An ɗaura auren Mustapha da matan sa biyu Badi’a Tasiu Adam da Fatima Ibrahim Adam a masallacin Imamu Bukhari dake, Rijiyar Zaki da masallacin juma’a dake Tsakuwa.
Shekaran sa 22.
Allah ya bada zaman lafiya, Amin
© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.