe yin rajistar zaɓe ba a ranar 30 ga Yuni, 2022.

Shugaban ya yi wannan albishir ne yayin da ya ke wa dandazon matasa jawabi a Tsohon Dandalin Fareti a Abuja.

Matasan dai sun taru ne domin halartar gangamin wayar wa da matasa kai kan muhimmancin yin rajista.

INEC ce ta shirya gangamin tare da haɗin-gwiwar ƙungiyar bin diddigin zaɓe ta ‘Yiaga Africa’, kuma Ƙungiyar Tarayyar Turai ce ta ɗauki nauyin shirya taron.

A jawabin sa da ya ke yi a ranar Asabar, Yakubu ya ce, “Ku na so ku sani ko INEC za ta rufe yin rajista nan da kwanaki biyar? To a madadin INEC ina tabbatar maku da cewa ba za a rufe rajista ba har sai mun gamsu da cewa yawan jama’ar da mu ke son ganin sun mallaki rajistar zaɓe duk sun samu dama sun yi rajista.”

Yakubu ya ce nan ba da daɗewa ba INEC za ta fitar ranar da za daina rajista.

Yayin da ya ke ƙarin haske kan cigaban da ake samu wajen aikin rajista, ya ce a cikin kwana biyar cakal da ake rajista a cikin Tsohon Filin Fareti, an yi wa mutum fiye da 14,000 rajista.

A wani labarin makamancin wannan, Farfesa Yakubu ya jaddada cewa INEC za ta ƙara yawan na’urorin rajistar zaɓe a dukkan jihohin ƙasar nan.

Ya ce INEC za ta ƙara wa’adin yin rajista domin tabbatar da cewa ta bai wa ɗimbin ‘yan Nijeriya isasshen lokacin yin rajista, ta yadda jama’a da dama za su samu jefa ƙuri’a a zaɓen 2023.

Ya ce: “Mun raba ƙarin na’urorin yin rajista zuwa jihohi a wannan makon, kuma yanzu ma za a ƙara aikawa da su a wasu wuraren tsakanin Litinin zuwa Juma’a.”

Lokacin da ya ke amsa jinjinar da dandazon matasa su ka riƙa yi, su na cewa, “Ba ma son maguɗin zaɓe”, Yakubu ya tabbatar masu da cewa, “Zaɓen gwamnan Jihar Ekiti da aka yi a makon jiya ya yi kyau. Na gwamnan Jihar Osun da za a yi nan gaba zai fi na Osun kyau. Shi kuma zaɓen 2023 zai fi kowane sahihanci.”

A jawabin sa, Jakaden Tarayyar Turai a Najeriya da ECOWAS, Samuel Isipi, ya yi kira ga ‘yan Nijeriya da kada su riƙa sayar da ƙuri’un su ga ‘yan siyasa.

Tags: AbujaHausaINECLabaraiNews
Previous Post

SUN CI TALIYAR ƘARSHE: Sanatoci 58 da ba za su koma Majalisar Dattawa a zaɓen 2023 ba

Next Post

Ƴan bindiga sun yi garkuwa da jami’an lafiya uku da mace mai ciki a Zamfara

Next Post
‘Yan bidiga sun bi Matawalle har Maradun sun sace daliban makarantar sakandare da rana tsaka

Ƴan bindiga sun yi garkuwa da jami'an lafiya uku da mace mai ciki a Zamfara

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • ƘARFA-ƘARFAR 2023: Yadda gwamnoni su ka kifar da tulin sanatoci da ‘yan majalisar tarayya a zaɓen fidda-gwani
  • Kungiyar ma’aikatan kamfanonin samar da wutar lantarki ta kasa ta janye yajin aiki
  • FARGABAR HARIN YAN BINDIGA: Gwamnatin Jigawa ta rufe makarantun jihar
  • KANO: Kotu ta umarci a sake shari’ar mawakin da yayi batanci ga Annabi, aka yanke masa hukuncin kisa
  • A cikin shekara biyar Najeriya ta rage yawan mata da ake wa auren wuri – Rahoton

Abinda masu karatu ke fadi

  • Google on Masarautar Kano: Hassada Ta Sa Wasu Na Neman Wofintar Da Kokarin Su Danfodiyo! Daga Imam Murtadha Gusau
  • Kuşburnu Çekirdek Yağı on Dalilin da ya sa muka yi sallar Idi ranar Laraba a Bauchi, muka ki bin sanarwar Sarkin musulmi – Sheikh Dahiru Bauchi
  • Google on HARKALLAR BILIYAN 3.6: Ba nine Balan da ke jerin sunayen masu mallakin kamfanin Adda ba – Gwamna Bala
  • Google on SIYASAR ZAMFARA : Maitaimakawa tsohon dan takarar gwamna a APC akan harkar jarida ya sauya sheka
  • Google on RAMIN MUGUNTA: Yadda Boko Haram suka afkawa bam din da suka dana wa Sojojin Najeriya

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2022 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.