• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Buhari-signing-2020-budget

    Gwamnatin tsohon shugaban kasa Buhari ta sanar da sabbin nade-nade a daidai ana rantsar da Tinubu shugaban kasa

    Minista Sadiya ta miƙa ragamar Ma’aikatar Harkokin Jinƙai ga Babban Sakatare

    2015-2023: ‘Na yi sukuwa ta lafiya, na kai zamiya lafiya’ – Buhari

    BANKWANA DA BUHARI: ‘Tinubu yau mafarkin ka ya zama gaskiya, Allah ya sa ka kai Najeriya fiye da inda na kai ta’ – Nasihar Buhari ga Asiwaju

    Tsakanin Sanata Barau da Gwamna Ganduje, Daga Jaafar Jaafar

    Ba zan jira Litinin ba, tun Lahadi zan mika mulki ga Abba Gida-Gida in kama gaba na – Ganduje

    RANTSAR DA TINUBU: Kotun Koli ta yi watsi da karar rashin cancantar Tinubu shiga zaɓen 2023

    RANAR RANTSAR DA TINUBU: Za mu hana makiyaya karakaina da shanu a cikin Abuja – Shugaban Miyetti Allah

    An Karrama gidan Jaridar PREMIUM TIMES da kyauta mafi daukaka a aikin Jarida na kasar Amurka

    BA DA MU BA, TAYA ƁERA ƁARI: PREMIUM TIMES ta nesanta kan ta daga ƙungiyar da ta jona sunan ta a shirya taron karrama wasu mutane

    KIRAN RUWA: ‘Ka wa Allah ka ɗaga mana kafa, kada ka kwace mana filayen mu har 9 da ka kunno kai a kan su – Makarfi ga El-Rufai

    ‘Ni da Wike kaman ‘Yan biyu ne, muna tsage gaskiya komai dacin ta’ – El-Rufai

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

    QATAR 2022: Ko ƙasashen Afrika za su fidda nahiyar jin kunya a duniyar ‘yan ƙwallo

    DAGARGAZA ARGENTINA: Ƙasar Saudiyya ta ba da hutun kwana Ɗaya a wataya

    QATAR 2022: 2:1: Saudiyya ta kafa tarihin karya gadara da tutiyar buga wasan Agentina 36 a jere babu rashin nasara

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    Buhari ya tashi zuwa Saudiyya, zai yi Umra ta ƙarshe a matsayin sa na shugaban kasa

    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

    BIDIYO: NAJERIYA @62: Ra’ayoyin ‘yan Najeriya game da mulkin Buhari a tsawon shekaru 7 da suka gabata

    Buhari bai san ƴan ta’adda sun fidda bidiyon da suka ce sai sun sace shi da ni ba sai da na ziyarce shi – El-Rufai

    Dalilin da ya sa na raɗa wa wasu fitattun gine-gine, da titunan jihar Kaduna sunayen wasu fittattun ƴan asalin jihar

    HOTUNA: Ɗan Autan marigayi tsohon sarkin Kano Ado Bayero, Mustapha Ado Bayero, ya auri mata biyu ranar Asabar a  Kano

    BIDIYO: An yi wa ɗan takarar mu murɗiya a zaɓen fidda gwani na APC a Legas – Masu zanga-zanga

No Result
View All Result

BA A HANA WANDA BAI YARDA BA YA SHIGA TAKARA: Gwamnonin APC da Kwamitin Gudanarwa sun fitar da ‘yan takara 5, sun zubar da 17

Ashafa MurnaibyAshafa Murnai
June 7, 2022
in Babban Labari
0
BA A HANA WANDA BAI YARDA BA YA SHIGA TAKARA: Gwamnonin APC da Kwamitin Gudanarwa sun fitar da ‘yan takara 5, sun zubar da 17

Yayin da aka shiga ranar fara taron zaɓen fidda gwani na masu takarar shugaban ƙasa a APC, a yanzi dai kan gwamnoni da na Kwamitin Gudanarwa na APC ya haɗu, inda su ka fitar da ‘yan takara 5 daga cikin 22 masu nema, su ka yi fatali da 17.

Tuni dai aka miƙa wa Shugaba Muhammadu Buhari sunayen mutane biyar ɗin da aka amince cewa a cikin su ne za’a fitar da ɗan takara.

Da ya ke zantawa a ranar Alhamis da safe, Gwamna Simon Lalong na Jihar Filato ya ce sun aika wa Buhari da sunayen Bola Tinubu, Kayode Fayemi wanda a yanzu shi ne Gwamnan Jihar Ekiti, David Umahi Gwamnan Ebonyi, tsohon Ministan Sufuri Rotimi Amaechi da kuma Mataimakin Shugaban Ƙasa Yemi Osinbajo.

Lalong ya ce Buhari ya duba sunayen kuma ya ce duk sun cancanta.

Ya ce sun fitar da sunaye 5 ne saboda ba zai yiwu a yafi zaɓen fidda-gwani da sunaye rututu ba.

Sai dai kuma ya ce duk da an fitar da sunayen, ba a hana duk wanda aka yi fatali da sunan sa ya fito zaɓen fidda-gwanin ba.

Idan ba a manta ba, Gwamnan Jigawa Badaru Abubakar ya ce har yanzu Buhari bai yanke shawarar miƙa takara ga ɗan kudu kai-tsaye ba.

Gwamna Abubakar Badaru na Jigawa ya ce har yanzu gwamnonin APC na Arewa na jiran Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana matsayar sa kan miƙa takarar shugaban ƙasa ga ɗan kudu kai-tsaye.

Badaru ya bayyana haka a cikin wata tattaunawar da ya yi da BBC Hausa a ranar Lahadi.

A ranar Asabar ce dai Gwamnonin APC na Arewa da masu faɗa-a-ji na jam’iyyar daga Arewa, su ka amince mulki ya koma kudu a zaɓen 2023. Wato dai APC za ta tsayar da ɗan takara kenan daga kudu.

Badaru wanda shi ma ya na cikin ‘yan takarar shugaban ƙasa, ya ce har yanzu Buhari bai bayyana matsayar sa a kan amincewa ko rashin amincewa da hakan ba.

Badaru ya ce maganar gwamnoni Arewa sun amince, bai tayi ne su ka miƙa, ba a kai ga daddalewa ba tukunna.

Badaru ya ce ya yi mamakin da ya ji “wai an raba takardar bayan taro mai ɗauke da sa hannun mutane, wadda a maganar gaskiya ba haka abin ya ke ba.

“Mu tayi ne mu ka miƙa wa Baba Buhari, idan ya ga hakan ne mafita kuma ya amince, shikenan, sai a yi hakan. Idan kuma bai amince ba, sai mu ci gaba a kan tsarin da mu ke. Amma dai mu gwamnonin Arewa mu ka goyon bayan duk wata matsaya da Buhari ya bijiro da ita.”

Ya ce Gwamnonin Arewa sun wakilta Gwamna Atiku Bagudu na Kebbi da Simon Lalong na Filato da Abdullahi Sule na Nasarawa su je su sanar wa Shugaba Buhari cewa sun yarda duk ɗan Arewa mai takara a APC, to ya janye a bar wa ‘yan kudu su fito da ɗan takara a cikin su.

“Gaskiya ne Gwamnonin Arewa kamar su 11, ciki har da Ni mun tattauna wannan batu, sannan mu ka aika wa Shugaba Buhari cewa mun yi la’akari da halin da ake ciki, saboda haka mun yarda a bai wa ‘yan kudi takarar shugaban ƙasa a ƙarƙashin APC.”

“Maganar janyewa ta kuwa, ba za ni yi gaggawar janyewa ba, har sai na ji matsayar da Shugaba Buhari ya fitar.”

Wato dai kenan har yanzu dukkan ‘yan takarar 23 kowa na ciki, ko ɗaya bai janye ba.

Tags: AbujaAPCHausaNewsPREMIUM TIMES
Previous Post

Ƴadda Ƴan bindiga suka yi garkuwa da mutum sama da 20 a Zamfara ranar jajibarin gangamin APC

Next Post

TSAKANIN OSINBAJO DA TINUBU: Wa Zai Ci Riba, Wa Zai Yi Asarar Jari Da Uwar Kuɗi A Zaɓen Fidda gwani?

Ashafa Murnai

Ashafa Murnai

Next Post
Tsarin shugabanci a wurin Tinubu baiwa ce – Inji Osinbajo

TSAKANIN OSINBAJO DA TINUBU: Wa Zai Ci Riba, Wa Zai Yi Asarar Jari Da Uwar Kuɗi A Zaɓen Fidda gwani?

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • Abubuwa 12 Da Suka Hana A Ga Ƙoƙarin Mulkin Buhari
  • YUNƘURIN BALLEWA DAGA NAJERIYA: Yadda tsagerun Yarabawa suka kama Gidan Radiyon Gwamnatin Tarayya, kwana ɗaya kafin rantsar da Tinubu
  • RA’AYIN PREMIUM TIMES: Shekarun Mulkin Buhari: An sake ɓata goma, biyar ba ta gyaru ba
  • Zan yi tafiya da kowa da kowa a gwamnati na – Uba Sani
  • TINUBU: Abinci zai wadata cikin farashi mai sauƙi

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.