• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Hasalallun Sanatocin APCn da su ka faɗi zaɓen fidda-gwani sun gana da Buhari

    Abubuwan da ya kamata a sani game da tsarin amfani da dabaru biyu wajen yin rajistar masu zabe – Nazarin DUBAWA

    INEC ba za ta rufe rajistar zaɓen 2023 a ƙarshen Yuni ba – Farfesa Yakubu

    Buhari ya rantsar da sabon Cif Joji na riƙo

    Teacher

    Gwamnati ta umarci makarantu su fara amfani da Tsarin Ƙara wa Malamai Shekarun Ritaya

    ‘Yan sanda sun damke faston da ake zargin yayi wa ‘yar shekara 19 fyade

    ‘Yan sanda sun damke dan shekara 30 din da ya nemi yi wa dattijiya mai shekaru 75 fyade

    Petrol Tankers

    ƊAN KUKA MAI JA WA UWAR SA JIFA: Ƙungiyar IPMAN ta ce ba za ta iya ci gaba da sayar da fetur a garuruwan yankin Igbo ba

    ZARGIN ƘARFA-ƘARFA A SIYASAR ENUGU: Sanata Ekweremadu ya saka takalmin ficewa daga PDP zuwa APC

    An kama Sanata Ekweremadu da matar sa a Landan, bisa zargin yunƙurin cire ƙodar wani ƙaramin yaro

    2023: APC ta ƙara wa’adin ranakun zaɓen fidda ‘yan takarar gwamna, sanata da na wakilan jihohi da tarayya

    KOWAR HAƊIYI TAƁARYA: Shugaban APC ya gana da Sanatocin APC domin magance fitar-farin-ɗango da ake yi daga jam’iyyar

    RAHOTO: Akalla ‘ƴan Najeriya miliyan 48 ne ke ƙantara kashi ‘bahaya’ a waje

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    LMC ta ci tarar Kano Pillars, ta kori shugabanta, Jambul bayan ya gobza wa ‘Rafiri’ naushi a haɓa

    Inganta Rayuwar Matasa Ta Hanyar Wasan Kwallon Kafa Da Gudunmawar Al’Ummah A Jigawa, Ahmed Ilallah

    CHAMPIONS LEAGUE: Ko dai tsinuwar Yaya Toure ta yi tasiri kan Pep Guardiola?

    PILLARS SUN KIRA RUWA: Daga yanzu a Abuja za su rika wasan gida kuma an zaftare musu maki 3

    Yadda Kanawa suka yi ragaraga da motar ƴan  Katsina United saboda Pillars ta buga kunnen doki a Kano

    GHANA vs NAJERIYA: Ko Najeriya za ta kauce wa ɗauko buhun kunya na 26 a hannun ‘Black Stars’?

    Barcelona ta yi wa Madrid dukan kabarin kishiya, ba sani ba sabo ta zura mata kwallaye 4 babu ko ɗaya

    ‘CHAMPIONS LEAGUE’: Yadda Benzama ya ceto Madrid daga rijiya gaba dubu, ya kori PSG kuma ya dawo da martabar sa a duniyar ƙwallo

    YAƘIN UKRANIYA YA CI ƘUNGIYAR CHELSEA: ‘Zan sayar da kulob ɗin na sadaukar da kuɗin ga tallafin waɗanda yaƙin Ukraniya ya kassara’ -Abramovich, mai ƙungiyar kuma ɗan asalin Rasha

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    HOTUNA: Ɗan Autan marigayi tsohon sarkin Kano Ado Bayero, Mustapha Ado Bayero, ya auri mata biyu ranar Asabar a  Kano

    BIDIYO: An yi wa ɗan takarar mu murɗiya a zaɓen fidda gwani na APC a Legas – Masu zanga-zanga

    KURUNKUS: Malami ya fito takarar gwamnan Kebbi, ya ce jama’ar jihar ne suka tilasta masa ya fito

    2023: Ɗan takarar shugaban kasa, Rotimi Amaechi ya ziyarci masarautar Dutse

    LABARI CIKIN HOTUNA: Yadda ƴaƴan jam’iyyar APC da dubban mutanen Kaduna suka yi wa Sanata Uba Sani goma ta arziki

    BIDIYO: Shin zaka iya zama da mai dauke da cutar Kanjamau? – Ra’ayoyin mutane

    Dalilin da ya sa muka yi tattaki har Dubai domin taya Aisha Buhari murnar zagayowar ranar haihuwar ta – Matan Gwamnonin Najeriya

    BIDIYO: Yadda ‘yan bindiga suka rika jibga ta kafin a biya naira 50,000 kudin fansa – Dattijo Saidu Dabo

    ‘Yan mata marasa aure sun fi matan aure amfani da magungunan takaita Iyali – Ma’aikatar Lafiya

No Result
View All Result

JUNE 12: Tsaro da Rashawa, ko APC da PDP na da Bakin Magana? Ahmed Ilallah

Premium Times HausabyPremium Times Hausa
June 12, 2022
in Ra'ayi
0
KAR TA SAN KAR:  Atiku ya taya Tinubu murnar lashe zaɓen fidda-gwanin APC

Ranar Dimokaradiyya ba kawai rana bace ta yin murnar zagayowar ta, rana ce da ýan kasa za su yi nazari da karatun nutsuwa na nasarori da kalubalen da a ka fuskanta na tsawon lokacin, da kuma maida hankali da yanayin da a ke ciki a yau, sannan a fito da kiran da za a yi wa ýan kasa don samun mafita a ciki.

A baya kafin Nijeriya ta dawo mulkin dimokaradiyya a 1999, an ta’allaka rashin cigaban Nijeriya, barazanar tsaro, cin hanci da rashawa a kan dadewar da kasar ta yi a karkashin mulkin soja.

Amma a yau zamu iya kirga riba a fannin tsaro da nasara a kan Cin-Hanci da Rashawa tun lokacin da a ka dawo dimokaradiyya kawo yau?

Wai APC da kawarta PDP na da bakin magana a kan kalubalen Rashawa da Tsaro a Nijeriya?

Duk da murnar da ýan Nijeriya suka yi na dawowar mulkin dimokaradiyya da kuma nishin farko da Shugaba Obasanjo yayi a lokacin mulkinsa na shawo kan rikicin Bakasi, rikicin Niger Delta, Zaki Biyam a fuskar tsaro, da kuma fusatar sa ta yakar cin hanci da rashawa wajen kafa hukumomi irin su EFCC, ICPC da makamantan su, wadannan yunkuri ya sakawa yan Nijeriya nutsuwar cewa za su ci gajiyar mulkin Dimokaradiyya.

Amma, kash! Sai gashi manyan yan siyasar PDPn da jamián gwamnati ana ta tuhumar su da cin hanci da rashawa, babban ma abin tashin hankali shine sai gashi a na tuhumar su da karkatar da kudden da aka ware domin sayen makaman da za a yaki rashin tsaron da ke addabar kasar, wanda wannan a mahanga ta tunani yafi komai muni da cin amanar dimokaradiyya da kasa.

Ita kanta Jam’íyyar APCn karatun ta akan cin hanci da rashawa abin kunya ne da takaici, babban abin mamakin ma shine, yan Nijeriya sun goyi bayan APC don gazawar da PDPn tayi wajen samar da tsaro da yaki da cin hanci da rashawa, sai ga shi ana zaton wuta a makera sai ta tashi a masaka.

Abin takaici ma shine a wannan karni sai gashi a na tuhumar shugaban hukumar da ke yaki da cin hanci da rashawa EFCC na baya shima da zargin rashawar, wanda dole a ka dakatar da shi, sai dai abu mai kamar wasan kwaikwayo sai gashi a bibiyar labarai a kan al’amarin, sai ya zamanto kamar da shi da ministan sa kawai rigima ce a kan cin mushe.

Wata sabuwa a kwanakin nan sai gashi a na tuhumar Babban Akawun Nijeriya AGoF da sama da fadin har na sama da Naira Miliyan Dubu Tamanin, duk da kasancewar ya samu yabo a baya har a ka kara masa lokacin aiki duk da ya kamata yayi ritaya.
Nazari a kan Tsaro kuwa, bayan ‘yan Nijeriya sun gujewa PDP don neman tsaro sai ga shi a yau a na lissafin Nijeriya bata taba shiga na yanayin rashin tsaro ba kamar na wannan lokacin, wasu ma na cewa a kullum sai an kasha mutane sama da ashirin, dalilin ta’addanci.

To kuma me nene, shin wannan lokaci ne na murnar zagayowar 12 ga watan Yuni ko kuma na karatun ta nutsu da neman hanyar fidda kasar nan daga mummunan mulkin dimokaradiyya da muke fama da ita.

Ýan PDP da APC su suka jagorancin kasar a tsawan wannan lokaci, jagororin su suka fi kowa jin dadi da samun rayuwa ta nutsuwa, amma talaka kuwa annobar mummunan mulki ya moda, talauchi da tsoro da koma baya ta rayuwa ita ya ke fuskanta.

PDP da APC ko mai zasu gaya mana a kan tsaro da rashawa?

alhajilallah@gmail.com

Tags: AbujaAPCHausaKadunaNewsPDPPREMIUM TIMES
Previous Post

TSEREN SHIGA FADAR SHUGABAN ƘASA: Yadda neman mataimakin takara, Kwankwaso da Peter Obi su ka zame wa Atiku da Tinubu kurwa

Next Post

Yadda ƴan bindiga suka sace ƴan ɗaurin aure 50 a Tureta-Bakura, haryar Sokoto-Gusau

Next Post
Dalilin da ya sa ƴan bindiga ke ci gaba da kai wa mutane hari a jihar Neja – SSG

Yadda ƴan bindiga suka sace ƴan ɗaurin aure 50 a Tureta-Bakura, haryar Sokoto-Gusau

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • Hasalallun Sanatocin APCn da su ka faɗi zaɓen fidda-gwani sun gana da Buhari
  • Ƴan bindiga sun yi garkuwa da jami’an lafiya uku da mace mai ciki a Zamfara
  • SHIRYE-SHIRYEN ZAƁEN 2023: INEC ta yi wa ƙarin mutum fiye da miliyan 10 rajista
  • SUN CI TALIYAR ƘARSHE: Sanatoci 58 da ba za su koma Majalisar Dattawa a zaɓen 2023 ba
  • INEC ba za ta rufe rajistar zaɓen 2023 a ƙarshen Yuni ba – Farfesa Yakubu

Abinda masu karatu ke fadi

  • Google on Masarautar Kano: Hassada Ta Sa Wasu Na Neman Wofintar Da Kokarin Su Danfodiyo! Daga Imam Murtadha Gusau
  • Kuşburnu Çekirdek Yağı on Dalilin da ya sa muka yi sallar Idi ranar Laraba a Bauchi, muka ki bin sanarwar Sarkin musulmi – Sheikh Dahiru Bauchi
  • Google on HARKALLAR BILIYAN 3.6: Ba nine Balan da ke jerin sunayen masu mallakin kamfanin Adda ba – Gwamna Bala
  • Google on SIYASAR ZAMFARA : Maitaimakawa tsohon dan takarar gwamna a APC akan harkar jarida ya sauya sheka
  • Google on RAMIN MUGUNTA: Yadda Boko Haram suka afkawa bam din da suka dana wa Sojojin Najeriya

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2022 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.