• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Muna ƙarancin malamai, a janye dokar hana ɗaukar sabbin malamai da gwamnatin tarayya ta ƙaƙaba – Jami’ar ABU

    TONON ASIRI: An kama wani Dagaci cikin gungun mahara a lokacin batakashi da ‘Yan sanda

    ‘Yan bindiga sun kashe mutum shida a Kaduna

    Almajirai

    UNICEF ta saka Almajirai sama da 20,000 cikin rajistar tsarin agaza wa marasa karfi a Katsina

    Majalisar Tarayya ta ce a soke ƙarin kuɗin makaranta da aka yi wa ɗaliban jami’o’i da na Kwalejojin Gwamnatin Tarayya

    KALUBALEN DA KE GABAN MAJALISAR WAKILAI TA ƘASA: Gaganiya da matsalar raɗaɗin tsadar rayuwa, matsalar tsaro da sauran su da ake fuskanta a kasa

    Yadda sojojin sama sun ragargaza sansanonin ‘yan bindiga a jihohin Katsina, Zamfara, Sokoto da Kaduna

    RASHIN TSARO: Tinubu ya amince da sayo jiragen sama masu saukar ungulu 12 ga sojojin Najeriya – Lagbaja

    TA’ADDANCI A JIHAR NEJA: Yadda ƴan ta’adda su ka ratsa garuruwa, kafin su  kai wa sojoji da mobal farmaki

    Ƴan ta’adda sun gamu da fushin sojojin Najeriya, sojoji sun kashe 50 sun kama 60

    GRAINS MARKET AT KAFIN MADAKI DISTRICT IN GANJUWA

    Yari ya raba tallafin tirela 145 cike maƙil da buhunan masara 145 ga mabuƙata a Zamfara

    Masu maular ‘kudaden kama haya’ a hannun Ayu ke hana sasanta rikicin PDP -Wike

    Ministan Abuja ya bada wa’adin gina filaye 189 cikin wata uku, ko ya ƙwace su

    DA ƊUMI-ƊUMI: Gobara ta tashi a Kotun Ƙoli, ta babbake ofishin manyan alƙalai uku

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    Hukumar CAF za ta binciki yadda mahaifiyar ɗan wasa ta mutu cikin 1986, shi kuma ya ce atabau cikin 1990 ta haife shi

    A karo na Uku, Moroko za ta ɗauki baƙuncin gasar cin kofin kwallon ƙafa na nahiyar Afrika a Janairun 2025

    NFF ta sake nada Chris Danjuma a matsayin kocin Falconets

    DARAJAR ƘWALLON ƘAFA TA KOMA SAUDIYA: Karim Benzema zai riƙa ɗaukar albashin kusan Naira Biliyan 100 a shekara, a ƙungiyar Al-Ittihad

    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    BIDIYO: Yadda rufe iyakar Najeriya da Nijar, ya jefa mu cikin tsananin fatara, da halin kakanikayi a yankin Katsina – Saidu

    Yadda SSS da Jami’an Gidan Kurkuku suka kwashi ‘yan kallo a kotu, saboda Emefiele

    BIDIYO: ‘Duk wanda ya ci kuɗin Tallafin Korona a Jigawa sai ya amayo shi’ – Gwamna Namadi

    BIDIYO: ALhazan Kano sun gama shiri tsaf don ‘Hawan Arafat’ – Alhussain Maiwada

    JERIN SUNAYE: Jami’o’i 51 da ba za su dauki dalibin da ya ci kasa da maki 180 a jarabawar JAMB ba

    TSARIN BAI WA ƊALIBAI RAMCE: Abubuwan da suka wajaba ɗalibai da iyaye su sani

    Buhari ya tashi zuwa Saudiyya, zai yi Umra ta ƙarshe a matsayin sa na shugaban kasa

    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

No Result
View All Result

MAFARAUTAN APC A SAKE SHIRI: Kotu ta wanke Jonathan fes, ta ce zai iya fitowa takarar 2023

Ashafa MurnaibyAshafa Murnai
May 27, 2022
in Manyan Labarai
0
MAFARAUTAN APC A SAKE SHIRI: Kotu ta wanke Jonathan fes, ta ce zai iya fitowa takarar 2023

Babbar Kotun Tarayya da ke Yenagoa, babban birnin Jihar Bayelsa, ta ce tsohon Shugaban Ƙasa Goodluck Jonathan zai iya sake fitowa takarar shugaban ƙasa, har ya sake mulki idan ya yi nasara a zaɓen 2023.

Babban Mai Shari’a Isa Sashen ne karanto wannan hukuncin, lokacin da ya ke zartas da hukunci kan halasci ko haramcin sake takarar Jonathan, a ranar Juma’a.

Ya ce bai kamata a yi amfani da wata bahangurɓar doka ba a tauye wa Jonathan ‘yancin sa na sake takarar shugaban ƙasa karo na biyu idan ya na buƙata ba.

Ana ta dambarwar muƙabala kan cancanta ko rashin cancantar sake tsayawar Jonathan takara, bayan ya sha kaye a hannun Shugaba Muhammadu Buhari a zaɓen 2015.

Dokar da Buhari ya sa wa hannu kan haramcin a cikin 2018, ita ce a ranar Juma’a Mai Shari’a ya ce ba za ta iya aiki kan Jonathan ba.

Yanzu dai ‘yan gaje-gani da ‘yan iza gwaiwa ta hau ƙaya na jiran su ji shin Jonathan zai fice daga APC ne ya koma PDP?

Ya zai yi tunda APC ta rufe karɓar fam ɗin ‘yan takara?

Tankiyar Manyan Lauyoyi Kan Halasci Ko Haramcin Sake Takarar Jonathan:

Femi Falana ya ce bai cancanta ba, Ozekome ya ce ya ce Jonathan ya cancanta

Mako ɗaya bayan fitaccen lauya kuma ɗan gwagwarmaya, Femi Falana ya ce dokar Najeriya ta hana Jonathan sake fitowa takarar shugaban ƙasa, shi kuma fitaccen lauya Mike Ozekhome ya ce dokar Najeriya ta amince Jonathan zai iya fitowa takara a 2023.

Yayin da Falana ya kawo hujja da Sashe na 137 (3) na Kundin Tsarin Mulkin Najeriya, shi kuwa Ozekhome ya bijiro da hukuncin da Alƙalan Kotun Daukaka Ƙara su ka bayar cikin 2014, inda bayan sun yanke hukunci, sai Mai Shari’a Abubakar Yahaya ya karanto hukuncin su ka zartas cewa ai shekara ɗaya da Goodluck Jonathan ya ƙarasa bayan rasuwar Umaru ‘Yar’Adua, ba za sa ta cikin wa’adin shekarun da Jonathan zai yi ya na mulki idan aka zaɓe shi ba.

Misali, da Jonathan ya ci zaɓe a 2015, to a ƙa’ida shekaru takwas za a ce ya yi kenan. Amma shekara ɗaya ta 2010 da ya yi, wa’adin ‘Yar’Adua ne ya kammala masa, ba wa’adin shi Jonathan ɗin ba ne.

Haka kuma a wannan jayayyar an baje Sashe na 135 (2) (b) na Kundin Tsarin Mulkin an yi masa wankin babban bargo.

Premium Times ta buga labarin da Falana ya fito ya ce Dokar Najeriya ta haramta wa Jonathan sake zama shugaban ƙasa faufaufau.

Fitaccen lauya kuma ɗan gwagwarmaya, Femi Falana ya bayyana cewa tsohon Shugaban Ƙasa Goodluck Jonathan ba zai yiwu ya sake shugabancin Najeriya ba har abada.

Falana ya ce babu yadda za a yi Jonathan ya ma tsaya takara a zaɓen 2023, ballantana har ya sake zama shugaban ƙasa.

Falana ya ce kundin dokokin Najeriya ya haramta wa tsohon shugaban sake tsayawa takara ballantana kuma a sake rantsar da shi kan mulki.

Lauyan ya yi wannan kakkausan gargaɗin da ƙarin haske ne a ranar Laraba, daidai lokacin da ake ta kiraye-kirayen Jonathan ya gaggauta sauya sheƙa zuwa APC domin a tsayar da shi takara.

Falana ya ce idan Jonathan ya sake fitowa takara, to ai ya karya dokar Najeriya wadda ta ce iyakar zango biyu kaɗai shugaban da aka zaɓa zai yi a dokance.

Jonathan kuwa an rantsar da shi a cikin 2010, inda ya ƙarasa zangon marigayi Umaru ‘Yar’Adua, kuma an rantsar da shi cikin 2011, lokacin da ya lashe zaɓen 2011.

Falana ya ce idan Jonathan ya sake tsayawa takara, to idan ya ci zai kasance shekaru 9 zai yi kenan kan mulki, maimakon adadin shekaru 8 kacal na zango biyu da kundin tsarin mulkin Najeriya ya gindaya.

“Doka ya soke takarar shugaban ƙasa ta 2023 da aka ta raɗe-raɗi kan Jonathan. Domin tunda ya yi shekara ɗaya ta sauran mulkin Yar’Adua, ai kenan zai yi shekaru 9 ka mulki kenan. Wannan kuwa ya saɓa da Sashe na 137 na Kundin Dokokin Najeriya, wanda ya ce shugaban ƙasa zango biyu kaɗai zai yi na tsawon shekaru biyu.”

Falana ya kuma kawo hujja daga Sashe na 137 (3), ya ce Jonathan ba zai iya neman sake neman zama shugaban ƙasa ba har abada.

Falana ya ƙara da cewa duk wani tawili da masu sharhi ko ‘yan siyasa zasu yi, hakan ba zai wanke Jonathan daga haramcin sake tsayawa takara da doka ta yi masa ba.

Kiraye-kiraye Kan Jonathan:

Ko Dai APC Ta Ba Jonathan Tikitin Takara Ko Ta Sha Kunyar Duniya, Ta Faɗi Zaɓe -Ƙungiyar CNPD:

Ƙungiyar Jaddada Zaman Lafiya da Ci Gaban Najeriya (CNPD) ta gargaɗi APC cewa babu tsimi babu wata dabara, kawai idan dai ta na so ta ci zaɓe, to ta bai wa tsohon Shugaban Ƙasa Goodluck Jonathan tikitin takarar shugaban ƙasa a zaɓen 2023 kawai.

Ƙungiyar ta shawarci APC ta yi amfani da tsohon shugaban ƙasar, wanda ta bayyana cewa shi ne “mafi cancanta” domin mulki ya koma a hannun sa a 2023.

A ranar Litinin ce CNPD ta yi wannan kiran a wurin wani taron manema labarai, a Abuja.

Wannan kiran ya zo ne kwanaki uku bayan da gungun wasu matasa suka iske Jonathan har gida, suka nemi ya fito takara.

Jonathan ya shaida masu cewa har yanzu dai bai yanke shawarar sake tsunduma cikin siyasa har ya nemi takara a ƙarƙashin APC ko wata jam’iyya ba.

Kiraye-kirayen da matasan su ka yi wa Jonathan ba ya da bambanci da na CNPD. Ƙungiyar ta shawarci a matsa wa Jonathan lamba ya amince ya tsaya takarar.

Babban Kodinetan CNPD mai suna Rapheal Okorie ya nuna damuwar sa ganin yadda Jonathan ke jan-ƙafa da ɓata lokacin tsunduma takarar shugabancin ƙasa ɗin.

“CNPD ba za ta sake shantakewa ta miƙe ƙafar ta zauna ba, har sai ta ɗauki matakan ganin ta tababar da ƙudirin ta na ganin Jonathan ya amince ya fito takarar ya tabbata.

An daɗe ana wannan raɗe-radin cewa Jonathan koma takara, kamar yadda Arewa ta tsara, domin ya sake karɓa, ya yi zango ɗaya, sannan mulki ya koma Arewa.

Da yawa na ganin cewa Jonathan zai yi ganganci da da-na-sani. Wasu kuma na ganin cewa idan ya shiga APC ɗin za yi nasara, bisa la’akari da cewa ɗimbin waɗanda Buhari ya bai wa muƙamai ‘yan PDP na lokacin Jonathan, da waɗanda suka canja sheƙa daga PDP zuwa APC suka yi nasara a gwamnoni, Sanatoci da Mambobin Tarayya duk su na nan danƙam cikin APC.

CNPD ta yi kira ga Shugaba Muhammadu Buhari da Shugaban Jam’iyyar APC, Abdullahi Adamu su karɓi Jonathan hannu bibbiyu, su ba shi takara.

Tags: AbujaGoodluck JonathanHausaLabaraiNajeriyaNewsPREMIUM TIMES
Previous Post

MACE MAI KAMAR MAZA: Binani ta yi nasara a Adamawa, Sadique ya lashe Bauchi a zaɓukan fidda gwani na gwamna

Next Post

RAHOTO: Sama da mutum 3036 ke jiran a zartas masu da hukuncin kisa a Najeriya

Ashafa Murnai

Ashafa Murnai

Next Post
Prison cell

RAHOTO: Sama da mutum 3036 ke jiran a zartas masu da hukuncin kisa a Najeriya

Discussion about this post

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • Muna ƙarancin malamai, a janye dokar hana ɗaukar sabbin malamai da gwamnatin tarayya ta ƙaƙaba – Jami’ar ABU
  • A karo na Uku, Moroko za ta ɗauki baƙuncin gasar cin kofin kwallon ƙafa na nahiyar Afrika a Janairun 2025
  • An ga daliban Jami’ar Gusau da aka sace na karbar magani a cibiyar kiwon Lafiya dake Madada, karamar hukumar Maru
  • ‘Yan bindiga sun kashe mutum shida a Kaduna
  • ‘Yan Bindiga sun kashe direba, sun sace fasinjoji 7 hanyar Kaduna-Birnin Gwari

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.