• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    TA’ADDANCI A JIHAR NEJA: Yadda ƴan ta’adda su ka ratsa garuruwa, kafin su  kai wa sojoji da mobal farmaki

    Dalilin da ya sa ƴan bindiga ke ci gaba da kai wa mutane hari a jihar Neja – SSG

    JIHAR NEJA TA KAMA WUTA: Mahara sun kashe sojoji 30, mobal 7, farar hula da dama

    HARIN JIRGIN KASA: Ɗaya daga cikin waɗanda ƴan bindiga suka saki ta yi zanga-zanga a Kaduna

    Hasalallun Sanatocin APCn da su ka faɗi zaɓen fidda-gwani sun gana da Buhari

    Abubuwan da ya kamata a sani game da tsarin amfani da dabaru biyu wajen yin rajistar masu zabe – Nazarin DUBAWA

    INEC ba za ta rufe rajistar zaɓen 2023 a ƙarshen Yuni ba – Farfesa Yakubu

    Buhari ya rantsar da sabon Cif Joji na riƙo

    Teacher

    Gwamnati ta umarci makarantu su fara amfani da Tsarin Ƙara wa Malamai Shekarun Ritaya

    ‘Yan sanda sun damke faston da ake zargin yayi wa ‘yar shekara 19 fyade

    ‘Yan sanda sun damke dan shekara 30 din da ya nemi yi wa dattijiya mai shekaru 75 fyade

    Petrol Tankers

    ƊAN KUKA MAI JA WA UWAR SA JIFA: Ƙungiyar IPMAN ta ce ba za ta iya ci gaba da sayar da fetur a garuruwan yankin Igbo ba

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    LMC ta ci tarar Kano Pillars, ta kori shugabanta, Jambul bayan ya gobza wa ‘Rafiri’ naushi a haɓa

    Inganta Rayuwar Matasa Ta Hanyar Wasan Kwallon Kafa Da Gudunmawar Al’Ummah A Jigawa, Ahmed Ilallah

    CHAMPIONS LEAGUE: Ko dai tsinuwar Yaya Toure ta yi tasiri kan Pep Guardiola?

    PILLARS SUN KIRA RUWA: Daga yanzu a Abuja za su rika wasan gida kuma an zaftare musu maki 3

    Yadda Kanawa suka yi ragaraga da motar ƴan  Katsina United saboda Pillars ta buga kunnen doki a Kano

    GHANA vs NAJERIYA: Ko Najeriya za ta kauce wa ɗauko buhun kunya na 26 a hannun ‘Black Stars’?

    Barcelona ta yi wa Madrid dukan kabarin kishiya, ba sani ba sabo ta zura mata kwallaye 4 babu ko ɗaya

    ‘CHAMPIONS LEAGUE’: Yadda Benzama ya ceto Madrid daga rijiya gaba dubu, ya kori PSG kuma ya dawo da martabar sa a duniyar ƙwallo

    YAƘIN UKRANIYA YA CI ƘUNGIYAR CHELSEA: ‘Zan sayar da kulob ɗin na sadaukar da kuɗin ga tallafin waɗanda yaƙin Ukraniya ya kassara’ -Abramovich, mai ƙungiyar kuma ɗan asalin Rasha

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    HOTUNA: Ɗan Autan marigayi tsohon sarkin Kano Ado Bayero, Mustapha Ado Bayero, ya auri mata biyu ranar Asabar a  Kano

    BIDIYO: An yi wa ɗan takarar mu murɗiya a zaɓen fidda gwani na APC a Legas – Masu zanga-zanga

    KURUNKUS: Malami ya fito takarar gwamnan Kebbi, ya ce jama’ar jihar ne suka tilasta masa ya fito

    2023: Ɗan takarar shugaban kasa, Rotimi Amaechi ya ziyarci masarautar Dutse

    LABARI CIKIN HOTUNA: Yadda ƴaƴan jam’iyyar APC da dubban mutanen Kaduna suka yi wa Sanata Uba Sani goma ta arziki

    BIDIYO: Shin zaka iya zama da mai dauke da cutar Kanjamau? – Ra’ayoyin mutane

    Dalilin da ya sa muka yi tattaki har Dubai domin taya Aisha Buhari murnar zagayowar ranar haihuwar ta – Matan Gwamnonin Najeriya

    BIDIYO: Yadda ‘yan bindiga suka rika jibga ta kafin a biya naira 50,000 kudin fansa – Dattijo Saidu Dabo

    ‘Yan mata marasa aure sun fi matan aure amfani da magungunan takaita Iyali – Ma’aikatar Lafiya

No Result
View All Result

RABON ƘWAƊO BA YA HAWA SAMA: Gwamnatin Tsibirin Jersey za ta maido wa Najeriya fam miliyan biyu ɗin da Jeremiah Useni ya sata

Ashafa MurnaibyAshafa Murnai
May 24, 2022
in Rahotanni
0
FALLASA: An bankaɗo ɓoyayyar asusun ajiya  na Jeremiah Useni a tsibirin Jersey wanda ya kimshe biliyoyin naira a lokacin yana ministan Abuja

Gwamnatin Tsibirin Jersey ta tabbatar da cewa ta na shirin tattauna yadda za ta maido wa Najeriya fam miliyan 1.9 waɗanda tsohon Ministan Abuja a lokacin mulkin marigayi Janar Sani Abacha, ya sace ya ɓoye a can ƙasar.

Babban Mai Shari’a na Jersey, kuma Antoni Janar na ƙasar, Mark Temble ne ya bayyana haka a cikin shafin intanet na Gwamnatin Jersey.

PREMIUM TIMES ta buga labarin yadda Babbar Kotun Jersey ta ƙwace kuɗaɗen daga Asusun Ajiyar Useni na bogi a bankin Standard Chartered Bank na ƙasar.

“Zan tattauna da Gwamantin Najeriya domin mayar wa ƙasar da kuɗaɗen, ta yadda jama’ar Najeriya za su amfana da kuɗaɗen. Saboda akwai yarjejeniyar maida kuɗaɗe tsakanin ƙasashen.”

Cikin 2020 ne dai aka ƙulla yarjejeniya da Amirka ta mayar wa Najeriya da kuɗaɗen da aka sace zamanin mulkin Abacha, biyo bayan fallasa kadarar Doraville Properties Corporations, ta dala miliyan 300 da aka haƙƙaƙe cewa da kuɗaɗen da aka sata zamanin Abacha aka sayi kadarorin.

Gwamnatin Buhari dai ta ce ta na kashe kuɗaɗen da aka ƙwato bayan an sace su daga Najeriya a zamanin Abacha, wajen gina titin Legas zuwa Ibadan, Abuja zuwa Kano da kuma Gadar Kogin Neja, wadda aka fi sani da Second Niger Bridge.

Yadda Aka Ƙwato Fiye Da Naira Biliyan Ɗaya Daga Asusun Jeremiah Useni Da Ke Tsibirin Jersey:

Wata kotun Tsibirin Jersey ta tabbatar da cewa ta ƙwato fam miliyan 1.9 daga hannun wani tsohon Janar na Sojojin Najeriya, Jeremiah Useni, waɗanda ya ɓoye a ƙasar.

Kotun ta yi wannan sanarwar a ranar Alhamis, kamar yadda jaridar Bailwick Express ta Tsibirin ta ruwaito.

Kotun Royal Court ta ƙwace kuɗaɗen ne daga asusu huɗu waɗanda ke Standard Chartered Bank, da aka ajiye su tsawon shekaru fiye da 15, wato tun daga cikin 1986 lokacin da Jeremiah Useni ya buɗe asusun da sunan “Tim Shani”.

Tuni dai aka gano cewa Tim Shani sunan bogi ne, wanda tsohon Ministan Abuja na lokacin mulkin marigayi Sani Abacha ya ke amfani da shi, ya na kimshe kuɗaɗen sata.

Useni mai shekaru 79, ya kasance Janar mafi kusanci da marigayi Sani Abacha, kuma ya yi Ministan FCT Abuja a lokacin.

Tsakanin 2015 zuwa 2019 kuma ya yi Sanata mai wakiltar Filato ta Kudu.

Ofishin Mashawarcin Shugaban Ƙasa kan Harkokin Tsaro ya binciki Jeremiah Useni, kuma ya same shi da laifin satar kuɗaɗe.

Rahoton wanda yanzu haka ya na hannun PREMIUM TIMES, ya samu Useni da laifin mallakar maka-makan rukunin gidaje, gidan mai manyan kadarorin da ba a faɗi iyakar su ba.

An dai tabbatar da cewa, “ya tara wannan dukiya da kuɗaɗen sata ne.”

An samu Tim Tali Hotels, Tali Farms a Gwagwalada da sauran. Kuma sunayen kadarorin sun yi daidai da sunan da ya raɗa wa kamfanin sa da ke Tsibirin Jersey.

Cikin 2001 Standard Chartered Bank na Jersey ya rubuto wa Useni wasiƙa da sunan sa na bogi, wato Tim Shani.

A cikin wasiƙar sun nemi ya aika masu da hotunan sa. Useni bai maida masu amsa ba har sai bayan watanni shida, Jeremiah Useni ya maida masu amsa, kuma ya ci gaba da kiran kan sa “Shani”.

A cikin amsar da ya bayar, Useni ya nemi bankin ya maida masa kuɗaɗen cikin asusun wani banki a Najeriya. Amma Standard Chartered Bank ya ƙi yarda.

Wannan roƙo da Useni ya yi ne ya sa a cikin 2003 jami’an tsaro su ka yi zargin kuɗin na sata ne, sai aka kulle asusun, aka ƙwace kuɗaɗen.

Bayan lauyan Jeremiah Useni ya shafe shekaru huɗu ya na kiciniyar a sakar masa kuɗaɗen, amma Gwamnatin Tsibirin Jersey ta ƙi, a ƙarshe dai cikin 2007 sai Useni ya fito ya bayyana gaskiya cewa shi ne Tim Shani ba wani ba.

Daga nan kuma aka nemi ya bayar da cikakken bayanin irin sana’a da kuɗaɗen da ya ke samu a shekarun 1980 zuwa cikin shekarun 1990, har ya ajiye waɗancan kuɗaɗen.

Lauyoyin Jersey sun haƙƙaƙe Jeremiah Useni ya ɓoye sunan sa ne saboda kuɗaɗen na sata ne. Daga nan aka maida kuɗaɗen cikin Asusun Tara Kuɗaɗen Da Aka Ƙwato Daga Manyan Ɓarayi na Tsibirin Jersey.

Lauyan Useni ya yi ƙoƙarin shaida wa kotu cewa Useni ya samu kuɗaɗen ne ta hanyar alheri da kyauttttukan da abokai da abokan arziki su ka riƙa yi masa a baya. Amma kotun ba ta gamsu ba.

Bayan kotu ta ƙwace kuɗaɗen, ba ta bayar da umarnin a maida kuɗin ga gwamnatin Najeriya ba.

PREMIUM TIMES ta kira wayar Jeremiah Useni, kuma ta tura masa saƙon tes, amma har zuwa ranar Juma’a bai amsa ba.

Tags: AbujaHausaJeremiah UseniNajeriyaNewsPremiumTimes
Previous Post

NAZARI: Yadda shiru-shirun Tambuwal ya yi wa masu neman takarar PDP waigi a Sokoto

Next Post

SHARHI: Dalilin da ya sa ‘yan takarar shugaban ƙasa su ka maida ziyarar mahaifiyar ‘Yar’Adua shikashikan zuwa birnin Katsina

SHARHI: Dalilin da ya sa 'yan takarar shugaban ƙasa su ka maida ziyarar mahaifiyar 'Yar'Adua shikashikan zuwa birnin Katsina

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • TA’ADDANCI A JIHAR NEJA: Yadda ƴan ta’adda su ka ratsa garuruwa, kafin su kai wa sojoji da mobal farmaki
  • ƘORAFE-ƘORAFEN MANYAN PDP KAN ATIKU: ‘Zan bi su gida-gida ina sasantawa da su’ – Inji Atiku
  • Sowore ya bayyana Magashi ɗan takarar mataimakin shugaban kasa na AAC, ya ce sai sun yi ragaraga da Kwankwaso a Kano
  • KABILAR MASSAI: Garin Da Ake Tofawa Mutum Majina Da Yawu A Matsayin Sanya Albarka
  • JIHAR NEJA TA KAMA WUTA: Mahara sun kashe sojoji 30, mobal 7, farar hula da dama

Abinda masu karatu ke fadi

  • Google on Masarautar Kano: Hassada Ta Sa Wasu Na Neman Wofintar Da Kokarin Su Danfodiyo! Daga Imam Murtadha Gusau
  • Kuşburnu Çekirdek Yağı on Dalilin da ya sa muka yi sallar Idi ranar Laraba a Bauchi, muka ki bin sanarwar Sarkin musulmi – Sheikh Dahiru Bauchi
  • Google on HARKALLAR BILIYAN 3.6: Ba nine Balan da ke jerin sunayen masu mallakin kamfanin Adda ba – Gwamna Bala
  • Google on SIYASAR ZAMFARA : Maitaimakawa tsohon dan takarar gwamna a APC akan harkar jarida ya sauya sheka
  • Google on RAMIN MUGUNTA: Yadda Boko Haram suka afkawa bam din da suka dana wa Sojojin Najeriya

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2022 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.