• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Gwamna Uba Sani ne ya yi  Ruwa ya yi Tsaki a takara ta ba mahaifina El-Rufai ba – Bello El-Rufai

    FALLASA RUFA-RUFAR HADI SIRIKA: Majalisar Tarayya ta nemi Gwamnatin Tarayya ta dakatar da Nigeria Air

    Sanata Wamakko ya yi tir da kisan kiyashin da aka yi a tangaza, jihar Sokoto

    Atiku ya kafa gaggan lauyoyi 18, ya ce su tashi tsaye su ƙwato masa ‘nasarar zaɓen sa’ daga hannun Tinubu

    SHARI’AR ZAƁEN SHUGABAN ƘASA: Atiku ya zargi INEC ta ƙin ba shi kwafen bayanan zaɓe duk da ya biya haƙƙin Naira miliyan 6 kuɗin karɓar bayanan

    Gwamnatin Zamfara ta zargin tsohon gwamna Matawalle da sace motocin gwamnatin jihar da wasu kayan gwamnati

    Gwamnatin Kano ta rusa katafaren bene mai hawa uku da aka yi bisa filin gwamnati da Ganduje ya raba wa ƴan uwa da abokan arziki

    TA’ADDANCI A JIHAR NEJA: Yadda ƴan ta’adda su ka ratsa garuruwa, kafin su  kai wa sojoji da mobal farmaki

    TSAUTSAYI: Yadda ‘yan bindiga suka ware da Lami Awarware da Haulatu bayan halartar taron rantsar da Uba Sani a Kaduna

    Sojojin Najariya sun kara ragargaza wa Boko Haram motocin yaki bakwai

    Sojoji sun dagargaza matatun mai 47 sun kama barayin mai 65 – Hedikwatar tsaro na kasa

    HAJJI 2023: Yadda jirgin maniyyatan Jigawa ya koma Kano ba shiri, bayan ya samu matsala cikin sararin samaniyar Kamaru

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

    QATAR 2022: Ko ƙasashen Afrika za su fidda nahiyar jin kunya a duniyar ‘yan ƙwallo

    DAGARGAZA ARGENTINA: Ƙasar Saudiyya ta ba da hutun kwana Ɗaya a wataya

    QATAR 2022: 2:1: Saudiyya ta kafa tarihin karya gadara da tutiyar buga wasan Agentina 36 a jere babu rashin nasara

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    Buhari ya tashi zuwa Saudiyya, zai yi Umra ta ƙarshe a matsayin sa na shugaban kasa

    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

    BIDIYO: NAJERIYA @62: Ra’ayoyin ‘yan Najeriya game da mulkin Buhari a tsawon shekaru 7 da suka gabata

    Buhari bai san ƴan ta’adda sun fidda bidiyon da suka ce sai sun sace shi da ni ba sai da na ziyarce shi – El-Rufai

    Dalilin da ya sa na raɗa wa wasu fitattun gine-gine, da titunan jihar Kaduna sunayen wasu fittattun ƴan asalin jihar

    HOTUNA: Ɗan Autan marigayi tsohon sarkin Kano Ado Bayero, Mustapha Ado Bayero, ya auri mata biyu ranar Asabar a  Kano

    BIDIYO: An yi wa ɗan takarar mu murɗiya a zaɓen fidda gwani na APC a Legas – Masu zanga-zanga

No Result
View All Result

ƘALAMAN ƁATANCI: Buhari yayi tir da kisan Deborah, ya aika da ta’aziyyar sa ga iyaye da ƴan uwan mamaciyar

Mohammed LerebyMohammed Lere
May 13, 2022
in Babban Labari
0
Dalilin da ya sa na dakatar da Magu, muka sa a bincike shi – Buhari

Muhammadu Buhari

Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya mika ta’aziyyarsa ga iyayen ɗaliban kwalejin Shehu Shagari dake Sokoto wanda ajali ya iske ta bayan an zarge ta da yin kalaman ɓatanci ga Annabi SAW.

Buhari ya ce doka ba ta baiwa wani damar yanke hukunci kai tsaye ba. komai na da hurumin sa.

Idan an yi laifi sai kuma a bari waɗanda hukunci ke hannun su yanke shi ba kowa ya yi gaban kansa ba.

A sakon da ya fitar wanda kakakin shugaba Buhari ya saka wa hannu Garba Shehu, shugaba Buhari ya yabawa wa gaggawar ɗaukar mataki da gwamnatin Sokoto ta ɗauka a lokacin da abin ya auku.

” Babu wanda yake da damar yanke hukunci ko ɗaukar doka a hannun sa a kasar nan. Tashin hankali ba zai haifar da ɗa nai ido ba.

” Dole a gudanar da bincike mai zurfi akan abinda ya auku domin a gano ainihin silar abin da kuma yadda har ya kai ga aka kashe Deborah.

Karin Bayani

Rundunar ƴan sandan Sokoto ta damke wasu mutane biyu cikin waɗanda ake zargi suna da hannu a kasar ɗaliba Deborah a Kwalejin Shehu Shagari dake Sokoto.

Kakakin rundunar ƴan sandan jihar Sanusi Abubakar ya shaida wa manema labarai cewa bayan an kama mutum biyu sannan ana ci gaba da farautar sauran waɗanda aka gani a faifan bidiyon da ya karaɗe shafukan yanar gizo wanda ya nuna yadda matasan ke jifar ta.

Hakazalika kwamishinan ƴan sandan jihar Sokoto, Kamaldeen Okunlola ya yi kira ga mazauna garin Sokoto su kwantar da hankulan su ya na mai cewa ƴan sanda na ci gaba da gudanar da bincike akai.

PREMIUM TIMES HAUSA ta buga labarin cewa Gwamnatin jihar Sokoto ta rufe Kwalejin Ilimi na Shehu Shagari dake jihar Sokoto.

Hakan ya biyo bayan zargin ɓatanci ga Manzon Allah (SAW) wanda wata ɗaliban makarantar mai suna Deborah ta yi a shafin WhatsApp na ɗaliban makarantar

Ita dai Deborah ta fusata ne wai don wasu ɗalibai sun saka abubuwan addini a cikin guruf din WhatsApp din da suke ciki.

Bayan haka ne sai ta aika da sakon ɓatanci ga manzon Allah SAW a wannan guruf ɗin.

Sai dai kuma ko a lokacin da take yin wannan sako, sai da wata kawarta ta gargaɗe ta cewa waɗannan kalamai bai dace ta yi su kuma kada ta saka a wannan shafin amma kuma ta ki ji.

Dalilin haka ɗalibai suka fusata suka rika bibiyanta suna neman halaka ta amma kuma jami’an tsaro na kare ta domin kada su halakata.

Akarshe sai ɗaliban suka afka mata da jifa da duwatsu rugugi har suka kashe ta.

Gwamnatin Sokoto ta rufe Kwalejin

Gwamnatin jihar Sokoto ta sanar da rufe kwalejin har sai illa mashaAllahu. Sannan kuma gwamna Aminu Tambuwal ya umarci jami’an tsaro su tabbatar da tsaro a yankunan dake kewaye da kwalejin.

Kwamishinan Ilimin Jihar Sokoto Isah Galadanci ya ce gwamna ya umarci ma’aikatar ta gudadar da bincike akai cikin gaggawa.

Haka kuma majalisar masarautar Sarkin Musulmi ta bada sabarwar a bi baasin abin da ya faru sannan a kamo duk waɗanda aka samu da hannu a aikata kisan wannan yarin ya.

Tags: BuhariDeborahKwalejinLabaraiNajeriyaNewsPREMIUM TIMESShehu Shagari
Previous Post

NAKA SHI KE BADA KAI: Ƙungiyar Matasan Ijaw sun ce kada PDP su zaɓi Wike a ranar zaɓen fidda-gwani

Next Post

ALAMOMIN WATSEWAR ƊAURIN TSINTSIYA A KANO: Mataimakin Kakakin Majalisa ya fice daga APC, ya koma PDP

Mohammed Lere

Mohammed Lere

Next Post
ZAƁEN 2023: APC za ta iya faɗuwa zaɓe idan ba ta tashi tsaye ba -Buhari

ALAMOMIN WATSEWAR ƊAURIN TSINTSIYA A KANO: Mataimakin Kakakin Majalisa ya fice daga APC, ya koma PDP

Discussion about this post

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • SHARI’AR ZABEN SHUGABAN ƘASA: Kotu ta karɓi sakamakon zaɓen jihohi 17 daga hannun Peter Obi domin tantance sahihancin su
  • TSAKANIN ATIKU DA KEYAMO: Keyamo ya ɗaukaka ƙarar hukuncin tarar Naira Miliyan 10 da Kotun Tarayya ta danƙara masa
  • KOTUN ZAƁEN SHUGABAN ƘASA TA ƊAU ZAFI: Yadda Atiku ya kaɗa hantar Tinubu, APC da INEC a zaman shari’ar ranar Laraba
  • Gwamna Uba Sani ne ya yi Ruwa ya yi Tsaki a takara ta ba mahaifina El-Rufai ba – Bello El-Rufai
  • Sanatoci 67 sun rattaba hannu Yari suke so, da karin wasu na nan tafe – Inji Abdul Ningi

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.