Gwamnan jihar Sokoto Aminu Tambuwal ya saka ta baci a jihar Sokoto
Tunda sanyi safiyar Asabar ne gungun matasa suka fito manyan titunan jigar dinnyin zanga-zangar kama wasu mutum biyu da ake zargi da hannu dumu-dumu a kisan ɗaliba Debora wacce ta yi zafafan kalaman ɓatanci ga Annabi SAW.
Gungun matasa da dama sun fito suna nuna bacin kan su kan kame da ƴan sanda suka a dalilin kashe Deborah da aka yi.
Debora wacce ɗaliba ce a Kwalejin Shehu Shagari dake Sokoto ta yi zafafan kalaman ɓatanci ga Annabin tsira, SAW.
A dalilin haka matasa a makarantar suka kashe ta.
Gwamna Tambuwal ya ce gwamnati ta saka wannan doka ce saboda a samu natsuwa a ju’ihar sannan da kuma.kwantar da ankulan mutane.