• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    HANYAR DAMATURU ZUWA BIU: Yadda matafiya ke cin kwakwa Tsawon shekaru 9 an kasa kammala gyaran titin kilomita 125

    Kotu ta kwato maka-makan gidaje 48 a hannun tsohuwar Shugabar Hukumar NSITF

    KARKATAR DA NAIRA MILIYAN 289: EFCC ta gurfanar da wasu jami’an gwamnatin Katsina a kotu

    Gwamna Uba Sani ne ya yi  Ruwa ya yi Tsaki a takara ta ba mahaifina El-Rufai ba – Bello El-Rufai

    FALLASA RUFA-RUFAR HADI SIRIKA: Majalisar Tarayya ta nemi Gwamnatin Tarayya ta dakatar da Nigeria Air

    Sanata Wamakko ya yi tir da kisan kiyashin da aka yi a tangaza, jihar Sokoto

    Atiku ya kafa gaggan lauyoyi 18, ya ce su tashi tsaye su ƙwato masa ‘nasarar zaɓen sa’ daga hannun Tinubu

    SHARI’AR ZAƁEN SHUGABAN ƘASA: Atiku ya zargi INEC ta ƙin ba shi kwafen bayanan zaɓe duk da ya biya haƙƙin Naira miliyan 6 kuɗin karɓar bayanan

    Gwamnatin Zamfara ta zargin tsohon gwamna Matawalle da sace motocin gwamnatin jihar da wasu kayan gwamnati

    Gwamnatin Kano ta rusa katafaren bene mai hawa uku da aka yi bisa filin gwamnati da Ganduje ya raba wa ƴan uwa da abokan arziki

    TA’ADDANCI A JIHAR NEJA: Yadda ƴan ta’adda su ka ratsa garuruwa, kafin su  kai wa sojoji da mobal farmaki

    TSAUTSAYI: Yadda ‘yan bindiga suka ware da Lami Awarware da Haulatu bayan halartar taron rantsar da Uba Sani a Kaduna

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    DARAJAR ƘWALLON ƘAFA TA KOMA SAUDIYA: Karim Benzema zai riƙa ɗaukar albashin kusan Naira Biliyan 100 a shekara, a ƙungiyar Al-Ittihad

    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

    QATAR 2022: Ko ƙasashen Afrika za su fidda nahiyar jin kunya a duniyar ‘yan ƙwallo

    DAGARGAZA ARGENTINA: Ƙasar Saudiyya ta ba da hutun kwana Ɗaya a wataya

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    Buhari ya tashi zuwa Saudiyya, zai yi Umra ta ƙarshe a matsayin sa na shugaban kasa

    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

    BIDIYO: NAJERIYA @62: Ra’ayoyin ‘yan Najeriya game da mulkin Buhari a tsawon shekaru 7 da suka gabata

    Buhari bai san ƴan ta’adda sun fidda bidiyon da suka ce sai sun sace shi da ni ba sai da na ziyarce shi – El-Rufai

    Dalilin da ya sa na raɗa wa wasu fitattun gine-gine, da titunan jihar Kaduna sunayen wasu fittattun ƴan asalin jihar

    HOTUNA: Ɗan Autan marigayi tsohon sarkin Kano Ado Bayero, Mustapha Ado Bayero, ya auri mata biyu ranar Asabar a  Kano

    BIDIYO: An yi wa ɗan takarar mu murɗiya a zaɓen fidda gwani na APC a Legas – Masu zanga-zanga

No Result
View All Result

ANKOLE: Kabilar Da Uwar Amarya Ke Kwanciya Da Ango Domin Gwada Himmarsa Kafin A Daura Aure, Daga Muhammad Bashir

Premium Times HausabyPremium Times Hausa
June 23, 2022
in Ra'ayi
0
ANKOLE: Kabilar Da Uwar Amarya Ke Kwanciya Da Ango Domin Gwada Himmarsa Kafin A Daura Aure, Daga Muhammad Bashir

Shekaru da yawa da suka wuce, tun cikin karni na goma-sha-biyar (15), al’umar masarautar Bantu, da ake kira da “Ankole” – da take son zaman lafiya; kuma mutane ne masu riko da zumunci – sa’annan kuma suna da dukiya ta dabbobi, musamman ma Shanu.

Kabilar Ankole – wadanda ana kiran su kuma da Banyankole, ko kuma Manakole, suna zaune ne a yankunan Mbarara; da Bushenyi; da Ntungamo; da Kiruhura; da Ibanda; da kuma Isingiro – duk a can yammacin kasar Uganda.

Wannan kabila ta Ankole, ko kuma Banyankole, sun kasance suna da wata al’ada ta daban da suke yi duk lokacin da za su aurar da yayan su mata ada can baya – kafin a rusa ta.

A al’adar su kabilar Ankole, da yarinya mace ta cika shekaru takwas (8) cif, za’a fara killace ta a gidansu; ana koya mata yadda za rika kula da miji; da kula da kan ta; za’a rika ba ta nau’in abinci masu gina jiki da suka hada da: gero;
da madara – domin ta ginu sosai.

Ankole, a tsarin su, ba’a so a rika ganin mace siririya – wacce ba ta da nama. Kuma a wannan shekarun takwas da yarinya ta cika, iyayen yarinya za su haramta mata yawan shige-da-fice na ba bu gaira babu dalili, ko kuma aikata duk wata mu’amala da namiji – har ma akan tsoratar dasu da kasha su, idan basu ji ba.

Daga lokacin da akace mace ta kawo shekarun aure kuwa, namijin da zai aure ta; zai kawo Shanu goma gidansu; da Akuyoyi da kuma burkutu a matsayin toshi.

Wadannan mutane, suna matukar martaba lamarin budurcin mace, da kuma ba shi kariya sosai – domin shine dalilina da yake sanya wa suna killace yaran su mata idan sun kai shekaru takwas din – kamar yadda na ambata a baya.

Haka nan, sabida zumuncin da suke dashi – idan auren yarinya ya zo, duk da irin horon da suke baiwa yayan na su; sai a samu daya daga cikin yayye ko kannen uwar amaryar da za’a aurar, taje wurin angon; su rika saduwa – a matsayin gwajin karfi da kuzarinsa; sa’annan a matsayin gudunmawa ga amarya.

Wannan kwanciya da yaya ko kanwar mahaifiyar amarya za tayi da sabon ango, abinda ta gani; ko taji – shine za ta kai rahoto gida…kan yana da himma ko akasin haka; yana da lafiya ko bashi da lafiya; zai iya rike aure ko ba zai iya rikewa ba – duk za taje ta kai rahoto tsaf.

Haka nan, wannan yaya ko kuma kanwar amarya, yana daga cikin aikin ta; ta tabbatar da cewa amaryar budurcin ta yana nan daram – ta hanyar shiga dakin da ango zai fara Tarawa da amarya ayi komai akan idanun ta; ko kuma ta makale a bayan labule; tana sauraron abinda yake wakana a cikin garka.

A garin kuma, uba shine yake nemowa dan sa mata, kuma shine yake biyan duk wani kudin neman aure – sa;annan ana kaiwa wadannan shanun da akuyoyi da kuma burkutu – kai tsaye, sai a fara hidimar biki.

Amma wannan al’ada ta kwanciya da yan’uwan mahaifiyar amarya ke yi da sabon ango tuni aka daina ta – saboda mummunan kamu da cuta mai karya garkuwar jiki tayi masu.

Yo dama, ina ni; ina neman aure a wannan gari. Saboda duk wacce ka aure – to yayace ko kanwar uwar wata amaryar, sabida haka, kana zaune za’a ce maka matar ka taje kauye, ana auren yar yayar ta ko kanwar ta – kuma ka san sauran.

Allah Ya kara tsayar damu akan hanya madaidaiciya!

Tags: AnkoleLabaraiNajeriyaNewsPREMIUM TIMESUganda
Previous Post

‘Da APC da PDP duk sun gaza babu kamar APC da karkashinta rayukan dabbobi suka fi na mutane a kasar nan’ – Kwankwaso

Next Post

An kama Sanata Ekweremadu da matar sa a Landan, bisa zargin yunƙurin cire ƙodar wani ƙaramin yaro

Premium Times Hausa

Premium Times Hausa

Next Post
ZARGIN ƘARFA-ƘARFA A SIYASAR ENUGU: Sanata Ekweremadu ya saka takalmin ficewa daga PDP zuwa APC

An kama Sanata Ekweremadu da matar sa a Landan, bisa zargin yunƙurin cire ƙodar wani ƙaramin yaro

Discussion about this post

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • ‘Yan sanda sun kama mutum 57 da suka kwashe ‘ganimar’ kayan gine-ginen da aka rusa a Kano
  • NUC ta baiwa Farfesa Gwarzo shaidar amincewa da fara karatu a jami’o’in Canadian, Abuja da Franco-British, Kaduna
  • SHARI’AR ZAƁEN SHUGABAN ƘASA: Peter Obi na so kotu ta ba shi iznin yi wa wasu jami’an ICT na INEC tambayoyi
  • TATTALIN ARZIKI: Ɗanyen man Najeriya ya fara kwantai a duniya, bayan Chana, Turai da Indiya sun koma sayen na Rasha mai rahusa sosai
  • HAJJI 2023: Hukumar Alhazai ta gindiya sabbin sharuɗɗan adadin kwanakin ziyara Madina

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.