• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Ku fito ku ceci mutanen jihar Kaduna kamar yadda kuka yi a zaben majalisun Tarayya da na sanatoci – Isah Ashiru

    An yi mana kwange a hukuncin kotu, za mu daukaka kara – Ashiru

    SSS

    TAKE HAƘƘIN ƊAN ADAM: Yadda SSS suka riƙa faffalla min mari, suka ja ni ƙasa girrrr, don kawai na ce su bi doka – Lauya Ogbankwa

    Muna ƙarancin malamai, a janye dokar hana ɗaukar sabbin malamai da gwamnatin tarayya ta ƙaƙaba – Jami’ar ABU

    TONON ASIRI: An kama wani Dagaci cikin gungun mahara a lokacin batakashi da ‘Yan sanda

    ‘Yan bindiga sun kashe mutum shida a Kaduna

    Almajirai

    UNICEF ta saka Almajirai sama da 20,000 cikin rajistar tsarin agaza wa marasa karfi a Katsina

    Majalisar Tarayya ta ce a soke ƙarin kuɗin makaranta da aka yi wa ɗaliban jami’o’i da na Kwalejojin Gwamnatin Tarayya

    KALUBALEN DA KE GABAN MAJALISAR WAKILAI TA ƘASA: Gaganiya da matsalar raɗaɗin tsadar rayuwa, matsalar tsaro da sauran su da ake fuskanta a kasa

    Yadda sojojin sama sun ragargaza sansanonin ‘yan bindiga a jihohin Katsina, Zamfara, Sokoto da Kaduna

    RASHIN TSARO: Tinubu ya amince da sayo jiragen sama masu saukar ungulu 12 ga sojojin Najeriya – Lagbaja

    TA’ADDANCI A JIHAR NEJA: Yadda ƴan ta’adda su ka ratsa garuruwa, kafin su  kai wa sojoji da mobal farmaki

    Ƴan ta’adda sun gamu da fushin sojojin Najeriya, sojoji sun kashe 50 sun kama 60

    GRAINS MARKET AT KAFIN MADAKI DISTRICT IN GANJUWA

    Yari ya raba tallafin tirela 145 cike maƙil da buhunan masara 145 ga mabuƙata a Zamfara

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    Hukumar CAF za ta binciki yadda mahaifiyar ɗan wasa ta mutu cikin 1986, shi kuma ya ce atabau cikin 1990 ta haife shi

    A karo na Uku, Moroko za ta ɗauki baƙuncin gasar cin kofin kwallon ƙafa na nahiyar Afrika a Janairun 2025

    NFF ta sake nada Chris Danjuma a matsayin kocin Falconets

    DARAJAR ƘWALLON ƘAFA TA KOMA SAUDIYA: Karim Benzema zai riƙa ɗaukar albashin kusan Naira Biliyan 100 a shekara, a ƙungiyar Al-Ittihad

    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    BIDIYO: Yadda rufe iyakar Najeriya da Nijar, ya jefa mu cikin tsananin fatara, da halin kakanikayi a yankin Katsina – Saidu

    Yadda SSS da Jami’an Gidan Kurkuku suka kwashi ‘yan kallo a kotu, saboda Emefiele

    BIDIYO: ‘Duk wanda ya ci kuɗin Tallafin Korona a Jigawa sai ya amayo shi’ – Gwamna Namadi

    BIDIYO: ALhazan Kano sun gama shiri tsaf don ‘Hawan Arafat’ – Alhussain Maiwada

    JERIN SUNAYE: Jami’o’i 51 da ba za su dauki dalibin da ya ci kasa da maki 180 a jarabawar JAMB ba

    TSARIN BAI WA ƊALIBAI RAMCE: Abubuwan da suka wajaba ɗalibai da iyaye su sani

    Buhari ya tashi zuwa Saudiyya, zai yi Umra ta ƙarshe a matsayin sa na shugaban kasa

    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

No Result
View All Result

KAGE GA Khalifah Sanusi Lamido: Yadda wani mai shafi a yanar gizo ke kantara wa Khalifah Sanusi karya, Daga Imam Murtadha Gusau

Premium Times HausabyPremium Times Hausa
June 19, 2022
in Ra'ayi
0
Abin da yasa na bar Karagar Mukin Kano – Inji Khalifah Muhammadu Sanusi II

Da Sunan Allah, Mai Rahama, Mai Jinkai

Assalamu Alaikum

‘Yan uwa masu girma, kamar yadda muka yi rubutu jiya, muka yada da harshen turanci, domin jawo hankalin al’ummah, gashi ma a yau zamu yada da yaren Hausa. Kamar yadda kuka sani, akwai wani rubutu da wani mai suna Sanusi Mohammed ko Mohammed Sanusi wanda yake yin rubutu a kafafen yada labarai na zamani wato social media, yana sukar ‘yan siyasa, yana zage-zage da cin mutuncin wasu ‘yan siyasa, amma wasu mutane, wadanda suke da wata manufa a rayuwar su, da wadanda basu san waye mai yin rubutun ba, sai su rinka yada wannan rubutu, suna cewa wai Mai Martaba Sarkin Kano Khalifah Malam Muhammadu Sanusi II shine yake yin wannan rubutu.

Mun sha sanar da duniya, ba sau daya ba, ba sau biyu ba cewa, tabbas Sarki Sanusi baya son zalunci, baya son rashin gaskiya, kuma baya so a cuci al’ummah, ko a cuci talaka, to amma shi gaskiya kawai yake fada har idan zai fada. Baya zagin kowa, baya cin mutuncin kowa, baya yiwa kowa karya, baya yiwa kowa sharri da kazafi da kage. Domin shi wannan ba hanyar sa bace ko kadan.

Saboda haka muke ta kokarin jawo hankalin al’ummah cewa su sani, kokarin da wasu suke yi na dangata rubuce-rubucen wancan mutum mai suna Mohammed Sanusi zuwa ga Sarki zalunci ne babba. Don haka sai mu kiyaye don Allah!

Don haka muna kara jawo hankalin al’ummah baki daya cewa, mai yin wannan rubutu, mai suna Mohammed Sanusi, ba Khalifah Sarki Muhammadu Sanusi II bane. Kawai wani mutum ne, dan social media yake yin wannan rubutu.

Kuma abun bakin ciki, shi rubutun wannan mutum, wato Mohammed Sanusi, za ka ga har da wasu manyan ‘yan siyasa suke yada shi, domin cimma wata manufa ta su! Kamar yadda muka ga Mista Doyin Okupe yana yada wannan rubutu na karya, har yana cewa wai daga Khalifah wannan rubutu yake, wanda wallahi, wannan karya ne, ba gaskiya bane sam. Don haka don Allah mutane mu kara kiyaye wa.

Ga rubutun nan na hada dashi anan, domin mutane su kara gani, ba tare da na canza komai ba, ko na kara wani abu, ko na rage:

“See Sanusi describing our Presidential candidates

One peculiar thing about the top three guys battling it out for the 001 seat, is that neither of them is there for the money.

One has milked Nigeria well enough systematically, and just wants to answer President by all means. He lives in Dubai full-time and only comes around every 4 years to contest for the Presidency.

He doesn’t understand the struggle of the average Nigerian. He doesn’t care so much. If he loses this one, he will go back to Dubai and wait out the next 4 years before coming out again.

Besides the fact that his ambition is scary, we can’t afford to have a Paul Biya of Cameroun as President.

Another has been controlling Lagos treasury since 2003. He just wants to fulfill his lifetime political ambition of answering President, even if he dies the next day after swearing-in.

He would properly share Nigeria like cake to his boys….just like he did in Lagos. At the end of the day, he would teach us what being “fantastically corrupt” actually means.

The other was already a billionaire before 2003, and quite content with himself. He doesn’t need your money for anything. He wants to be President to reset things and lay the foundation for systemic governance in future.

He relates with the struggles of the average Nigerian, understands what Nigeria needs, and has volunteered himself to save us from impending catastrophe. Win or lose, he would most likely not contest again.

It is up to us to choose wisely.

~ Mohammed Sanusi

Wannan shine rubutun asalin, Allah yasa mu dace, amin.

Wassalamu Alaikum,

Dan uwan ku: Imam Murtadha Muhammad Gusau, daga Okene, jihar Kogi, Najeriya. Lahadi, 19/06/2022. 08038289761.

Tags: AbujaHausaLabaraiMewsNewsSanusi Lamido
Previous Post

Nasarar da APC ta samu a Ekiti, ‘Somin Taɓi ne’ mu dunƙule wuri guda domin samun irin haka a 2023 – Buhari

Next Post

RASHIN KWANCIYAR HANKALI: An yi garkuwa da Sani Toro da tsohon kociyan Super Eagles kan hanyar Akwanga

Discussion about this post

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • Sai an sauya wa dimokraɗiyya fasali da tsari idan ana so a kauce wa yawan juyin mulki a Afrika – Goodluck Jonathan
  • RASHIN TSARO: ‘Yan bindiga sun sauke lodin matafiya 25, sun nausa cikin daji da su da rana gatse-gatse
  • Ramalan Yero ya fice daga PDP, ya ce jam’iyyar ta ishe shi haka nan
  • Ba za mu bari a yi mana rinto da rana tsaka ba, mutanen Kaduna mu suka zaɓa – Ashiru
  • TATTALIN ARZIKI: Gwamnatin Tarayya ta tara naira tiriliyan 10.18 a 2022

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.